KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Tace wallahi bazan zaunaba karfi da yaji nifa na ganoka ya yazeed dinnan so kake ka miyar dani yar iska ko? Juyawa tayi zatabar dakin yazeed ya janyota luuuu sai gata akan faffadar kirjinsa…..

Anan zan dasa aya, ina godiya sosai da irin soyaiyar da kuke nunawa littafinnan

Ku sanarda Yan uwa da abokan arziki Wanda kuke ganin ya dace su karanta littafinnan.

DAN ALLAH KU SANAR DANI KO KUNAJIN DADIN LITTAFINNAN? SANNAN KUMA ME KUKESO NA KARA KO NA RAGE ACIKI?

Miss untichlobanty💕

3th December, 2019.
[1/11, 2:28 AM] Mzz_Untichlobanty💞: 🏆🏆KURUCIYAR MINAL🏆🏆

🌹by mzz_untichlobanty🌹

CHAPTER 49
Kokarin tashi ta fara yi amma yazeed ya riketa kyam kuka ta saka masa tace idan ma magana kakeson fadamin ba sai in zauna a gefenka ba.

Yanzu so kake in name layinmu Na da su talatu suce na gama cika baki yanzu nima na zama kalarsu. Wallahi Idan baba yaji ub*ana zaici da takalminsa.

Yazeed da yayi sakoko yana kallonta yace wayace miki za’a ce miki yar iska? aike kinyi aure kuma nine mijinki Dan haka babu Wanda zaice miki yar iskanci Dan na tabaki. Ki daina damun kanji kinji ? Turo baki tayi tace Gaskiya saina tambayi aunty fauziyya nasani ma ko wayo kakeson kamin? Idan na fada mata yadda mukayi sai inji me zata ce.

Cikin wayo da dabara yazeed ya kwatar da minal gaba daya a jikinshi ba tare da ta lura ba yace ke in banda abin ki kin tana ganin Inda ma’aurata suka fitarda sirrinsu? Ko bakisan Cewa manzon Allah SAW yace: Idan ma’aurata suka shiga daki sukayi wani Abu sannan suka fita waje Suna yadawa to Kamar akan titin sukayi”

Tace kwarai kuwa an fadi mana a islamiya Toh amma abinda ban ganeba shine Wai wani Abu ake nufi ?

Kallonta kawai yazeed yaje cike da mamaki yayinda itako duk hankalinta ya ta’allaka akan gemunsa da take wasa dashi. aransa yace Gaskiya ina da aiki babba a gabana wannan yarinyar fresh karatu take bukata.

Yace kinason in koya miki abin ne ta gyada kai tare da Cewa em.

Hannunsa yasa ya dago da ita ta zauna still tanakan cinyar tasa yayin da take Cewa “kai Gaskiya sajenka lauhi sai kace…..” Ba ta karashe zancen ba sanadiyyar hade le’bensu da yazeed yayi guri daya kasa motsi minal tayi saboda gaba daya notinan jikinta sunyi sanyi, wani bakon al’amari aka bijiro mata dashi ba tare da ta Shirya ba.
Yazeed ko tsotsan lips dinta ya farayi kamin ya fara kokarin zura harshensa cikin bakinta amma ita dai tayi tsam tana jinsa yana abunsa janye bakinsa yayi Daga nata kamin yace lesson 1. Duk abinda na miki ki miyarmin kinji ta gyara kai a hankali yace good gwadamin yadda na miki yanzu.

Kwantar da kanta tayi a kirjinsa tace Gaskiya ni kunya nakeji!yace to aiko zanje na karo aure kuma irin zakiyya zan auto Wanda batajin kunya da Sauri ta dago da kanta tace Dan Allah kayi karka karo zanyi wallahi Idan ka karomin irinta na mutu da daya ma ya nakare? murmushi kawai yazzed yayi yace yi mugani to.

Gyara zamanta tayi sosai sannan ta rufe idonta a hankali ta daura lips dinta akan nashi Kamar yadda ya mata.
Wani irin yarrr sukaji dukansu biyu yayinda abin yazeed ya mike sosai. Tsotsa itama tayi sannan ta sake cikin mutuwan jiki yace kitabbatar kin rike Idan yaso zamu daura Daga step 2 in lesson 1,sannan ki dinga yin wanka ko wani lokaci kina saka kaya masu kyau shi zai kara bani kwarin guiwa wajen koyamiki karatun kinji tace um Dan ita jikinta yayi sanyi sosai.

Kwantawa ta kuma yi a jikinsa sannan ta dukunkune Kamar yar kulya babu abinda ke tashi sai numfashinsu.

Yazeed ne ya soma magana a hankali yace ji yadda kika lafe wa mutane a jiki ayi magana mice ke ba yar iska bace😜

Dukan kirjinsa tayi tace ai kaika miyar dani yar iska dama dance zama da madaukin kanwa shine kawo farin gashi. Yace to ya kikaji babin Yan iskan akwai dadi? Daga kai tayi akunyace tana murmushi Kamar gabuwa.

Dariya mai Dan Sauti kadan yazeed yayi yanajan kumatunta alamun tsokana yace rosy cheeks dina ta zama yar iska shagwabe fuska tayi tace banaso Dan Allah ya yazeed.
Yazeed yace Gaskiya ai nake fada gobe sai in kaiki amiki register ko ? Harararsa tayi ya mata gwaliyo. Yace amma ki daina cemin yaya ki samamin wani Suna fah.
Tace toh zanyi tunani ko ka cancanci hakan. Faking heart break yayi ya daura hannunsa a kirji,table baki minal tayi tace Wai me kakeson ka fadamin dazun? Yace kawo kunnanki kiji.
Matso da kunnan tayi sannan yace Abu uku ne kinaji ta gyada kai, yace so nake nace miki kinyi kyau sosai, sannan ki dena cilli da hijabinki ta ko ina ko kinason ki wulla akan Dan aljani ne?ta girgiza kai, kuma Idan kika kara cemin kazami to zan nuna miki kazantana Kingane ko? Tace eh yace good.

Tashi take kokarin yi zata fita yace ina zaki ? tace wutan abinci zan kashe in dibo nawa yunwa nakeji, yace me kika dafa?tace dambu ne.

Dan hade gira yayi yace dambu? me kuma wani dambu? Zaro ido waje tayi tace kana nufin bakasan dambu ba yace ban sanshi ba tace cabdi ! nikam bari inje inci abincina.

Yace ki zubo in gwada ci first time in history inji ya abincinnan naku na gargajiya yake ne?
Kallonasa take ido azazzare kamin abincin Dana Daga zakaci? Yq gyada mata kai kamin yace ko zakimin rowane? Girgiza kai tayi tace kaida abinka,Ai ban isa Ba. Shafa kanta yayi yace  duk abina naki ne kinji? Kai kawai ta Daga.

Mikewa tayi har ta iso bakin kofa yace inkinsan kinyi kazanta ki barshi.
Bubbuga kafa tayi tace Allah Idan nahadu da inna ko, wato yadani take a duniya ko?
Ince na dena kazantar? Ta karashe magana fuskarta Kamar zatayi kuka.

Yazeed yace au dama kinayin kazantar yanzu ne kika dena? Gaskiya Daga yau zan chaja miki Suna kin tashi Daga rosy cheeks kin Koma YAR KAZAME.
Kuka ta saka tace wallahi Allah ya yazeed karmka sakamin yar KAZAME banasoooo😟

Kashe mata ido daya yazeed yayi tareda gwaliyo yace yar KAZAME yi Sauri ki dauko mana abincina😜
Fita tayi tana kara volume din kukan shagwaban da takeyi. Koda ta isa kitchen zuzzuba abincin tayi sannan ta danna kararrawar kitchen Kamar yadda tala ta nuna mata.

Aiko baifi 2 mins ba saiga tala tace aunty Amarya sannu da aiki minal tace sannunku ga abinciku nan sai wannan na baba sule ya dawo ba tala tace eh ya dawo ina zai iya zama da madam zakiyya? Ai ko dawasa bazaiyi kuskurennan ba.

Murmushin yaje kawai tayi Dan ta tsani akawo mata zancen wani. Tace taka nace ba; Dan Allah Ku daina muzanta mutum abayan idonta babu kyau,wannan gulmace kuma kinacin namansa ne Idan yayi Abu ba daidai ba in zaki iya magana Kiyi in bazaki iyaba ki bishi da addu’a domin kema kina kuskure ya za kiji  Idan akayi miki hakan? Ki dena kinji.

Taka wacce jikinta yayi sanyi tace  na gode aunty kuma Insha Allah bazan kara aikata hakan ba Allah ya yafemana zunubanmu minal tace Ameen.

Abincinsu ta dauko da plate biyu na ita da yazeed tareda kunun aya mai sanyi wadda tayi tun da safeta daura akan katon flate sannan ta nufi bangarensa.
Ajiye tray din tayi a parlon sa sannan ta Shiga ciki domin ta kirashi yanda ta barshi haka ta sameshi tace na kawo abincin yana parlour.

Da Hannu ya mata alamun tazo karasawa kusa dashi tayi ya miko mata Hannu alamun ta dagashi.

Gira daya ta Daga irin yadda take mata alamun Idan naki fa? Yace ‘yar kazame ai baki isaba sai kin dagni duk lomar dakikeyi karkicemin ta banza ce.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button