GIDANMU COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDANMU 1&2 COMPLETE HAUSA NOVEL

GIDANMU COMPLETE HAUSA NOVEL

Shakira..
3/30/22, 08:48 – Ummi Tandama😇: GMB2🅿ï¸?28

Wannan Littafin na kudi ne don Allah kada ki karanta in har kinsan baki biya ba N300 ne kachal kan wannan acct din 0552179550 Gtb ku sani ku kara Sani Mace mai aji mallakan komai nata nakeyi bata jiran abun Sata 09069067488

Kwata kwata bai jita ba Saboda har zuwa lokacin bai gama Fita Daga Cikin Duniyar da Inteesar ta kaisa ba,Duniyan nan da bai Taba Tunanin akwai Wata Duniya bayan Duniyan da suke ciki ba Yana jinsa kamar yana yawo acikin gajimare ne Dadin na Ratsasa har alokacin bai Dawo Cikin Hayyacinsa ba Shiyasa bai ji sanda Inteesar ke faman kokuwa da Numfashinta ba.
Mutsun mutsun kwatar kanta Take yi Saboda Numfashinta Dake barazanar Fita Daga Jikinta,yasa ta kara Fadin”Numfashi na…!!!!
Cikin Dashashiyar Murya, Data sha Wahala,kamar acikin mafarki haka yajita Daga sama,sai da yadan kara Saurarawa sannan ya kara jin muryanta Cikin galabaita da Fuzgar Numfashi Tana Kara fadin”Numfashi na…!
Da Sauri ya Dago Rikitattun Idanuwansa ya sauke akanta Lokaci Daya yana kamota zuwa Jikinsa Cikin Kasala da Muryan kuka yake Fadin”Inteen..Inteesar..!
Yafada Cikin wani yanayin Fitar Hayyaci,gabadaya sai taji kamar barkonu Daga kasanta Sanda ya Dagota shiyasa ta saki Karamin kuka Cikin Muryanta da bata Fita Saboda Azaba sai alokacin ya Fahimci A inda yake Kwance Dare dare kan Jikinta Da Sauri ya Dagata yana Rawan jiki,bai ma Cikin Natsuwarsa yasa ya Diro Daga kan gadon yana Binta da kallo Daga Samanta Har kasanta ganin yadda gadon gabadaya yaHargitse kamar an yi wasan kura akai Ita kanta Inteesar din Imran sai da yaji Faduwar gaba yadda yaga ta Koma kamar bata da Rai Numfashin ma a Wahale take Fitarwa Saboda azaban Datake ji Tana so tayi kuka ammh kuma Muryanta ta Dishe sai da na Zucci Hawaye na Bin Gefe da Gefen Idanuwanta.
Boxer dinsa ya Raruma ya saka Jikinsa na Rawa Cikin Rashin Natsuwa Dukawa yayi a gaban gadon yana kallon Inteesar sai alokacin ya Fara Fahimtar aika aikan daya aikata Cikin Fitan Hayyaci Da Rashin Sani.
Hannunta ya Riko Shi kanshi Jikinsa ma Rawa yake yi Ganin yadda Hannun yayi Sanyi kuma ya saki kamar gawa yasa ya Firgita ya Tallabo Fuskarta da Duka Tafukan Hannunsa Cikin Rawan Murya yake Fadin”Inteesar..Inteesar..MARYAMA..!
Yake Fada Cikin Rawan Jiki da na Zuciya Dakyar ta Bude Kumburarrun Idanuwanta tana kallonsa kafin ta koma Ta Lumshe Tana jin Kirjinta na Suya K’ishi Take ji kamar wacce ta Shekara bata sha Ruwa ba
Ganin ta maida idon ta kulle ne yasa ya Fara Bubbuga Kumatunta Cikin Rudani yana Fadin”Kinga..Bude idonki..Plz ki Taimakeni..Kinsan fa bansan komai ba ban Shiryama wannan Ranar ba Wlh bansan haka Zata Faru ba Ki Taimakamin Maryama ki Bude idonki ki Fadamin Wani Abu zanyi..?ta ina zan Fara..?Taya Zan Taimake ki..?
Yake Fada Cikin Fitan Hayyaci Lokaci Daya yana Bubbbuga Kumatunta Inteesar Ga Raki ga Shagwaba ga Ragwanta Duk da Imran ya Farmaketa Lokacin da bata Shirya ba yaji mata Rauni Rauni irin wanda kowani Cikakken Namiji yake Jima Matarsa ta Sunna Datakai Budurcinta Dakinta.
Sai dai ita abubuwan sun Hade mata ne yasa take kwance yaraf kamar Wacce aka Ciroma ya”ya Biyu,ko kuma Wacce Ta kwana Goma Tana Naguda Lokaci Daya ta Fita kammininta
Jin abunda yake fada ne yasa ta Bude ido Tana Fadin”Ruwa..Ruwa..!
Tana Cije Bakinta Daya Bushe jin Abunda tace ne yasa ya Kwashi Gudu ya Fice Daga Dakin kamar zai Kifa,Da Idanuwanta da sukayi mata Nauyi ta Bisa da kallo,Tana so ta tashi Ta Taimaki kanta ta kasa saboda Tasan Inran bai san komai ba kuma ta Tabbata baisan ta yadda zai iya Taimaka mata ba.
Duk da bata Taba Zato ko Tsammanin haka Daran Farkon yake ba,Tadai san Mata suna shan Wahala ammh bata Taba Kawo ma kanta Wahalan Har takai irin wanda taci yanzu hannun Imran ba Duk da bata karance karance ammh Lokacin suna Islamiya Tasan Abubuwan addini sosai takuma san yadda Mace Zata Taimaki kanta in Miji ya Risketa adaran Farkonta Shima din irin adan Labarin kawaye Sama sama tasan haka.
Dakyar ta iya Mike Zaune Tana Cije Baki Tana Wayyo Wayyo Hawaye na Zubomata ji take kamar an Saka mata Barkonu a kasanta Tsoro Taji da taga Jini jini Duk ya bata zanin gadon Har ya Fara Bushewa a wajen Kafafunta Inteesar Ta Fashe da kuka kamar wata karamar yarinya Daidai Lokacin da Imran ya dawo Dakin Cikin Hanzari kamar zai Kifa Dauke da Goran Ruwa mai Sanyi da Karamin Cup.
Yana Daga Tsayen ya Bude Goran Ruwan yana Tsiyayamata Cikin Fitar Hayyaci yake Fadin”Plz Stop Craying.ya zan yi in kina wannan kukan..?
Yake Fada shima kamar zai yi kukan gabanta ya Dauke yana Riko kanta Da hannu Daya Hannun Dayan kuma yana bata Ruwan da Sauri ta Karbe ta Shanye ya Kalleta yana Fadin”More..?
Kai ta gyadamai da Sauri ya Tsiyayamata again ya bata sai da Shanye Duka Sannan ta koma tana Sauke Numfashin Wahala da azaba sai Kuka kuma Imran Zaman Dirshan yayi agabanta ya Dafe kumatunsa Cikin Tagumi yana Fadin”Ya zan yi..?kina wannan kukan duk Rudani kike yi Inteesar..Ki Fadamin dame zan Taimaka miki ni bansan komai ba..!
Yake Fada yana kallonta Inteesar ta Kauda kanta Cikin wani yanayin da ita Kadai ta san yadda take ji.
Ta rasa ta ina zatayi mai bayani ma ya Fahimceta Shi kuma Sai yau Rana ta Farko Daya Fara jin Haushin kansa da bai Damu da sanin wasu abubuwan ba,Gashi yau Rana tazo mai Rana mafi Muhimmamci da Tarihi a Rayuwarsa baisan komai akanta ba Yau din yaji Takaichin kansa Takaichin yadda ya Zama Careless akan komai
Wazai kira da zai Taimaka mata..?shi Mutum ne mai Sirri bayaso wannan al”amarin ya Fallasa ba Domin kowa ba sai Domin wannaan abun wani Sirri daga Cikin Manyan Sirrikan Rayuwarsa
Kukan Inteesar ne ya Damesa baisan Sadda ya Mike ya Zauna Gefenta ba ya Tarairayota Jikinsa Tana Wash da Kuka ya Rumgumeta kamkam kamar Zai maidata jikinsa cikin Farinciki da Annushuwa Suna bayyana Saman Fuskarsa bazai taba mantawa da wannan Duniyar da Inteesar ta kaisa ba shiyasa ya Zage yana ta Saka mata albarka da Kalmar Godiya sai ga Imran Abubakar Malami bai sani ba bai kuma san ma kila yanayi ba ya Tarkakare yana ta Lallashin Inteesar da ban baki da ban Hakuri Tunda yasan shi ne yayi Laifin Hadawa yake da Duka Baiwarsa da Kalamansa Wajen Lallashinta abaya yana Fadin bai iya Lallashi ba sai gashi kalaman na Fitowa Daki Daki kamar Daga Kwanyansa batare Daya sani ba Daman ai Sagir da Khalil sun ce Ranar Lallashin batazo bane Imran daman wannan ne Ranar..?tabbas in dai Domin wannan Koramar Dadin ce ba Lallashi ba ko Kwanciya Inteesar Tace ya Rikayi Tana Takasa sai ya Kwanta Indai Zata Cigaba da Kaisa wannan Duniyan komai take so a wannan Duniyan indai bai fi karfinsa ba ta Samu ta gama.
Dakyar ya samu ta Daina kuka da ban baki da komai ya samu ta Fadamai yadda zai Taimakamata Tana kuka Tana Turamai baki da kunkuni Duk yaji kuma ya Dauka,Da kansa ya Shiga Tiolet ya Hadamata Ruwa mai Zafi kana ya zo ya Dauketa Ya kaita har Cikin Jaccuzi din Inteesar Dataji Ruwan Zafi na Shigarta ai sai ta yanka Ihu Zata Fita ya Riketa sosai ya Dannata yana Shafa kanta Cikin Rarrashin da ya iyashi yanzu nan kuma ya Haddaceshi Har yana waniHura mata iskan bakinsa ganin yadda Take Zufa.
Da Kuka da majina da Ihu Harda Duka Haka Imran ya Jure kafin ya gama Taimaka mata ta gasa kanta inteesar bata lura da Naked take ba sai da tadawo Cikin Hayyacinta Dafe Kirjinta Tayi da Hannayenta Tana Kallonsa da Jajayen Idanuwansa Tace”Ka Fita zan yi wankan Tsarki..!
Imran ya Kalleta Cikin Rinannun Idanuwansa,cikin Sha”awa da Burgewa da soyayyarta Data gama Tsumasa bai ce mata komai ba Tunani yake yi Tunanin abunda ya Faru Mintina kalan da suka Shude yajisa Sakyau kamar an saukemai Nauyin Daya Dade asaman kansa wani Sakayau yake jin kansa kamar Jaririn Da aka Haifa yau.
Yasan in yace bazai Fita ba Rigima ce kawai da Kuka to ya ya iya..?shi ya Tabo ma kansa Inteen Daddy yar Rigima yar Shagwaba Dole yayi Hakuri Fita yayi Daga Tiolet din yana Dariyan Nishadi aransa yana Fadin Daga baya kenan ganin yadda take Danne Kirjinta saboda kada yagani Yo shi da yagama ganin komai Har suka sha Tsotsa da Murza son Ransa To ita kanta ai ta Karbi Murzan Daga Hannunsa.
Shi kanshi ya Firgita da Jinin Daya ga ya bata Zanin gadon Saurin yayeshi yayi ya Dungule wai Saboda kada Ta gani baisan Tana gani ba yama raasa Mafita saboda baisan komai ba Bata jima ba sai gata ta Fito Daure da Towel Tana Bin bango kanta ya jike da Ruwa yana Diga da Sauri ya Kariso Gareta Zai Riketa ta Shagwabe kamar Zatayi kuka Tana Fadin””Ni ka kyaleni..!
Tafada sai Hawaye baya yaja yana Daga Hannunsa alamun yayi Saranda yace”Na kyaleki..!
Yafada yana kallonta baki ta Tura Tana Jan Hanci da Tale kafa kamar Wata yar kaciya ta wucesa Batama Tsaya Daukan Rigarta Dake yashe a kasa ba wacce Imran yayi Gumurzu da ita,neman Hanyar Fita Take Daga Dakin yayi Kasake yana Binta da kallo Tafiyarta Kadai abar Dariya ne dayasa baisan Dariyansa Har ta Fito ba Tana gabda Fita Taji Sautinta Dariyansa ta Waigo Tana Kuka Hawaye Shabe Shabe tace”Eh ai kayi min Dariya..Tunda kamin mugunta..Ji yadda nake Tafiya dna Taka Kafata sai naji Zafi kamar Zan Mutu..!
Kawai sai ta Fashe da kuka da Sauri ya Karisa gareta Ya Rumgumota jikinsa Tana Dukan Kirjinsa cikin Shagwaba da Raki Tana Fadin”Ni ka kyaleni..bayan kamin mugunta..!
Take Fada Tana Tsiyayan Hawaye,Shidai bai da ta cewa Ya Matseta acikin Jikinsa bai bata Damar kara wani Motsi ba yana Fadin”Am so Sorry..Kanwata. Ba Laifina bane ba ke kika ja ba..!
Yafada shima cikin Muryan Shagwaba da wani Sanyi Inteesar bata isa ta bijirema wannan Lallashin ba Dole ta Lafe ta Cigaba da amsan Sabon Karatun Imran da acikin Ranta Take Mamakin Daman ya iya..?Ko yanzu ya Koya..!
Duk yadda taso ta Zille Hanata yayi,Dakinta suka koma ya kanannadeta,shi ya shafamata mai ya Saka mata Wata Riga iyakarta Gwiwa mara Nauyi,Sannan ya kwantar da ita Har Lokacin sai jan majinan kuka Take ba Hawaye Agurguje yaje yayi wankan Tsarki,Zanin gadon kuma ya Jefa Cikin kwandon wanki,Ya bude Wardrope dinsa ya Dauki wani Zanin Gadon ya Shimfida sama sama a karkace shi kuma ya saka riga da wando Yana Sauri gabadaya Hankalinsa na kan Inteesar Koda ya koma Dakinta Barcin ya Fara Fizganta Wayarta ya Dauka ya Shiga Goggle yayi Research din yadda Zaka kula da Macen da akayi Disvirging dinta nan yaga Mataki mataki na yadda ake Basu Taimakon gaggawa bai Tsaya ya koma Dakinsa ya Dau key din Mota ya Fice Daga gidan phamarcy yaje ya siyo mata maganin Rage Radadi,Koda ya Dawo ta Farka Bata gansa ba Sai kuka Zaman Lallashi ya karayi Dakyar tayi Shiru daya nuna mata Mganin Dayaje siyomata,Tea ya je ya Hado mata mai Kauri ta sha ta Hada da mganinta da panadol ta koma ta Kwanta Tana Murza ido..
Ba Jimawa Barci ya kwasheta,Sai alokacin Imran ya samu Natsuwa ammh fa kanta na kan Cinyarsa shi yana Zaune yana Shafa kanta ai shi Ko alaman barci bayaji Farinciki Da Annushuwa sun gama Cikamai Ciki Uhm tuna yanayin kadai in yayi sai Tsikar Jikinsa ta tashi yana jin kansa ya tashi Daga Imran ya koma Cikakken Imran babban Mutum Daya Tanadi Duka jin Dadin Duniya Inteesar yar albarka ya rainata yana ganin bazata iya dashi ba sai gashi ta bashi mamaki Ta Daukesa Tsab Ta kima Shayar da shi Zumar da bai Taba Tsammanin akwaita acikin wannan Duniyan ba Wlh inda yasan haka auran yake in ya Zubamata ido Shege yake da Tuni ya Dade da Shiga koraman nan yana Ninkaya Irin wannan Ni”ima haka ai ba”abun ya Tsaya wasa bane.
Inteesar ta sha barci sai Chan da Rana Ta tashi bayan Sallar azahar,Shima Imran barci ya kwashesa alokacin Kukanta ya Farkar dashi taji Sauki fa Ammh Inteesar sai Bullo da Tabara Take Kala kala Ranar Imran Ko Sau Daya bata barsa ya Huta ba Daga tace wannan sai tace wannan tace ya Dafa mata Taliya ita Zataci bai iya komai ba ya rasa ya zai yi kuma tace bata son na Siya Imu kamar zai yi Hauka Ba Halin korafi Tunda shi yaja kuma Har ga Allah in yanzu ta bashi Dama fa komawa zai yi.
Dakyar ya Lallasheta ta yarda ya Fita yaje yayi mata Takeaway din Jallop din Taliyan da Kifi sai Ferfesun Kayan Ciki Da kuma ya kawo mata kadan Taci ta Ture Kayan cikin ne ma taci kadan ta koma ta Kwanta ajikinsa in kuma ya Tabata ta Fara Kukan Shagwaba wai ya Daina Ta bata Hakuri yake bata ya Maida Hannunaa Saman Kirjinsa ya Harde.
Ranar bai je aiki ba,Sako ya Turama Mr Sulaiman cewa bai da lafiya to ai kamar shi ne bai da lafiya Tunda shine mai jinyar Wuni Zungur guda Imran na Faman jinya da Lallashi ita kuwa da gayyar take kara Narkewa Tana jin Dadin yadda gabadaya ya Susuce akanta su Mrs Imran manya Ashe dai an iya Lallashi da ban baki.
Rana Ta Farko Tun bayan Tarewarsu suka kwana Daki Daya Saboda Jinyar Inteesar Tana da kwance sai ta Shagwabe tace Ruwa sai ya Dauki mata tasha ya koma ya zauna sai tace kaza kaza..Gajiya yayi ya kamata ya Rumgume kamkam Duk da Rigiman Datake yi yasaketa ya Kashe musu Hasken Dakin yace ta Kwanta Tayi barci hakanan shima tayi ma wa Allah ta barsa ya Huta kana ta yarda Domin har ga Allah tasan ya Wahala Kwata kwata Wahala da ita bai barsa ya Zauna ba ballatana ya Huta.
Washegarima bai je aiki ba Domin Dayace ko zai tafi ne Tunda yaga Inteesar din Taji Sauki Ai sai ta Fashemai da kuka Har su Birgima Dole ya Fasa zuwa ya Zauna yana Faman Lallashinta sai ya koma bata Tsausayi bai iya ba komai yake yi karfin Hali kawai yake yi bawai Domin shi din ya saba ba ko kuma ya iya din ba
Shiyasa Tunda taji Sauki sai ta Sassautamai Tunda Tana Shiga Ruwan Zafi,Radadin ya Ragu sai dan Abunda ba”a Rasa ba,Kwana Biyu baya Zuwa aiki Yana Faman Jinyar Yar Rigima Inteesar ya yarda ma kansa Ranar da zai yi Lallashin bai zo bane yanzu Daya zo ai baimasan yanayi ba.
Arana ta Uku ne ya Fita aiki Tunda Inteesar din ta Warware ita tace yaje Ganin Har Tsausayinsa Take ji wani sonsa na kara Shigarta komai tace mai da Gudu jikinsa na rawa bawan Allah Ko Ihun Taji yanzu Zai Fara”Am Sorry nine ko..?plz kada kiyi kuka kinji..!
Haka yake fada Saboda bayason kukanta Tagama Lura shi kanshi Lallanshin bai Saba ba Wahala Hakan ke basa ganin ta Ji sauki yasa tace ya tafi aiki ammh Tunda ya Tafi baida Natsuwa Bini Bini ya Kirata”Intee…Yaya kike ji..?kin Tabbata u are ok..?
In kina jin wani abu ki Fadamin am so sorry ba Laifina bane..!
Haka yake ta Fada sai da Ta kwantar mai da Hankali Bayan ta Tabbatar da Tana Lafiya kana ya Samu Natsuwar yin aiki.
Sai aranar Inteesar ta samu Daman Kiran Munari sukayi mgana Inteesar bata Bude mata Duka ba Tunda Sirrinsu ne kuma yayanta ne akallah Zata kallesa da wani abun Munari Taci Dariya mamaki ya kamata jin Ya Imu ya iya Lallashi Har da su Rashin zuwa aiki kwana Biyu yana jinya Lall aiki ya samu inda ake Nemansa Shakiyanci Ta Dingaa ma Inteesar wai Daman anyi Hutu sai suci Amarci son Ransu Inteesar ta Kashe Wayarta Tana Durama Amarcin Ashariya ina Zata yarda ya kara..?irin wannan azabar Daya Gana mata ai an gama Har Abada ni ko nace kin yi Kadan Domin Tunda Mr Imran ya Dandani wannan Gardin na Tabbata Mutuwa ce kadai Zatayi iya mai katanga da wannan Wajen.
Ta Kira Umma suka gaisa Umma ta kara yimata Nasiha,kana ta Kira Daddy suka gaisa,bayan shi ta Kira Yaya Basheer suka gaisa da yara da Anty Hauwa Ranar Zumunci Tayi ta yi Ta Kira Har su Ya Sadam da ya Sa”id suka gaisa.
Wuni Tayi barci Tunda Imran yace kada tayi wani aiki Shi ya siyi musu abinci da zai dawo Daga aiki sukaci Tare Salloli ma Tare suke jan jam’i acikin Gida,Inteesar ta Riga ta Firgita da al”amarin Shiyasa ko Tabata Imran yayi zata Fara kuka Ranar yaso yadan Koma ai batabari ba ya Fara Wasannani da ita ta Fara kuka Da ga baya Ta saki jiki itama Tana Karban Sakon,Da Tafiya ta mika ne ta Fahimci inda ya Dosa ta Tuburemai Dole ya Kyaleta ammah a Rana ta Hudu bai Daga mata haka fa kamar Ranar Farko Haka ya Ritsata bata zata ba ya Kara Kaisu Wata Duniyar Duniyar Dabaya Fatan Wata Rana wani abu yamai Gatanka da shiga wannan Duniya mai Cike da duk wani jin Dadi.
Tadan Jigata ammh ba kamar na Farko ba ai Ranar yasha Harara da murguda baki da Shagwaba da Safe shi ko ajikinsa Data Murgudamai Baki ta Harareshi sai yace”Au kina son na kara ne..,?
Ai da taji haka Zata sakamai kukan Shagwaba Harda hawaye sai taga kamar da gaske yake ya taso ya Riketa ya Rumgumeta sai kukan gaske ta Faramai magiya ashe Daga mata Kafa kawai yake Tunda ya Fahimci Rakinta yayi yawa ya Fita Batunta Ya koma sai ya Lalubeta Tas sun gama jin Dadin sai ya koma Lallashi Lallashin da yanzu ya Kware akai wanda Ko Sagir da Khalil sai dai ya basu Satan amsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button