ABIN CIKIN RUHINA COMPLETENOVELS

ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

Juyowa yai tunkanma muhada ido na kauda idona dariya yayi yace”tsoron kallona kike,koma kice nai kyau ko.”
Wani haushi ya turnikeni na kauda kai nace”inkayi hkr ita wadda kaima wa aizata gani inkaje.”
Farking yayi ya maido duk hankalinsa kaina yana kallona,kamar zai cinyeni.
“Kallon ya isa fah.”

Ajiyar zuciya yaja sannan yace”sorry suger nah,kishiko im sorry karkidamu i’m your own inhar kinbani dama kuma kin amunce dani,babu wacce zata iya mallakata bayanke,amman inkinyi sake gobene karfe biyu za,a daureni.”
Kuka na fashe dashi mai cin zuciya baice komiba,don yayi alkawarin yau saiya tun zurata ta fira abunda take dannewa,idan har yasamu wannan damar to ya kashe boss din,sauran matsalar kuma yasan yadda zai shawo kan lamarin,bazai yi sake yasake rasata basai yau yasake tabbatar ma kanshi dacewar bazai tab’a yarda ta kubce mashiba…..jan motar yayi suka kara wajen event d’in,abunda yafiba ni mamaki babu dangin amaryar yah areef,itama babu ita,ban tambayeshiba na kucce na wuce wajensu husna dasu Yah meenah………duk inda na gifta idonsa akaina,duk ya takureni da kallonsa,Hidima muke da abokanmu bajimawa akafara gabatar da shirin yadda yakamata,amare sun sha kyau kamar kasace su haka angwayen yah jahid baki har kunne,yah areef baima zaunab sosai ta abokansu yake……wani abokinsa da suke shige da fice tare damun hada ido saidai ya sakar mun murmushi,,,,,,,gabana yafad’i meyake nufi nashiga uku……..mimi ce muke tare waje guda tace”Antyna da alamun fa kinyi babban kamu wajen nan.”
Wata uwar harara na banka mata nace”banson iskanci wlh karma kisake yah yajiki.”
Mezatai ba dariya ba don nima kaina saida nafad’a sanan naji naba kaina haushi.
“Antyna kin amunce kenan,daman yadda naga yashigo duk yaburkice,nace aikuwa yau yah akwai rigima,harara ya bankaman yace intashi infita kuma in naji ana nemanki karna sake nace kina daki,mafarinma nagudu wajen Anty husna.”
Murmushi nai nace”uhmm wlh yayanku baida kunya.”.dariya tayi tace”inaso irin haka gashinan yasa har kikara mai matsayi.”
Shashantar da maganar nayi……..anyi party yadda yakamata don sunsha lik’o 100k yah yabani wai nayiwa amare lik’o,aikuwa sunsha shi,ba,a tashiba sai kusan shabiyu sanna akatashi……….text dinsa ya shigo wayata Kisaman mota,karkisake inganki cikin motar wani wlh

Murmushi nai yaufa nabani wlh ni bazan iya furta abunda yake soba,muddin maah bata amunce da aurenba,on bazan iya juyamata baya ba,don nasan akan y’ancina da mutuncina take yi ba dan itama bata so ba.

Mrs bb ce
Mom muhseen.
Share it pls
[7/8, 6:25 PM] Mom Muhseen: ♥️♥️♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️
♥️♥️
♥️
ABDOUL-NASSER
{ALFAH}

    WRITING BY
            ????????
    Mom muhseen.
         Mrs Bb.

    Wattpad name:
    Humairah7531.

HELLO MASOYA TO DAY I’M BACK,GANI CIKIN WANI SABON SALO KONACE SABON SHASHE KONACE SABUWAR GWAGWARMAYA ACIKIN WANAN TAFIYA,KARKI BARI MUBARKI ABAYA KI MATSO KUSA DON KAR AMANTA DAKE,MOM MUHSEEN CE KUMA MRS BB,KUNSANTA TASANKU ITA GWANACE KUMA HAZIKA AFAGEN NISHADANTAR DAKU DA FADAKAD DAKU,KUNUNA MATA KAUNA TA WANNAN SHASHEN NGD SOSAI DA KAUNARKU GAMU CIKIN ABDOUL-NASSER KOYA TAFIYAR ZATA KAYA?KEDAI KIGYARA ZAMA,DOMIN ALFAH ZAI NISHAD’ANTAR DAKE YAKUMA FADAKAR DAKE

MOM MUHSEEN NAKE KUMA MRS BB,GYARA ZAMA DOMIN YANANAN TAFE

♥️ ABDOUL-NASEER(ALFAH)♥️

drinker guy

mutunne shida baya hudda da kowa,ba ruwansa da kowa abokinsa guda,bai magana bai shiga sabgar kowa,ya tsani mace idan da akwai abunda ya tsana bayan MATA suke,sannan babu abunda yake masifar so kamar MUTUWA shiyasa yakeyin duk abunda zai saka tayi gaggawar daukarsa.
Kwatsam!!

saiga wata yarinya the most beautiful lady and hot SOFIYYA wacce akafi kira da FIYAH tashiga rayuwarsa,bata da burin daya wuce ganin ta dawo dashi cikin rayuwa mai kyau.shin meye dalilin shigarsa duk wadannan halayen?baida iyaye ne?shin ko talauci ne yayi mashi illah?wace irin rayuwa yayi abaya har da yatsani abu mafi daraja watau mace

_sai mun nitsa cikin wannan labari mai tsananin tsaya wa garai,karkugaji yanan tafe bada jima waba. Takuce akoda yaushe masonku da son farin cikinku watau MOM MUHSEEN KUMA MRS BB saina jiku.

09034722970 its my what’s app no.????????????????????????????
????
ABIN CIKIN RUHINA

Writing by mrs bb
Mom muhseen.

Wattpad name
Humaira7531.

DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.

           50.

“Yah kace infito mutai kuma naga kusan ten minute baka tada motarba, plss bacci akeji wlh.”
Shanyayyun idanunsa ya zuba man kamar maijin bacci,yana wani juyasu duk sun rikita man lissafi,dauriya kurun nake wlh yau yaya duk ya susutani don nikadai nasan menakeji wanda ban tab’ajin saba…………”suger nah babu inda zamu har sai kinfurta man abunda nakeso,inba haka ba daga nan kinsan inda zan kaiki.?”
D’an shagwab’e fuskata nai ina dan juya kai nace cikin shagwabar da bansan inayiba”nidai gaskiya aa,kamaidani gida kuma niba suger dinka bace.”
Wani irin yanayi yatsinci kanshi ciki,lumshe ido yayi yanajin kamar yakamota yasa cikin kirjinsa,daurewa yayi murya can ciki kamar yn tsoron yi tace”ta waye idan ba tauba,koshi wanda kike kiran tashice ke bakiga da yake Allah yasa ke rabona bace ya daukeshi,don haka kibar wani cewa keba suger na bace ur my honey sweet and suger for me.”
Juyowa yayi sosai yana fuakanta ta duka hannayena yarik’o yana d’an mammatsasu kad’an,wanda jinake kamar nayita kuka saboda hanayin danake ciki,wani feeling ne da ban tab’a jinsa ba,sabone agareni wata irin kasala da mutuwar jiki sun lullub’eni……….cikin taushin murya da lauya harshe,yada zai idasa kashe man sauran d’an kuzarin daya rage man……….

INA SONKI UMMULKHAIRAT,INASON MALLAKARKI KIZAMO ABOKIYAR RAYUWATA,INASON KI ZAMO UWAR Y’AY’ANA KISANI TSAWON SHEKARA ASHIRIN DA BIYU INA DAKON KAUNARKI,KECE ABIN CIKIN RUHINA

Tuni hawaye suka wanke man fuska kukana nake kasa kasa,inajin kaunarsa shaukinsa suna sake mamaye man dukan nin gangar jikina……..shashshekar kuka nake na matse hannunsa sosai nafara magana cikin kuka da bayyana duk wani shaukin kaunta.

“Yah kayi hkr……..kayi hkr bazan iya bujire umurnin mahaifiyata ba,idan na bujire mata na zama diya marar sanin ciwon kan ta dana uwarta,kuka ya sake kubceman nacigaba da cewa.
Aduk duniya bacin iyayena yah kaine mutun daya danake ma wani irin so wanda ni kaina bazan iya sanin iyakar saba,insonka yah Areef ina kaunarka tundaga farkon zuciyata har karshenta,amman bazan iya butulcewa mahaifiyata ba,koda hakan nanufin rasa raina…….wani kukan ya sake kubceman mai cin rai……tuni hankalinsa yayi masifar tashi,sake matsowa yayi kusadani duk ya rikice jikinsa anshi rawa yake,yace”oh my god sorry sweetheart,karkice aka karkiyi kokarin ganin kin janye dag gareni,ke kadaice hope dina insonki wlh khairat ina kaunarki,bazan iya yin waa rayuma mai dadi inbabu ke ba,wlh na tabbatar maki da cewa awannan karon muddin kika yi saken auren wani wlh wlh mutuwa zan hawayensa naji suna sauka kan hannuna,idonsa yayi wani irin jajawur bakinsa banda rawa babu abunda yake,bakinsa yasa yana sumbatar hannuna kamar zararrare,duk ya susuce.

“Plss babyna karki bari arabamu,zanje in samu maah inroketa tabarmu da juna,nasan Abbu bazai zama matsala ba kamar ta ba,na rokeki karki gujeni inada heart attack kuskure kadan zai iya jefa rayuwata cikin hadari,kece kadai zaki iya cetona plssss baby sweetheart wlh ina sonki kiyafe man laifina danayi abaya zafin sonki ne da kishinki,,,,,,,,kamar karamin yaro haka yayita kuka yana kissing hannu na ni kaina kukan nake saboda na tabbatar shim din mutuwa zai ya barni,shikenan ni rayuwata haka zata cigaba da kasancewa,duk wanda na kwallafa raina dashi saiya barni……..kukana yayi karfi sosai ya tallabo fuskata idonsa har lokacin kwallah na zuba,fuskarnan tayi jaa gefen kuncin sa yasa yana gogeman hawayena,yayinda nashi basu dakata daga zubarba……….kamar yadda ya tallabo fuskata nima hannuna dake rawan nasa na rik’o nashi muka k’urawa juna ido kowane yanajin zazzafan son d’an uwansa………..ban yi auneba naji tattausan lips d’insa kan nawa saida na sauke nannauyen numfashi,saboda yadda naji wani irin shock ya kamani.
Cikin natsuwa yake tsotsar bakina har lokacin nidashi kukan muke,tsawon five minute ya d’auka yana sarrafa harshena………kafin ya janye bakinsa muryarsa ta dishe sosai yace”kisani duk randa namutu cikin wannan halin kece da kaso sittin da alhakin hakan,zan kyaleki bazan sake maki wanan maganar,tunda har bazaki tayani yak’in da nakeyi ba,sannan har kice kina sona kindamu da halin da muke ciki,haba baby kinmun adalci kenan shikenan muje gida”
Abunda yace kenan ya tada motar,zan iya cewa har muka iso gida nidashi babu wanda yasake cewa komi,jikina yayi masifar sanyi da kalaman sa,bakin get yayi parking ya bude zai fita nai saurin rik’o hannu sa kwallah share share cikin idona.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button