KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Abincinsu suka cinye cikin jin dadi sannan suka Koma daki…..
Kinga sister murmushin ya isa haka kar bakinki yayi ciwo😜
Yau no dogon surutu kawai I love you wujiga wujiga. Duk wacce batayi commenting ba kuma ta karanta itace ma’kiyiyar su yazeed dinnan. Thank goodness its not my handwriting😶
One more thing; NEXT UPDATE BA CHAPTER BANE QUESTIONS AND ANSWERS NE. ZAKU TAMBAYI CHARACTERS DIN TAMBAYOYI A COMMENT SECTION SAI IN ANSWER MUKU A NEXT UPDATE HOPE KUN GANE ABINDA NAKE NUFI? SANNAN ZAKU IYA TAMBAYANSU KOME KUKESO.
CHARACTERS DA ZAKU TAMBAYA SUNE KAMAR HAKA:
- Yazeed
- Minal
3.zakiyya
4.zaliha
5.lukman
6.mom
7.inna da baba
8.dijeh
9.ya abubakar
10.Laila - Jamal
12.Mashkur - Unknown makiyiya
Da fatan zaku tambayesu ?
Takuce karamarsu babbarsu,karamar tsuntsu me babban gida.
Miss untichlobanty💕
18 December, 2019
IDAN AN SAMI TAMBAYOYI DAYAWA TO ZASU ANSWER YAU IDAN BA HAKA BA SAI GOBE
[1/11, 5:13 PM] Mzz_Untichlobanty💞: ðŸ†ðŸ†KURUCIYAR MINAL ðŸ†ðŸ†
🌹by miss untichlobanty🌹
CHAPTER 59 IS LOADING……….
A Gaskiya bazan boye muku ba inajin dadin comments da goyon bayan da kuke bani alla h ya barmu tare.
Saide wani hanzari ba gudu ba na lura da Cewa bakuyin sharing kuma a Gaskiya Allah ya gaji ban fara rubutu Dan Nayi Suna ko wani Abu ba. Na fara rubutu ne domin na fadakar kuma na nishadantar kinga Idan har wasu bazasu karanta su karu dashi na Toh ba anfani ai.
Anyway enjoy!
🌹ðŸ€TO YAZEED🌹ðŸ€
Q1. yazeed shin kana ganin minal zata soka?
A. Kaji wata tambaya to dama Dan wa akeyin littafin badan Inda ita bane? So na wajibun.
Q2. Yaushe ka fara son minal ?
A .nima ban saniba Gaskiya.
Q3. zaka saki zaliha a nan gaba
(Yazeed yana harara) so kike untichlobanty ta shafeni a labarin saboda na bada Satan answer?
Q4. Waye kake ganin yake muku Muna furci a gida ?
A. Da nasani zan bata lokacin wajen kawo likita Dan yayi wa Jenifer magani ta warke ta fada min ne?
Me tambaya:Allah ya baka hakuri.
Q5. Idan ka kama me hada maka zafi a gidan ka me zaka mata? Ooooo kun fiya tambaya wallahi. Ke untichlobanty ki kwashe wa dannan fans din namu Kuyi gaba.
Untichlobanty: (kasa kasa) kaifa Ba ubana bane balle ka bani umarni ko ka tsare ni.
Yazeed: me kikace?
Untichlobanty:(ina tutturo baki) banyi magana Ba. Sisters kuzo mu tafi wajen minal
🌹ðŸ€TO MINAL🌹ðŸ€
Q1. Ya kike jin zamanki da yazeed?
A. Gaskiya Ba laifi Dan ban taba tunanin rayuwa zata yi mana dadi Ba.
Q2. Wa kike ganin itace makiyiyar Ku?
A. Aunty zakiyya kowa zai fara zarga Toh amma ai harda ita a ciki kuma nata yafi yawa.
Q3. Waike bakya kishin zakiyya ne?
A. Inayi mana amma ya na iya dole na danni zuciya inyi hakuri wata rana sai labari.
Q4. Ya kikaji sanda yazeed ya fara sunbatarki ?
A. (Cikin jin kunya)Wani Abu naji yana mini yawo ajikina sannan ya ratsa ko wani lungu da sako.
Untichlobanty:(cikeda karadi) muma dai Allah ya kaimu lokacin mu🙌
Kowa ya kuramin ido…
Untichlobanty: ina..ina nufin Allah ya nuna mana lokacin bikin su….su ya Abubakar (Sosa Keta tareda kallon gefe)
Q5. Ya kike ganin zata kasance tsakanin zaliha da lukman?
A.(gutsiran Awara, tattaunawa)
Untichlobanty: minal bakiji sister tana tambayanki bane?
Minal:(sake gutsiran awara tareda kurba zobo) tunda gasu a gabanku sai Ku tambayesu ai.
Untichlobanty: Dan sammin awaran Toh
Minal:(harara Kamar zata kasheni)
Untichlobanty: sisters muyi gaba ko?
🌹ðŸ€TO ZAKIYYA🌹ðŸ€
Q1. Sannu zakiyya ya jikin?
A. Tambayata kukazoyi ko ya jiki?
Mai tambaya: Allah ya baki hakuri.
Q2.Wa kike ganin ya kona miki shagonki?
A. (Cikin Daga murya)Masoyin mutum zai rabashi da arzikinshi ne? Kunsan dole makiyinane mana. Mtsw waya sani ma ko dangin shegiyar nan ne?
Minal:wallahi ni Ba shegiya bace
Zakiyya: ke zan faffasa miki baki.
Yazeed: order please!
Zakiyya and minal: (hararan juna)
Q3. Bakyajin kishin minal ne?
A. Mtsw ji wani tambayan banza! A woman with class like me ne zanji wani Abu Wai kishin minal? You are not serious. Next question please.
Q4. Yaushe zaki Koma gidanki?
A. Gobe kuma da ayush zan tafi kunada matsala da hakan ne?
Mai tambaya: wane ni?
Q5. To ya baki Fadawa yazeed zaki dawo Ba?
A. Duran bazata zanyi inga wainar da ake tuyamin a gidana.
Q6. Yaushe zaki haihu ne?
A. Ke banson shashanci da wulakanci fa nine zan haihun? Dallah malamai Ku tashi Ku matsamin
Untichlobanty:(na cika Nayi FAM.)ke zakiyya karkiga ina ganin girmanki ki nemi ki batan rai. Ya zaki dinga cin mutuncin fans dina?in ki kayi wasa yanzu sai in shafeki a littafinnan.
Zakiyya: tafi nono fari.
🌹ðŸ€TO LUKMAN🌹ðŸ€
Q1. Ya kake ganin matar da da yazeed yasa ka aura?
A.ban gane ya nake ganiba.
Mai tambaya:tayi maka?
Lukman: Idan ma bata yi Ba yana iya?yarinyar bata wani birgeniba kawai de in tana magana inajin dadin kallon labbanta.
Untichlobanty: Nide banji wannan Ba.
Zaliha: (ta saki baki tana karewa lukman kallo)
Q2. Toh ya kake gani zata kasance Idan ka fara aiki a companyn yazeed?
A. Company din yazeed ai bawa ne kuma zan rike masa amana Abu daya Dana sani shine I will be stressed dan haka zan matsala masa lamba ya jonani.
Q3. Ya kake ganin feelings din abokinka akan amaryarsa?
A.(Cikin kyalkyalewa da dariya) ya mutu murus a Cikin tekun kaunarta.
Ai lobashi Nayi nace ya saba da ita har ta Haifa masa yara sai ya saketa. Nasan bazai iyaba ko ada balle yanzu.
Yazeed:amma kaide Anyi Dan iska.
Lukman: iskanci na ya jawo ka fara son amaryarka😜
Minal:(side Hannu tareda kici kicin da fuska ) dama zuwa kayi kake fada musu Cewa na zama yar iska.
…. Kowa Yana kallon minal daketa huci……
Untichlobanty: minal sake masa kwalar Riga Ku bari Ku sani saki sai kuyi.
Minal:(harara na)
Untichlobanty: me Nayi?
……
🌹ðŸ€TO ZALIHA🌹ðŸ€
Q1. Malama zaliha ya mukaji da hakuri?
A. Alhmdllh
Q2. Kina ganin zaki iya zama da lukman?
A. Waye kuma lukman?
Mai tambaya: mijinki mana.
Zaliha: au dama sunanshi lukman?
(Kowa ya zaro ido)
Zaliha: kudena kallona Kamar na kashe mutum. Zanje gidan NASA inga gaji da ganina ya sakoni.
Lukman: mtsww
Q3. Yanzu dai atakaice kina so kice mana baki s…….
(Wayan zaliha yana ringing)
Zaliha:ina zuwa Dan Allah(ta fice)
Lukman: ke wa yake kiranki?
Untichlobanty: Ba kunnan zomo gareta Ba please
Lukman: yi mana shiru.
🌹ðŸ€TO MOM🌹ðŸ€
Q1. Sannu da aiki mom
A. Yauwa…(jera kaya Cikin akwati)
Q2. Mom ya kike ganin yanayin zaman danki da diyarki?
A. (Fara’a sosai) kice yaran arziki aini ban Cewa Komai sai Alhamdulillah.
Q3. Me yasa kakeson ki dawo Nigeria?
A. Saboda inyi rainon Cikin jikana kuma ga zakiyya ma masifa ya fada mata kinga itama tana bukatar lallami.
Q4. Ance miki minal din Nada kuna biyu ne?
A. (Hade rai) Insha Allah akwai Idan babu ma yana kan hanya. Kuma ni ko zakiyya ce ta Haifa ban damu Ba Nide a haifo kawai.
Mai tambaya:Toh sai kin iso kenan
Mom: Insha Allah
Untichlobanty: sai anjima…..
🌹ðŸ€TO YA ABUBAKAR🌹ðŸ€
Q1. Yaushe ka fara son Laila?
A. Tun randa na fara daura idanuna a kanta wato tun tana yarinya.
Q2. Ya kaji lokacin da ka dauka Anyi raping Laila?
A.ji Nayi Kamar na mutu tsabagen bakin ciki amma dukda hakan ban daina Sonya Ba illa ma nunkuwa da yayi.
Q3. Me zakace game da warware matsalarku da Allah yayi?
A. Alhamdulillah! Nayi farin ciki sosai da akace babu abinda ya sameta sannan duk nauyin dake zuciyata ya sauke tas!
Q4. Yaushe zaka Sauri Laila?
A. Bayan matsaloli sun Dan lafa.