ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

Ina wajen ummi mimi na mammatsamun kafafuna dake ciwo, kasancewar bamu jima da dawo daga awo ba yah jahid da yah Arref suka kaimu,nida mimi wai saina kara sati biyu kozan haihu,jinai kamar nadunga cin ubansu don basu san yadda na k’agara na juye wannan nauyina ba wlh,ina zaune k’asa jingine da kujera salma ma tashigo anata hira,yah meenahnkuwa bata dawo daga wajen IT ba,anty shida kuwa daman bata faye shiga cikinmu ba.
Ummi tana d’akin Abban su mimi don yaune zai iso daga dubai,fitowarta kenan shikua yashigo ri’eda leda ga hannunsa babba,zama yai yana cewa “washhh,salma ban ruwa pls.”
Tatashi tatafi ta kawo mashi mimi tace”yah sannu da dawowa.”
Jinjin mata kai yayi baiyi magana ba,,,,,satar kallona yayi nai kamar ban ganiba,daker na danne zuciyata nace mashi “ina wuni.”
Kamar jira yake yayi zak’al yace”lafiya lau uwar biyu.”
Shiru nai bansake cewa komiba mimi tacigaba daban labarin wasu masoya ina dariya.
Ummi tashigo takallai “kaikuma fa?,daga ina haka da uwar leda meye aciki” ta jawo tana dubawa.
Kayan jariraine rigunan mata hadaddu,kai da kagansu kasan zasuyi masifar kud’i,santinsu kurun ummi keyi dasu salma.
Ni kaina kamar na tanka amman banson inyi dariya gabanshi,tunda na kalla sau d’aya ban sake kallonsu ba.
“Areef ina kasamu wadannan kayan,sunyi kyau sosai ina zaka dasu.”
Mik’a yayi yana cewa”gata nan gabanki ta wani baje kamar kayan da ba,aso.”
Dandanan raina ya b’aci ganin duk dariya ma suke,aikuwa kamar yasan ba shiru zanba,yamike zawuce yana dariya.
Naita sababi kamar me suma bawanda ya kulani don sunsan halina idan akatab’oni.
Saida na huce nashiga yaba kyan kayan tace ai naune shi yasiyo man,nace tace ina godiya.
Ina mamakin yadda ya kwaso duk na mata,to kdan namijine fa saidai yamayar abashi kudinsa.
Lokaci nata ja har nashanye sati biyunan ban haihuba,duk nashiga damuwa hankalina duk yatashi,Su ummi ke kwantar mun da hankali don wata sa,in sai ince ma ummi,”ummi wai don Allah haihuwa akwai zafi,inkinsan akwai zafi kawai mune acire manshi banson inwahala.”
Satace ina ai babu wata wahala,kina zaunema zakiji kin haihu taita kwantar mun da hankali da wannan na sakankance cewar kilanma ina bacci zan haihun.
Amma sai me cikin dare ciwo ya tasoni gaba kamar zan mutu.
Mrs bb ce
Mom muhseen.
Plss share it and follow me on wattpad Humaira7531.
09034722970[7/4, 8:26 PM] Mom Muhseen: ????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA
Writing by mrs bb
Mom muhseen.
Wattpad name
Humaira7531.
DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
45.
Tunda uwar data haifani ban tab’a jin ciwo irin wannan ba,tashi nai nashiga toilet inyo fitsari da rarrafe na isa,amman ko kad’an yaki fitowa bansan sadda na kwalawa Annie kiraba,don ina bangarenta dakin yah meena,ita asibiti ta kwana.
Kankace me ciwo yayi kaca kaca dani,nifita hayyacina,duk wanda ke gidan yasan yau ina cikin tashin hankali,Abbu yace babu bukatar azauna gida atai asibiti kurun.
Kankace me yah Areef yafiddo mota jikinsa babu inda bai rawa,duk yafirgice zan iya cewa yafi kowa firgicewa,,,,,,,yah jahid yazauna mazaunin driver sai Annie da ummi baya nidasu shikuma yah Areef yashiga gaba,gudu yah jahid keyi amman Yah Aref cewa yake.
“Dalla malam kataka mota,baka ganin halin da take ciki inbaka iya bani waje.”duk ya gigice yafita natsuwarsa ummi tace”banson hauka Areef duk wannan gudun baima ka ba,to sama kakeson ya tashi kome.”
Hkr Annie tabaketa badawa “haba banson wutar ciki,ko anbaka motar awannan yanyin naka iya janmu kake kaje ka jefamu rami duk mu mutu.”
Duk da halin da suke ciki saida suka dara,nikuwa banda ihu da kiran Abbu da maah babu abunda nake,Annie tace “yi hkr khairat insha Allah zaki sauka lfy.”
Cikin azaba nace”banyin hkrn wlh bazanba aikunsan da wannan azabar kuka ki gayaman ko Wayyo Abbu nashiga ukuna bayana ummi marata zata fashe.”
Me jahid zai ba dariya ba wani uban bugu Areef ya kaimashi yace”baka da imani dariya ma yakake ko.”
Ummi ma dariyar tayi tace”barshi yayi wlh don ubanki ai kinji yadda take ko,tukunna ma bakina tunanin kina bacci zata zo ba,aikidauka ma baccin kike.”
Annie tace”daurewa ake kiringa kiran hazbunannallhu wani imal wakil,yahayyu ya qayyumu birahmatika astagisu aslihli sha,ani kulluhu wala taqilni ila nafsi d’arfata ainin,ko kuma Allahumma la sahla illa ma ja,altahu sahlan wa,anta taja alul hazna iza shi,ita sahlan.”
Amman bud’ar bakin khairat tace”banyi wlh ban iyawa nabani zan mutu wlh kilan mutuwa zan,kuncuceni kun kasheni kucire man cikin nashiga ukuna ihu kurun nake ina kuka don ni kadai nasan azabar danakeji.
Ummi kuwa mezatai ba dariya ba tace”yo dan ubanki sadda kikai cikin mun sanine.”
Jahid kunya kamar ta kasheshi Areef kuwa sai kunci yake don ganiyake duk basu damu da halin da take ciki ba cikin rashin jin dadin abunda tace yace”haba ummi waibaki tausaya mata ne kiga fa yadda take murd’e murd’e.”
“Inkasake magana saina ci ubanka zaka sauka yanzu wlh,ni ban san ma uwar data sa kabiyo muba,kokaine zaka anshi haihuwar.”
Shiru yayi yajin yadda khairat take sauke nishi da kakarin amai……..sun isa asibitin cikin gaggawa aka ansheta,wata likitar matace ta dubani tace”ke wannan ai duka 3cm,ku koma kawai bama yanzu zaki haihuba sai kinkai yamma……..ai ban bari ta k’arasaba na shak’o wuyanta cikin azaba nace”karya kike wlh,muguwa Azzaluma wlh baki isaba saikin cireman wannan cikin,kicireman shi ko in kasheki muguwa Macuciya…..”
Ba karamar shak’a tayiwa wannan likitarba cikin wuya tace”ke sakeni kicikani yoni naimaki cikin,sadda kike shan dadinki ni saninai,shine zaki huce haushin kaina……sake fizgota nai duk su annie sun rik’eni amman kamar mai hanun doki sunkasa kwatar ta wani uban nishi na saki nace,
“Don uwarki ni ban sha dadiba,ubanwa yace nasha dadi,zaki cireman kokuwa saina cire kanki………duk yadda kake tausayinta sai kayi dariya,yadda duk ta haukace gashinan ya warwartse,ta had’a wata uwar zufa ta masifa……ganin duk sun kasa ansheta yasa ya isa wajen yace”ku aketa pls,,,,,,,likitar zaro ido tai jin ance su ummi su saki khairat,kallonsa take da idonta daya fito sosai kwallah ta cika,tace”haba kaikuwa idan aka saketa sokake ta kashini.”
Shikanshi dariyar yayi don wannan dramer dole tabaka dariya.
Yace”bazata kasheki ba ku saketa Annie kuga.”
Sakinta sukai matar tasake zaro ido jin yadda khairat tasake shaketa tana nishi,da huttai tana wani irin gurnani.
Cikin sanyin jiki ya riko hannunta yana goge mata uwar zufar da takeyi,yace”sorry saketa kinjiko janki take,ko minty biyu bazaki k’araba zaki haihu,saketa tsokanarki take.”
Kamar magic sukaga ta saki hannunta dake kan wuyar matar,tana dalalo ido takalli Areef tace cikin nishi da shashsheka”pls kace masu sufitar mun da cikinan wlh kashenj zaiyi plsss………tafad’a hawaye na silalowa jiyai shima kwallah sun cika idonsa don tausayi,da yanada ikon ciremata ciwon da takeji ya mayar kanshi da bazata sha wannan wahalar ba.
Cikin lallashi da lalama da babu wanda yasan Areed ya iya yace”sorry my angel,zasu cire maki yanzu bada jimawa ba,kiyi hkr kedai kibar gardama komi nace kiyi karkiyi gardama kiyi kinko,inkikayi gardama bazasu cire maki shiba.”
Duk da yadda nakejin wani irin masifar ciwo hakan bai hana ni cewa to ba,……..su ummi kallonsu kurun suke suna mamakin yadda yake lallashinta,bayan su sunyi kamar ma zugata suke.
Kamani yayi muka sauko daga kan gadon.
Ummi tace”inazaku kuma.”
Baice mata komiba toilet suka shiga alwallah yayi man,sosai nidai banda wash da innalillahi danake kira ban komi,itama innalillahin shiyace inyita kiranta,don bakina dimaucewa yake inkasa yin adduar.
Fitowa mukai yashimfid’a kallabina k’asa yayi ya d’auko hijab d’ina yasaman,duk suna kallona.
Zaunar dani zai nace daker”zan iyayi atsaye.”
“OK good daure kinjiko insha Allah kina gamawa zasu cire maki wannan cikin.”
Sallar naeyi daer na runtse ido,ban tab’a sanin haihuwa zaune tada d’uwawunta ba sai yanzu.
Raka,a hud’u nai adaddafe daker na sallame,nafashe da kuka ina cewa.
“Kuwa girman Allah kurabani da cikin nan wallahi kasheni zai……..hannu ya d’ora kan lips dina yagirgiza man kai,idonsa duk kwallah sun cika su,yasha fa kaina yace”karki sake cewa haka,maza kiyi addua kuma duk adduar da Annie ta karanto maki cikin mota suzakiyita nanatawa,nasan kinsansu kinkuma iya.oya maza kiyi kowace sau uku uku kiroki allah duk abunda kikeso daure wa zakiyi kinjiko,ina murd’e-murd’e da hawaye nace to.likitar tace ma su ummi “wannan yaron akwai dubara,hakan da yai shine daidai,don bazamu iya control d’inta ba gaskiya ya iya kula da marar lafy.”
Su kansu su ummi abun ya burgesu,ganin suduka babu wanda ya iyayi mta wannan.
Inayi ina kuka da murje murje, idan ta katsa saina mamuk’eshi gadagam duk shaddarsa nayi mata sqeuzing,ba damuba lallashina kawai yake mun dauki almost one hour sannan dr tace bari tasake dubani,kasamcewar dana gamar sallar ba zaune nakeba,yawo nake cikin d’akin,inta motsa idan na kamashi shikanshi sai yaji ajikinsa.amman ba damuba,sannu kurin yake mun.
Tana dubani tace”wow it’s 7cm insha Allah yanzu zaki haihu kedai sake dagewa kina yawon,daure kinjiko insha Allah yanzu zaki haihu.”
Zuwa lokacin jikina yafara galabaita duk karfina yafara karewa,durk’ushewa nai ina murzarshi sai hkr yakeban bansan ma yanayi ba,can wajen karfe shad’aya na safe data dubani tace aiga head nan ma,yah yafita shida su ummi.
Duk inda hankalina yake ya tashi nishi nake sosai ina rikea wuyar rigara ga,nace wlh baifita babu inda zaije……..atakaice danai maishi wani irin rik’o saiga kukan jinjira,wata irin damk’a nai mashi wata jinjirai tasake sillob’owa……..haba tuni na some.nanfa duk hankula suka tashi,tun lokacin ake nemo numfashina har azahar abun ya faskara,Areef kuwa kuka yake kamar Allah ya aikosa,rirs haka yake kuka,duk su Abbu sunzo,da su maah kowa yazo jin khairat ta haihu yan biyu amman daya ta rasu,sannan tunda ta suma bata farkaba tunda ………cikin ikon Allah gaf da la,asar tafarfad’o wata nannauyar ajiyar zuciya yasauke,baibi ta kan jaririyarba don gudar har anbinnota,gwanin ban tausayi,kowa baiso rasuwar taba amman ya suka iya,sungodema Allah ma da yasa uwar ita tafarka.
Kuka na nasha jikin Abbu jin cewar jaririyar daya takoma,sosai nake kuka har saida akaiman allaurar bacci sannan baccin ya saceni ina sauke ajiyar xuciya.
Tunda yaga tafarka yabar asibitin.
Gida yaje yasha kukansa kamar karamin yaro,don wani irin kishine maizafi ya turnekeshi,wai yau ABIN CIKIN RUHINA ce tahaihu da waninsa,shikenan yarasa abunda yake kwad’ayi,dukda badanshi yake sonta ba,Allahne kadai yasan yadda yake kaunar ta,amman baisan taya zai mallake taba,yanajin kunyar sake tunkarar Abbu da maganar ta,don kuwa yasan wancen karon bai kyautaba maiba.
Amman ya ya iya da azabar da soyyyarta ke ga namai,ga wannan kaddareren auren da ummi ta takura saiya aureta,saboda tana diyar qawarta.