KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Muhawara me zafi yazeed keyi da kansa after Kamar 10 mins yasan lokacin maganin ya tsumata ko yankata zakayi bazata tashi Ba.
Tashi yayi yabi ta secret way dinsa har part din minal tare da spare key din room dinta just in case ta rufe.
Babu wata wata sai gashi a cikin side minal dakinta ya Shiga zuciyarsa na bugawa dukda ko Ba laifi yaje shirin yiba.
Ahankali yake dago kafarsa har ya iso Inda take jingine yana kare mata kallo ahankali yaki hannunsa zai tabata amma ya kasa,kawai sai ya zuba mata idanu yana cigaba da kallonta yayinda zuciyarsa ke tsananta bugawa
Tunani ya farayi karfa yaje ya fara son yarinyarnan,yar siririyar tsaki yaja yace yazeed why are you thinking about the impossible?
Tv din ya kalla yaga horror film take gani,wato shine dalilinta na tsurewan kennan.
Kashe TV din yayi yaje kitchen ya dauko coil paper ya rufe mata kunun.
Dalewa gadon yayi yama rasa mai zaiyi can ya tattaro jarumta ya kamo bakin riganta ya fara ja a hankali har ya ida dagashi. Idanunshi ne suka sauka akan fresh kirjinta Wanda suke farare fess kuma a tsaye kyam sai sheki suke.
Zuciyarsa ta buga dumm yayinda ya ja wata numfashi wadda taki fita Nadan wani lokaci wani gumi ke karyo masa,jiyake Kamar AC da fan din dake dakin basuda anfani.
Sosai ya birkice hannunsa na rawa yake romancing dinta, itakam minal da batasan ya ake ciki Ba sai kankameshi takeyi.
Ahankali yafara yawo da harshensa a wuraren wuyanta yana dan gaggatsawa leaving Hickeys .
Kissing dinta ya farayi a lips aiko wasu abubuwa ke taso masa tun Daga tsakiyar kai har kafansa. Wani taushi ne da lips din na daban saide koda yayi kokarin zura harshensa cikin bakinta kin budewa tayi.
Sosai ya murza minal din sai wurin 2am ya hakura yayinda ya rage zafi.
Toilet dinta ya Shiga yayi wanka sannan ya fito koda yazo yana mayar mata da Riga rungumosa tayi tana Cewa waiyo codon zai cinyeni kokarin zareta yayi amma ta makale,saide batasan wata wutar take rura masa Ba dakyar ta sakeshi aiko ya wuce dakinsa saboda gudun kar a sani matsala.
Washe gari koda minal ta tashi taga ta bata jikinta bata kawo komaiba dan batama lura da sauyin discharge din Ba atunaninta normal discharge amma abinda yadan daure mata kai shine daya bushe yayi kanzo.
Basarwa kawai tayi abinta tayi wankan tsarki sannan tayi alwalarta tayi sallah saide wani mugun kasala takeji da dan ciwon jiki Wanda ta barshi a matsayin ta kwanta Ba daidai bane tunda dama tana kallo tayi bacci.
Sai alokacin ta tuna da da kununta sannan ta lura TV a kashe,Daga kafada tayi sannan tace watakila cikin gigin baccinnan nawa na kashe.
Kanta ne taji ya Sara mata kawai sai ta zauna a bakin gadon,janyo kofin kununta tayi zata sha sai taga an rude mata coil paper.
Dan gira ta hade Dan bata tuna sanda tayi hakan Ba amma to batada wani answer da zata bawa kanta.
Budewa tayi ta kurbi abunta sai taji bazata iya sha Ba saboda sanyin da yayi.
Jikinta taji ya fara yin weak sai ta barshi a matsayin gajiya ne. Mikewa tayi aiko luuu ta Koma ta fada gado sai bacci.
YAZEED ko yau yaje planning zasu sabon gidan daya ginawa iyayen minal Wanda dakyar da sudin goshi suka karba Suna godiya sannan ya bawa baban aiki a daya Daga cikin companies dinsa dake dealing da engines na mota.
Ya abubakar ma antanada masa aiki yana gama makaranta zai fara.
Gidan dai daya Gina mom ce tasashi amma aikin daya nasu yin kansa ne domin tun alokacin da mom ta tursasa masa yaje ya gaida surukansa ya fahimci Cewa sudin mutane masu dattako da wadatar zuci, kuma taji sun kwanta masa shiyasa ya fita Daga harkar minal din watannin da suka wuce Dan darajarsu ne.
Shiru shiru har 12 minal batazo Sharan dakinsa Ba. Mamaki ne ya kamashi to kodai maganin bai saketa bane?to amma ai 6 hours kadai zaiyi yana aiki. CCTV ya kunna yayi forwarding duk abinda ya faru Daren jiya playing yayi lokacin dayaga ta tashi sallah yaga tayi tazauna a bakin bed dinta da alamun confusion a fiskarta saboda yadda ta hade gira.
Kunun yaga ta kurba harde izuwa sanda ta dungura ko motsi bata yi yace no wonder.
Tashi yayi ya tafi dakin aiko ya samota tayi Dane Dane akan gadon.
Kafarta ya daura hannunsa zai tasheta yaji wani taushi,shikam mamaki yakeyi yadda minal Sam batayi kama da yar marasa karfi Ba.
Bubbuga kafarta yafarayi yana Cewa insaram,ke insaram tashi…….
See you soon, hope you enjoy?
Miss untichlobanty💕
3 November, 2019.
[1/11, 2:22 AM] Mzz_Untichlobanty💞: ðŸ†ðŸ†KURUCIYAR MINALðŸ†ðŸ†
🌹by mzz_untichlobanty🌹
CHAPTER 40
Janye kafarta tayi Ba tare da ta bude idonta Ba tace banaso….
Hannusa yasa ya janyo kafar yace tashi mana.
Kallonta ya tsaya yi fuskarsa Adan daure yayinda itako ko ta motsa sai ta lumshe ido ta bude ahankali tana kallonsa cikin wani irin kasala da yauki tuni ya soma kuncewa gaba daya, sai ya jishi on.
Wani siririn murya tasa mai gigitarwa tace ina kwana ?
Hararar ta yayi yace me ya hanaki zuwa aiki? Dan yatsine tayi domin wani mugun sarawa da kanta yayi tace kayi hakuri banajin dadi ne shiyasa.
Dariya ta bashi sannan ta Dan bashi tausayi ganin yadda take Abu don atunaninta jinya ne amma sai ya maske Dan karta kawo masa raini inya sake mata dayawa. Yace I don’t care…kamin in rife idona in bude ki wuce daki ki sameni bai ko jira amsarta Ba ya ficewarsa.
Cike da mamakin irin halin mahauniya na YAZEED ta mike a daddafe ta nufi dakin NASA domin ta samesa. Kallon me kika tsaya yimin a bakin kofa ya wulla mata ta shigo tana Dan tangadi domin jirin dake dibarta.
Russunawa tayi a gabansa yace wato kina jira inje in tunasar miki aikinki ko?me ya hanaki share min side?
A hankali ta dago zaka rantse cutar ke damunta tace nace banajin dadi ne shiyasa inajin fever ke damuna.
Batayi aune Ba taji hannunsa akan goshinta kamin ya tana wuyanta.
Harara ya harba mata yace karyar banza lafiyarki kalau. Tace wallahi banajin dadi muryarta har rawa yake sanda take magana idanunta sun ciko da hawaye.
Dariya yazeed ke sonyi amma ya dake yace I don’t care just get to work nemo tsintsiya.
Tashi tayi Adan fusace zata fice yace zonan ta dawo ta tsaya tare da kauda kai.
Yace for your punishment Daga yau ko wani Daren Allah sai kinmin tausa kinaji ta gyada kai yace good zaki iya fara sharan.
Hanyar kofa ta nufa yace ina kuma zaki tace tsintsiyar zan dauko yace dawo na manta ne jiya nasa lukman ya kawo min machine din da yake share dakina so you don’t have to use broom.
Kallonsa ta tsaya yi batareda ta motsa Ba sai aloiacin ya tuna Cewa yayi using English ne Dan dafe goshi yayi aransa yace Imust find a way out ma wannan yarinyar dama yana daya Daga cikin hakkinta in ilmantar da ita.
Da Hannu ya mata alamun tazo matsowa tayi ya nuna mata wani lungu da yatsarsa yace zakiga wani Abu mai dogon baki Kamar na giwa dauko.
Dauko wa tayi ya nuna mata yadda zata kunna, ya ce gwada in gani gwadawa tayi tana Dan murmushi saboda har yanxu weak take jinta. Nuna mata yadda zata yi control din karfin yayi shima ta gwada.
Saboda karambani irin nata Kurewa tayi takai yatsanta wurin aiko taji Yana shirin zu’ke mata yatsa,janyewa tayi da Sauri tana Cewa waiyo Allah zai cinyemin yatsata.
Yazeed just chuckled and said da wa yace kikai hanunki wurin? oya kawo kiga yadda akeyi nuna mata yayi sannan yace Kiyi Sauri ki gama ki Shirya zamu fita. tace yaunefa auren zaliha yace ina sane da hakan. Dan turo baki tayi Dan gani take yazeed kawai so yaje ya kuntata mata. Tace to ina zamu? ya shhhh and work .