ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

Dalalo ido nai ina kallonsa ta yadda akai yasan choice dina,murmushi yake hade da dariya yana kaklona shima,
Kafin ya jawoni ya dorani kan cinyarsa yace,
“Nasan zabinki my love,na tambayeki ne don inji idan zaki fada da bakinki.”
Murmushiin nima nake yafara man chakulkuli na dunga dariya saida yaga ina niyyar sikewa ya kyaleni,
“Plsss kisaki jikinki dani banson wannan dari darin kinjiko,insha Allah cikin kwanannan zamu dage kasa mai tsarki muyo ummarah ta wata guda, sannan mu wuce turkey muyo one month,and last sai muje Us muyo one month,hakan yayi maki.”
Kwantowa nai jikinsa kirjina yana duka cikin dakiya nace ina murmushi,
“Yayi man,an thank you very much my one and only in my heat.”
Saboda murnan kalaman dana yi mashi matseni yai yana shuking kunnena ,nan take naji wani ziririn abu yana bin dukkannin jikina,.duk yadda naso nayi mashi wayau kiyawa yai,atai kaice dai wannan dare mun rayashi cike da annashuwa,duk da kukan dana sha na zafin da nakeji,sai shiman albarka yake ni nagaza gane wane irin dadine dr yakeji har haka,har ga Allah ni banjinsa kodan tsoron dana sa kama raina ne oho.
Bari mu leka wajen amarya salma.????
*************
Amarya salma babu laifi kam gidan yayi kyau,gidane flat house mai dauke da bedrooms uku sai babban falo daya da kitchen,daga can waje inka shigo public toilet yana kalloka,sauran bedroom din kuwa kowane da kewayensa cikin dakin,dayane na mijin biyune nata.
Amman kasancewar shi baisaka komi cikin nashi ba,yace set guda na kayan dakinta ajera mashi su,masu jeren duk dangin mamarta ne,da nashi tunda da mamanshi da mamanta uwa daya ubane kowa danshi…….basuyi jaa da magamarb suka saka,yazama salma bedroom dintaguda kujerun da Areef yasiywa khairat,itama yasiya mata amman saboda kishi ko nace bakin hali irin na Ameer din nata yace sam shi bazai iya kallonsu ba don haka asaida abashi kudin yayi mata kasuwanci dasu,haka iyayen mata suka siyar dasu suka cinye rabin kudin suka bashi sauran,bakuma don wai kasuwancin zaiyi mata dasuba aa cinyewa zai,
Haka aka kawo amarya salma,da zugar kawayenta babu inda basu shiga bacikin gidan,sai rena mata suke wai duk surutun ahaka aka tsaya,ai sunyi zaton gidanta yafi haka duk labarin kayan dakin ashe ma set gudane kai allah yatsine mai karya,haka suka runga mata wulakanci gaban iyayenta mata,don cikin dangin Abbu babu wanda yaje kai amarya……..tun lokacin salma taji wata irin nadama da dana sani sun rufeta,tasha kuka mai sunan kuka haka kuma suka barta takwana ita daya gidan kamar mayya.
Hakika sai yanzu takejin abubuwan datayi kokadan bata kyauta ba,taya zata gyara ta saka bacin rai ga zuciyar mahaifinta,ta butulcewa matar data dauketa matsayin diya,tashayar daita tareneta bata banbanta ta da yaranta ba,amman saboda son zuciyarta da biyewa shawarar qawa ta jefa kanta cikin dana sani.
Haka washe gari akai walima kowa ya watse yabarta dagabita sai angon da tagaza gane kanshi,sai halinta.
Tun tana sakanran ganinsa har bacci ya sace ta,sai washe gari ta ganshi.
Gaba daya ya canza mata ace tana amarya amman konkofar dakinta bai nufa ba,cikin kwantar da murya take mashi tambayar inda yaje jiya.
Cikin masifa da hargowa yace,
“Ban sani ba salma,tunda uwata ce ke ai dole ki tuhumeni da maganar inda naje.”
Hankalinta ya tashi matuka don abun nashi ya yi yawa,tun saura sati biyu bikinsu yake mata behaving irin haka,tayi mashi tambayar duniyar nan akan laifin da tayi mashi,yace shi atai ashi komiba.
To meyake nufi da ita kasancewar salma bata iya hakuri ba,bata jure wulakanci saudubu zaka mata saudubu saita rama………cike da masifa da bala,i itama tace,
“Ya isheni Ameer ya isan,mekake shirin maidani ehy,nace kafadan abunda nai maka amman kace man babu komi,amman still kana mun wanna halayyar kagayan abunda naimaka.”
“Karki man ihu bisa kai salma,ranki zai mummunan baci wallahi,”
Cike da bakin ciki tace,
“Naje nayi maka ihun Ameer,karfa ka raina man hankali, oh ka kawoni gidanka don ka gana man azaba,kokuwa yar gadin gida ka daukini to baka isaba aure nazo yi kuma da tsiya shizamuyi, ai kaika nace kace aini ko to kuwa dani din zaka rayu wallahi baka isa ba.”
Dariya yayi yace,
“Yanzu nagane inda kika nufa,kina son in kusanceki ban kwana dakin kiba jiya shiyasa kike ta fada haka ko kamar zaki cinyeni danye, aibansan hajira na auraba sai yanzu kiyi hkr kwantar da hankalinki yanzu zan maki yadda kikeso.”
Ganin ya nufata yasa tafara ja baya tana kermar baki tace,
“Kai,kai….karka tabani niba haka nake nufiba wlh niba nufina ba kenan, kawai naga kana niyar canza mana rayuwa ne shiyasa ,plsss Ameer karka yiman komi ban shirya ba,wlh ban shirya ba na rokeka………….inaaa baima sauraretaba sab’arta yayi dama kuwa salma ba wani nauyiba, jefata yai kan gadon yaringa barke kayan baccin dake jikinta,har saida yaga babu komi jikinta,kamar tsohon maye haka yake lasheta yana sauke numfashi,ihu take tana rokonsa amman ina baisanma metake cewa ba,ganin zata tara mashi mutane ya daure bakinta da kallabinta,ya cigaba da gashi kamar wani mahaukaci haka Ameer yake sex da salma ,
Run tana sanin me yakeyi har tasume babu ruwansa aikinsa kurun yake babu kakkautawa,saida yayi cikakkar awa hudu akanta kamar wani jaki.
Sannan ya tashi kobi takanta baiba ya wuce yayi wanka yabar dakin…………….iya wuya mai sunan wuya salma tasha ta,
Don babu wanda yasan hakin da take ciki,shikuwa baisa ke dawowa gidanba sai dare,sai lokacin ya tuna da ita ada yaje dakin har lokain bata farfadoba,sai lokacin hankalin sa ya tashi,ya sungumeta sukai asibiti,atakaice dai salma saida tayi kwana biyar asibiti,itama tasha dinkin har babu adadi,babu kuma wanda yasani balle yazo ya dubata.
Ameera yasha tsinuwa da alkaba,ira bakin salma har abun yazo yana bashi dariya…….ciin qawayenta Raihana ce kurun kezuwa gidanta.
Dafarko zaman nasu yafara dadi sun shirya kansu bayan tawarke,
Har suka zaga dangi Har gida sukaje wajen Su maah a abbu babu wani nuna sun rikesu suka anshesu cike da murna.
Yinin su guda suka komavgida,babu alifi sunyi amarcin sati uku.
Amman cikin nahufun Raihana tashigo rayuwarsu.
(KOME HAKAN KENUFI?)
KUYI HKR KUNJINI KWANA BIYU BANA JIN DDI E AMAN NASAMU SAUKI,PLSS KURINGA SHARE DINSA SOME GROUL PLSSSS DON YA ISA GA MASOYANA NAGODE MAKU SOSAI.
MRS BB CE????????????????????????????
Commen and share’s pls
[6/22, 9:03 AM] Mom Muhseen: ????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
sorry for keept waiting,zauren mrs bb sunyi disappointing dina????
Not edited.
35&36.
Da farko Raihana bata wuce kwana uku kulum idan tataso school tana gidan sasalma itace shiga nan itace shigacan,babu inda bata kurdawa acikin gidan,salma tun tana ganin abun bakomi ba tunda tana ganin ai Raihana kawartace ta Amana,duk da wasu halayen itace ta dorata bisan su,to Amman yanzu abun nata gaba yake wata sa,in in tazo saitace zatayiwa Ameer girki ni naje nahuta,to hutunme garan bawani surfe ko nik’a nikeba,aisune dai za,ace kana gajiya aikin gidane kamar ko taushe yan share share da goge goge,saifa sanwar da gyaran dakuna.
Hankalinta ya gaza kwanciya da halin data bullu dashi,gashi bata tafiya har sai yadawo taringa jansa da hira kenan har sai yabiye mata,.
Karshe tace shine xai maidata gida idan suka fita Ameer shida dawowa kuma,saidai nafarka tsakar dare inganshi……..wata ranar zan jiyosa yana wanka karfe daya ko biyu,babu kyau zargi amman tabbas ina zarginsu shida ita,kasancewar nasan halinsu suduka,Raihana ba tun yanzu take bin maza ba,……..shikuma rauni garai indai kan mace ne nan take tana iya jawo hankalinsa kanta,hatsabibiyace ta kin karawa idan ta saka abu gaba babu ubanda ya isa ya hanata,ba gaban iyayenta takeba hannun kakarta take kuma bata son laifin jikar tata,salma bata da natsuwa cikin kwanakin,da yadda suke da Ameer abun gwanin sha,awa Amman yanzu ko kallon dakinta baiyi balle yace zaishiga,yafi sati uku rabin daya kusanceni.
Abincina yadaina ci killum kuma da sassafe za fita office,bai dawowa sai taltainin dare……….wannan abun ke azabtar da ita duk ta kara lalacewa,tashiga tashin hankali marar misaltuwa,tarasa waye zata kira yayi mata soving wannan problem din………..ta tuna yar uwarta khairat,irin abubuwan dasuka shirya mata itada raihanan,gashinan to yanzu ta juyo kanta.kuka ta fashe dashi tana nadamar abunda tayi,wai itace har gaban malamin tsubbu takai yar uwarta wadda suka sha nono guda suka rayu tare,suke son junansu kamar rai da ajali,Amman tabiye shawarar qawa ta kaita ta baro,ta rabata da wanda takeso itama kuma yar uwar tata bata samai ba.
Wannan kadai ya isheta ishara ga ta bata ma iyayenta rai,Allah bazai barta ba……haka take ta kukanta kamar idonta zai fito.