KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Tace “mom Ashe an gayyaceki?mom Dan Allah karki tafi ki barni kamar yadda su zaliha da untichlobanty da ma’ani da nasreen da hidaya da…”

Ya isa bazan tafi in barki ba mom ta fada hakan tana me daurewan kai ?kode batasan wa ta aura ba?kai maybe de tsoro takeji saboda first encounter dinta da yazeed wasn’t good.

Shafa bayanta mom  tayi tana bata soothing words har tayi shiru tana shessheka (sobs).

Kinyi sallahn Isha’i ? mom ta tambayeta tace a ah. Mom tace to tashi kije Kiyi kinji
Shiga toilet din tayi taga irin na wannan dakin da aka kaita ne sansadowa tayi kamar barauniya Wai Dan kar fanfo din yaji motsinta ya bachi da gangan har zatakai hannu ta bude saide ta fasa

Fanfon dake jikin toilet irin na tsarkinnan tace ta matsa tayi alwalanta Dan akwai irinsa a gidan aunty fauxy so ta iya aiki dashi har wani smiling take irin itama ta Waye dinnan.

After tayi alwalan bata mayar da dankwalinta ba ta fito Dan ta manta da cewa ma su mom sunanan

Smiling suka mata ta miyar musu kafin mom tayi introducing mata aunty nafeesa sannan ta tada sallah

Aunty nafeesa Kam yaba Kyan  minal take tunba gashinba shi yafi dauke mata ido.

After ta idar mom ta zaunar da ita ta mata wa’azi ya tsumata sosai.

Abinda ta fada last ne yasa minal shock.

“Daughter Dan Allah ki rikemin Dana dakyau kuma iyayi miki wani Abu ki sanar dani”

“Kina nufin oga sir?”minal ta tambaya hankali tashe.

“Kwarai shi”mom ta bata amsa. Atake minal ta………

Yey! Alhamdulillah💃🎊🎉🎆 is my birthday your girl is finally 15years old 💃🏼💃🏼💃🏼

love you all😘

Karamarsu babbarsu ce

Miss untichlobanty💕

18TH SEPTEMBER,2019.
[1/11, 1:53 AM] Mzz_Untichlobanty💞: 🏆🏆KURUCIYAR MINAL🏆🏆
🌹by @mzz_untichlobanty🌹

CHAPTER 26

INTRODUCING NEW CHARACTERS SAFWAN AND SAHIR

Sahir and safwan ‘ya’yan yayar zakiyya ce Wanda ta rasu two years ago ana kiransu sahboy and safboy tashin turaine su. An dawo dasu wajen zakiyya ne last two month acewar mamanta Wai idan yazeed bashida matsala to su zauna awajenta tunda babansu irin sugar daddy dinnanne dama dan kudi yayar ta auresa kuma sanda sukayi sharadi inta sake ta haihu tofa yaran nata ne shi babu ruwanshi Dan baya bukatan yara.

To ta haifi sahir (6 years old) and safwan (4 years old).
Yaran are very sweet kuma sun saba da zakiyya Kamar mamansu adan zamansu tare tunda dama Ba aiki take zuwa yanxu Ba kuma already sun saba kawai shakuwa suka karayi.

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Atake minal ta sauke wani ajiyar zuciya aranta tace na Shiga ukku na lalace, Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un sunana  death.

Da badan tana cikin matsala Ba da tayi smiling domin ta fadi kalmar death daidai

Bude baki tayi zatayi magana kawai sai taji ta kasa Cewa Komai sai hawaye mom kuwa bata kawo Komai a ranta Ba ta dauka minal tana kukan yadda dare daya Allah ya sauya rayuwanta ne(eh tabbas sauyin Shiga tashin hankali ba).

Mom tace bari inje intaho da angon naki Dan Nasan yanxu haka yana hanya idanma be karaso Ba kenan.

🌹

Abangaren yazeed kuwa tun kayanshi na daurin aure ne ajikinshi dama shadda ne fari kal.

Yana shigowa gidan side din matarsa(I think yanxu matansa zance) ya nufa dama haka yakeyi tunda suka Shirya da zakiyya inya dawo sai yaje ya taho da ita dakinsa wataran idan a sama yazo ma to Anan za’a yada zango. Watarana kuma ya samota already a dakinsa.

Yana shigowa ya kalli right dinsa wani iri yaji aransa Wai yanxu matarsa ne a part dinnan left dinshi yayi ya tura kofan dakin zakiyya gaji abude…….

🌹zakiyya tayi wa Kanta alkawari bazata biyewa yarinyar (Kamar yadda taji su mom sunce)da za’a kawo mata Ba tunda ma mijin nata bayaso ai yazo da sauki.

Sanda taji guda an shigo da Amarya wani ras ras ras ras gabanta yakeyi amma sai ta matse koda aka shigo da Amarya wajenta wani daci taji ya tsaya mata,tanaso tayi musu wulakanci amma su untichlobanty su hidaya su zasmeen su walia sun mata kwarjini.

Haka suka gaisa sama kamin suka fita itade idonta akan minal tanaso taga ma Wai wacece wannan yarinyar.

Koda suka fita wani Abu taji ya tsaya mata a wuya batasan sanda ta fashe da kuka ba kukanta take hankali tashe Wai yau ita zakiyya akayi wa kishiya da wani ido zata kalli mutane danma ita bamai kawaye bace saboda jiji dakanta.
Sahir da safwan kuwa na dakinsu.

Turo kofar dakinta taji Anyi tace Waye?yazeed ne ya shigo ta rungumeshi tare da fashewa da kuka. Sanda tayi shiru yace ina boys dina? Tace Suna dakinsu peck ya mata a kumatu yace taje ta kwanta sannan ya juya zai fita zuwa tayi ta tsaya a gabansa ta rike hannunsa “da fatan Ba dakin ta zaka kwana Ba?” Zame hannunsa yayi a hankali yace no dakina zanje na gaji sosai.

kansa ke masa ciwo Kamar zai fita kallansa tayi suspiciously tace are you sure ? Ya gyada mata kai tace ko inzo mu kwanane kasan ina tsoran rananda da zaka kwana da yarinyannan zan iya mutuwa saboda kishi

Ransa ne yabaci yace haba zakkya why are you acting like this kinsan fa aurennan mom ce ta…..

Fuck you yazeed! You are so fucking annoying i hate you just leave. Ta fada tare  fashewa da kuka Dan gani take yazeed a dakin minal zai kwana

Baice mata kala Ba Dan yanxu shi yana rasa meke damunsa Dan haka yabar mata dakin.

Sai alokacin taji wani irin saita daura aniyan zata bashi hakuri da safe.

Dakinsa ya Shiga zai fara rage kayan jikinsa saiga mom Tisa kyayarsa tayi har dakin minal dukda ko baiso hakan Ba amma shima he is curious yasan wa aka aura mass Dan yaga mom na rawan kafa akan amaryar.

Salamu alaikum suka fadi in unison yayinda mom da yazeed suka shigo dakin minal. Aunty nafeesa na zaune agefenta daga alamu nasiha take mata.

Tanajin sallamarsu ta sauke Kanta kasa kirjinta na lugude duk ta tsure cikinta ya kada.

Wa’azi sosai aunty nafeesa tayi musu harda kuka wajen bashi amana kamin ta kara yiwa minal nasiha sannan ta fita domin take ta kwanta Dan jirgin bakwai zatabi ta koma gida yayinda su mom zasubi na karfe ukun dare ita da Yan uwanta domi zuwa gida Kamar yadda tace(amma intention dinta shine ta basu Fili su wala tunda yayi sabuwar Amarya kuma bata bada ranan dawowa Ba.

Mom ne ta dafa minal tace yata ki dago da kanki kinga ni Kamar mahaifiya make awajen ki Dan haka babu wani batun kunya kinji?tsoro ne yadada balbale minal zuciyanta na dukan Tara tara yayinda captain yazeed Dada sa hankali ya zuba idanu Dan yaga face din new bride dinsa.

Shahada minal tayi ta dago fiskanta aiko stake captain yazeed ya sankare

Out of all Yan mata mom ta rasa Wanda zata aura masa sai barauniya?maybe Ba barauniya bace har leken asiri ce ko kuma …………. WAIT!so now he get it wato ta biyoshi ne last time dan taga yaya yake Dan tasamu yanda zata shigo life dinsa Gaskiya tayi making a huge mistake hmm he will deal with her

Kallon mom yayi ya mata godiya sannan yace Allah ya basu zaman lafiya tayi hakuri da abinda yayi mata. Kamar da gaske

Minal har hankalinta ya fara kwanciya tadauka an wuce shafin batasan ko bude littafin ba’ayiba.

Mom taji dadi sosai sannan ta sanar da minal Cewa yau ne tafiyanta sannan ta fita ta basu wajen domin komawa side din ta Dan agajiye take sosai.

Tana fita yazeed ma ya fito bayan yayi wa minal wani dangerous kallo yace Allah gaji kanki. Run daganan tasan ta Shiga ukku.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button