KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Tace you shouldn’t be kaji ko?ka kwanta bari in saka kaya inzo

Toh kawai yace da ita kamin ya kwanta yanata binta da kallo tsohon sonta na Dada hauro masa

Dogon Riga ta zaka irin cotton dinnan na zaman gida

Sannan ta dawo gaban mirror ta saka roll on kawai Dan bataso ta dagawa yazeed tsohuwar liki gefensa tazo ta kwanta ta juya masa baya

Matsowa yayi ya rungumeta tare da Cewa zakky kinsan banason ana juyamin baya koh ?

Muryarsa Kasai ya isa ya fahimtar dakai yana cikin wani yanayi

Juyowa tayi tana facing dinsa kamin tace baby am sorry we can’t……

Bata karasa Ba ya fara kissing dinta sanda yayi kusan 3 min sannan ya tsaya shan iska

Zai Koma tace baby am off

Wani ras yaji Wai shikam me yasa rayuwa ke masa haka da yaga ci sai yaga rashi ?

Amma dai dukda haka bazai bar dama ta wuce masa Ba Dan haka romancing dinta yayi sosai sanda ya rage zafi tukunna ya tashi yayi wanka tazo ya kwanta a gefenta a lokacin harta bingire da bacci

🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹🍀🌹

Around 7:30am su mom suka isa unguwan su minal.
Minal kam sai washe Baki take yawa gonar auduga zataga innanta da baba

Kallonta kawai mom takeyi tace daughter dadi ma kikeji zaki rabu dani ko?

Girgiza kai minal tayi tace kawai Nayi kewarsu ne shi yasa

Mom tace Allah sarki anguwanku akwai amajir dayawa gasu abin tausayi duk a ramko kayan sawa basuda shi kiga wancan Dan karamin ko takalmi baiyida shi danma saiya ya cancanta a taimaka musu they need some help

Minal tace mom Ba amajir bane fa almajiri ake Cewa sai kuma tayi Dan tunawa da turanci da mom tayi a karshe help kawai ta sani sai kawai ta basar

Tace baba bala kwanar dama zaka Shiga

Kamin ta juyo ta kallo mom tace ai almajiran unguwarmu ai sunada Khan gani akan wasu.

Wasufa ko wanka basuyi basuda wajen kwana amma wadannan Ba laifi wasu fa inkika gansu Kamar masu cutan ehmm……kwa..?!kwash….

Mom tace kwashoko

Minal ta gyada kai kamin tace kwarai shi cutan tamowa Ba

Sai tace ganan gidan mun iso

Tsayawa sukayi suka sauko daga motan almajirai da masu tuyar kosai da samarin anguwa Yan zaman kashe wando Suna bawa idonsu abinci

Acikin Land cruiser fara kal suka zo

ko minal ma tasha mamaki lokacin da akace Anan zasu tafi dan San da akayi cakwakiya da ita tukun tahau domin tala Cewa akayi in bata hau Ba za’akira oga sir

Saukowa minal tayi zata antaya da gudu mom tace daughter  tafiya zakiyi ki barni ?

minal tace Ahe tare tare zamu higa
(tofa minal wannan phonetics din Yan kauye ko daga ina?)

Shiga sukayi yayi da akabar malam bala awaje domin jira

ASSALAMU ALAIKUM INNATA !INNA!!INNAROS!

Hazbiyallahu la’ilaha illahuwa alaihi tawakkaltu wa huwa rabbul arshil azeem wa nakeji Kamar aminatu na

Inna ke fadin haka cikin murya mai alamun zatayi kukan dadi

Fitowa tayi yayinda baba yake biye da ita rike da hotan minal a hannunsa domin kaiwa gidajen talabijin

Let me take a nap,hmm da fatan kunyi enjoying long chapter nan mude je zuwa 

Ina team zakiyya ne ?are you happy da suka dinke da yazeed?

Team minal kada kusami damuwa everything happens for the best a gaba zaku gane dalilin dinkewar

Team yazeed how far mutumin naku fa zai danyi chilling inji Yan birni😀

Masoya Ina jiran comments dinku

Your comment determine the longness and sweetness of next chapter

Love you all takuce

Miss untichlobanty💕

23th August, 2019
[1/11, 1:52 AM] Mzz_Untichlobanty💞: 🏆🏆KURUCIYAR MINAL🏆🏆

🌹by @mzz_untichlobanty🌹

CHAPTER 20 HIGHLIGHT

Am so sorry, dear readers! wattpad Suna bani headache😦,my chapter 20 is missing and I don’t plan on rewriting it saina gama novel din duka so here is a summary of what it contain:

Emotional moment akayi sharing tsakanin minal da iyayenta yayinda mom tace musu ai bige minal sukayi Allah dai ya kare bataji ciwo sosai ba saboda gudun kar hankalinsu ya tashi yasa bata dawo da minal dinba.

Minal tayi ‘kiw da ido mom ta mata alamun karta damu nan su inna suka yiwa mom godiya tana kara nasu hakuri.

Suna zaune cikin parlour minal tace zata gidansu zaliha akace yaje amma ta kula.

Mom tace tanson yin magana mai mahimmanci dasu daidai nan ya abubakar ya dawo daga zariya yana tambayan ko an sami minal akace aiko ba gaisuwa yayi sallama ko? Hakuri ya hada sannan yace shima ayi maganan dashi.

Nan aka gaggaisa sannan akayi masa bayanin Wacece mom. Nandai mom tayiwa su baban kalamai masu kashe jiki sannan ta nemi auren minal kuma tana fata insun yarda ta turo uncles din yazeed next week.

Miss untichlobanty💕

3 – CHAPTER 21-30
[1/11, 1:52 AM] Mzz_Untichlobanty💞: 🏆🏆KURUCIYAR MINAL🏆🏆

🌹By @mzz_untichlobanty🌹

CHAPTER 21

Shiru parlourn yayi yayinda kowa ke nazari aransa

mom tana fata Allah yasa su yarda

Yayinda baba ke nazarin me Yan anguwa zasuce ai Dan abin duniya ya aurarta

Yayinda inna ke Mazarin anya minal zata iya zaman gidan miji kuwa?

Yayinda ya abubakar ke farinciki finally dirty sister dinshi ta samu miji nagarcacce Duba da mutuncin mahaifiyarsa kuma dai ruwa da kankara Abu daya ne samfuri ne kawai ya banbanta

Baba ne ya dago ya kalli mom kamin yace agaskiya hajiya………

Minal koda ta fito hanyan gidansu zaliha tayi malam bala ne yayi saurin kunna mota tare dayi mata horn sannan ya zuge glass yace hajiya kihau nakaiki Inda zaki mana

Allah ya gani malam bala naaon yarinyan saboda babu ruwanta gashi batada girman kai irin na madam zakiyya

washe baki tayi kamin tace malam bala da ka barhi kawai

yace a ah dai kizo muje

shiru tayi tana Neman hujjan da zata bayar da taji medulla oblongata dinta bai harbo mata Ba kawai sai tahau baya

Owners kwana ta Shiga sai tayi wani das da ita kamar hajiyar gaske

Kwatanta mai ta fara yi………

Zaliha’s POV

Hm

Swthrt Wai me ya samekine duk kin canja min gashi na kosa na ganki amatsayin matata

Dagaske?

Eh dagaske nake, kina gida ne?

Eh ina gida Kasan tunda aminiyata ta bata jiya….hhhh….na dawo..daga….gid……

Sai kawai ta fashe da kuka

swthrt me kike Cewa kina nufin Amina jagwal ta bata?

Tace eh,yace
Kiyi hakuri ganinan zuwa kinji ki yi shiru kinsan kukanki yana tada min hankali.

Toh kawai tace kamin suka datse kiran taci gaba da kukanta

After 10 minutes

Karan mota zaliha taji a kofar gidansu ana horn
Mamaki take Dan Ba haka karan motan Suleiman yake Ba

To kodai yasai wani mota ne?
Hakadai ta dinga sake sake yayinda take saka hijabi da takalmi Dan yau Ba kwalliya aminiya ta bata

Kofar dakin iya taleka tace mata Suleiman yazo

Iya tace to tamai iso mana tace Toh sannan ta fita

MINAL kuwa tun ahanya take sake sake yanda zatayi surprising zally Suna isowa tace baba kayi mata horn Dan Allah

Yace toh yata sannan yayi horn Kamar bayan minti biyu saiga zaliha ta fito

Tsayawa tayi sakoko tana kallon motar kawai sai ta basar tahau waige waige tana Neman motan future hubby dinta da taga dai babu alamarsa kawai sai ta juya zata koma ciki tana mai yana kyau irin na motar

Daidai lokacin minal tace wa bala ya sauke mata window ta control din wajensa akwai Abu a hannunta

agaskiya dai babu Komai a hannuta tana tsoran kar yaje ta taba abinda Ba daidai bane ta lalatawa mutane mota wannen azzalumin oga sir din ya kasheta Dan bayida imani

(Kaji fa minal Wai bayida imani hmm Allah dai ya kyauta)

Yana saukewa kuwa tace “Yan mata ki mana” tana dariyan shekiyanci

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button