NOVELS

WATA ALKARYAR COMPLETE NOVEL

Shiru yayi bai ce mata kome ba, kawai ya mike tare da cewa.
“Allah ya baki hakuri”
Daga haka ya bar gidan.
**
A can gidan Sanata kuwa, yau babu kowa a gidan. Hajiya Halimah ta tafi biki da Junaid.

A dakin su Rabi’atu kuwa tana kwance, dake Muhiyuddin da Aliyah basu yin tsiyar su, sai tayi barci. Bata san yana shigowa dakin ba. Tana barci taji kamar ana kuka ne, a hankali abinda ya faru ya shiga dawowa kanta.
“Yaya! Yaya!! Yaya!!! Wayyo Allah Baba Haliru ka kyaleta.” Ta bude idanunta da suka jike da kwalla, juyawa tayi tana kallon su, makale da juna, wani irin ihu ta saka tare da É—aukar mug din da tasha kunun gyada, ta maka mishi a keyar. Aikuwa sai ga jini “tsiiiii”

Rike keyar shi yayi, tare da nufo ta,  yana zuwa ya kwashe ta da mari, tare da kwallo da ita, ga jinin da ya fara zuwa, dake zuciyar shi ta rigada ta harxuka yaga skirt din jikknta yayi tare da tsinka pant din jikinta, dan rashin Imani da tausayi, ya bude kafarta tare da kiran sunan Aliyah.
“Zo ki rike min shegiya”

         Da sauri ta taso dukkan su babu kaya a jikinsu,  danne mata hannu Aliyah tayi, shi kuwa da fushi tare da jiri ya kai, zariyar shi ya fara durza mata. Yana kokarin sai ya shiga cikin…..🤨

300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

3/1/22, 18:55 – Nuriyyat: Albishir ku.. kuce min goro...ko kusan S.squar Fashion &More Sun kuma kawo muku ingantattun kayan su masu kyau da rahuwasa... Turaren wuta na zamani. Milk candy Hijabs da gowns tare da kayan Yaran ku masu kyau da inganci zaku iya tuntubar wannan number👇🏾💃🏼Http://wa.me/+234 703 003 7697

27

Wani irin duhu da jiri ne ya kashe shi ta zube akan, sumamme saka kayanta Aliyah tayi shima ta saka mishi tare da goge jikin a dakin ta samu da kyar ta fitar da shi zuwa falon gidan, duk inda Jinin ya diga sai da ta goge,  ta fita tana ihu a kawo mata É—auki, babu shiri aka kira Hajiya Halimah, tana zuwa Aliyah ta gaya mata a kasin abinda ya faru, matar nan kamar bata da cikakken hankali ta shiga  dukar rabi’ah, wacce take zaune kamar ba mutum ba,bayan ta gama suka kai shi Asibiti a can ta kira matar ta gaya mata maza taje ta dauki Rabi’ah ko ta haÉ—a su da yan sanda.

Ita kuma matar ta kira Na maroko ta gaya mishi, a tare suka je aka É—auko Rabi’ah wacce ciwonta na Phobia ya dawo, dole Dr Musa Yar Duwala ta kira.
“Gata nan sai ka tafi da ita, amma ka sani zan barta a wurin ka ne har ra warke, idan ta warke zan amshi abu na”

“Toh babu kome” ya fada tare da É—aukar Rabi’ah, ya fita da ita sai asibitin, a can ya shiga jinyarta tsawon sati Uku, da yaga ta samu sauki har tana iya sakewa da shi, ya dauke ta ya wuce da ita gidan shi.

   Lokacin da ya shiga da ita Saudat, kallon shi take domin sun gama kwashe kayan su, zasu bar garin inda zasu koma Kano da zama. Dan ya gama shirin shi tsaf na tsiratar da Rayuwarta.
“Lallai sai yanzu na tabbatar da baka da mutunci, dauko mana ita kayi wallahi ba zan.”
“Zaki iya tafiya, idan na isa Kano zan yi aure sai matar ta rike min Yaran magana ya kare.  Jeki” ya daka mata tsawa.
“Amma”bana son magana, haka ta tattara kayan su, tare da Zubawa a cikin jaka, karfe goma na dare suka bar Dutse.

Kafin karfe biyu na dare sun isa kano,har sabon unguwar da ya kama musu haya,. Kallon Yaran shi yayi tare da da shafa musu kai. Ya kwashe su sai cikin gidan, bayan ya rufe ko ina suka baza babban matrest suka kwanta a falon, Washi gari da wuri ya gama kome yana lura da yadda take dauke kanta akan Rabi’ah ya ce mata.
“Adawiyya tashi na Miki wanka”jin haka yasa ta ce mishi.

“Dr ba gani ba, zan mata mana, ke tashi mu tafi ban daki “
Haka ta tashi ta bita zuwa ban daki,ta mata wanka bayan ta gama zabga mata rankwashi tace sai ta yanka ta. Idan bata bar gidan ba. Koda ta fito kayan Junainah ta saka, mika mata abinci Junainah tayi, tare da zama. Tana ci tana kallon Junainah.

“Kina da kyau. Amma zaki zama kawata ko?”  Gyada mata kai tayi.
“Naji Dady yana ce Miki Adawiyya, kawai me zai hana a gyara sunan kin ga ana kiransa Junay, ke kuma Adawy! Sunan ya Miki?”
“Eh yayi min” murmushi yayi jikin shi yana kara wani irin yanayi, a lokacin ya juya ya fita bayan ta isa asibitin da aka tura shi yayi abinda. Sannan ya dawo gida.

Baki daya ya koma suku suku, inda su Rabi’ah take ya je ya zauna. A hankali ya riko hannun ta, tare da sakawa a kirjin shi.
“Zuciyata tana bugawa sama da yadda nake tsammanin, Rabi’ah ki  min alkawarin zaki rike Junay kamar Yar uwarki, kin ji”
“Toh Dady” ta fada tana kallon shi, baki daya haka suka wuni suku suku har dare.

*
“Sai da na gaya Miki Dr Musa zai ci amanar ki baki yarda ba, gashi ya tafi da Yarinyar ke kuma ya barki da zulumi” inji Na maroko, zukar sigarin hannunta tayi sai da ya kone ya rage filat ta wullar da shi, d’aga kai tayi tare da cewa.
“Toh me kake jira, ka gayawa mutanen mu na Kano su kaddamar mai. A dauko min yar shi da Rabi’ah”

“An gama uwarÉ—akina kin ci dubu sai ceto!” Daga haka ya juya tare da barin dakin, yana murmushi. Waya yayi tare da umartan mutumin da ya bibiye bayan Dr Musa. Dan haka ya bashi umarnin da yayi mishi kome.

  **
1:15am

Karfe daya na dare, Dr musamman ta tashi Yaran shi tare da Saudat, ya fitar dasu bayan gidan, sannan ya shiga daura su a katangar gidan, kafin ta zo kan Rabi’ah, ciro wani sakarya yayi tare da saka mata a wuyarta, suma sauran haka ya mata.
“Ƙarku sake ku rabu da juna, Kai ka kula da Yan uwanka, ke kuma Saudatu ki kula dasu Allah yana tare da me gaskiya ku tafi maza”

      “Daddy” Rabi’ah ta kira sunan shi,
“Go ahead!”
“Nagode” sannan ta sake hannun shi, suka dira, karan harbe-harbe suka ji, babu shiri suka bazama a guje, Saudatu matar Dr Musa, bata iya magana ba, domin tun wurin karfe takwas aka Turo mishi da sakon ka gudu domin an turo kashe ka.

    Kuma itama ta gani dan haka ya dauki katin atm din shi, ya bata, tare da takardun shi akan takula da yaran.

Dan haka gudu suke kamar zasu tashi sama ga dare yayi,  haka suka yi ta gudu.

Faduwa Rabi’ah tayi,Junay ta dawo zata d’aga, Saudat ta finciko suka saka gudu, yarinyar ta kwacce tare da dawowa wurin Rabi’ah.
“Adawy kar mu tab’a rabu, kawo hannunki”

  “Toh” ta mika mata hannu, haka ta riko ta suka bar wurin dakyar.karan harbin da suke ji ne y saka hankalin Saudatu rike hannun Yayan Junay suke bazama saboda tashin hankali, ko ta kan Yara matan bata bi ba, sai da suka kusan isa titi goshin Asuba sannan suka tuna da Yaran, baki daya hanyar ya b’aci musu, babu yadda zasu iya koma da baya, wani irin kuka ne ya kama ta, ta zauna tana ihu. Shima Amir kuka  yake kamar ya koma da baya.

A inda suka barsu, suma rike hannun juna suka yi tare da bin wani hanya, daban sai da gari ya fara wayewa suka iso bakin hanya, zama suka yi Rabi’ah ta kalli Junay tana cewa.
“Kayi hakuri!”
Dariya tayi tare da cewa.
“Babu kome gashi nan muna tare, da fatan ba zamu kuma rabuwa ba”
“Insha Allah,” shiru suka yi tare da kallon titi.
“Ina jin Æ™ishirwa”
“Toh bari na nimo Miki”
“A’a zauna dai, kin ga kafarki yadda ta kumbura bari na tafi”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button