BAK'A CE 1-END

BAK’A CE Page 71 to 80 (The End)

A ransa ya furta” ko tana baci kyau take, gashin idonta tamkar ta kara masu na kanti, lebunanta sun yi jajir bayin Allah,

Hannunsa ya kai wajen kansa kafin ya saki murmushi, 

Ya aka yi haka? Tamkar ya kuna ruwa????, komai ya ji zanzan, 

Abinda ya kara birgeshi da ita irin yanda ta nuna juriya baiwar Allah, kallonsa kawai take da abin ya ci tura, irin kallon nan na ka ji kaina, 

Ya yi mamakin da bata aniya kwana tanai masa kuka ba, abinda har yanzu Walyn indai zai yi mata kwatankwacin zuwan nan to fa ba wanda zai rintsa haka zasu kwana yana jinya ita kuwa tana bali tana botsarewa,

Murmushi ya yi ya girgiza kai tuna a halin da ya tsalaketa ya yi tafiarsa, Allah ya shiryeta shi ne adu.ar da ya yi mata kafin ya kara juyar da kansa wajen windows,

Baya jin baci, baya jin farin cikin da yake ciki zai barshi ya iya rintsawa, so yake ya ga farkawarta a kan idannuwansa , so yake ya ga budewar idannuwanta a cikin nasa,

Du wani motsinta yana hankalilce, inda take baci tamkar jariri tana sauke ajiyar zuciya a kai a kai, 

Idan ya tuna wasu abubuwan sai ya ji dariya ta zo masa, yana mai jin matsanancin farin cikin zamanta halalinsa, yana mai jin wani irin girma da darajarta, sai ma idan ya tuna irin firgicewar da ta yi a lokacin da ta ga abinda bata taba gani ba, inda ta nuna masa jikinta na bari dan kuwa cikin mayen inda ya kaita idannuwanta suka bude, 

Kansa ya girgiza yana mai jin farin ciki, idannuwanta basu kiririce ba, bata yi kale kalen yan matan zamani ba, shi ya koya mata shi ya nuna mata,

Kiran salar fari ya doki kunnenta, a hankali ta shiga kokarin motsawa  sai dai zafin azabar da ta ji a jikinta ya sakata dakatawa,

A hankali ta karanta adu.ar tashi daga baci kafin ta shiga bude idannuwanta inda take jin jikinta da cikinta tamkar an yi mata sata, sannan take jinta fayau da ita,

Tsuru idannuwanta suka shiga cikin nasa, a hankali tamkar ana tariyo mata abubuwa suka shiga dawo mata ,

Da sauri ta rintse idannuwanta sannan jikinta ya dauki bari, 

Bakinta na rawa ta ce” dan Allah na tuba, kar ka min wannan abin , walahi da zafi, ba zan iya ba,

Wani sabon tausayinta ne ya ji ya darsun masa,

Mikewa ya yi ya zauna yana dubanta kafin ya mika hannunsa a hankali ya tayar da ita zaune,

Taki su hada ido, sam sai kawar da kai take tana neman inda zata saka kanta, dan haka a nitse ya ce” ba zan maki komai ba Orronur, zan taimaka maki ne ko zaki ji dadin jikin ki ,

Agaishat ta girgiza kanta a hankali   ta ce” zan iya  dan Allah ka bari zan iya,

Wardugu ya lumshe idannuwansa, da ya sani kawai yake yi,

Mikewa ya yi ya kare mata kallo kafin ya nade hannun rigarsa a hankali ya yaye bargon da ta ruko ido take rikewa kar ya cire mata, aman ya janye shi baki daya daga jikinta ya duka ya dauketa a yanda ta dukunkune jijinta ta nufi bayi da ita,

Yannayin yanda yake bata kulawa ta isa ta nuna irin yanda yake jinta a ransa, 

Da doguwar jalabiyar jikinsa ya samu ya sakata cikin ruwa masu dumi sosai, yana yi yana gyara mata gashin kanta inda ita kuwa kanta ke kasa kamar ta je gaishe da sarki,

Sai da ya gamsu da yannayin yanda fuskarya ke nunawa du idan ya canza mata ruwa kafin a hankali ya ce” kin iya wankan tsarki?

Da sauri ta dago ta yi masa duban da bata shirya ba, irin kallon mamaki mai hade da dan hararen nan, sannan ta dan kada kanta sai kuma ta sada kanta,

Murmushi ya yi ya lakaci hancinta ya darwaye kafafuwansa da hannayensa ya juya ya fice 

Bayan fitarsa kam Agaishat kanta ta sada ta shiga tunanin rayuwa, 

Wannan shi ne auren, wannan shi ne zaman? Ya rab lale in ba aure ba, me zai hada shinfidarta da ta Wardugu? Ta isa ta kai nan? Ta tabata koda bariki yake take astaghfrullah ba zai dubeta ba,

Aman sai gashi darajar aure ya saka sun taka wani mataki mai girma na duniya,

Bata tunanin a halita a yanzu akoy wanda ya san sirinta irinsa, lale shi din sirinta ne! 

A hankali ta kara gasa kanta ta hanyar kara shiga wani ruwan zafin , domin ta lura tunda ya sakata cikin ruwa ta ringa jin jikinta na yin sauki sauki, 

Haka ta gama ta tsaftace jikinta ta dubi bayin ba komai ciki, ko tawul.ita bata gani ba dan bata ga inda aka adana su ba,

Dan haka ta kama tsayuwa cikin bayin kankame da jikinta tana mai jin lamarin wani iri, bata saba haka ba ita!

Burum ya shigo hakan ya sa ta kwala dan kara ta juya da niyar boye jikinta, 

Murmushi ya yi ya karasa ya bude wajen madubin dake zagaye da bayin ya ciro farin tawul kal baba sosai ya kawo ya rufa mata sannan ya ciro irinsa dan madaidaici ya dora mata saman kanta,

Hannunta ya ja suka fito, nan ya nuna mata wajen kayanta da kuma darduma,

Da hannunsa ya nuna mata zai je masalaci…

Kanta ta daga masa kawai kafin ya juya ya fice a dakin,

Wajen kayan ta karasa cikin nutsuwa ta bude ,

Doguwar riga ja mai duhu ta dauko ta saka kafin ta saka pant ,

Hijab dinta ta zara ta karasa saman salaya,

Cikin nutsuwa ta gabatar da sallarta kafin ta dukufa azkhar ,

Kyar take zaune tana ta adu.a, ba komai take roko ba sai fatan cikawa da duniya lafia, ta yiwa iyayenta adu.a da uwar rikonta, ta roki Allah da ya basu zaman lafia da mijinta ya kade du wata fitina ya sa ya sota fisabililahi????????, 

ba ita ta tashi ba sai da ta hangi hasken rana sannan ta hakura ta shafa fatiha,

Kwali ta sakawa idannuwanta sannan ta mike a hankali ta nufi wajen turarukanta ta yiwa jikinta badede (????????),

Gadon take kallo, yanda du ya fita hayacinsa, 

A hankali ta yaye rufar gadon ta kai bayi ta ajiye wajen da idan ya zo zata tambaye shi yanda ake anfani da mashine din wanki,

Wata ta ciro ta shinfida ta bi dakin da kallo,

Kwarai zata so gyare gyare , sai dai zata bari ta ji karfin jikinta sosai, dan haka sai ta haye gadon ta nade abinta.

Ayya na saukowa da sasafe , domin kuwa karfe takwas ce, dirar motoci ya sauko da ita, inda ta hango Alhinayett daga sama, hakan ya daga mata hankali ya sakata saukowa da mugun sauri,

Alhinayett dake jagorar mutanen da suka kawo kyautar Agaishat, bisa kiran mijinta da Wardugu ya yi ya roki alfarmar hakan, dan kuwa shi bashida wata aminiya fa, kuma wannan lamari ya zama dole, du buzuwar da ta kai.mutuncinta dakin miji, mijin ma yin irin kokarin da yake da hali, dan haka ne Wardugu ya tayar da ita da jama.ar da ta gayata aka yiwa Ayya dirar bazata, bisa lamarin da ya sakata yin zuru tana bin su da kallo,

A sanninta ana irin wannan kyautar ne idan yarinya ta kai mutuncinta, 

Me hakan ke nufi? 

An kawo dankareriyar sarkar zinari, da ky din mota da ambulop din kudi kato wanda ba.a kifaya ko nawa bane ita kuwa bata tsaya dubawa ba, sai rakumi amale jibgege da ake janye da shi da Sa fari kal da sakon cewa a yankawa amarya a yi mata soye ta ci ( ku je ku yi tambaya, tabas haka al.adunmu suke, ana yiwa wace ta kai mutuncinta kyauta ta bajinta da abin yanka a yankawa amarya ta ci, dan dai rawar na zuwa daidai da kidan ne, wato barikinka aljihunka….iya kudinka, iya shagalinka)

Wayarta dake saman kujera ta rarumo ta shiga kiran numbersa,

Dama ya san a rina, cikin yan kaiwa kuwa harda khadija da ya nema da kansa,

Ayya sai da ta yi masa kira uku kafin ya datse ya biyo bayan kiran nata,

Gaisheta ya yi kafin ya yi shiru,

Ayya ta ce” am, Wardugu sai naga sako,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button