ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

*wannan kenan*
***********
Amarya khairat sun d’age kasashen turai,kafin sutai ya zaga da ita dangi ta gaida iyayensa,da nata duk inda sukaje sai sambarka banda gidan yar uwar dadysa yayar dadysu,ko ruwa wannan comon ba abasu ba ba asake bi takan su ba,shi dr yasan dalili nice ban saniba,shiyasa bamu wani jima ba muka baro gidan koda yaga fuskata ta canja ya kama jana da labarin ban dariya har saida na saki fuskata……….gaskiya babu laifi dr ya iya love saidai bansan meyasa baya nuna man shi kan gadoba,duk yadda nake sha,awar sex to daya tun karoni yafara abunda yake zanji yafita raina,because baya wasanni dani shidai kawai yajishi yashige shine muradinsa,nikuma bana so bansan kuma tayadda zan nuna masa ba,inajin kunya gaskiya gashi da dadewar bala,i tun inashan kukan har nazo na hakura na dai kukan,saboda nidai ban tabajin wani dandano ba ckin harkar,kullum sai bakar azaba gabana yaringa wata irin zafi saina kwana na yini yana zafi.
Na rasa yazanyi Husna kurun muke wannan maganar,don yah meenah bata barina ma ina dauko maganar balle ta fahimceni,maah da Annie kunyarsu nakeji matuka bazan iya dizcousing wannan issue din dasuba,dole nabar abun matsayin kalar tawa rayuwar kenan ni bazan tab’a jin dadin Aureba har abadan.
Munje gida sallama yace nayi masu kwana biyu,wayyo dadi jinai kamar yajefani aljannah…….da Abbu yace aa saida yaga ina kuka sannan ya kyaleni.
Inajikin maah bana matsawa ko ina don nayi missing nata sosai,Anty shida tana dubai itada yah jahid,yah meenah ce kurun musha hirar mu tunda har yanzu hutu muke,sai mun dawo daga yawon honeymoon sannan hutun yake karewa.
Dadaddare dakin maah zan kwana ta nata bani labarin abunda yafaru bannan,har tazo kan ABIN CIKIN RUHINA tace,
“Umminki nata cewa tunda kika gama makaranta secondary bakijeba har kikai aure,ince maki idan kun samu lokaci keda dr kuje kugaidata,dama kuma Abbi dinsu imran baida lafy kinga idan kuka tai wannan yawon sai ku biya kudubashi,babu dadi tana sonki kina gudunta.”
Shiru nai ina tuna wasu abubuwa dasuka wuce ba wai banson ummina ba,inasonta sosai saidai dole yanzu matsayina na matar aure matar wani naguji abunda zai tada man feeling din wani cikin raina,hakika ban taba mancewa dashiba amman me ina ciresa da karfin bala,i saboda gudun jefa rayuwata halaka,ai halakace kana auren wani zuciyarka tana tunanin wani,bazaka taba samun kwanciyar hankali ba ga tarin zunubai kuma,dannewa nai kawai bance mata aa bazamu ba nace,
“Allah ya kaimu lokacin maah,insha Allah zanje wajen ummi ko yini muyi mata.”
Hararata tayi tace”aa karma kuje kawai,yinin banza yaushe har kuka gama gaisawa na lura bason zuwa kikeba.”
Hkr nabata nace”sorry maah kwana nawa kike son nayi mata to.”
Ganin zata tashi taji haushi yasa nai saurin rikota ina dariya,naita lallashinta harta sauko tace”ina laifin kiyi mata sati guda.”
Maimakon nayi gardama sai nace “to insha Allah,kilan ma mu tadda Anty shida can ko.”
Tace “Aa inajin jibi zata dawo don katsina zata ta anso ko me,kinsan ta samu aiki,shahid ma ya samu shiyasa za,a hade bikinsu dana meenah lokaci guda.”
Farinciki ya kamani nace”abu yai kyau wlh naji dadi Allah yasa Alkairi,,,,,nan mukai ta tattauna maganar har mukai bacci.
Washe gari Abbu saboda ni baije office ba muka zauna mukaita hira kamar anyi shekara ba,a haduba.
Kwatsam saiga salma wurjan wurjan,da ganin idonta ma kuka tasha,na mance daduk abunda yafaru na rungumeta ina matsar kwallah,haba itama saita kama kukan,mukaitayi daker mukai shiru zubewa tai gaban maah tarike kafafunta tana kuka tace
“Kiyi man rai maah kiya fe man,wallahi nayi danasani,ban kyautata maki ba wlh sharrin zuciyane dana qawa kiyi hkr ke mahaifiyata ce kiyafe man……”sai kuka kowa tabashi tausayi wajen Amman banga hakan ga Abbu ba,shan mur yayi matuka maah dagota tayi tana lallaashi
“Daina kuka salma ai hannunka baya rubewa ya yanke kayar,duk abunda kikai mun yafe kinjiko daina kukan haka,ai mungode Allah ma dakika gane gaskiya.”
Cikin dakakkar murya Abbu yace” mekikazo yi gidan yanzu,bacin sanda kika barshi kina farinciki har bakinson zuwa neman Albarka mu da muka haifeki.”
Rarrafawa tayi wajensa tana kuka take bashi hkr kuka fake sosai,Aman Abbu ya rude idon sa yace baisan wannan ba tatashi tatai gidanta tunda ta nuna bata ra,ayin wannan.
Saida Annie ta saka baki sannan ya kyaleta yana tambayarta lafiya tashigi gidan haka kamar wadda aka koro.
Ta na kuka take basu labarin Raihanna”tun wancan lokacin ashe neman juna suke ban saniba,sai dana gansu da idona agidana na nuna bacin raina shine tasashi ya yi man dukan tsiiya,saida na kwanta asibiti bacinan kuma ta dawo gidan da zama wai ai tunda aure zasuyi,nanda sati biyu………….kuka yaci karfinta takasa karasawa gaba daya munshiga tashin hankali,wace irin rayuwace wannan salma keyi Ameer din zaiyi haka,duka auren kwanan sa nawa dazai wannan lalacewar anyi gudun duniya yayi wata uku.
Salati da sallallami kawai ketashi falo,salma najikin yah meenah kukan kurun take.
Abbu yace”shine kika taho.”
Tace”Aa don nace ban yarda ta zauna man giba ina kallonsu suna abunda bai dace ba shine tasashi ya dakan yace ina taho gida sai yaneman.”
“Lahaula walla quwwata illa billah,naga abunda ya isan bai ishi ubangijinaba ni saudah,shi ameerun yayi mai wannan tozarcin lallai yacima dan iska.”
“Kanaji Abbukhair,bazaka ce komiba gaskiya ka kirashi yazo kadauki mataki mummuna kanshi,taya zai kamata yaringa duka kuma duka yaushe akai auren har da zaice zai karo mata kishiya,kishiyarma qawarta wadda tasan ta tasan komi kanta,gaskiya kayi wani abu.”
Tashi yayi yace”ga dakuna nan sai wanda ta zab’a ni banda lokacin saurarensa yanzu tukun.”yan gama fada yafice ya barmu.
Wannan rana batazo mana dadadi ba,kwana mukai mu uku muna tattauna maganar,nida ita da yah meenah,nasha kuka don har yanzu ina son yar uwata tausayinta ya kamani,sainaga ni ai ba komi bane tunda bana fusantar irin wannan rayuwar,
Bamu samu bacci ba sari gaf da asuba gashi jirgin karfe tara zamubi muwuce (US) dama na hado kayana tass,daker na tashi nai salla sannan nafita ina taya maah girkin safe.
“Kinga dai abunda yafari da yar uwarki,to kadan daga cikin cin amana kenan dakuma sab’ama iyaye kidauki darasi kanta,ina maitabbatar maki bama gamawa akaiba,ba fata naked mata ba amman tabbas duk wanda yasai rariya ya San zata zubar da ruwa,don haka kisan wacce kike ciki duk da nasan duk aure yana da kalubale,haka yake kuma nasan kina taki matsalar,ina sane ban tambayekiba don nima inson ki koyi rike sirrin gidanki,komuma zamuji dadi iyayenki,kicigaba da hkr kowa shine yake zaunar dashi gidan mijinsa tare da iyalinsa,babu wani waje yanzu da zakije kizauna da yafiye dakin mijinki,don haka kikara hkr kinajina.”
Jinjina kai nai ina cewa”hakane maah insha Allah zanyi duk yadda kikace amman ina tausayin salma,kisa baki Abbu yakirashi adaidaita komi.”
“Karkidamu ni kaina bazanso zamanta gidanba zanyi duk yadda zanyi komi yadaidai ta,amman kinsan wancen auren saiyayishi,bafa mutuncine dashiba dan iskan yarone na bugawa jarida shafin farko.”
Dariya nai tace”wallahi kuwa,kuma karkiyi mamakin idan shima baga bokan ta kai shiba,saboda ai kinji tace farko lafiya lau suke.”
“Hakane ma ah babu tantama wlh,amman kisata Addua nima innaje saudiyya zan akata,kiyi mata nasiha kikara kwatanta mata maah nasan zata gane.”