NOVELS

WATA ALKARYAR COMPLETE NOVEL

   Sai da ya kwashe sati biyu cif wanda ya hadu da bikin su sati uku, ya sauka a Busan, tun safe muke hidimar zuwan shi, amma mutumin nan yana zuwa fushi yake dani, can part din mu  muka kayan Abincin. Dakin shi na shiga na same shi zaune yana cire takalmi. Zuwa nayi na durkusa a gaban shi na fara cire mishi.
“Yeobo”
“Hmm!”
“Kayi hakuri ba laifina bane, kuma ba zan tab’a tsallake abinda Imma ta saka ni ba” d’ago kaina yayi ya had’e bakin mu.  Munyi missing juna sosai dan haka ba tare da wani abu ba, sai da muka yi nisa kawai naji wani abu ya zubo min. Ta shi nayi na shiga ban daki. Period ne dafe goshina nayi ban kawo zuwan shi ba, dan haka na wanke jikina. Yana nan inda na bar shi fita nayi baki daya, na shiga dakina na ciro pant da audigar mata na saka, zama nayi na fashe da kuka. Har ya gama bai ganni ba, sannan ya dawo dakina ta same ni ina kuka.

   Zama yayi yana kallon ledar always din.
“Me yasa kike kuka? Kodan yazo a daidai lokacin da zaki tarbe ni?”
Gyada mishi kai nayi, murmushi yayi sannan ya ce min.
“Ƙarki damu ai kwana huÉ—u yake ba biyar mun zama É—aya, tashi muci abinci”

Tun daga wannan ranar ban kuma kuka dan zuwan hailata ba, asalima cikin wani irin kulawa yake tare dani, ga shi baya min wani abu amma tattali da soyayya har muka kwashe kwana uku, muka tattara zuwa Seoul.  Ya gama min kome, sai karatu zan fara.

   Tunda muka iso, gidan ya hadu kamar me. A hankali nake kallon ko ina murmushi yayi min sannan ya ce min.
“Daga nan zuwa makarantar ku tafiyar minti goma ne, shi yasa na zabi nan da wani Apartment na kama sai naga nan din zai dacewa da zaman mu” juyawa nayi na Kalle shi a hankali na rungume shi.
“Duk gudun da ake gashi nan an dawo kusa dani” dariya nayi sannan na ce mishi zoka ka taimaka min da shirya kome.”

    “Ki tashi ki shirya abinki zan shiga kitchen ne nayi girki, idan kuma zamu yi oda ne toh”. Ya zuba min ido,
“A’a kawai jeka” na wuce dakina na fara aikin shi kuma ya shiga aikin abinci daga cikin dakin kamshin ya cika min hanci, ina fitowa na gan shi tsaye yana girki, hàdiye yawu nayi sannan na isa gaban shi.
“Oppa me kake dafa mana”
“Kimchi soup and fried rice sai chicken griller and potatoes” hannu na kai zan cire dankalin ya buge min hannuna, da ludayin miyar, sake kai hannu nayi yi kuma buge min hannu. Cire rigar jikina nayi na balle bra din na manna mishi a bayan shi, ina wani shegen motsa su,ai kuwa babu shiri ya sake ludayin ya juyo yana kallona.

     Rage karfin gas din yayi, muka shiga wani shegen romance, Wanda baki daya ya saka mu haukacewa a Falon kamar babu me cikakken hankali hakan yasa baki daya muka koma hautsinannu, sai da muka ji warin kuna sannan muka sake juna, ina dariya ya dauki shirt din shi ya saka, ya nufi wurin abincin mu. A hankali na nufi kitchen din ina kallon shi.
“Bani rigana”
“Baki da hannun ne?” Ya tambaye ni,
“Yana wurinka, Kalle ni”
“Wuce da hot baby É—inki nan ba zan Kalle ki ba”
“Please”  na fada ina matsar kwallar karya.
“Wuce ki bani wuri”
“Ba inda zani”

   A gajiye ya dauki rigana ya mika min, sannan ya cigaba da aikin shi, ina sakawa na dawo bayan shi na rungume shi ina dariya.
“Kinsan baki kyauta min kuma kina son hanani aikina”
“Toh yi hakuri” na fada ina kai hannuna cikin rigar shi, dakyar ya tsallake farmakina yana gama abincin ya kawo ni gaban shi muka fara ci muna hira. Muna gamawa ya nufi ban dakin Falon yayi alola sannan ya zo yayi Sallah, yana idarwa na tafi na jingina bayana da na shi, ina faman duba abu a wayata. Kiran Ya Wasilah nayi ina dariya..
“Yan mata ya kuke?” Muryanta yana rawa ta ke ce min.
“Lafiya lau, ya Oppa?”
“Lafiya lau,ya naji muryan ki kamar kina kuka”

“Beeyah Alman mayye ne, wallahi bana iya tafiya da kyau, kullum”  ta fada cikin matsanancin kuka,
“Kayi hakuri a hankali kome zai wuce” na gaya mata ina rarrashinta, sai da muka gama hira na kashe tare da kiran Ya Rahmah, nan muka saka gulmar Wasilah, har nake gaya mata tayi kokarin dubata, sannan ta kula da ita, ban kashe wayar ba naji muryan Ya Jamilah, sama sama muka gaisa sannan take ce min.
“Auta ina son na bawa Aaman dama amma sai nake ganin kamar  naso kaina dayawa, shine nace ko nayiwa Namir magna ne”
“Ai kuwa idan shawara zaki nima a wurina babu wanda ya dace dake kamar Ya Aaman, shi yasa ake son muyi abinda ya dace gudun abin kunya, ki bashi damar da ta dace kin san akwai wacce yake so karki ce zaki d’aga mishi hankali.”
“Nagode sosai Auta kina ganin babu matsala?”  Ta tambaye ni.
“Insha Allah babu matsala iyeee amarya” na fada tare da son saka ta farin ciki. Murmushi tayi tana faÉ—in Nagode ki gaida min Umma da su Unni”
“Zasu ji Insha Allah, Oppa fa?” Na tambaye ta, juyawa yayi yana kallona. Murmushi tayi sannan ta ce min.
“Shi surukina ne, shi ya kamata ya gaishe ni”
Cigaba da aikin shi yayi yana jin mu yadda muke hiran mu, sosai muka sha hira da yan uwana na matsa musu suje suga Wasilah ba karamin al’amari bane yake damun ta, domin alman ya zare mata.

   Ajiye wayar nayi ina tuna wasu maganin da Umma ta bani tana cewa.
“Wannan zogale da zuma ne sai wannan kamkana da madara, wannan kuma jinseng itacce ce na musamman tauna ki ji, zaki ji shi da zak’i duk jarabar shi da kai komowar fitar shi ba zai tab’a gundura dake ba, sannan wadannan hadin zai takaimawa jikin ki wurin rike darajar ki yadda zaki Shekara kina jin dadin jikin ki,kuma yana maganin sanyi. Wannan kankana da madaran na saka garin cinnome zai taimaka miki farfaÉ—o da Æ™wayoyin halittar ki na dumi da kuma ruwan Ni’imar ki yana kara sauka da dumi.” Sunkuyar da kai nayi ya ce min.
“Ba batun kunya anan, zaki yi hakuri da shi dan nasan Gong Yoo bai da hakuri ba zai iya kyale ki idan ba ya zama dole ba”

     Ai kuwa na gode mata, domin kuwa a yanzu ma ji nake kamar na mishi Fyade, sannan ta ce min.
“Wasa da dariya yana kara dankon soyayya da kauna, karki yarda ya maida miki gida kamar filin dagga ki mai da kanki sosai yadda zaki mori rayuwar ki, karki sake ki kashe kuruciyar akan shi ki zama ya baki lokacin shi yadda zaki gane you are love chose din shi karki yarda ya barki da dakon soyayyar shi, karki yarda ya fahimci kina Hauka akan shi ki nuna babu hakan a ranki”

Shawaran Umma sun zauna idan na tuna inda take cewa.
“Na haifa miki shi kiyi yadda kike so dashi, ban da raba shi dani” kifa hannu nayi a fuska….
300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

3/19/22, 08:40 – Nuriyyat: 89

   Murmushi nayi ina kallon shi, a halin yanzu ta mallaka min danta kuma ta bani danta me ya fi haka dadi?

   Murmushi nayi juyawa yayi yana kallona.
“Me ke saka ki murmushi?”
“Kai mana!”

Juyar dani yayi yana kallona.
“Me yasa?”
Sumbatar bakin shi nayi sannan nace mishi.
“Umma tace ta mallaka min kai, domin ni ta haife ka, shine nake nazarin yadda zan iya cinye ka ni daya”
“Au Kice mallake ni zaku yi” tura hannuna nayi cikin gashin kan shi yana  kara shigewa jikin shi, janyo ni yayi saman cinyar shi yana sunsunar wuyana.
“Da gaske zaki iya cinye ni?’ ya tambaye ni,
“Tantama kake?
“Ko daya ganin Yar mitsilar Yarinya irin ki zata cinye zabgeggen mutum irina kin san yadda nake kuwa?”
Hannu na kai can kasa, na cakumar shi, sai da ya zabura, dariya na saka Mishi ina kallon yadda yake muzurai.
“Kai dai malam gaya min gaskiya, ina baka ciwon kai ko?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button