ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

“Amarya bakya laifi Allah yasa bakiyi fushiba.”

Kaina kasa ina murtsikar yatsuna,
Hannun yariko saida naji kirjina ya buga…….
“Sorry my love abokaina suka rikeni,don duk gobe zasu wuce wasu tunjiya wasu yau,fatan zakiyiwa angonki hkr baiyyi d niyya ba.”

Shiru nai ganin zai jawoni nai saurin cewa”eh eh…..nayi hkrn.”

Dariya yayi mai kyau,yace”ok love dina tashi muje kitai maka man nasaka wani abu ga cikin nan,don bazan iya tabuka kowa miba inbanciba.”
Jinai cikina yabada kululululu
Jana yai har babban falonmu wajen dinning table,wata madara ya zuba ga cups guda biyu,kakkaurace ban taba ganintaba da alamun ba yar kasar nigeria bace,irin madarar larabawan nan ce.
Sai wata kula hadadda cike da gasassun kaji,sai maiko suke ga wani gashin naman harda romo,zuba mana yayi yana ta jana nakasa sakewa ko kadan,haka ya tusani gaba yaringa danna man naman da madarar nan saida nafara yunkurin amai sannan ya kyaleni.

Ya cika nashi cikin yajani muka fara zaga gidan,yana sake nuna man komi da hanyar shiga cikin gida wajen umminsa kitcheen muka shiga yace an tanadi komi insakeduba abuna babu zuwa safe sai anemo,komi akwai kaya miyane kurim babu da vegetables,tun a kitchen din yafara canza layi……jikina banda karkarwa babu abunda yake man Amman na dake saboda banda yadda zanyi.

Daker na takura mai mukai sallar nafila,munyi adduoi sosai wanda da matsantawa ta akayisu,sannan muka shafa kan nayi wani yunkuri yakashe fitila,ya kunna dumlight……..bansan jikina yana karkarwa ba saida najisa yana kokarin rabani da rigar jikina………tuni dr ya hade bakinmu yashiga wata irin tsotsa kamar yasamu abincinsa……….basamu nasarar kukaba balle roko,ya dad’e bakina gam banda tsotsa babu abunda yake………wannan dare yazoman abazata konace yazo man ahalinda bana so,bana ra,ayi ban sani ba kodan badashi nakeson kasancewa ba nidai iyakar sanina inason dr,aman banda dalilin dazance donshi ne ban son making love dashi,……….nasha kuka nasha bakar azaba,duk yan gidanmu babu wanda ban kiraba,tundaga kan Abbu dady har zuwa kan salma yau ranar har ita nakira.

Abunda nake gudun dai shine yafaru,dr ya mayar da khairat cikakkar mace yayinda yayi man wani irin rauni…….har waye war gari banniya bacci ba,shimfidarmu kamar anyanka karamar dabba awajen,jagejage da jini wani bakin cikinsa da haushinsa ya dirar mun ga zuciyata,dr baisaka tausayi ba kokadan wajen mu,amala dani bai duba cewar nidin budurwace ba,basan komi akan harkar ba hakayasaki jiki ya dirjeni son ransa…………washe gari kuwa yan cikin gidansu babu wanda baisan abunda dr yayi man ba,kunya haushi takaici sune suka cike dan gurbin son da nake mashi.
Dakin umminsu na koma saboda saida akakira wata dr mace tayi amn dressing…….ita kanta tayi fada sosai taita ban hkr tana tausaya man,nasha kuka har bansan iyakaba nai dana sanin wannan auren yafi cikin duhu,Amman umminsu hkr taita bani tana lallashina tun ina kin sakewa danita har nasake na maidata kamar maah dina,ban sake komawa cikin gida naba inanan wajen umi da su jalila,dayake kannensa duk basu wuce huduba shine babba.
Akwai ishaq mai bi mashi sai jalila da fadima sai autansu namiji sadam.

Suduka kowa sona yake kowa son faranta man yake,mahaifinsu kanshi kamar ya goyani,amman kunsan ance ba lallai kasamu 100% soyayyar dangin mijiba tabbas wannan haka yake,in wancen da waccen sun soki tofa ba lallai wancen da waccen su sokiba,haka yake kuwa don fadima da wata yar uwar dadynsu ko inda nake basa son kalla……..wannan bai damanba ni banma nuna nasan sunayi.

Saida nayi sati biyu dakin ummi da dr yashigo zan ruga ina boye,,,idan ya matsanta infito kuka nake samai dole ya kyaleni…….muna waya da mutan gida sosai ba kamar Annie sau uku take kirana,maah kuwa sai daya inma takiranin,Abbu kuwa har gajiya nake da daga kiranshi,yadai ce babu komi ko ta alkairin Abbu ince eh Abbu komi lafiya.

Mimi tazo man nan sau biyu kafin tatafi,husna ma tazo itada momin su har take sanar mun ai manya sunshiga maganarsu ita da yah shahid.
Abin yayi man dadi sosai nayi mata murna,koda muka shige daki taita kallona wai duk na rame ita da zata zo ta ganni nayi bulbul gwanin sha,awa amman sai ta ganni haka.
Girgiza kai kurun nai ina goge kwallah ta nace,

“Husna bazaki gane ba,kiyi fatan kar Allah yasa yah shahid yayi maki irin abunda dr yayi man,wallahi husna ko ganinsa banson yi dr bai tausaya man ba ya saki jiki ya faffarkani,dinki biyu akaiman,har yau idan zanyi fitsari kamar zan fasa ihu azabar da nakeji wajen……..gashi umminsu ta fara maganar koma wata bangarena wallahi nidai bana so.”

Kuka na fashe dashi ta jawoni tana lallashina,sosai nabata tausai gabanta ya fadi wai daman haka auren yake,

“Walh khairat friends dina da sukai aure ba haka sukaji ba kuma lafiya lau zaki gansu inkikaje har wata kiba suke,amma i wonder na ganki haka kuma naji something like this abakinki.”

Ina kan cinyarta nace”husna idan kayi dacen miji mai tausayi wanda yake sonka tsakaninsa da Allah na tabbatar maki hakan bazata faruba,duk da maa kowa da yanayin halittar desire dinsa,amman abun ai ba hauka bane,banso fallasa maki ba dole tasa don idanban samu wanda ya lallasheniba bazan iya samun dadin rainaba,ina mamakin yadda dr zaiman haka kofa dan wasannana baiyi daniba taya zanji dadin akin jikina dashi.,,,,

Hakuri taringa bani tana kara man kwarin guiwa,da shawarwari masu anfani takuma ce indaure indaina gudunsa babu kyau kua duk randa ummin tace in koma dakina to kar nayi gardama na koma,wannan shine auren kawai dai nasama raina dauriya da juriya akan bukatarsa.

Banso tafiyarsu ba haka sukatai suka barni.

Bayan kwana biyu ummi da kanta ta hada man kayana muka koma cikin gidana,jalila nata man dariya kamar inyita kuka haka umi ta tusani gaba muka tai.

Ranar dr kamar yazuba ruwa kasa yasha don dadi,sai nan nan yake dani sai jana yake da wasa naki sake mashi fuska,koda yafita jinai kamar kar ya dawo.
Haka nashiga gyare idan dukda ana gyarawa saina kara,nasaka tiraren wuta na turate ko ina nai wanka nai sallah isha,i sannan nafara kokarin hada mashi dinner.

Sadda ya dawo da tsaraba yadawo man kayan zakine ya kwaso,kamar baison zafin kudin ba,daker na lallashi zuciyata na sake mashi har mukaci abunci tare.

Mungama muna kallo yake ceman.
“My love”
Shiru nai ban ce komiba.
Yacigaba da maganarsa
“Kiyi hkr akan abunda yafaru,karkiyi tunanin da niyya nayi wallahi bansan nayi ba,ban cikin hayyacina bansan ya akai har haka ta faruba,kiyafe man plsss nima nasan banyi maki daidai ba,kuma kina fushi dani har yanzu plsss kiyi hkr kinjiko bazan sakeba.”

Wasa nake da hnnuna nace “shikenan na yafe maka ya wuce.”

Cikin murna yace”tnx my baby yanzu ina kikeson muje yawon honeymoon.”

“Aa kabarshi basai munjeba pls.”

“Karkiyi man haka ki fadi ko inane insha Allah zamuje shine as gift dinki na daren farko.”

Rufe fuskata nai ina murmushi,

Yace”yes my wife,kin cancanci fiye da haka don haka inkinason kiga banyi fushiba pls ki fidda country uku dakike sha,awa nikuma i promise 2 u i will take it.”

Shiru nai ina tunani tabbas ina son zuwa kasar turkey and saudiyya da london,ina son birnin london sosai.

Jinai yace”u like makkah,turkey,and london (US).”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button