BOOK 2
PAGE 23
Cikin tashin hankali Yarima ya ri’keta tare da fad’in sannu Bari insa a kawo miki tea, fita yayi da sauri Jim kad’an sai gashi shida wata kuyanga da tray a hannunta, Bayan sun shiga direct wajan Zainab ya nufa tare da d’agota inda kuyangar ta ajiye tray din ta fita……. Yarima zaunar da ita yayi tare dayi mata sannu cikin tausayawa, bayan ya zaunar da
ita shida kanshi ya fara had’a mata tea Abunda bai tabayi ba, sai dai Ayi mishi, amma gashi yau yanama Zainab, had’a mata tea din yayi tare da k’okarin sa mata a baki, amsa tayi tare da fad’in zansha da kaina……
Mi’ka mata cup din yayi tare da zuba mata kayan ciki, a cikin bowl, Fara bata yayi ta amsa ta Fara ci, taci babu laifi tace ta koshi domin ta k’osa tasha magani ta huta da wannan rad’adin da takeji…… Paracetamol din ya bata guda biyu tasha, tana k’okarin kwanciya yace Nop karki kwanta, idan akasha magani ba’a kwanciya……. Janyota yayi yasa kanta a kirjinshi tare da shafa mata gashin kanta wanda saka attachment din da takeyi duk yasa ya zube, amma duk da hakan akwai gashin babu laifi…….
Saida ya Bari sukai wajan 10mnt a haka sannan ya kwantar da ita, wani irin mugun sha’awar matar tashi yakeji, haka itama ta gefenta domin Yarima tunda yayi kissing d’inta duk da tana period taji alaman kaman sperm yana zuban Mata cikin pad……. Yarima fuskanta ya kalla tare da sakan mata murmushi itama murmushin ta sakar Mai yakai mata peck kiss akan goshinta ….. Ido ta lumshe a hankali ya furta good night my princess……
Da sauri ta bud’e ido domin Sunan da taji ya kirata dashi, wanda tun suna soyayya…… Yau gashi yace mata my princess lallai Allah ya amshi addu’arta mijinta ya fara saukowa daka fushin da yake da ita…..
Katse mata tunani yayi da fad’in bye har yamai bakin kofa sannan ya tsaya tare da waigowa ya kalleta yace hope da sauki??
Kai ta d’aga Mai tana murmushi….. Shima murmushin yayi tare da kashe mata wutan d’akin ya fita……
Yarima a falo ya sami Gimbiya zinatu Uwar gida sarautar mata???? tasha wata doguwar riga d’inkin ya kamata dam, atamfa ce…….. Tana ganin Yarima ya shigo ta tashi da sauri tare da fad’in Yarima inata kira baka d’auka ba……
Yarima Aliyu yace wayan suna bedroom dina, ban fita dasu ba….
Tace ok tare da rungumoshi tana fad’in I miss you my love……
Yarima Aliyu biye mata yayi dan dama a bu’kace yake Sosai, dan gaba d’aya zee Bariki ta gama yamutsa mishi lisafi, Yarima dai ansha love da Uwar gida sarautar mata Gimbiya zeenatu????
****
Farhan koda ya koma Abuja direct wajan mum dinshi ya nufa hjy habiba wacce take d’aki ita da jamcy wacce hjy Umaima ta bata d’ani, gaba d’aya sun shiga duniyar shagala farhan ya bud’e kofar domin a bud’e yake and kuma tasan farhan yayi tafiya dad dinshi kuma baya k’asar….. Sai yasa basu damu dasu rufe kofar da key ba…… Koda yake in Allah yaso tona maka asiri duk dubaranka saita bace maka…….
Farhan furta Innalillahi’wa inna ilaihirajiun yayi tare da fad’in tir tir tir……. Kuka yake Sosai kaman yaro k’arami….
Hjy habiba da gaba d’aya jininta ya hau tare da fargaba da tsoro???????? not even hjy habiba Wlh even me ina imagine abun ace a kanka ya faru d’anka na cikinka ya kamaka kana aikata wannan mummunan aikin wanda Manzon Allah ( S A W) Ya tsine ma mutane masu aikata wannan abun har sau uku a jere???????????? kai Mata Wlh muji tsoran Allah, dad’in Mai mace zata baki?? Mtswwwww
Farhan cafko jamcy yayi ya fara jigba kaman ba mutum ba…..
Jamcy babu abunda take sai ihu tare da ro’kanshi akan yayi hakuri ya daina dukanta, saida yayi mata lilis sannan yace tasa kaya tabar gidan Kafin ya kasheta da duka…..
Da sauri jiki na rawa ta Fara saka kaya, ta fita da gudu…….
Hjy habiba kam, yanda ya sameta haka take bata motsa ba sai jikinta data rufe……. Farhan kallon tsana yayi mata tare da fad’in I feel A shame to call you my mother…… Hawaye na zuba A idonshi yace what did I do to deserve a mother like you…… Lallai dole kik’i yarda in auri haulat ashe abunda kike aikatawa kenan da ita….. Lokacin da haulat ta fad’amin koke wacece I thought shairi tayi miki, amma Abunda na gani yau yasa gaba d’aya na tsani kaina da abunda ke cikin rayuwa….. Inda nasan zanga wannan ranan da nayi fatan sanda kike da cikina da bari kikayi, kin lalata yaran mutane, yaran cikin ki, ko ince jikokin ki, let me tell you something Wlh Wlh Indai har Ina numfashi maganan aurena da haulat babu fashi sai dai wani abu daka Allah, zan aurota in kawota ta zauna matsayin sirikar ki….. Yana fad’in haka ya fita fuuuu……
Hjy habiba gaba d’aya kunyar duniya ta kamata ko motsi ta kasa, kuka ta saki tare dayin nadama lokaci d’aya, lallai da tasan irin wannan ranan zata risketa data ro’ki mutuwa, d’anta na cikinta ya kamata tsirara tana aikata mad’igo ita da yar yarinyar cikinta, wannan Abun kunyar har Ina???…… Dakyar ta iya tashi tasa kaya tare da nufa d’akin d’an nata amma koda ta shiga bata ganshi ba, baya nan, cikin tashin hankali tayi toilet domin tayi wankan tsarki…… Gaba d’aya tsoro da fargaba ya sata gaba, yanzu Idan farhan ya fad’ama mijinta shikenan ta kad’e….. Kuka take Sosai, koda yake dama mijin nata ne ya kamata akan d’anta data haifa????????….. Zamu kuma waiwayo hjy habiba muji ya zata kaya…… Bari mu le’ka gidan Yarima Aliyu…..
***
Washe gari da safe karfe goma dai dai Yarima Aliyu ya fito kai tsaye gefen gimbiya Zainab ya nufa, koda ya shiga bai ganta a falo ba dama baiyi zaton ganinta a falo d’inba, bedroom dinta Ya nufa……. A zaune ya ganta tasa wando 3quater da wata top ta kamata, kanta babu d’ankwali……… Yarima Aliyu gaba d’aya idonshi nakan surar Zainab,
Ganin Yarima ya shigo yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare dayin hugging dinshi, tana manne a jikinshi tace thank for helping me yesterday……..
D’an cireta yayi daka jikinshi tare da kallon fuskanta, karamin bakinta yaja tare da fad’in ri’ke thanks d’inki bana bukata….. Hope da sauki jikin??
Murmushi tayi tare da fad’in Alhmdlh.
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9704, ‘t’: ‘160 by 600’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
Ido ya kura ma fuskanta, yana son Zainab dinshi da yawa ga wani kamshi Mai rikita zuciya da takeyi…. Sai dai abu d’aya da yake k’okarin mantawa shine rayuwarta ta baya wanda yake ro’kan Allah ya mantar dashi gaba d’aya……
Ganin yayi shuru yana kallonta yasa ta d’anyi baya…… Janyota yayi jikinshi tare dayin hugging dinta yana shakar kamshin jikinta, lokaci d’aya kuma ya saketa tare da ri’ke mata hannu ya jata sukai kan gado, zaunar da ita yayi tare da d’aura kanshi akan cinyarta, yasa hannunshi ya janyo mata kanta kaman zaiyi kissing d’inta yasa baki y’a cizan mata hanci kad’an k’ara ta saki tare da k’okarin tureshi daka jikinta…… Murmushi yayi ganin yanda ta bata fuska, yace sorry my princess……. Kinyi breakfast kuwa?? Kaita d’aga mishi alaman eh…..
Duka shuru sukayi na wani lokaci, sannan yace ya kamata mu tare a gidanmu na kaduna, ina son in koma aiki, tunda na warke…..
Zainab tace Niko nafi jin dad’in zama a nan…..
Yarima Aliyu yace ok shikenan, sai In k’ara aure in zauna da matata a can K……
Da sauri ta toshe Mai baki tare da fad’in plz Yarima ka daina fad’in haka, yaushe zamu koma??……
Ido ya kura mata yana kallon yanda ta ku’ke dan yace zai K’ara aure……. A hankali yace Zainab Idan na k’ara aure how will you re…….
Katseshi tayi da fad’in Yarima plz stop it, bana son wannan maganan plz……
Murmushi yayi tare da fad’in lallai kam, ni ai next tym mata biyu zan aura a jere y’an mata masu kyau…….
Hawaye ya gani a fuskanta……
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9700, ‘t’: ‘728 by 90’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
Dariya ta bashi amma saiya dake tare da fad’in my princess na fad’a miki ban son wannan kukan…… A hankali tace Yarima ya zanyi?? Nima bason yi nakeyi ba…… Amma Nasan ko naso ko ban soba dole zasu zuba….. Yarima dama Nasan zaka K’ara aure kodan ka kuntata min musamman ni dana bata rayuwa na tun….
Hannunshi yasa akan bakinta tare da fad’in shhhhh keep quiet…… Zainab ni musulmi ne Nayi imani da kaddara……. Annabi (S A W) Yace…..
Amani shine ka yarda da Allah da mala’ikunsa, da littafansa, da Manzon ninsa, da Ranar lahira, kuma ka yarda da kaddara …… Mai kyau ko mara kyau……
Zainab Nayi imani da had’uwa na dake yana cikin kaddara ta, kuma na yarda da kaddara…… Zainab a rayuwa yana dakyau ka nemi zabin Allah ako da yaushe, Kar mutum yace shi yafi son Abu kaza, duk abunda Allah ya baka ka amsa ka godema Allah…… Allah yana jarabtan bayinshi ta hanya da dama….. Bawai dan baya sonsu bane, A’ah sai dan ya gwada imaninsu….. Wasu suyi hakuri su cinye, wasu kuma su kauce hanya…… Yadda da kaddara yana cikin imani, ni musulmi ne Nayi imani da kaddara……. Hannunta guda biyu ya kamo tare da matsewa yace Zainab…… Every man needs a good wife whom he can trust with his heart…….. Zainab trust shine soyayya but you break my trust akanki tun Farko…… Now I try to give you another chance……. But I always scare karki barni n…… Da sauri ta kwace hannunta dake ri’ke da nashi tace Yarima ……
I cannot leave you down, because you are my life, our love is lyk a biggest garden in d world……… I love you Yarima I really do love me, plz stop ol d doubt dat u have on me, and trust me once again…… Yarima Nasan bako wani namiji zaiyi accepting dina ba d way I am…… Yarima Nasan kana sona sai yasa ka d’aukeni a matsayin kaddara….. Yarima Indai sonda kake min gaskiya ne you have to trust Wat I say……
Murmushi yayi tare da fad’in Zainab any man who girl dat he loves lies to him at first, he will always doubt her words…… Zainab plz karki k’ara breaking trust d’ina…. Habib ya fad’amin gaskiya akanki and d same habib tell me dat you don’t love me, u only marry me for money…… Am blind of ur love, I don’t knw wat is right or wrong, but just once in ur life try to accept me as ur husband dat you love wit ol ur hrt…… Zainab karki taba yarda ki nunamin alaman cewa habib gaskiya ya fad’amin Akan sonda kike min plz I will give you d money dat you want, just to stay with me, ko nawa kike bukata zan baki, burina ki zauna dani……
Kuka tasa Mai sauti tare da fad’in Yarima shikenan yanzu bazaka taba yarda dani ba, wlh Yarima komai na fad’a maka Indai akan son da nake maka ne, wlh gaskiya ne….. Haba Yarima plz trust me once, and give me second chance to show you how much I love you…….
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9700, ‘t’: ‘728 by 90’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
Fuskanta ya d’ago yana kallonta cikin idonta tare dasa hannu yana share mata hawayen da takeyi…… Yace Zainab I will give you another chance, but if you break my trust again……. Shuru yayi can yayi murmushi tare da fad’in may be dat day I will die…….. Da sauri ta rungume shi tana kuka, kasa magana tayi domin kuka take Sosai…… Yarima shafa mata baya yai tayi alaman tayi shuru ganin bata da niyan shurun yasa ya janyota tare da fara kissing dinta wanda yasa gaba d’aya jikinta ya mutu tun bata miyar mishi da martani harta Fara……. Kissing din junansu suke Sosai ko wannan su yana d’auke da sha’awar dan uwansa…… Sunyi a kalla wajan 10 mnt suna shan bakin juna, gaba d’aya daka Yarima har Zainab jikinsu ya mutu, saketa ya d’anyi tare da saka harshenshi cikin kunnenta yana tsotsa da sauri ta matseshi tare da kankameshi Tana sauke wani irin nishi mara sauti……. Zainab gaba d’aya jikinta ya mutu cire harshenshi yayi cikin kunnenta tare da saka bakinshi akan kunnenta ya fara mata magana, when zaki gama period??……. Zainab na k’okarin yin magana amma ta kasa domin duk wani miyau dake bakinta ya d’auke saboda gaba d’aya Yarima ya tsotse mata shi……. Jin tayi shuru yasa ya d’agota suka had’a ido, da sauri ta rufe nata tana d’an murmushi……. Iska ya hura mata a fuska wanda yasa dole ta bud’e idon , gira ya d’aga mata tare da fad’in tell me??? …….
Dakyar ta iya furta me zan fad’a ma?????…… Tayi maganan ne cikin kasala
Yace abunda na tambaya
Tace me kenan
Hancinta yaja, ta saki y’ar k’ara kad’an… Dariya yayi tare da fad’in abunda ya hanani taba matata……
Ido ta lumshe cikin jin dad’i da kuma kunya, na farko taji dad’i Yarima ya sake da ita, na biyu har yana son yin sex da ita, sai yasa taji kunya,…… Uhm ashe dai Bariki anada kunya???? bari inyi shuru Kafin team din Bariki suyi min caaaaa ???????? dan naga basa kaunar a fad’a mata magana????
Janyota yayi jikinshi tare da fad’in tell me my princess……
Tace Yarima kwana hud’u nakeyi…….
Murmushi yayi tare da fad’in soon zan zama ango……
Uhm kawai ta iya cewa….
Yarima cikin ranshi yace Zainab bata dad’ewa wajan gama al’ada sabanin wasu matan da har kwana 8, 9, sunayi wasu kuma kwana uku Sun gama, Yarima yace Inda Zainab Tana cikin masu dad’ewa daya cutu, domin yana matukar bukatar matarshi…….. Jin yayi shuru yasa Zainab fad’in Yarima……
Uhm kawai yace tana manne a jikinshi ya rungumeta alaman ina ji………
Tace Yarima Ina Sonka
Dariya yayi tare da fad’in dagaske ko wasa…..
Uhm ai kaima ka sani…
Murmushi yayi tare da fad’in ban riga na sani ba sai nan gaba…..
Ta gane abunda yake nufi dan haka bata k’ara cewa komai ba sai dariyan da takeyi K’asa k’asa….
A hankali yace nayi magana da Abba akan Dad d’inki…..
Da sauri taja jikinta daka nashi tana kallonshi tare da zubda hawaye tace Yarima….. Sai kuma tayi shuru
In Mai karatu bai manta ba kwanaki Yarima yayi magana da Mai martaba su biyu Toh maganan mahaifin bariki yayi mishi, amma bai fad’a ma Mai martaba cewa shine mahaifin matarshi ba, kawai ya nemi alfarman cewa Mai martaba ya bama sheik musa monguno goran gayyata domin akwai wata lacca da ya cema Mai martaba yana bukatar sheik din yayi……. Mai martaba yace ma Yarima sheik din baya Nigeria ya koma k’asar misra da zama wajan shekara biyu ko uku da suka wuce……. Sai dai Yarima ya nemi wani Mlm din, Amma Mai martaba yace ma Yarima zai gwada tuntubar sheik din in ya yarda zai zo Toh……. Kunji yanda Yarima yayi da abbanshi ……
Labarin yanda sukayi damai martaba ya bata, sannan yace mata ina son fad’ama iyayena koke wacece a gaban dad d’inki, domin dole sai Sun san gaskiya, tunda wa incan ba iyayenki bane na gaskiya……. Hmmmm idan iyayen Yarima suka San gaskiyan wacece bariki zasu yarda d’ansu yaci gaba da zama da ita??? ???????????? muje dai zuwa muga yanda zata kaya………
plz daka yau zan fara tsallaken kwana d’aya Kafin nayi posting, idan Nayi yau bazanyi gobe ba, ina fatan zaku fahimta????????
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9700, ‘t’: ‘728 by 90’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
NOT EDITED: AITA HAKURI DA TYPING ERROR
MARYAM OBAM