NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEENOVELS

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Wanka ta fito daureda qaramin towel da Bai Gama rufetaba
Duk santala santalan cinyoyinta a fili sai daukan ido sbd tsananin haske da hutun da fatarta ke samu na kwanciyar hankali.

Zama take kokarin Yi Kan kujera taji an rungumota ta baya
Tayi saurin waiwayowa tana kallonsa tace”

Abbah yaushe kadawo?

Qamshin shower gel din datayi wanka dashi yafara shaqa Yana bin wuyanta da wani qananun kiss murya can qasa yace”

Nayi kewan Noor,tana Ina?

Janyewa tayi daga jikinsa tana cewa”

Noor kayi kewa kawai??

Sake janyota jikin NASA yayi Yana rungumewa ya kalli Dan bakinta dayafi komai yimasa dadin Sha Yana Kai bakinsa Kai yace”

Nayi kewan babyn Abbahh ma fiyeda komai,
Daban dawo yauba bazan iya gane komaiba Kuma acan.

Bakinta ya hade da nasa Yana kissing cikin tsananin kewarta data kusa wargaza nutsuwarsa a Sweden…

Wuyansa ta sargafo tana sake basa damar kissing dinta da Kyau…

Hannu yasa ya fincike towel dinta ya jefar tareda cirata sama ya Dora Kan madubin Dake gabansu kayan dake kusan duka Suka wargazo qasa yasa hannuwa Yana shafa wuyanta zuwa kirjinta wasu jijiyan control dinsa suna katsewa ya fara lasarta tana kissing koina,

Rigar jikinsa ta balle wa botira atareda fincikewa Suka Yar tafara binsa da wasu shegun kiss a kirji
Take ya dauketa suka koma gado Yana bin ko’ina jikinta da kiss Yana gigita qwanyar kanta.

Daqyar ya saurara Mata a ranar ta iya saukowa sukai Abincin breakfast sbd idan yana gari da ita ake aikin abinci.

Kasancewar idan yana gari Babu ruwansu soyayya suke zubawa kaman su hadiye juna yasa matuqar yananan su Cindy iyakacinsu kitchen sai dakinsu kokuma sakin baby Sa’adah gurin rainonta.

Momy data gama warkewa sumul aka sallamota sai aka Kama Mata apartment Mai kyau ita kadai aka zuba Mata komai na Jin Dadi harda Mai aikinta Dan Haka kullum su siddika suka samu gurin zuwa
Suna Gama ayyukansu zasu dauka baby Sa’adah akaita gurin Momy,

Hankalin momyn ya kwanta sosai saidai haryanxu wnnan rashin maganar tata sosai yananan Amma Kuma ko a kallo Laylah tasan momyn yanzu itace momyn da Anty Sa’adah take Mata fatar samu sbd soyayyarta data ‘yarta baya boyuwa agurin momyn,
Ga Turaki shima Yana Shiga time to time Yana dubata,

Shi Dana A Abdoul tuni takoma tamkar Mahaifiyarsa dan yanzu gidan yakecin abinci shima kusan koyaushe cikin kyautata Mata yake.

Baby Sa’adah nada shekara daya da wata goma Sha daya takuma haihuwar wannan karonma mace ta Haifa Kai tsaye Abban ya saka Mata Na’ima sukuma suna Kiranta da princess sbd shine sunan da Ms Na’ima take kiranta dashi tunda aka Kai Mata ita har asibitin taganta.

Anne tunda tazo haihuwar princess Bata komaba sbd itama zata huta sosai din kafin takoma Dan Haka a gidan Momy take zaune itama siddika tunda Anne tazo tadawo gidan sbd dama Baby Sa’adah tunda aka yayeta dama tana gurin Momy sai tayi kukan dadynta wani lokacin sai akaita
Shima matuqar yaje yadawo office indai tana gidan Momy babu ruwansa saiya biya.

Saida abbanta yayi kusan shekara uku Yana jinyar wutarsa kafin Allah yasa ya warke saidai wutar tabar Masa tabon Wanda asibiti bazasu iya fitar Masa dasuba duka Dan Haka siddika Dole ta tattaro ta dawo gida baby Sa’adah kawai aka baro can wadda Abba yakejinta shima tsakiyar ransa sbd ta hada komai da kowa..

Itace jikarsa ta farko daya samu,
Itace ‘yar laylansa dayaketa buri da fatar ganin jinin laylansa,
Itace ‘yar Amininsa Kuma Dayazama dan uwansa tamkar na jini,
Itace Sa’adahnsa daya rasa Kuma Dan Haka tako Ina kaunarta yake shima.

Anne dama takoma Nigeria duk da ba jimawa zatayi ta dawoba.

****Zaune take tana cin pizza da akayo Mata order hankalinta kwance sbd yanda yanzu kullum sai tacita takejin Dadi taji anyi sallama da wata kamilalliyar murya a natse.

Tabbatarda Mai muryar yasata dagowa da sauri ta kalli kofar taga mum dintace tsaye cikin maroon abaya Mai tsananin tsadar gaske fuskarta fresh tana sakar Mata murmushi

Wani dadine ya mamayeta ta aje pizzar hannunta tareda tasowa da gudu… Turaki Dake riqe da hannun Ms Na’ima yayi saurin saki ya riqe Laylan tareda dakatar da ita da Ido ya kalli cikin kusan wata biyar dake gabanta a natse yace”

Ki kula.

Zare hannunta tayi tareda qarasawa ta rungume Ms Na’ima tana cewa”

Mum Allah yasa kin dawo kenan
I’m so happy mum.

Princess dake fitowa daki riqewa abun wasarta na Sofia the first tana ganin Ms Na’ima ta jefar tana qarasawa gurinta da gudu tana cewa”

Mum,mum,mum.” Dayake duk hakan suke Kiranta Suma yanda sukaji mammy dinsu na cewa.

Ms Na’ima ganin yanda Laylah tagama cika gidan Turaki da yara yasa jikinta yin sanyi saidai Kuma har abada batada bakin godewa Turaki da kaunar daya nuna gareta na tsayawa tsayin daka lafiyarta ta dawo gareta gashi yanzu tasamu cikakkiyar rayuwar kwanciyar hankali da nutsuwa da aminci cikin daular datake fatan dawwama acikin,
Ga Arziki yaqari sosai Dan Haka Bata wani tsaya cutatar da kanta da noke nokeba ta dara tata sabuwar rayuwar tafara komawa Yar gayunya sbd ganin Laylah gabaki daya tagama lalata Turaki tako Ina da iya shagar lalacewa da birkita qwaqwalwarsa,

Tasan tabbas wani abun Bata iyaba Kuma Bata saniba akansa tunda Laylan tafita saninsa ayanzu Dan Haka ba cutar da Kai ta ringa nutsuwa tana Dan fahimatar wasu abubuwan kafin takoma nata gidan sbd ba guri daya zasu zaunaba sbd gujewa Sharrin shedan Dana kishi Dan yasan Laylah nada zafin kishi yanzu ne zata hade fuska Bai sake ganin dariyarta duk yabi ya rude ya rasa gane kansa saita sauko.

MAMUH#☑️

ZAFAFABIYAR.

ALHAMDLLH YA ALLAH????

ALLAH YA YAFE MANA KURAKUREN CIKI AMIN,

IDAN NAYI MANTUWA KO KUSKUREN WANI ABUN ACIKI AMUN AFUWA AJIZANCI NE IRIN NA DAN ADAM,
ALLAH YA YAFEMANA GABAKI DAYA.

INA BAKU HAKURI SBD WASU ZASU FADA KAMAN YANDA SUKA SABA CEWA YAQARE DA WURI
DAN HAKA KUYI HKR LABARIN NE YAKE AHAKA.

ALLAH YA SADAMU A LITTAFI NA GABA.
AMIN.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button