ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

Yau biki saura sati daya duk munyo dinkunan mu anko kala biyar,less guda biyu atamfa daya sai material da shadda kamfala gizner……….inda naji dadi ummin su dr tazo tatai da Airah,sana waje aikina IT anbani hutun sati biyu,nasaki jikina munata shige da fice gyaran jiki muke zuwa nida amaren,hada salma don itama maah tace taje aimata ai kwatsam tana iya koma gidan mijinta,wanda har yau baizoba babu kuma wanda yasake bi takanshi ma balle yadamu,dukda ita dole tadamu tuna tana sonsa.

Dawowar mukenan daga gidan k’unshi,nida su mimi,yah meenah.anty shida can itadasu kawayenta suke hidimarsu,bama nan gida suka zaunaba sunacan gidan wata kawarta.
Husna kuwa tanan amman b’angaren Annie,anshirya event dinner da kamu sai bridal shower.
Inkagannni zakai tunanin nima ina cikin amaren,sabkda yadda na murje nakoma wata yar 18 yr harabar gidan cike da motocin bakin biki,saidai zagaye mukai tacan baya,don akwai hanyoyi dayawa cikin gidan,dariya muke saboda mimi datai sabon saurayi wani kamar almajiri,sai dariya muke mata.
Ita kuwa sai fad’a tana cewa”wai kinga hakoransa wlh kalarsu kalar yellow din shaddarsa yar dubu biyar,shiko kunya ma baijiba wai nagankine miyauna yaguda,don uwarsa kamar yaga tsire ko balango.”
Dariya kurun nake harda rik’e ciki jinai kawai nabanki mutun, cikin sauri nad’ago idonsa cikin nau……….mimi tace”laaa yah yaushe ka iso,sannu da zuwa.”
Kai kawai yad’aga mata suma duk suka gaidashi suka shige,bansan tsayuwar uban da nakeba, naja dogon tsaki narab’ashi zan wuce,wata irin fizga yamun yajinginani da bango…….idonsa har ya kad’a yayi jaa.
“Rainin har yakai haka,nizaki kallah kiyiwa tsaki.”

Banyarda nasake kallonsa ba naketa kokowar kwayar kaina,
“Kasakan man hannu zakajiman ciwo fah.”
Yatsansa yasa ya d’illi bakina “bazan sakiba kin rainani ko,bama ki mjrnan nadawo kodan ……….saikuma yayi shiru na dallabmai harara nafizge hannuna saida nakai kofa nace”meya hana kazauna can har mala,ika azara,ilu yasameka.” Rugawa nai ahuje ina nishi don karya kamoni don yadda yanade hannun riga inya kamani bazanji dadi ba.

Dariya yayi yana jin wani dadi cikin ransa atleast dai yaganta kuma zaita ganinta har agama biki,wsta xuciyar tace to in angamafa kaida kayi aure…………tsaki yaja ya wuce don yana da baki waje zaije ya kama masu hotel.

Yaune za,ai bridal shower,kawayenmu duk sunzo anata hidima da shirin fita ,don duk anan zasu shirya ni busy ma nake saboda yah imran ya sani aikin take away na bak’insa,inacan dakina nida mimi tana tayani,waya uke da ummin dr taa ban lbrn Airah,sai dariya nake tace ai gobe daren biki tare zasu zo,mungama wayar na ajiye ganin munkusa gamawa nace ma mimi.
“Bari nayi wanka sandda zan fito kingama saina shiryasu cikin wannan babbar ledar,don waccen bata daukewa kema saiki je kiyi arfe biyar zasu zo daukar amarensu,muda bamuda mazan kinga saimukai kanmu.”
Dariya tayi yace”karki damu Muma very soon zamu shige daga ciki tsaki naja ina cire kayana nadaura towel,nace”saidai ke ko,tunda naga wannan hamdanan agaske yake.nafad’a ina dariya ita tasan wanda nake nufi aikiwa tab’ata fuska.
“Wlh inajin nauyinki oum Airah,kodan arzikin haihuwar babyna dakikai.”
Dariya nai nace “sorry mu k’anwa nadaina nima d’anawa naibari nashiga saina fito.”

Wankan nashiga nayi kasancewar ina da dadewar wanka nakusa awa sannan na wanke jikina dayake da shawer nayi kaina yajike nasaka towel din dana shiga dashi natsane kaina,nadan bud’e k’ofar namik’o hannuna nace,
“Mimi akwai towel din Sweetie nanan kan net dinta banshi indauro wannan yajike wlh,……..mik’omun akai na ansa na daura ko cinyata bai rufeba don daker ma ya rutsai,mistakenly na duka tsaf zai kunce fitowa nai ina cewa”yaudai ban jimaba karkiyiman complan plsss…………………ido hudu mukai dashi yana zaune kan stool din miroow………idonsa ker kaina baki na rufe ina zaro ido,,,,,,,,,,,,

ABDOUL-NASSER (ALFAH) COMING SOON INSHA ALLAH LABARI DAYA SHA BANBAN DA SAURA,KARKIBARI ABAKI LBR

Mrs Bb ce
Mom muhssen.
[7/8, 2:10 PM] Mom Muhseen: ????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA

Writing by mrs bb
Mom muhseen.

Wattpad name
Humaira7531.

DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.

           49.

“Haba don Allah wannan badai dai bane,yazaka shigo babu neman izni.”
Ganin ya m’ike yana tunkaro inda nake yasa naja baya,ina sake rik’e towel din sosai k’wak’wk’aran motsi idan nayi fit towel din zai fice,.
“Kayi hkr,karka matso nasan banyi daidai ba d’azu bazan sakeba wlh bazan k’araba……..gaba ya tsaya kikam kasancewar yafini tsayi iyakar kirjinsa na tsaya,runtse ido nai inajiran inji saukar mari ta ko ina.

Dan sunkuyo wa yayi saitin kunnena har lips dinsa suna tab’a fatar kunnena………..wani irin tsauwwww naji ga jikina,magana yayi wanda ko ni don dai kan kunnena yayi da bazanjiba……….”suger khairat,biyoki nai nasake maki tambayar rannan.”
Turesa nafara yi ba arziki na daina jin towel din zaiman zigidir.
Runtse ido nai nace”na rokeka kabar d’akin nan,banson ganin ka wlh plssssss live me wai ana dole nace ban………….yatsansa ya dora kan bakina yana kallon cikin idona,bansan dalilin dayasa naka sa kauda idonba,jinai ruwa yataru cikin idon sun fara silalowa………..dukowa yai yasaka halshensa yana lashewa dandanan jikina yadauki kerma………hannuna rike gam da towel dina…….hancinsa yake gogawa ga kuncina ya lumshe idonsa yana cewa,
“Bkison ganina sweetheart? Banyar daba kuma ba gaskiya bane,karki biyewa su ummi ki cutar da zuciyarki sannan nima ki cutar dani.”
Banda rawa babu abunda jikina yake duk yabi ya harmutsa man lissafi,bakina kerma yake inason inyi magana ………ina tsoron inbude bakin yacafkeshi hannuna d’aya na dora kan bakina nace,
“Wlh kafata bata iya daukata,pls katafi kabarni nashirya na rokeka……jinai kurun ya sabeni kamar wata Airah kadan ya hana ban kurma ihuba…….ka ajiyeni ba kyau irin haka wai miye hakane wlh saina gaya wa maah kana tab’ani,kabari banso wayyo maaah………..lips d’insa masu tsananin taushi da k’amshi ya saman bisa bakina idonsa ker cikin nau yace”naga alamar dai sokike nayi kissing d’in wannan d’an baki.”
Kauda kai nai ina guntse bakina………kwantar dani yayi kan gadona,ya zauna gefena yana canza salon kallona gareni………wani irin shu,umin kallo yake bina dashi wanda dandanan naji duka jikina yayi masifar canzawa………mai ya d’auko lotion dina dana ke shafawa ya bude ya matso ga hannunsa ya murza.
Daga k’afafuna yafara shafaman tudaga yatsuna har zuwa saman cinyoyina dake waje,,,,,,,,,,wani irin numfashi nafizga,ina runtse ido yadda yake shafa man yasa gabaki d’aya nayi losing control d’ina………..inda Allah ya taimakeni tun a toilet na saka pant d’ina……..abunda nakeji bazai kwatantuba tunda uwar data haifemi maah ban tab’ajin wannan feeling d’inba,damke hannunsa nai dake kokarin kwance towel d’ina……..numfashina yana sama da k’asa nace”plssssss am begging u kabarni kafitarmu d’aki babu kyau na rokeka kabarni haka,banso bana so wlh.”nafada idona yana cika da kwallah.
Ajiyar zuciya yasauke yana karkata kai idanunsa akaina.
“Menake maki,maifa ne zan shafa maki shine ba kyan,kin mance sadda nake maku wanka nashirya ku,harfa powder da janbaki nake shafa maku,uhmm inkinga nabar d’akinnan yau to kin cemun ILove u.”

Tattare k’afafuna nai na rungeme ga kirjina nace”wancen lokacin daban muna yarane,yanzu kuma………”
Sadda kai nai ina murtsike hannuna wanda nakejin har yanzu hannunsa yanaman yawo cikin cinyoyina.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button