KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

……

A gidan sabir da bushra ba laifi ana Dan zaman lafiya,yana Dan aikinsa saide me ya lura tunda sukayi auren bushra tayi sanyi dayawa bawai tuban bane kadai akwai matsala hakan yasa yauwa kamar kullum ya tisata a gaba yake tambayar ta matsalar ta. Da Kumar ya samu ta budi Baki zatayi magana ta “ance ana bukatar bone marrow transplant cikin gaggawa da a lissafi na yanzu kwana 20 yayi min saura.”

TO WAI SHIN ME SAHIR ZAICE MA ZAYYA ?

KUNASON KABIR KUWA?

YAYA ZA’A KAYA DA JINYAR BUSHRA ? ZATA MUTU KO ZATA RAYU ?

Takuce KARAMARSU BABBARSU,? Jared Ku manta da VOTE, follow And? comment .

Miss untichlobanty ?

https://my.w.tt/WGgiLRPs36

?? KURUCIYAR MINAL??

? By miss Untichlobanty ?

? CHAPTER 96?

RECAP

A gidan sabir da bushra ba laifi ana Dan zaman lafiya,yana Dan aikinsa saide me ya lura tunda sukayi auren bushra tayi sanyi dayawa bawai tuban bane kadai akwai matsala hakan yasa yauwa kamar kullum ya tisata a gaba yake tambayar ta matsalar ta. Da Kumar ya samu ta budi Baki zatayi magana ta “ance ana bukatar bone marrow transplant cikin gaggawa da a lissafi na yanzu kwana 20 yayi min saura.”

CONTINUATION

Salati sabir yayi yace bushra shine kika boye mini baki sanar dani ba ko wani daga gida tace nima a kurarren lokaci na sani shiyasa ma na nemi tuban kowa Dan na fahimci rayuwa ba’a Mata garage sai ta aiko ma Abu alokacin da baka tsammace sa ba.

Riko hannunta yayi tare da zura Mata hijabi sai family house Dina Alhaji mansur domin a fara gwadasu ko za’a samu Wanda yahau daidai a dangi kamin a fita waje wato MRD (matched related donor)

Babu bata lokaci suka nufi asibiti yayinda mom tayi kokarin kiran yazeed amma is not rechargeable Dan haka tabar masa message.

A gidan kuwa su zaiya ne suka iso nan akayi introducing Mata su waye su zaliha. Kabir yaron su luku ne yace la kamar su daya kuma sai ya saka kuka tare da rungume sahla. Cikin damuwa tace menene? Yayinda hankalin kowa yayo kanshi.

Jan hanci yayi yana goge kwalla cikin kuka da shessheka yace meyasa ba’a cemin na shirya ba? Luku yace big boy ka shirya me? Yace ganin kyau mana ashe hassanan rafi kyau kuka barni nayi garajen zabar Mata. Kama haba yazeed yayi Dan ya rasa abin cewa yadda yake zato zance yayinda minal tace iko sai rabbu zayya kuwa waks ta yanko inda ake cewa “ni bazance komai ba Dan zafi ban shafa ko mai ba”

Shiko kabir cewa yayi AI da nasan akwai Wanda yafi aunty sahla kyau da nace yarta nakeso. Riko hannun zayya yayi Mata fuskar abin tausayi yana Mata wani munafukin Dariya yace aunty zayya ta zaki bani yarki? Sai inyi Mata biyu da yarki Dana aunty sahla Dan bakyau daukar alkwari sannan ba’a cika ba da sai ince na fasa nata. Minal ne ta daki zaliha na wasa tunda a gaban yara suke tace zally ke yanzu duk iyayin naki sanda kika juyewa danki kai kuma kana gani ka barta uncle luku? Kabir ne ya kyalkyale da dariya yace daddy dama sunanka luku? Yace daga yau daddy luku zauna ce maka. Zuwa yayi ya shafa cikin sahla dukda ba’a ganin komai yace uwar gida ta ina miko gaisuwa.

Zayya ne ta kama kwankwaso tace “ummi…” wato minal “ni fa ban gane ba wai wannan yaron me yake nufi ne yake ta zancen wani uwar gidansa?” Tsayawa yayi a gabanta ya gyara Riga tare da ninke hannu yace ni nan da kike ganina babban saurayi, ko cikin turawan nan mr. handsome ake cemin Dan haka…….

Wucewa zayya tayi Dan bata da lokacin sa ta zauna a gefen minal tare da cewa ummi ke nake saurare… zana zahir ma yayi yayinda sahla tayi sauri sauri ta zauna a gefen zayya tace sister albishirinki ai kin kusa zama aunty….. zayya tace tun Bance goro ba? Sannan ta washe baki tace kice Allah? Minal tace wai ku bakuda kunya ne? Zayya bata ma bi ta Jan zancen minal ba ta rage murya kasa kasa tace sis bani sirrin… sahla tace yafi karfinki saide kije kice wa mijinki ya fada miki. Zayya tace an gama Dan itafa tunaninta wani abin za’a sha shiyasa ko ajikinta a inda take zaune ta kalli sahir tace bro wai kasan sirrin ? Toshe Mata baki sahla tayi tare da wucewa daki da ita Dan taga alamun kan da matsala.

Hira sukasha sosai kamin yazeed yace ina wayata mu dauki hoton tarihi. Kabir dake game ya kalla yace big boy je ka Kira mana aunties dinka. Sannan yace wa minal ta dauko wayarsa a daki tace aiko kaga mun manta bamu Kira safina ba. Bata rai yazeed yayi Dan shi already ya sake ta tun sanda ya dawo hankalinsa Dan haka yave kirata dama akwai abinda zan fada Mata sai muyi hotan karshe.

Dauko wayan minal tayi ta kawo masa sannan ta tafi kiran safina aiko tana bude bandaki ta kwalawa yazeed Kira haurowa sama sukayi suna tambayan lafiya hannunta na rawa ta nuna musu bandaki salati suka saka. A bayansu sukaji ance kin kasheta KIN KASHE KIN YAR UWA TA.

A asibiti kuwa an gwada su duka family din wato donors su maman ta da nafisa da auntyn su ana tsammanin result sukaga su yazeed sun shigo da gawar safina wajen su sukaje suna tambayar lafiya wata fiririyar fitsararriya ne tace me kuwa ya faru an kashe mini yar uwa toh wallahi za’ayita. Ran yazeed ne ya baci yadda ta hakikance cewa minal ne ta kashe safina. Mari ya falla Mata yace ke bakida hankali ne kinsan cewa wannan magana ba karama bace? Zance ne ya miki dadi har kike Barbada cewa ita tayi kisa bayan kinsan hukuncin kisa ne ga Wanda ya kashe?

Likita ne ya fito ya tabbatar Musu da cewa tabbas safina ta mutu. Daidai lokacin ma likitan bushra ya fito shima yace babu Wanda yayi matching.

Iyayen safina ne suka fito suma suka iso da yan sanda. Yace wacece ta kashe mini ya fitsararriya nan me suna Billy ta nuna minal kamata yan sanda zasuyi yazeed yayi dariyar manya yace da alamu ku din sabbin jini ne bakisanni ba ko? Toh Wanda be sani ba ya sani Wanda ya sani ya kara sani nine nan retired major gen. yazeed ABDULMAJEED umar.

Kuma duk Wanda ya sake ya taba mini Mata toh lallai ya shirya zaman gidan yari. Anyi bincike ne da za’aje ita ta kashe ta ahalin lamarinnan me sauki ne dakinta akwai CCTV kawai dubawa za’ayi…..

Haka dai yazeed yayi musu wankin bargo kamin aka duba footage din aka ga abinda ya faru nan suka basu hakuri akayi Jana’izanta yayinda aka tambayi su yazeed ko they are willing a duba bone marrow su ko zaiyi matching da na bushra. Koda suka koma gida jikin kowa yayi sanyi na mutuwar safina dukda ko ba wani dasawa sukeyi ba.

Anyi jungum jungum a parlour kowa na kallon kowa, zayya de magana daya ke ci Mata tuwo a kwarya,? ganin kamar basu damu ba yasa ta gyara zama. Parlourn yayi tsit Dan haka tayi gyaran murya tare da turo baki tace gaskiya ina magana. Wai ya naga kowa yaki ya fadamin sirrin ne? Abinda ya fito na gaba a bakinta ne yasa kowa yasha jinin jikinsa.

YA SAHIR GASKIYA FA DOLE NIMA KAYI MIN CIKINNAN EHE!

AYI MIN AFUWA KWANA BIYU KUN JINI SHIRU BANYI UPDATE BA BA LAIFINA BANE LAIFIN MAI DAMBU DA TAYI LITTAFI ME DADI.

KARDE KU MATA KU ANTAYO MIN COMMENT TARE DA VOTING SANNAN INA ME BAKIN CIKIN SANAR DAKU CEWA KURUCIYAR MINAL.DINMU YA KUAA YA KARE DOMIN KUWA CAKWAKIYAR ZAYYA DA SAMUN CIKI ZA’AYI SHIKENAN AMMA FA BA SHIKENAN BA DOMIN KUWA SHIMA ZAI BADA KALA SOSAI.

INSHA ALLAH ZAN MUKU UPDATE DA WURI! LOVE YOU ALL?

miss untichlobanty ?

2nd June, 2020

?? KURUCIYAR MINAL??

? By miss Untichlobanty ?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button