NOVELSUncategorized
INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 91-100

INA TARE DA ITA
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
story &written by
mmn fareesa
mmn fareesa
Wannan page nakune INA TARE DA ITA FANS&MMN FAREESA FANS PAGE ,comments naku yafi na kowa ???????? ina mugun yinku irin totally d’in nan????????
NOT EDITED
????91&92
“” Bugu3 tayi “ta d’aga cikin siririyar muryarta ,har saida gogan yalumshe ido” ahankali tace yaya nah I miss you so much MY REAL ONE !mamakine fal afuskarsa ,anya wannan baby ce kuwa?”yanxun shi my real one d’inta ne kenan?ya
tambayi kansa…muryarta yaji tana cewa hellow yaya kana jina?”rungume pillow yyi yace eh net work d’in ne bbu kyau,ykk?
Murmushi mai sauti tayi ta ce lfy amma ina cike da kewarka.amma kai naga kamar bakayi kewar babinka ba”
Murya qasa qasa yace ah ah kedama kk fushi dani! shiyasa 2 days bankirakiba sai yau inji kin huce ko kuwa?”
Ahankali tace hmmm aini yanxun bana iya fushi da kai ko tunanin rabuwa da kai ko kataba ganin hanta d jini sun rabu?”
Cikin mmki yace ah ah amma baby yau she kika koyi irin wannan kalamun ?”
Murmushi tayi ta ce hmmm surprise ne saikadawo zan sanar da kai kaji my soldier man…cikin wani yanayi yace to baby nah nima zanmiki surprise ai!
Cikin shagwaba ta ce to naji amma yau she zaka dawopls kofa baccin kirki banayi saitunaninka ko yanxun ma kaina tuna…katseta yyi yace banyarda sbd kinyi 2days baki kiraniba saini nakiraki yanxun..
Marairaicewa tayi ta ce aida zankira saika kirani.
Cikin husky voice insa yace yanxun mekike ?tace kwance nake”cikin murya maikama da rad’a yace konazo mu kwanta natayaki baccin? Cikin shagwaba had’e da yarinta tace um um bbu kyau fa yaya”
Murmushi yyi had’e da shafa fuskarsa yace to shikenan tunda bakyaso ashema ni guduna kike shikenan nima ai insha ALLAH my angel d’ina zata dawo ,nasan duk wuya bazata ki abinda nikesoba kota gujeni..
ajiyar zuciya tayi jitake kamar tace Aida angel in taka kake magana sai kuma ta fasa!
Cikin sanyi murya tace hmmm hakane ai inbaka saniba ifti zata iya komai sbd farin cikinka,Nagano hakan akan labarinta da kabani…
gaba daya firar su ta koma ta office ,Wanda da ita yake firarta amma bai San ita bace!
sai kusan 12:30 sukayi sallama kamar karsu rabu shikanshi yyi mamakin yau yadda yasake da ita haka ,sannan yyi mamakin wasu kalamai dake gaya masa ,to kenan sonsa take afili yace in IFTIHAL ta bayyana nace mata me?”da wannan tunanin yyi baccci…

**********
Bangarensu Abba da abbu kuwa ko da Abba yafice dg parlourn mm zulai gun abbu yanufa suka wuce station.
Bayan sun isa aka kaisu office na commissioner, byn sun gaisa ,kasan Cewar yagane su kuma yasan case d’in, nan yafito da recording din yana cewa gashi kuji ko kun Sani nutsuwa…
“” play yasaka atake sukaji muryar wani yana cewa oh zaman kurku bbu dadi” ga sauro da duhu ga wari haba!,,
Yaseer yace hmmm aigarama in mutum laifiyyi da sauki akan inbakayi komai ba ajamaka sharti kazo kaci duka da uk’uba abanxa..
Wani yace banganeba kana nufin bakayi laifin komai ba kuma kake nan??”
Yaseer yace eh”
Nataka sawun barawone akan wata yarinya da aka kashe agun bath day d’in wani abokinmu ,ni hasali naga time din da yarinyar tashige wani corridor aciki akwai daki byn shigarta naji ihu da k’ara, alokacin anata kid’e kide da Raye Raye,kawai saina nufi corridor din naji ihun yarinyar tana cewa kada Ku kasheni….banka dakin nayi naga duhu sannan mutum2suka fice da gudu adaidai nan dakin haske yabaiya,naganta kwance cikin jini alamar fyade suka mata sannan ga wuk’a soke acikin ta adede nan kuma wani fuskarsa rufe zai gudu na tadesa kawai naga musbahune kaganshinan kwance ,yafad’a yana nuna musbahun dake kallon su….yacigaba da cewa kafin nu gudu har police sun shigo suka kamamu ,bbu yadda banyi da musbahuba akan yasanar dasu ni cetonta nashigo inyi amma sai yace ah ah ai hardani……dariyar misbahu sukaji yana cewa kwarai kuwa bbu kai amma nace dakai dan inajin zafinka acikin abokanmu sannan biyun dasuka fice tabbas tare dasu mukayi reaping d’in ta ,kuma ninan nakasheta sbd race tasanmu zata hadamu da mahaifinta……
Iya nan recording din yakare ,Abba da abbu suka d’aga hannu sama sukayiwa ALLAH godiya had’e da cewa oh ikon ALLAH Ashe yaron nan da gskiyarsa?”
Commissioner yace insha ALLAH gobe Monday zai koma gd inbacin mun mik’a case din sama Aida yauma zaikoma gd,sai kuyi masa fad’a yasan da irin abokan dazaiyi hudda dasu,su sauran mun kamosu amma shi musbahun hukuncin kisane akansa sbd laifi 3 yyi ga fyaden da yyi ga Kisa ga sharrin dayayiwa yaseer…
cikin murna sukayi godiya suka dawo gd suka sanar da kowa nan fa kowa hankali sa yakwanta.
___________________
Washe gari tun karfe 7:0am su ifti da Jidda suka wuce skul had’e da Fatima dan ita as 3 take su zubaida d Rukayya had’e da habibane ke jami’a..
Washe gari tun karfe 7:0am su ifti da Jidda suka wuce skul had’e da Fatima dan ita as 3 take su zubaida d Rukayya had’e da habibane ke jami’a..
Gaba daya yau mommy kewar my son d’in take tuni ta kirasa ,bugu2yadauka yyi sallama ,byn sun gaisa ta ce my son wai yau she zakadawo wlh gdn bbu dadi dabamu gankaba”murmushi yyi yace mommy yau zan dawo yanxun ma had’a kaya nikeyi insha ALLAH gurin 1:pm zanasauka….cikin jin dadi tace kai My son da gske?”
Yace eh mommy amma pls kada ki fadawa kowa harda baby dan nafiso nayi musu surprise “
Ahankali tace to shikenan nima kuwa za.maka wani babban surprise,murmushi yyi yace to mommy nan sukayi sallama, ta wuce kicin dan shirya masa liyafa inyadawo yyi lunch tanajin wani farin cikin..
Su ifti kuwa basu dawo gd ba sai 1:10 pm suna shiga taga dining shirye da manyen warmers ,fadawa jikin mommy ta yi tace wai baki zakuyine mommy?
Murmushi tayi ta ce ah ah kije kuyi sallah da wanka da kaina zanmiki kwalliya sbd zan aikeki ne,sai kici abinci ko inkin shirya..
Cikin shagwaba ta ce um um na nishi ni yaya nah nike tunani tun dazun nakirasa akashe wlh yazaai nawanici abinci bazan iyaba gsky..murmushi mommy ta yi tace to tashi kishiga cikin bbu musu ta nufi dakinta dan kimtsawa…
Bangaren yah Suleiman kuwa ko da suka sauka barrack d’in su suka nufa yadakko motarsa ,cpt salim yazauna gefensa suka baro barrack din sai dai fa besan dalilin yau yakejinsa cikin farin cikin ba ,ga yawan murmushi dayaketayi har cpt salim ya lura dashi.
Cikin tsokana yace hmmm abokina wannan murmushi fa duk na dokin ganin babyn ne?”
Harararsa yyi had’e da yin parking yatsaya yasiyi kaji gasassu da ice cream Wanda duk na baby ne ita daya.
Y’ar tafiya suka sakeyi ,nan ma yatsaya gurin wata super market yasiya mata sweets, chacoolats ,biscuits hade da wasu teddies Manya guda2,baki sake cpt salim ke kallon sa ,cikin mamaki yace oh lallai kanaji da yarinyar nan dama jiya najiku
kun raba dare kuna waya da ita .,,,,
kun raba dare kuna waya da ita .,,,,
Murmushi yah Suleiman yyi yace to dan sa ido ,munyi kaima dazaka basar da sumi ka tsare mata gd tuni zata hau hanya wlh amma katsaya kana sokwanci akan mace ,inhar taga Sonja yafi nata ai saita rainaka in anyi auren .
“Ahankali yace to shikenan insha ALLAH zanyi aiki da shawararka.”
Parking yyi cpt salim yafito ,yana tsokanarsa wai yamaida baby yarinya tunda yasiya mata teddies,be kulasa yaja motar hade da nufar gd..
Baby kuwa byn tayi wanka tasha make up d’in ta da mommy ta mata ta fito mata da lace Riga da siket green Wanda yyi masifar karbarta ,tayi kyau naban mamaki ,sai fitinannan kamshi ketashi ajikinta ga kanta yasha gyara ,sai kumbure kumbure take ta fito aparlo tasami Jidda da doguwar Riga ta atamfa ajikinta itama tayi kyau..
Mommy ta kallesa cike da shaawa ta ce to iftihal sai ki je Kiyi serving naku kuci abinci,turo baki ifti tayi ta ce cikin shagwaba nifa Sunana baby!haka yaya kecemun kuma ni nakoshi…..
Kafin mommy ta yi mgn ifti taji k’ugin motar yah Suleiman Aida gudu ta fice da parloun tayi compound din gidan…
Yah Suleiman kuwa cikin farinciki yyi parking yafito ,yana fitowa yahango ta tafe cikin nutsawa had’e da aji ga mazaunan ta sai , juyi suke ga wani kyau da mugunhaske datayi..
“Sake ware ido yyi dan yatabbar baby ce tayi wannan canxawar cikin yan kwanaki kad’an”
Wani lallausan murmushi tarik’a aiko masa da shi ,sannan da gudu ta ida karasowa gurinsa ,gashi yahango su Ummi da mommy ga sauran yaran gdn abayanta dan tarukagasu k’arasowa ,sai yaga kamar inyabude mata hannayensa idonsu mommy be kyautaba zasuga yamanta da iftihal….fadomasa datayi ajiki yasashi dawowa tunaninsa wani sanyanyan kamshi yadaki hancinsa bbu yadda ya iyayi yarungumeta ,tayi luf ak’irjinsa tana kukan shagwaba…
Karasowarsu mommy yasashi janye ta ajikinsa yaje yarumgume mommy dasu yusf nanfa akayita masa murnar dawowa lfy dg karshe mommy ta ce suje yyi lunch tukum sannan tayi masa surprise din bbu musu yarik’e hannun baby dke gefensa suka nufin sashen mommy n
Da kanta mommy ta yi serving nasu ,sannan tabarsu ,ya.a mamakin yau she baby tasaba da mommy haka har batajin kunyar momin yasanta da jin kunyar Manya..
Ita kuwa cikin jin dad’in kasancewarsu tare ta Kecin abincin ta har tana tsokanarsa intaga yadebo sai tayi wuf ta rik’e hannunsa tasaka spoon din abakinta tana dariya,shima dariyar yakeyi yana cewa haba bara mugama zaki Sani ,watoma irin yadda angel ke tsokanata kema kikemun ko ?
Murmushi tayi batace komai ba har suka kammala ,nan mommy ta shigo tace to my son kuje babban parlourn gdn nan zaayi meeting kowa yataru Ku akejira su abbu ma nacan…
“Ahankali yace to nan suka nufin gun meeting d’in “
Makil yake gun harda su Ummi d mm zulai da yaran gidan ga pics din ifti gabansu abbu ..
Byn sun yi sallama yah Suleiman yamatsa yagaido iyayan maza ,yazo yazauna kawai yaga baby tazo ta zauna ga k’ugunta ga nashi bbu kunya ,mamakin ta kawai yake wai meke samun yarinyar nan yau ne?
Abbune yyi addua had’e da mikoma yahsulaiman pics din ifti da na gdn Dana k’auye,byn haduba yakallesu had’e da cewa abbu ai IFTIHAL ce tana yarinya ko?”
Abbu yace eh to yanxun gata akusadakai yafada yanuna baby dake hawayen farin cikin…
Kallonta yyi kafin yyi mgn abbu yakora masa bayani tun dg farko har karshe ,tuni yah Suleiman yyiwababy wata wawar runguma yana Sabbatuh hade da cewa dan ALLAH mafarkine nake ko gske ?”my angel
Duka yan dakin murmushi suke had’e da tausayinmasoyan ,”ahankali yad’agota dg jikin sa yana mata kallon so Jade da cewa zan hukunta habu da delu hade maigari har kauyen zanje,yafad’a yana huci….muryar mm zulai yaji tana cewa dan ALLAH Ku saurareni zan fadamuku gsky sai dan ALLAH kuyafemun na cuceku nusammun ke iftihal…. nan ta sanar dasu komai ….
Gaba daya yan parlourn salati suke su Ummi d mommy na kuka ,Abba kuwa sumewa yyi atake tuni daddy d abbu sukayi kansa …
Yah Suleiman kuwa tuni allura ta motsa lalx….idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa suntashi sai huci yake yature ifti dke jikinsa yanufo mm zulai…
Ko da tagansa yanufota gadan gadan tuni ta kurma ihu tana cewa dan ALLAH kuceceni zai kasheni ta mike tsaye tuni yafisgota yamakata jikin bango yyi mata muguwar sha k’a…
Tari tahauyi hakan ….
Share
???????? mmn ffareesa ce✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
Dedicate to all my fans ana mugun tare????????
????93&94
“Tari tahauyi” hakan ya jawo hankalin mutane akansu…zubaida ce tayi ihu tana kiransu abbu sbd ganin data kumfa na fita dg bakin mm zulai.
Adede nan Abba yafarko ,tuni su abbu kema yah Suleiman tsawa akan yasake mm zulai amma ya kiya ko jinsu bayayi”
hakan yasa da abbu da daddy,yah Yusuf da yah Osman suka nufesa dan gudun kada yyi kisan kai..
Ummi da mommy na gefe suna kallon ikon ALLAH ,yyinda ifti tayi tagumi tana hawaye”
Sunyi ,sunyi ya cika yaki hakan yasa abbu yadunga basa maruka masu rai da lfy tukum yacikata yana huci…muryar mommy yaji tace hmmmm Aidama karshen munafiki jin kunya ,kuma mu bamu kullacekiba zamu cigaba da zama dake da zuciya d’aya,sannan kinga ikon ALLAH tunda gashi yanuna miki ikonsa ,kan iftihal kuna TARE DA ITA bakusan ita bace ,kina tunanin zaki saka rayuwarta awahala Ashe baki saniba ahaske kika sakata konace ALLAH yasaka ta Dan ayanxun gdn nan acikin mata bbu me ilimin addini kamar IFTIHAL..
Kinga kuwa ta sami babban haske Wanda kikeso kiga kinrabasu sai gashi yana niyar auranta besan ita bace ikon ALLAH kenan dan haka my son dan ALLAH karabu da ita kada ka kullaceta kuma ninayafe mata sannan kuma Ku yafemata…

Ummi ta ce to ALLAH yasa da gsken ta tuba”
Mommy ta ce insha ALLAH.
Nan ifti tace nima na yafemata da duk Wanda yayimun wani abu da bansani …
Ummi ta ce oh ALLAH yyimiki albarka!
Yah Suleiman dketa huci yazo yaja hannun iftihal suka fice dg gun meeting d’in. “
Mm zulai sai hawaye take agalabaice sbd shak’ar datasha gun yah Suleiman.
Abbu yyi gyaran murya had’e da cewa sauran yaran zasu iya tafiya, bbu musu suka fice “
Nan abbu yyita mata nasiha yace tabawa Abba hkri …..cikin kunar rai yace ah ah dg nan ta wuce gidansu nasaketa saki…da sauri abbu yabige masa baki.
Kuka ta fashe dashi, tashi tsaye yyi yace wlh kada ma kikoma part d’in ki kije saina nemeki ki amshi takardarki…..yana fadin hakan yafice dg parlourn azafafe.
Abbu yyimata nasiha had’e da cewa tayi hkri ta tafi zaizo tare da shi dg baya ,dan gara tajedin gudun kada ta koma yyimata sakin baki d’aya..
Haka ta fita jiki bbu kwari ,su Ummi suka tabe baki.
Nan kowa yawatse a meeting d’in “
Mm zulai na fita part d’in ta ta wuce ta hado kayan set7 atroley da yan abun bukata sbd yanayin gdnsu bbu hali, gashi batada ko sisi ta fito, nadama fal aranta,zata fita saiga zubaida nan ta keta tambayar ta ina zata?”
“Cikin nadama ta sanar da ita” kuka sosai tayitayi ,mm zulai ta ce ni damuwa ta shine kinga ba uwa gareni ta mutu ,sannan nasan dama matar mahaifina bata kaunata!gashi kona adedeta banidasu….zubaida tace bbu damuwa inada10 k yah Yusuf yabani nasiyi turaruka bara nabaki ko 8k ne cikin jin dad’in hakan taita godiya dan sai yanxun tasan cewa yay’a mata sunfi son uwarsu akan y’aya maza…
Nan ta kawo mata tana hawaye ta karba ta fice dg gidan.
*****************
Ifti da yah Suleiman d’in ta kuwa suna fita parking space ya wuce da ita yabude mota yafito mata da tulin tsarabarta,tanata aikin kallonta, kama mata yyi ta kwashe tana masa godiya suka nufi part d’in mommy.

Suna shiga ifti ta baje tsarabarta atsakkiyar parlourn ,zama yah Suleiman yyi kusada ita hade da rungumarta ,cikin farinciki yace my angel kece yanxun agabana tamkar mafarki kai alhmdllh …
Mommy ce da yah Muhammad ce sukayi sallama a parlourn.
Murmushi mommy ta yi tace oh wai my son har yau bakadena shagwaba iftihal ba?
Murmushi yyi yace hmmm yo aidan bansan ita bace ai tsarabarta ma saitafi wannan kuma ko yanxun ma gobe insha ALLAH zanje na mata shopping din dubu Dari biyu ……zaro ido mommy ta yi tace ah ah banison barna dukiya fa my son.
Ahankali yace aiko zanbannata sbd my angel kinga nayi promise duk sadda naganta zanyi abu 3
Na farko…..
Kuyi manage da wannan banida caji.
????????. Mmn fareesa ce✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
bansan ita bace)
????????????????????????????????
story & written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
NOT EDITED
????95&96
“Nah farko zanyi azumin kwana10 na godiya ga ALLAH” sannan zan yanka saaa !nayi sadaqa da naman sannan zan gina masallacin bayin ALLAH suruqa sallah..
Mommy ta ce masha ALLAH gsky ka kyauta ubangiji yabaka ladar yyimuku albarka “yana murmushi yace ameen.”
“Ahankali yace oh mommy yanxun wai duk shakuwarmu da IFTIHAL amma INA TARE DA ITA bansan ita bace… saike kika yi saurin ganota alokaci guda!lallai uwa dabance ,dukda nima abaya ina ganin kamarsu sosae da angel ko intayi abu inga tamkar iftice .”
Sai raina yabani kawai shaid’an ne kesakamun ganin kamarsu sbd na kwallafa raina akanta…murmushi mommy ta yi tace hakane dama haka ALLAH yatsara!
Ubangiji yakiyaye gaba….
Suka amsa da ameen…adedenan Jidda tayi sallama a parlourn, byn ta zauna ifti ta miko mata ice cream roba daya,itama ta fara shan nata”
Yah Muhammad dke kallon su yace oh nibazaa baniba ko yaya?”
Murguda baki tayi hade da cewa yaya kagansa ko,kallon sa yah Suleiman yyi hade da aikomasa harara yace oh kai yanxun k’ato da kai sai akama baka”
Kallon mommy yah Muhammad yyi yace mommy ba nasaba sha a Egypt ba ko?”girgiza kai tayi hade da nufar bed room d’in ta.

Murya qasa qasa yace to ke yar Fulani na zo musha naki !sbd raina yabiya”
Jidda ta make kafad’a hade da cewa um um “
Yah Suleiman da hannunsa kecikin na ifti yana murzawa Ahankali yace my angel bbu tayi ?”konima rowar zaa mun ne?
Kanta ta aza akafad’arsa “sannan ta debo d’an mitsitsi ko Rabin spoon beyiba tasaka masa abaki batayi mgn ba”
Dariya yah Muhammad ya kece da ita hade da cewa oh Ashe ma har yayan naki rowar zaki masa ko?”
Yah Suleiman yace wai yaushe nafara wasa da Kaine?”sokake kasamun ita kuka ko me ne?”oya tashi kabar gun nan ko kuwa na d’an horar dakai dan na lura zuwanka egypt yamayardakai wani raggo “
Ware ido yyi yace Taf wlh niba raggo bane haba yaya!yafada yana tashi tsaye kusada Jidda ya matsa yaga ta kusa shanye nata ,wuf yyi da robar ya kwace ….ihu Jidda ta saka masa ,shikuwa gwalo ya mata hade da ficewa da gudu ta rufa masa baya tana bare baki…

Ifti kuwa shan ice cream dinta take tana murmushin diramar yah Muhammad da Jidda”
Can kuma ta rik’a basa da yawa sabanin d’azun “ahankali yace oh my angel yanxun kuma da yawa ake bani?” dariya tayi tace eh mana MY REAL one!
Har cikin ransa yaji sunan….bakinta takai akunnansa har hancinta na gugar sajen gefen fuskarsa murya k’asa k’asa tace muje kayi wanka yaya nah…hannu yasa yashafi baby face d’in ta yace to my angel kinga niharnama manta da wani wanka sbd INA TARE DA ke!
Tashi tsaye tayi tace nima haka nawan inhar muna tare manta komai na ke tuni tun kafin nasan nice IFTIHAL.
Lumshe ido yyi afili yace hakane nima wani time din har mamakin kaina nake sbd yadda nadamu dke ,tabbas hakan Nada nassaba da ke tawace,gsky my angel yakama ta aweej d’in nan a auramunke gsky tunda ALLAH yasa kin bayyana me zaa jira?”
Rufe idonta tayi ,cikin jin kunya ta takwashe kayan ta kai dakinta ,sannan tasaka ragowar ice cream din afirij..
Rufe idonta tayi ,cikin jin kunya ta takwashe kayan ta kai dakinta ,sannan tasaka ragowar ice cream din afirij..
Cikin shagwaba ta fado ajikinsa hade da cewa ni muje kayi wanka ,kayi zaune” cikin kasala da mutuwar jiki yace to my angel muje ,nan yaja hannunta suka fice dg parlourn .suka nufi part d’in sa Wanda ita ce ta gyarashi yyi Fe’s sai k’amshin air freshness ketashi.
Toilet ta wuce ta had’o masa ruwan wanka ta fito… saurin rufe idonta tayi hade da yin kirma ,sbd tagansa dg shi sai towel iya gwiwa bbu Riga,faffad’an kirjinsa cike da gashi hade da jikin sa,duk ta rude sbd bata taba ganin nmj hakaba ,da girmanta.
Murmushi yyi ganin dan tagansa haka duk tayi wannan rudewar”ahankali yace cikin tsokana oya bude idon muje ki tayani wankan ko”
Da sauri ta zaro ido ,saitaga yyimata murmushi ,sunne kai tayi ,cikin yarinta tace um um yaya wlh kunya nikeji kuma bbu ky….katseta yyi da cewa hmmmm haba aidana biya sadakina ,dole kima saki jikinki wanka tare da ke bbu fashi…yafada hade da shigewa toilet din..
Bayan ya shiga, ta je ta fito masa da kananun kaya da na ciki ta aje kan bed,sannan tadauki wayarsa tana game tadan ba toilet din baya,can kuma ta tashi ta koma parlour dan yasamu sakewar shiryawa.
Koda yafito be gantaba,beyi mamakiba,saikawai yashirya yafito dan tafiya masjid sbd 3:45pm ,aparlou yasameta ta shagala da yin game “ahankali yana murmushi yaja hancinta ,atsorace ta zabura sai kuma ta gansa,rungumesa tayi tana dariya tace shine ka tsoratani ko? shima dariyar yyi yace eh meyasa kika gudo memakon kijirani” d’agowa tayi tace wow yaya gsky kayi kyau amma babu inda zaka gasky ni ta fad’a cikin shagwaba.
“Yar dariya yyi yace masjid zani ,kema kinsan inbadan hakanba aiko nan da can bazan jeba” yanxun muje kiyi sallah kisakemun wata kwalliyar dan sau 3 kullum zaki rukamun kwalliya nidaya na nagani ko my angel? “
d’agowa tayi ajikinsa tace eh mana inkuma mukayi aure sau 10 zan dunga maka kwalliya, ta fad’a tana rufe fuska hade da zurawa aguje.
d’agowa tayi ajikinsa tace eh mana inkuma mukayi aure sau 10 zan dunga maka kwalliya, ta fad’a tana rufe fuska hade da zurawa aguje.
Murmushi yyi yarufe sashen yawuce masjid.
************
Bangaren yaseer kuwa byn angama tabbatarda bashida laifi,deputy governor yabasa naira million 2 akan yaje yanemi lfy da kuma jari sbd ganin dayyi sanadin kaima yarsa taimako wannan tsautsayin yaka masa .
Haka kuwa akayi aka wuce dashi hospital tuni akafara treatment dinsa akabasa gado hade da yimasa drip, yyinda abbu da abbane gurinsa suna kulawa dashi sbd bbu lfy yadawo ga sabbatun kiran Habiba dayake faman yi….
Bangaren mm zulai kuwa koda mai adaidaita yasauketa ak’ofar gdnsu ta fito asoro tasami babanta ,nan suka gaisa ,yatambayeta lfy yaganta da akwati,bbu boye boye ta sanar dashi komai har zuwanta police station da abinda yasamu yaseer..
Salati yyi yafara mata fad’a dg karshe nasiha ,sannan yace to kigodewa ALLAH da yasa kika shiryu da wuri ,sannan abubuwan dasuka faru daku wlh duk alhakin yarinyarne to wlh ki bi duniya sannu kiyita itigifari da Neman gafarar mijinki,fatana ALLAH yasa kada yasakeki amma gsky kin tabba kuskure kin cuci masu taimakonki ,to wlh ki gyara tarbiyar yaranki,dan mijinki mutumin kirkine bbu taimakon da bemun .
Ajiyar zuciya tayi hade da basa hkri har cikin ranta taji dad’in be koretaba duk da tasan shi tana kyautata masa ko yimasa aike sbd bayada karfi.
Kallon ta yyi yace to kishiga cikin,dole kuma kiyi hkri da halin matar gdn tashi mushiga ciki.
Bayan sun shiga, inna asabe ta kalli mm zulai ta watsar ,ahankali tace inna ina wuni?”atakaice tace lfy..
Baba yace yauwa asabe ga zulai nan zata dan kwan 2 anan kafin dg baya ta koma gdn mijinta”
Atsawace tace bangane ba? “Yace abinda kikaji nace!tsaki tayi hade da cewa hmmm indai gd ne tazo ta zauna k’ila ma kaso auren tayi angirma baasan angirmaba to wlh bara kaji bazan dunga cigar da ita ba sbd ko lokacin da take gdn get inda ake cin cinyar kaji bata taba aikomun da ko ragowar yara ba ,sai yanxun tunda ya korota shine ta debo jiki ta zomun hmmm aiko zakison kinxo dan shi kamshi uban naki me ya tsinamun…
Baba kuwa bbu yadda ya iya dole yafita .
Haka inna asabe tayita mitarta harta ta gaji ,dg karshe tacewa mm zulai ta koma dakin da ake aje shirgi agdn .
Haka ta nufi dad’in rai bbu dadi ,hawaye tayitayi ganin yadda mataccen dakin yake ga buruntun beraye ga shirgi duk adakin.
Koda dare mm zulai sai dai abinci tasiya taci ,amma kememe inna asabe tahanata ,sannan ta sanar da ita gobe data gama sallar asuba tayi shara da wanke wanke…
********
Zazzaune suke a waiting parlour na Ummi ,iftina gefen yah ele dinta kanta akafad’arsa tana zuba shagwaba.
Yyinda zubaida kekusada yah Yusuf yana rarrashinta akan tahakura insha ALLAH mm zulai zata dawo.
Gefen kuma yah Usman da Fatima sai Rukayya da yah Habib… Yyinda Jidda ke kan carpet zaune tana kallon tashar arewa 24.
Ummi tayi sallama hade da rike baki ,tace oh wato ni ammaidamun parlour dandalin fira ko?”yah Suleiman yace hmmm aikibarni da yaran nan DG ganinmu nan shine suka wani zo suka taru wato ga sa’ansu ko?
Kafin Ummi tace wani abu yah Muhammad yashigo da sallama kallansu yyi duka afili yace gsky Ummi niba’amun adalciba kowa da budurwarsa nibani da ita dama ko a Egypt mommy ta hanani kula mata …..ke jidda xonan muma muyi soyayya kixama budurwata nazama boy friend dinki ko my jidodo?”
Baki sake Ummi ke kallon sa dan ta lura duka yaran yafisu rashin kunya ga tsokana da yake da ita… Tsaki yah Suleiman yyi yaja itfi sukabar parlour, Ummi tace oh Muhammad ALLAH yashiryaka .
Ita kuwa Jidda banxa ta masa tanata kallonta da karfi yazo yajata zai fita da ita wai dole suyi zance ….tsaki yah Usman yyi afusace yace sallah mlm saketa!
Muhammad yace oh ina ruwanka nida iyalina…yah Yusuf ne yakalli yah Usman yace rabu dashi.
Adole yaja Jidda suka fice sukuma sauran na mamakinsa..
Ifti kuwa sai kusan 11:30 suka rabu da yah Suleiman shims dan Ummi ta zo ta tafi da ita ,kuma tana kwanciyya suka soma waya sai kusan asuba suka runtsa…
Bayan kwana 2
Share
???????? mmn fareesa ce✍✍
Story & written by mmn fareesa
Wannan page din nakine maman khadija kiyi yadda kikeso dashi ,nagode sosai da kaunarki gareni anatare????????
????97&98
“” ficewa sukayi dg part din suka nufi nasu,awaiting parlour suka sami lodoji guda biyu kan kujera ,d’aya yarima yadauka yaba Maryam ,baki washe takarb’a had’e da cewa ngd sosae yaya ALLAH yasauki antynmu lfy .
“Yar dariya yyi yace ameen yah ALLAH” nan ta fice ,kallon yasmeen yyi wacce sai turoba ki take gaba..murm umishi yyi yakalli hannayenta da santala santala kafafunta ,afili yace wow my Princess masha ALLAH gsky yyi kyau lallen nan ,wace tamiki shi inmata kyauta ?”xo in gani mana,mak’e kafad’a tayi ita bazatazoba.”
Yar dariya yyi yace niko big baby ?”yana nuna kansa ,dariya yabata aiko ta dara had’e da fadawa saman cinyarsa ,lumshe ido yyi dan dama yana jinsa cikin buk’atauwa tunda akace yasmeen nada juna biyu yau 2weeks besake yin sex da itaba.”
“Ahankali yace my Princess nayi missing naki sosai” sake shigewa jikinsa tayi,yyinda hannunta na cikin nasa yana wasa dasu dan lallen yyimasa kyau.
“Murya kasa kasa tace nima haka ai yanxun kadawo muna tare har zuwa lokacin da zamu tafi gun kamun amarya ko?” yatsina fuska yyi yace kamun amarya fa kikace Aida kunya naje yana k’anina kuma kema bazakijeba gsky sbd bazan iyaba kawai wasu gardawa su kallemun ke aidasake wlh zan iya k’walkwalewa mutum ido inyana kallonki….cikin shagwaba tace nidai um um tare zamuje ALLAH kuwa ,kana like dni ,ina like da kai kaji yaya..sinsinarta yake ,cikin wata murya yace um um ban yardaba….ihu takama yi d burgima ajikinsa wai ai babyn sa nasan yaje gun kamun uncle dinsa…shikuwa kamar wani yaro yace to my Princess tunda Small baby nah yanaso nahakura …
Cikin jin dad’in maganarsa tace yauwa kokaifa!muje kayi wanka…am inama tsarabata?”yar dariya yyi yajawo ledar dke gefensa yace gashi hade da zame d’an kwalinta yana yaba kitson da akamata.”
Ledar ta bude dan k’waleliyar kaza ce gasassu guda biyu g ice cream nan sukaci sukayi kat had’e da aza drinks sama ,janta yyi wai suje suyi wanka.
“Bbu musu ta bisa dan yanxun mugun shagwaba ta yake da kansa yyi mata wankan ,tarigasa fitowa bayan ta gama shafa yafito ,akuma lokacin wayarta tayi ringin,d’agawa tayi ganin maryamce nan naji tace ok gani nan xuwa.kallon yarima tayi tace yaya bara naje ayimun kwalliya..lura tayi yawani yi kicin kicin d fuska bece komai na ,shiru tayi itama,kallonta yyi yace kije mana.. “Ahankali tace yaya nafasa naga kamar ba kaso dama sbd kai za’amun tunda bakaso inaga abarshi dama akwai zama wlh.tafad’a fuska sake dan ta lura kishine yasashi yin haka…shikuwa tausayinta yaji ganin amaganarta bbu tsiwa ko rashin kunya ,shiyasa yakesonta sbd bata masa musu ko gaddama ,” ahankali tazo ta yi hugging dinsa ta baya..

“Lumshe ido yyi jin nashanunta na gugar bayansa ,Wanda dama ko a toilet jurewa kawai yyi.” Cikin kasalallar murya yace baby kije ayimiki kwalliyar ina jiranki kinji?”ahankali tace to yaya amma wanne kaya zansaka?”be juyoba yace zan fito miki dasu,batace komaiba ta fita dan ta lura kamar yanada bukata ,dan ita tausayinsa takeji dan tasan yanada yawan b’ukata..
Haka taje akayimata kwalli me kyau bata haukaba su kabsu masu make up din sun yaba kyawun datayi ana idarwa ta nufi bed room tasami yarima yagama shirinsa cikin suit dark blue sunan kansa yasha gyara sai wani k’amshi ke fita ajikinsa tuni yasmeen kanta yafasu ganin mijinta yyi kyau kuma ko ina yakai mijin da za’a fita dashi tsara,shikuwa murmushi yyi ganin yadda take kallonsa yasan yyi mata kyau ,bude mata hannunsa yyi b musu tafad’a jikin sa cikin shagwaba ta ce yaya nidai banaso yan mata su kallarmin kai,kaji?”ta fad’a had’e da sakin kukan shagwaba ,cikin dubara d rarrashi yatayata tasaka kayanta fitted gown dark blue tayi rolling ,yo ai shima tuni kishi yataso masa dan inba Wanda yasan yasmeen tanada aureba to bbu Wanda zaiganta yace wai tanada aure sbd tayi kyau ga k’uruciyarta ta fito sak kuma bawai shigar yan mata tayiba dan ta rufe jikinta tafukanta d fuskarta ake gani..
“Shikuwa yarima duk gani yake mazan gun zasuyita kalle masa ita.”
,,,hannunta Yakama zaiyi mgn wayarsa tayi k’ara …bayan yyi sallama naji yace ok to gani nan xuwa yakashe wayar had’e da kallon yasmeen yace baby muje cikin gida kutafi kedasu Maryam nasameku a can ana nemana a office.,,,
Make kafad’a tayi had’e da cewa niban yardaba!
“Hannunta Yakama yace kiyi hkuri nadawo kinji baby nah nemana akeyi ,kuma bansan sadda zan dawoba da sai mutafi tare ” ahankali tace to yaya muje ,hancinta yaja yace to mmn baby ,murmushi sukayi atare..
Acikin parlourn ammi suka sami Maryam tana selfie tayi kyau cikin gown purple, duk mutanan dke gun kallon su yasmeen suke gani n kyawun dasuyi d matuk’ar dacewarsu.
Maryam naganinsu tace wow perfect mach,pls yaya bara na selfa Ku ,murmushi sukayi ,adedenan elham ta fito cikin gown maroon sai iyayi take ,idonunta suka haskomata yasmeen d yareema rungume d juna Maryam na musu pics …
Tsaye ta yi ,can kuma tayi tsaki ta fita, Wanda yasmeen na lura da ita, wayar Maryam tayi k’ara ,dagawa tayi cikin kashe murya tace my heat beat ,eh ganinan xuwa nan takashe kiran tad’ago da niyar mgn taga yarima d salim sunmata k’uri da ido dariya tayi ta na Sosa kai, yarima yace oh wato gabana kike soyewa ko?”
Yasmeen tace hmm my Prince yah Omar ne muje kai katafi gunda zakaje ,mukuma muwuce .
“Fitowa sukayi ,yayinda hannun salim na cikin na Maryam tana masa fada yyi tafiyarsa gun ball sai yanxun yadawo .
guards din yarima suka bude masa mota zai shiga, yahango yah Omar tsaye cikin suit purple yyi kyau nadaukar hankali sai jifar tauraruwarsa yaje da wani killer smile.
” karasowa yyi ,Yasmin tayi ihun murna, wani kallo yarima yyi mata ta nutsu ,gaisawa sukayi da yarima ,yajashi gefe yyimasa gargadin ga big babyn sa d small babyn sa yakula masa dsu kafin yazo.”
Yasmeen kuwa mijinta tabi saida yyi mata kisses zafafa yatafi,had’e da Barin guard din da zasu bi yasmeen zuwa gun kamun.
Bayan yarima yatafi ta matsa kusadasu yah Omar d Maryam sai salim dke gefensu.
Murmushi tayi tace to kuxo muje ko!Maryam tace ai my man yazo d motarsa saidai muje d my salim gsky nishi zan bi..
Baki bude yasmeen ke kallon Maryam,shikuwa yah Omar murmushi yyi yace yes kuje keda my salim.
Turo baki salim yyi yace nagaji nima soyayya nike so wlh kowane nada burdurwarsa ni banida ita gsky Anty Maryam kiyimun budurwa kinyi?”
“gaba daya sukayi dariya ,yasmeen tace guards din su shiga motar subisu abaya ,sai sushiga motar yah Omar din.”
Haka kuwa akayi ,Maryam ta hakimce gidan gaba ,yasmeen d salim gidan baya,saidai yasmeen tayi mamakin ina yah Omar yasamu wannan zuk’ekiyar motar…
Suna isa gun da za’ayi kamun…
Tofa ????????
Mmn fareesa ce✍????✍????
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by mmn fareesa
NOT EDITED
????99&100
“Ai tuni ta washe baki ta had’o kayanta ta nufi soron gidan”
Tsaye tasamesa yana kallon k’ofar, suna hada ido da kuka ta fad’a jikinsa tana Neman gafararsa ..
“Ahankali yajanyeta ajikinsa hade da cewa komai ya wuce ,amma muddin kikasake yunk’urin cutar da wani a family dinmu gsky zan rabu da ke ” rabuwa ta har abada dan sauran igiya2 atsakanunmu saiki kiyaye..
Sake fashewa tayi da kuka…muryar baba taji yana musu sallama “.byn sun amsa yasake mata fad’a, dg karshe yahadesu yyimusu nasiha mai ratsa jiki
sannan suka nufo gd …
Kowa yaji dad’in dawowarta ,musammun y’ayanta,har part din su Ummi d mommy mm zulai ta sake zuwa ta sake Neman gafararsu.
Yah Suleiman kuwa ko gun datake be kallaba…

*******
Gurin k’arfe 9:15pm yah Suleiman ne zaune da iftihal atsakiyar parlourn Ummi sunacin naman gasassar kaza suna fira abinsu..
Gurin k’arfe 9:15pm yah Suleiman ne zaune da iftihal atsakiyar parlourn Ummi sunacin naman gasassar kaza suna fira abinsu..
Yaseer yyi sallama sbd yanason yaci wani abu sbd yunwa yakeji kuma mm zulai dawowarta kenan su kuma zubaida tana gun yah Yusuf..
Amsawa ifti ta yi hade da cewa yah yaseer ina wuni?”
Cikin jin nauyinta yace lfy lau, yakalli yah Suleiman da fuskarsa bbu yabo bbu fallasa yace yaya barka da dare”batare da yakallesaba yace yauwa.
Ahankali yace iftihal ko Ummi nacikine?”
Yah Suleiman yakaebe zancen da cewa tanagun abbu ko wani abu kake bukata?”
Da sauri yace eh dama yunwa nikejine acan gun mm bbu komai yafada yana Sosa kai “yah Suleiman yace aiko abinci yakare muma kaga abinda mukeci ,kunsaba da cin abinci mai nauyi!amma angel kira masa Habiba ta girka masa ko indomie ce naga tana ciki…
Iftihal ta tashi ta nufi dakin yara dan kiran Habiba”
Bbu jimawa tadawo hade da kallon yaseer tace yaya bara na girkama…..yah Suleiman yace banganeba?”ita habiban uwar metake ne?”dabazatazo ta kula da shiba,matsayinshi na Wanda zata aura kuma yayanta kobe auretaba ya isa da ita .
Keeeeeeeeeeee!
Habiba! Habiba!! Kina ina wlh nashigo dakinnan saina kakkaryaki….asukwane ta fito tana turo baki ta nufi kicin yyinda iftihal ta dawo gurin zamanta ,shikuma yaseer yakunna kallo abinsa yanajin dadin zaici girkin Habiba..

Byn 20 minutes a time din har su yah Suleiman sungama zasu fita shida ifti saiga yah Muhammad da Jidda adedenan kuma Habiba ta fito da plate shake da indomie taji serdine da attarugu tuni kamshin yacika parlourn..
Yah Muhammad yace yauwa Habiba tunda mijinki kika girkamawa ,nima jeki azamun pls sbd nida my jiddo yunwa mukeji…cikin jin haushi ta aje plate din agaban yaseer daketa kallonta yana murmushi.
Kallon yah Muhammad da Jidda ta yi ta bankowa Jidda harara hade da cewa gsky yaya nagaji ita Jidda taje ta girkamuku….tsawar da yah Suleiman yyi mata yasa tayi shiru..
Cikin isa yace acikin 2days na lura kinzama yar rashin kunya ko to dole ki girka masa ita jiddar meta iyane?”kosokk ta konene?”mitts inkingama kisameni apart dina ki karbi hukunci…yaseer ne yafada masa magiyar yyi hkri ,banza yyimasa yaja ifti suka fice.
Tashi tsaye Habiba ta yi ta koma kicin din,yaseer yabankowa Muhammad harara yace inhar yyiwa matata wani abu nidakaine ,kaje ka kwaso tsohuwar yunwarka zakace tawanu maka girki mitts yyi tsaki.
Murmushi yah Muhammad yyi yace sorry my broth bazaimata komaiba ko my jidda?”
Harararsa tayi dan bisa dole yajawota suka zonan din ko yanxun inbacin yarik’e mata hannu bbu abinda zai hanata guduwa..
Yaseer yyi kat yasha juice yana niyar fita Habiba ta kawowa yah Muhammad tasu ta aje..
Ahankali yaseer yace my one sannu kinji’xo muje gurin yah Suleiman din nabasa hakuri kema kibasa bazaimiki komai ba kinji?”
Hawaye ne suka zubomata “cikin kuka tace pls yaya kada kabari yadakeni !
Lumshe ido yyi yamiko mata hannunsa alamar tazo bbu Musa ta miko masa hannunta suka jera suna tafiya …
Yah Muhammad kuwa bbu yadda beyiba da Jidda amma tace bazataci har ransa yabaci yarabu da ita yacinye ko kallanta beyiba yabar part din..
Yaseer d Habiba kuwa koda sukaje ,samunsu sukayi su nata suka soyayyarsu ,nan yah Suleiman yace bbu laifi sutafi amma intasake itadashine,dg nan kuma yaseer yajata kan resting chairs dke compound din gidan suka fara fira tun bata kulasa hardai ta sake dashi..
********
Byn kwana5,komai yadawoma mm zulai dan abbu yanxun abinda yadena mata ada yana mata ,sannan yanxun mugun tattalin Abba take harma yakejin dama beyi maganar kara aurenba,amma bakin alkali mi ya Bush’e.” sbd ayanxun haka iyayen sunyi shawara nanda 2 weeks zaa d’aura aurensu su ta kwas mata4 maza4amma aciki yah Suleiman da yah Yusuf kawai zasu tare sauran sai sun gama karatu kuma acikin gdn kowa zai zauna kafin dg baya amusu awaje ….
gaba daya yan matan da samarin suna cikin farin ciki musamman yah Suleiman da duk abinda yyi alkawari zaiyi inanga itfi duka yyi ,yanxun haka next week zaije dubai yahado mata lefe shida mommy dg nan tasiya musu kayan dakinsu..
Sannan mlm yasanar da atine mgnar Abba ta amince dukda tana Shankar mm zulai saidai ita mm zulai batasaniba dan ko su Ummi basu gayamataba,kuma tare da yaran zaa d’aura auren…
Muhammad kuwa fushi sosai yadauka da Jidda bbu ruwanshi da ita ko guri suka hadu zainuna kamar besantaba ,sai dai kuma shima duk yadamu da auren dazaayi bandashi ,amma yasha alwashin zaisanar da Abb gsky a aura masa u Jidda ko rainanta sai yyi tunda batafi 12 years ba.
Itama jiddar duk ta damu ganin yadda yake shareta.
Ayanxun haka zaune rake a part nasu ,inna kuluwa nakan kujera yashigo da sallama yazauna cikin sakin fuska suka gaisa da inna yace mata azubo masa tuwo dan yanada son tuwo….inna tacewa Jidda tashi maza kixubowa yayanki abinci….saurin tashi yyi yace ah ah barta tayi kallonta ,nan yanufi kicin yazubo .
Sadda yadawo inna bata parlourn zama yyi hade da ake plate din kasa ai tuni Jidda ta taso da gudu ta fad’a jikinsa tana masa kukan shagwaba irin yadda taga ifti nayiwa yah Suleiman..
Lumshe ido yyi yace menene?keda bakyasona ! Yanzun zakizo ki yitamun koke koke,ni d’agani kada inna tazo tasamemu ahaka .
sauka tayi ajikinsa ta zauna gefensa “cikin yarinta tace to kayi hkuri nadena kuma ai ILOVE U….ta fada ta fice da gudu alamar taji kunya..
Lumshe ido yyi yanajin dad’in kalamanta yasan bazaisha wahalar shawo okan abbuba ,dan gsky yana gudun kada wani awaje yace yanason ta yaje yyi sake dukda yalura yarinyace sosai ..
Cikin jin dad’i yaci tuwansa yyi zamansa har inna ta shigo d mlm sukayi ta fira bbu wata kunya ,amma Jidda taki shigowa sbd taga yana cikin parlourn..
Da misalin karfe 10:30 pm abbane kwance gefen mm zulai Ahankali yace yauwa yar aljanna kitashi zamuyi mgn amma inason kiyimata kyakkyawarvfahimta..
Jiki asanyaye ta tashi zaune tace to ina sauraronka….
Share