ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

“Mekika masu suka dakeki.”
Cewar yah Areef tace”yah kullum yana d’akinta sai yayi sati biyu bai dawo wajena ba,kuma banda damar dazan ce meyasa. sai yahau dukana,kuma duk abunda tace mashi dashi yake aiki bai yin bincike kawai sai yahau bala,I yana cewa shifa sai yasakei idan iskanci zanmar,ban girmama matarshi inko har ban girmamata to shibazai iya zama dani ba………..tasake rushewa da kuka ta cigaba da cewa kuma banda lafiya yaki kaini asibiti,amma kan idona zai daueta sutai yawo,yanzu jiya inajin yunwa kwana wajen goma sha batayin abinci dani saidai inroko makota,shine nace bazan iyaba nashiga kitchen na dafa taliya naci shine da ya dawo tagaya mai,yahau mun masifa harda marina nikuma narama shinefa yace intaho gida akoya man tarbiyya.”
Taciga ba da kukanta bansan sadda nimanidonanyacika da kwallah ab,na matsan kusada ita ina kuka nima ina lallashinta.

Shiru yayi baice komi ba Annie kuwa sai fad’a take kamar zata ari baki,
Maah tace”ni wannan aure naki salma yafita raina kwata kwata wlh,kullum babu zaman lfy kodayaushe ke yar yin yaji saiyace kitaho gida sabda baidaukeki da daraja ba,zai zaizo kau ya same mu muba iyaye banza bame,bakuma don bamu sonkiba,don haka tashi kiwuce ciki nasan abunyi,jibi duk yadda kika lalace kokadan aurensa bai anfaneki da komi ba sai azaba.”

Ciki ta wuce tana share kwallah,nima ina shashshekar kukana don har cikin raina taban tausayi……du tashi sukai kowa yawuce bangarenshi inanan ina matsar kwallah,
Kallona yai ni nama mance yana wajen jinai yace cikin sanyin murya.
“Ai saikibar kukan haka ko ruwa ruwa.”

Wata harara dabansan naniyaba na banka mai naja dogon tsaki namike daker nace”ina ruwan mutun dani kowa yayi harkarsa banson intermingling.”

Na wuce ina tura uba cikina gaba(????????)

Mrs bb ce
Mom muhseen.
[7/3, 8:33 PM] Mom Muhseen: ????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA

Writing by mrs bb
Mom muhseen.

Wattpad name
Humaira7531.

DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.

Abdoul-nasser (Alfah)
coming soon

        44.

Yau aka kai kayan saka ranar yah Areef da zulfa,ar sa.,ni yini nai ma ina bacci bansan wainar dasuke toya waba,kasanewar iyaye aza sukaje Abbu daya dawo yaga salma akai mai bayani,bai sake cewa komiba maah kuwa tsaye take don ganin ta karya asirin da raihana tayiwa Ameer,don muddin ba akarya shiba wataran ma sakinta zai.
Hangar da tabi wajen karya wanda sukaiwa khairat da Areef,yanzu ma ita tabi ta saka ayi saukar qur,ani sau bakwak,tace da iznin Allah da kanshi zai biyota har gida.
Don saubiyu Dady yana aikawa kiran ameer din yace zaizo in yasamu lokaci,wannan shine yakara b’atawa Abbu rai maah ce ke kwantar mashi da hankali cewa akyaleshi zai kawo kanshi.

Zuwa yanzu yah Areef so yake muna magana,amman kallon mutunci ma bai isan ba,sautari idan yana falon zajani da magana,idan na ansa to kujerar da nake zaune ta ansa itama,babu irin fad’an da maah batai mani ba naruntse idona cewa banda makiyi saishi,don shine yayi silar kashe man miji……wannan maganar tafi komi kona mashi rai shida maah.
Har rannan take cewa”wai don ubanki ke bakisan kaddaraba,eh akwai wanda ya isa ya kashe wani inhar kwanansa basu kareba,koda bai bankeki wayar ta fad’iba sai yabar duniyar alokacin da Aka rubuta barinsa,amman dayake bakida tawakkali kin kasa hakuri ki mance.”
Kuka na saka mata nace”wlh maah baki tausayina,mai makon kigoyi bayana shine zakice man haka…….dalla rufe man baki tashi kiban waje.”

Duk yana wajen ake wannan dramer jikinsa yayi sanyi,ganin irin kukan danake yace”kiyi hkr maah kidaina mata tsawa kingani ba ita kadai bace,sorry khairat kiyi hkr i don’t mean 2 hot u…….wata harara na banka mai na mike nace”banyin hkr bazanyi ba,hankalinka dai ya kwanta dr yabarmaka duniyar kadauki duk abunda kake so cikin t………..jikake tass tasss maaah ta dauketa da mari mai tananin zafida d’i maucewa………saurin tashi yayi ganin jiri zai kadani ya rikoni…….idona har duhu nake gani saboda tsananin yadda marin ya ratsani,
Fizgewa nai nafice dafe da kuncina,dayan hannun kuma dafe da marata da ta daure man,zuwa yanzu cikina yaki wata takwas.
daker na isa dakinmu na kwanta naita kuka kamar raina zaifita duk tambayar duniya mimi da Antu sida sunman amman bance msu komiba.
Ranar ban sake lekowa faloba,washegari naishigewata shashen Annie…….inajin ana cigiyata naki fita saida Abbu yakirani sannan naje.

Yana falon shi shida yah Areef din na samesu suna hira harda dariya,shiga nai da sallama daker nake d’aga kafata saboda nauyin cikin,daker na zauna ina gaidashi.

“Ta alkairin Abbu sannu kinjiko.”
D’aga kai kurun nai kwallah na cika man idona,
Shafa kaina yake yana cewa”sorry don’t cry,gaya man me yayanku yayi maki har bakya gaidashi,baruwanki dashi imfact ance har zaginsa kike.”
Dagowa nai idona hawaye share share naceciki rawar murya”Abbu shine silar da dr ya rasu kuma ni wlh ban zagaiba.”sai kuka ya barkemun bai hanani ba naitayi ina shashsheka.
“Sorry my dear,daina kuka muyi magana.”sha fa kaina kurun yake yana lallashina daker nai shiru.
Yace”kiyi hkr ta Alkairina,Areef baiyi haka don wani abu yasamu dr kiba,kidauka daman haka Allah ya rubuta,dr bazai rayudake ba kiyi hkr kibar dora laifin kan shi,kingani babu kyau duk wanda kwanansa yakare babu tsumi babu dubara sai yatafi.don hk kibar zagin yayanki kuma kina ringa gaidashi,oky.”

Ina kuka nace”Abbu nace maka ni ban zaginsa ni kawai yafita harkata sabodashi fa maah dazun ta maran gashinan ma cikina ciwo yake.”na sake rushewa da kuka.
“Subhanallahi,itaa dakanta aikuwa bata kyauta bazan mata magana,yanzu yayanki yakaiki asibiti.”

“Ni Abbu banson ya kaini ciwonma yadaina.”
Suduka murmushi sukai aranshi yace”rigimamma kawai.”

“To shikenan daga yau kun shirya din haka yanzu ma yimashi magana.”

Ido nad’ago na hararai dariya yayi yashgwabe fuska yace”kagani ko Abbu hararata take,kuma damun fita zata cigaba da daureman fuska.”
Murmushi Abbun yayi yaa kallonsu sai hararashi take shikuma yana mata gwalo.

Yace cikin dan bata fuska”ta alkairina kinga tun kafin ajimu yiwa yayanki magana,kibashi hkr akan abunda kikaimai.daganan komi yawuce.”
Kai na kasa ina hawaye”kayi hkr bazan sake ba.”
Tashinai nafito nabarsu wajen.
Ranar yini nai inakunci duk wanda yamun magana sai kuka jnta masifa,ga ciki ya addaban abinci ma yanzu ban iya ci sosai gashi bana samun bacci isashshe,ayita halbina acikin……infalka inyita kuka.

Salma kusan watanta guda gida ta murmure ta saki jikinta sosai,kuma duk wasu d’abiu nadacan ta barsu kowa girmamawa take,ga son aiki yanzu kusan itada mai aikinmu yare suke aikin gidan,maah tayi tayi tabari tace ai zaman isarta yake.

Hajiyar su dr sunzo sunkawo kayan haihuwa duk abunda mai haihuwa take bukata sunkawo,harda kayan damukasiyo daga saudiya da kuma turkey,,,,,duk sun kawoman. Ranar mutuwar dr ta dawo man sabuwa banson iyakar lokacin dazan dauka ina missing dinsa ba,abunda sani kwai shine har abadan bazan mance dashiba bakina bazai gajiya wajen yi masa addua ba.

Cikina yashiga watan haihuwa,ummi ma tayi siyayya kamar hauka,har mamaki nake narasa waye yafi kaunata da hajiyar dr da ummi da kuma Annie,don kowa yayi shirinsa tsaf don tarbar baby.
Maah kuwa ganin fushi nake da ita yasa ta kirani tayi man nasiha sosai har muka shirya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button