KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Yace okay muje kitchen in nuna miki yadda akeyi kai kawai ta gyada suka nufi kitchen dauko duka ingredients yayi sannan ya nuna mata yadda akeyi tace kai Ashe da sauke itama ta hada wani cup karba yayi ya murna yaji yayi dadi sosai zai iya rantsewa bai tabashan cappuccino me dadinshi ba.
Kurba itama tayi kamin ya riko Hannunta suka hau kan kitchen island suka zauna.
Yazeed nasha ahankali yayinda a kurba uku ta tada nata har tana kwarewa yazeed yace sannu bari in dauko miki ruwa tace barshi kawai bari in hada lamurje (lemonade) Insha saboda wannan cappuccino din maka na Daga min zuciya okay kawai yace
Lemon tsami ta dauko yace Kiyi ahankali kada ki yanke tace Toh. Lemonade ta hada tana kokarin saka sugar taji cikinta ya wani murda Dan dafe cikin tayi amma Ba tayi magana ba yazeed ya lura domin tunda ta fara hade hadenta yake binta da ido.
Ajiye cappuccino dinshi yayi yazo ya rikota yace lafiya tace babu kawai sai ta saki kara kadan yace ki fadamun menene?
Girgiza kai kawai tayi sannan ta dauko lemonade din tace sha kaji yayi dadi? Kurba yayi yace yayi sosai ma kuwa kin tabbata you are okay tace eh sha Rabi sai kaban in shanye inna na cemin duk sanda mutum taci abinci to Tasha ruwan lemon tsami saboda yana taimakawa wajen narkar da abincin.
Kara kurba yayi sai yaga minal tana hade fuskatana cije lebe.
Ajiye cup din yayi ya dafa kafadarta da hannu biyu amma kamin yayi magana minal ta saki kara Innalillahi ya yazeed cikina! kamin kace me kumfa ya fara fitowa Daga bakinta.
Na Shiga uku ni yar mutum 2 jikar mutum 4 me kuma ya sami minal?
Lemme kuku run for my life before you kill me!
Miss untichlobanty💕
24 November, 2019.
[1/11, 2:28 AM] Mzz_Untichlobanty💞: ðŸ†ðŸ†KURUCIYAR MINALðŸ†ðŸ†
🌹by @miss_untichlobanty🌹
CHAPTER 45
Sulalewa tayi Take yazeed ya bita Ya tsuguna fuskanta cikin tafukan hannunsa yace ke rosy cheeks! Rosy cheeks ! Menene? Kunfan dake kara bulbulowa a bakinta ke kata Daga masa hankali.
Cikin shakewa da kafewar murya minal tace ma..d..dara. Ganin kamar bakinta yayi motsi yasa yazeed ya saurara da tamboyin da yake mata Dan ya rikice.
Ahankali ta sake Cewa mad…darrr..aaa kamin wani kunfa ya kuma fito wa Daga bakinta.
YAZEED yace madara? Ta rufe idonta ta bude a hankali alamun eh. Da Sauri ya kwatar da ita ya mike ya dauko madara ya bude ko kallon Inda kofi suke beyi Ba ya kafa mata.
Tana fara sha ya sauke ajiyan zuciya Wanda yayi dadai da murdawan da cikinsa shima yayi.
Basarwa yayi amma murdin da cikin ta kara yi yasa yayi sauri zau ajiye gorar madaran daya kawowa minal.
Minal kam ta lura da yanayin yadda yake yatsine fuska Dan haka a take tayi saurin sa hannunta ta hade gorar da hannunsa takai bakinsa daya fara zubda kumfa.
Sanda ta tabbata ya shanye kamin ta kwantar dashi a wajen jiki babu kwari ta nufi fridge ta dauko ruwa da wani madaran sai kitchen towel.
Bakinta ta goge sannan ta goge masa nasa bude ruwan tayi zata kafa abaki taji muryansa kasa kasa yace ki dau kofi. Ba musu ta dauka ta zuba tasha sannan ta zauna ta daura kanshi a cinyanta sannan ta bashi ruwa.
madaran ta kara bude musu ta zuba cup din zata sha yayi saurin mikewa Daga cinyarta Dan karfinsa ya fara dawo masa.
Pouting yayi Kamar yadda take masa kullum yace rosy cheeks ni zan fara sha. Dariya ta kyalkyale dashi saboda yadda yayi maganan Kamar wani Yaro.
Bashi tayi yasha sannan itama ta kafa kai tana sha, ji tayi ya fashe da dariya dan haka ta dago da idonta tana masa kallon dariyar me kake yi ?
Yace rosy cheeks literary we just kissed tace uhm? Yace munyi Sumba nida ke saboda daidai Inda na kafa bakina nan kika sa naki. Zaro ido tayi Take madaran ya kwareta sannu yayi mata ya shafa bayanta sannan ya bata ruwa.
Hararansa tayi idonta ya ciko da kwalla muryarta na rawa tace Nide wallahi bamuyi Sumba Ba danni ba….. Sai kuma tayi shiru.
Yazeed sarai yasan me zata ce dan haka yace uhmm? Tace babu sannan ta dauke cups din ta wanke ta nufi dakinta yayinda yazeed ya kira doctor tunda dare beyiba sosai 9:10pm nema.
Koda doctor yazo yazeed yayi masa bayani Dr din yace poison ne.
Yazeed yace ya sani. Dr din yace menene last Abu da sukaci kamin attack din yace cappuccino ne amma kuma abinda ya bani mamaki kullum ina sha ban taba samun attack dinba.
Doctorn yace lets check the expiring date then. Dubawa sukayi amma akwai har shekara 1 da wata 3 before yayi expire. Doctorn zan kaishi lab in bayar domin test dan something is fishy.
OK kawai yazeed yace ya raka Doctorn har bakin main door sannan ya rufe.
Dakinshi ya nufa ya kunna CCTV sannan ya tafi kitchen direct.
Forwarding Inda su tala sukayi su girki yayi making sure indonshi akan Ronan cappuccino powdern.
Chan bayan sun fita yaga Jennifer ta shigo tana sanda da waige aiko bata tsaya ko ina Ba ta dauko cappuccino powdern tayi mixing da powdered poison sannan ta zaro wayanta tayi kira kafawa a kunnenta tayi kamin chan tace angama aikinindai yasha to zai mutu murus…… gyada kai tayi kamin tace yes ma amma ma problem din baza’a budemin gate Ba sai da izininsa.
Shiru ta kuma yi da alamu tana sauraron dayan bangaren kamin tace yes ma karki damu zan labe da motansu ya shigo ni sai infita………..thank you ma.
Take ya dauki wayansa ya ranbadawa lukman text Cewa a nemo masa Jennifer ko a ina take a muce ko a raye.
Aikinsa ya fara a apple laptop dinsa amma hankalinsa Sam baya kan aikin da yakeyi hankalinsa ya ta’allaka ne akan wakeson kasheshi tunda acikin cappuccino akasa guban kuma shi daya ke shan cappuccino a gidan.
Bayan Kamar 30 minute wayanshi ya fara ringing dauka yayi ta dayan bangaren lukman yace sir mun samota a kawo motor park da alamu so take tabi motar asuba. Yazeed yace great! aikinka yayi kyau, Ina alfahari dakai.
Lukman yace thank you yanzu haka ma tana hannuna we tricked her to come with us.
Yazeed yace tayaya kuka yi ne?
Lukman yace my man Ba Kai daya bane charming fah kawai nuna mata Nayi ina bukatarta a gado Ba musu ta biyoni tana shigowa mota taga bani daya bane ta fara zagina tana kuka Wai na cuceta na yaudareta zanjawo a kasheta.
Dariya yazeed ya sheke dashi jin yadda lukman din ke kwatanta yadda tayi maganan yace shegiya ai kadan ta gani.
Minal ko bayan ta Koma dakinta wanka ta sakeyi ta canja rigarta sannan tasa hular baccinta ta nufi dakin yazeed domin yi masa tausa Kamar yadda ya umarta.
Koda tazo kofar dakinshi bude kofar tayi a hankali domin so take ta bashi tsoro Kamar dai yadda yara keyi.
Abinda kunnenta ya jiyo mata shiyasa ta tsaya cak tabbas Ba karya bane yazeed ne ke waya yana magana Kamar haka:
“Great aikinka yayi kyau ina alfahari dakai” wani aiki ne yayi kyau?
Wai tayaya kukayi ne?sukayi me?karde abinda nake tunani ne?kai noo yazeed bazai tana kokarin kasheni ba. Wata zuciya ne tace mata kin manta ya tsaneki? To amma in so yake ya kasheni me yasa ya CeCe ni? Kuma ai shima yasha.
“Shekewa yayi da dariya yace kadan ma tagani” tabbas damirin sunan mace yake aiki dashi towai me yake magana akai?
Ganin bazata sami answer dinta Ba yasa tazo gabansa tace ya yazeed dama so kake ka kasheni?
A zabure yazeed ya dago yana kallonta ido cikin ido…………..
🌹ðŸ€ðŸŒ¹ðŸ€ðŸŒ¹ðŸ€