NOVELS

WATA ALKARYAR COMPLETE NOVEL

Na cigaba da abinda nake, sauke ni yayi yana faÉ—in.
“Idan na fara zaki gudu”
“Ai horon ka ce ni ba zan tab’a gudun ka ba” na cigaba da abinda nake, rungume ni yayi yana faÉ—in.
“Da gaske ba zaki gudu ba?” Murmushi nayi sannan na ce mishi.
“Ko É—aya TOH ina zani? Bayan dan kai nake nan!”

Sumbatar wuyana yayi zuwa kirjina.
“Gobe zaki yi tsarki ko?” Ya tambaye ni,
“Eh” kin iya addu’a tsarkin, girgiza mishi kai nayi, sake k’amk’ame ni yayi yana faÉ—in.
“Zan gaya Miki an jima” daga nan muka bude wata shafi na daban idan muka kai kan mu wata duniya. Haka muka kwana, muna kara mannewa junan mu, washi gari makaranta ya kai ni,  na fara attenden class.

Yamma likis na fito kuma Allah ya taimaka sau hudu ne a sati course dina, dan haka ina dawowa kamar yadda ya koya min karatun wanka haka na biya na shiga ban daki nayi wanka, dan tun a makarantar ban ji ta zuba ba,sannan gabana ya bushe. Ina cikin wanka ya shigo shima. Juyawa nayi na Kalle shi, a hankali na tako gaban shi na  cire mishi rigar jikin shi. Murmushi yayi ya tsaya na gama mishi, sannan muka fara wanka, juyawa nayi ya kai hannun shi baki daya ya janyo ni jikin shi. Ruwa na zuba akan mu, jingina bayana nayi akan kirjin shi, yawa wasa da hips dina, ina jin halittar shi tana yawo a tsakanin cinyoyina da bayana, Gong Yoo yana da tsawo, ni kuma a iya kirjin shi na ke, haduwar tudun kirjjna da na shi yasa shi sake yar karamar nishi. Ya sunkuyo da akan shi yana sumbatar bakina zuwa wuyana.  A hankali ya dauke ni cak ya manna ni da bangon ban dakin. Muka fara wata azababben kiss da ya kusan sawa mu cinye bakin juna.

      Baki daya ba wanka muke ba, domin kowannen mu ya kai matakin da yake son haduwa da dan uwan shi.  Daukar sabulu yayi ya shiga goga min yana kuma kara shigewa jikina. Dakyar muka gama wanka muka fito daga ban dakin bayan mun yi alola, haka ya riko hannuna muka yi sallah magariba, sannan ya saka ni a gaba muka tafi falo muka ci abinci da ya kawo mana, muna gamawa ya ce min.
“Tashi muje muyi isha”dakin muka koma muka sake alola,sannan muka yi sallah Isha bayan mun idar ya daura mu da nafillah, bayan mun idar ya kama goshina ya min addu’a. Bayan ya gama ya mike kamar bai da wani damuwa dani, nima cire kayan jikina nayi na saka na barci, sau daya ya kalle ni, bai kuma ba ya cigaba da aikin shi a  laptop, ni kuwa na gyara jikina na fito kitchen dake a falo yake ba hada abubuwan da Umma ta bani tare da gaya daidai lokacin amfanin shi.

     Ina gama sha na juya kenan na gan shi a bayana sake kofin nayi a raxane ina faɗin.
“Wayyo Allah na, wallahi ka bani tsoro” riko hannuna yayi, muka koma daki . Kwantar dani yayi yana cewa.
“Kwanta bari na gama aikina” gyada kai nayi na kwanta, sai da ta gama har ba fara barci, wanka ya kuma sannan ta dawo ya kwanta, zamar da towel din kugun shi yai yana faÉ—in.
“Baby tashi muyi wasa” juyawa nayi akan kirjin shi nace mishi.
“Toh yeobo”  ina jin shi yayi zare rigar jikina, hmmm(😂🤣 Bala’i jarababbu biyu sun hada da toh ayi muga Ni) Wayyo Gong Yoo zai tsinke min dukiyar Fulani na, a ranar naga abu iya ganin idanuna, domin ta nuna min abinda idanuna bai taba gani ba,  sai da ya kai ni matakin karshe a duniyar soyayya, bakin shi ya kai inda ban zata ba,yana fara bani head kawai naji kamar an jona min wutar lantarki, wani irin rawa jikina ya fara,   kamar wacce keda farfadiya haka na kome, kafin kace me na wanke mishi fuska da hotter fresh milk.
“Raguwa bari na kara kadan”
“A’a Mr Jikamshi karka cinye min wurin don Allah”

Na fada kamar me shirin kuka, d’agowa yayi yana faÉ—in.
“Ok baby bari muyi na gasken” ya fada bayan ya min rumfa da kirjin shi, sai da ya gama min kome kawai bawan Allah ya kai shugaban Æ™aramar hukumar shi, tare da zabga mata addu’a, kawai ya saita hanya. Sai ji yayi wurin ya toshe ga damshin da tsantsi amma fa duk yadda yaso shiga abin ya ci tura, karamin hauka ne bai yi ba amma baki daya jijjiyar jikin shi ya mike sosai, ita kanta abin na shi harbin iska take, a galabaice ya ce min.
“Baby baki da lafiya ne dama?”
A firgice na d’ago ina kallon shi.
“Baki da V” a Hauka ce na toshe bakina. Jikina kama rawa, ai babu shiri a daren muka wuce asibiti, domin abin da dauke kai. Duk yadda aka yi shi kan allura aka mishi, ni sai da aka kai ni dakin hoto da wasu abubuwa aka yi ta min amma babu alamar wurin yana nan.
“Toh ta ina kike hailar ki” cikin kuka nace mishi.
“Ta nan mana”
“Toh akwai matsala” ya fada yana tausaya min.
“Don Allah ya zan yi?” Na fada ina ina kuka.
“Ƙarki damu” abin ya bashi mamaki domin dai basu ga matsalar kome da ya haifar da haka ba, sai ta fara tunanin ko kayan gyaran da na sha ne, amma ina basu bane kawai masifa ce ta same mu.

     Dan haka ranar ban tafi makarantar ba,wurin Umma ya kai ni, kai mutumin nan bai da kunya, gaya mata yayi babu abinda ya faru a tsakanin mu domin a toshe nake tayi wani abu.  Ban san lokacin da kuka y kama ni ba,  da kanta ta kira wata mata da take aikin unguwar zoma na gargajiya tazo ta duba Ni, kallon Umma tayi sannan ta ce.
“Lafiyar ta lau, akwai wani abu ne da nake ganin ya faru yasa wurin  ya zama haka” abun tausayi sai gani ina kuka, shi kan sarkin masu hankali cewa yayi a kai ni asibiti a min aiki wallahi ua gaji. Idan kuwa umma bTa nan biyo ni dakin ta yake ya matse ni, har sai ya rage zafi yake kyale ni, tunda muka fada cikin wannan yanayin baki daya ya zama yana tausaya min, idan ya ga ina kuka duk sai ya rude.

Ban san ya aka yi ba ko shi ya gayawa Faisal, ko yayya aka yi Ya Rahmah ta kira ni tayi ta rarrashina, haka ma Ya Jamilah sai dai haka kawai naji ban yarda da Ya Jamilah ba, sake kiranta nayi na shiga bata hakuri idan ma ita tayi min wani abu ta gaya min, gaskiya naji babu dad’i, domin ita kanta kuka take tana faÉ—in.
“Auta duk da na zama me son kaina ba yana nufin na aikata wani abu bane wallahi ban miki kome ba.  Na rantse da Allah” ta fada tana kuka.

Haka yanayin ya kasance, shi kan shi hakuri yake yana boye damuwar shi, amma wallahi nasan yana cutuwa.
     …kuma har a haka yana manne dani, bai tab’a fushi da halin da nake ciki ba nasan da wani ne da tuni ya fara fushi, amma a haka yake kara naninke dani, wai ma dan Umma tana koran shi.

   A cikin abinda bai fi sati ba na lalace, shi kan ya dage Ayi min aiki kuma ni na amince, Umma ne bata yarda ba, haka muka dawo Seoul. Nayi mugun rama, gudun kar ya fada wani hali ko ya fara bin mata, koda yake ya fada min ba sau daya ba ba sau biyu ba.
“Ina tare dake, ko bana tare dake ba zan tab’a ketare iyakar Allah ba” wannan maganar da yake yana yawan sani kuka, duk da ba na fahimtar, kome amma ina cikin wani irin hali.

     Haka yasa baki daya na fita hayacina, kamar bani ba idan yazo zai fara kuka nake saka mishi dan dole ya kyale ni, ya zuba min ido. Sai ma ya daina zama sosai a gidan yana tafiya yawon shi, amma da safe zai kai ni makaranta kuma zai dawo ya kawo ni gida. Daga nan bana ganin shi.

*
Hawai.

Wani gari ne a Japan, a babban hotel Alman ya kama musu daki, mika min tap din shi yayi na amsa. Hoton Aalimah ne, ita da Alkasim.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button