ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

“Bawan Allah gaskiya Khairat yah yayi jarumta yayi karfin hali sosai,kinsan tunda yabaro nigeria yazo nan gida wlh baida lfy in takai ce maki yah baya cin abinci tsawon sati baici komiba,amai dai kurun karshe saida ya kwan ta asibiti,da fadan ummi da hargaginta ya daure ya karfafa zuciyarsa,amman har gobe ke har abadan yah bazai taba son wata mace kwatankwacin wanda yake makiba,ina rokonki kiringa mashi Addua Allah ya sassauta mashi yana cikin yanayi,don baiso zuwa bikin nan ba ummi ce kamar zata cinyeshi danye yasa dole yazo,to gashinan zuwan ya tado aiki don yanzu haka yana asibiti,gobe zasu koma don yaga likitanshi dake dubashi.”
Silalewa nai na zauna kan kushin din dake tsakiyar babban falona,hawaye masu zafi suka shiga zubarmun inajin wani ciwo cikin zuciyata.
Zamatai kusa dani ta dafa kafadata tace”kiyi hkr ban gaya maki bane don kiyi kuka ba ko kishiga damuwa ba,nagaya makine don kisashi addua Allah yaba shi lafiya ke yanzu kinriga kin zama ta wani tunanin wani ma inkikai haramunne,ki fawwalama Allah komi shikadai yasan me hakan yake nufi,Amman wallahi nidai idan nice koza,a mutu sai an aura man wanda nakeso,ni banson irin wannan rayuwar taya Allah bai haramta abuba amman mutane su maidashi haramci wannan badaidai bane,ana shiga hakkin mutane wallahi.”
Ina share hawayena nace mata”mimi wannan abun babu wanda keda laifi cikinsa saishi,saboda gaban kowa Abbu yake sanar dashi halin da nake ciki akansa,Amman ya sha mur yace wai shi bama ni yake so ba,shibazai iya aurena ba wannan dalilin shine duk ya jawo komi,har mai aukuwa ta auku,wallahi bazan tab’a yarda da cewar ba laifinsa bane mimi,don haka ni kibar ma yiman maganarsa,don nariga na shafe babinsa zanyi sabuwar rayuwa da maisona.”
Murmushi tayi tace”kiyi hkr Amman wallahi duk duniya inbanda iyayenmu bakida mai kaunarki sama da yahna,ki dauka haka kaddararku take wani baya auren matar wani.”
Mikewa nai nace “nayi nan inje nai sallah na kwanta goma saura,”
Biyoni tai tana cewa”karki tsani yaya ba laifinsa bane.”
Afusace na juyo kanta nace”nawaye inba shiba nace laifin waye,inda yana sona da gaske mai yahana shi furtawa tun kafin atsayar mun da mijin aure,plsss mimi karkija najuye maki haushin da bana kiba,kibarni haka kibarni na jida kuncin da nake ciki ehy.”
Bata wani ji haushiba don ko itace wanda ma yafi haka zatai,don bata yarda da auren da babu soyayya ba imfact inta sai wanda ma take masifar so yake masifar sonta zata aure…….tace”Allah ya huci zuciyarki nabari,ammafa duk sanda mukai wya dake ko bayan mun tafi zan ringa baki news din halin da yake ciki.”
Banza nai mata nashige dakin na banko kofa.
Mrs bb ce????????????????????????
[6/19, 12:43 PM] Mom Muhseen: ????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
Nga sakonnin gaisiwarku gareni Allah yasaka maku da Alkairinsa
Not edited.
34.
Alhamdulillah biki ya tashi anyi walima lafiya amarya tasha kyau,anyi hotuna kala kala har kuka nai da su ummi suka zo yiman bankwana……..lallashina taitayi tana shiman Albarka nan akabar mimi wajen maah zata kara mata sati biyu,yah imran kamar yayi kuka baison tafiyar,sai tsogumi yake mata har ya kureta ta haushi da fada, dama ummi abu kadan zai tun zurata taita masifa,
“Tun yaushe kake man maganar inace maka dan uwanka ne zaiga likita amman kaki fahimta,ko so kake ya mutu anan ne.”
Hakuri yaita bata don ya manta shaf da batun ganin likitan Areef din.
Kowa ya watse dagani sai husna da yah meenah,suna jiran Ango sai su wuce gida.
Hirarsu suke nikuwa nayi tagumi,duk na firgice nasan dr bazai daga man kafa ba yau,yadda yake wannan rawar kafar tun kan akawoni abun tsoro yake ban,duk jikina yayi sanyi harga Allah inason dr Amman banson making love dashi,hakanan nidai zuciyata bata son bashi kaina……..jinake kamar ace ba yau banezai tare,sai kuma naga ai koma yaushe ne dole zai tare ni nabani wlh bana so.
Hawaye na share husna ta ankare dani tayi murmushi tace,
“Yah meenah mutuniyarfa da alamu dai atsorace take,wallahi nikaina tausayi take ban,ganin yadda dr ba sauki ne dashiba.”
Murmushi tayi ta matso kusa dani tace,
“Sorry my qanwa,babu fah wani abu idan baki saki jikinki bane zakija har wani abun ya sameki,amman inkin sake lafiya lau dan zafin baida yawa.”
Kallonta nai idona yana zubar da kwallah nace,
“Yah meenah ni wlh banson ya kusanceni kwata kwata,nidai bana so wlh.”
Ajiyar zuciya tayi tace”bakison shi kenan.”
Girgiza kai nai “aa ina son shi kwai banson making love dashine pls ya zanyi wlh ina iya mutuwa akan hakan.”
“Subhanallahi!khairat kina cikin hankalin ki kuwa,kinsan mekike fada,mijinki nefa halal dinshi ce ke komi yayi dake baida zunubi sai tarin lada,kifitar da duk wani tunani cikin ranki kicire son zuciya ki cire wani can kisaka mijinki cikin zuciyarki,
Na riga na ganoki khairat kina son ki kaurace ma mijinki saboda wani ko, kiji tsoran Allah.
kinsan kuwa tarin zunubin da kike shirin kwasar ma kanki,shi wanda kike shirin yin wannan wautar yayi biyayya ya dauki kaddara saike,kike shirin wargaza rayuwarnki kansa, auren da kwanansa guda,to ki maida hankali,wlh muddin bakiji maganata bakika aikata har wani abun yabiyo baya,wallahi khairat bakina dana Abbu zan fesa mashi komi.”
Kuka nake ina cewa
“Yah meenah ni wallahi badan shi zanba kuma ni bakiji nace zan kaurace mashi ba,kawai na gaya maki abunda yake raina ne,banson kusancina dashi ba kuma don bansonsa ba…..katseni tayi cikin fad’aa.
“Dallah can rufe man baki,keda bakida hankali bakida wayau,to inba haka kike nufi ba mekike nufi kenan ehy,so haukane kanki akafara irin wannan,to ki bada himma,shida yake namiji har zai iya danne son da yake maki ya bi maganar iyayensa,saike ce zaki bijire to Allah yabaki sa,a.”
Ranta yayi matukar baci da khairat din shiyasa ta cewa husna tatashi su wuce,inba haka ba nan zata barta bata ga anfanin zamansu ba.
Kuka riris nakeyi ina rokonsu karsu tai amman basu sairareni ba husna dai tace “inyi hkr inyi biyayya,ba kowa yake samun abunda yake soba inkika kwantar da hankalinki khairat zakisha mamakin irin dadin zaman da zakiji da shi,daurewa ake cijewa ake kiyi hkr kiyi biyayya.”
Inaji ina gani suka barni nan sukai tafiyarsu,haka nasha kukana har kaina yafara wani azabebben ciwo,gawata masassara ta sauko man dandanan……….haka na koma cikin gidan na shege bedrom dina inda aka fara saukardani,kuka nacigaba dayi har baccin wuya ya saceni.
***********
11:00pm.
Abokinsa daya tal ya rakoshi shima yana saukeshi yayi masa saida safe yatafi,saida ya shiga ya gano mitanen cikin gidan sannan yadawo,bangaresa daban acikin gidan shima yasha kayan alatu,abun ba,acewa komi murmushi da annashuwa ne kwance kan fuskarsa yana wanka tare da fefdesa turare,kayan baccine yasaka dogon wando mai taushi fari tas da rigarsa itama fara tass……yagyara gashinsa sannan ya dauki wayarsa yanufi bangarenta.
Karar wayata ya tasheni ganin sakon husna na cewar sun isa gida lafiya,lokacin karfe goma da rabi kayan jikina na cire na shiga na watsa ruwa,cikin kayana na lefe na lalalubo rigar bacci saisa saisa bamai nuna jikiba,lotion na shafa ina yi ina tunano maganganun yah meenah,tabbas duk gaskiya take fada,kuma insha Allah bazan sake maimaita irin wannan wautai ba,rigar har kasa take nasaka hulata nasaka body spray……..daman nayi isha,i sai kawai na kwanta ina tunanin rayuwata………..kamar daga sama naji motsin kofa,
Tsaye yake ya rungume hannunsa yana kallona daga inda nake,
Sadda kaina nai ina jin kirjina yana duka,isowa yake yayinda zuciyata take kara bugawa………zama yai gefena yana murmushi sosai har yana fitar da sauti.