ABIN CIKIN RUHINA COMPLETE

Agurguje.
Rayuwa maidadi suka shiga cikinsu kowa ji yake Da mayarsa din Areef idan kagansa gaban khairat saika daukar bawan tane,nan kiwa zallar kaunace da tsananin so.
Salma ta haihu ta samu saurayi yaci sunan mahaifin Ameer suna kiransa salman.
Mimi anyi bikinta da Abu khalipa ya dauketa sun wuce London,banji dadi ba don naso mimi ta zauna cikin mu.
Anty shidah yan biyu mace da namiji sunan maah da na Abbu Iman da Ayman,saida sukayi wata biyar sannan yah meenah ta haihu itama mace sunan Annie Ameerah ake kiranta.husna kuma saida muka shekara biyu da Aure muka haihu tare don kwana ukune tsakaninmu ta rigani haihuwa ta samu saurayi sunan mahaifin ta sultan ake kiranshi.
Nikuma nahaifi twins duk maza Dadynsu Yah Areef aka maka maida da sunan sunan Abbu again shareef da shurem. ake kiransu
Bacin su ma na sake haihuwar wasu twins din DJ mata kuma HANAN DA AFNAN daga nan kuma haihuwar tsaya.
Anty shida ma bata sake haihuwar ba mimi ce ta haihu say daya ta Sam u Mac itama suhaila.
Yah meena ta sake haihuwa itama ta samu Ameer.
Husan ma ta kara namini Khalil.
haka rayuwar ta cigaba da tafiya gwanin sha,awa yaransu suna son junan su soyayya tsakanin khairat da Areef a bun ga jinin su yake,don baya jin kunyar nuna mata kauna kogaban waye.
Abun sai sambarka kowanen su budi sai sake zuwa yake saboda saka albarkar iyaye.
Salma yaronta ya rasu ta sake samun wu yaran,Aleeya da laila.
ALHMDULILLAH TAMMAT
ALLAH KABAN IKON GAMA ABDUL-NASSER LFY KAMAR YADDA KABAN LFY DA RAI HAR NAGAMA ABIN CIKIN RUHINA,INSHA IDAN NA HUTA ZAN YI CONTINUATION DINSA INSHA Allah
By by masoyana love u soo much.