NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEENOVELS

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Washe gari Bata tsaya breakfast ba ta shirya cikin black halfripped jeans da farar Balenciaga top sai printed Blazer blue data Dora akai da scarf da qatuwar cold jacket sbd hakanan takejin sanyi sosai cikin jikinta.

Lipstick din bakinta yanda ya zauna daram da eyeliner dinta zaka dauka ahakan zasu zauna bazasu gogeba musamman yanda fuskarta ke glowing kamar wadda Tai makeup Amma Sam Bata wani makeup iyakacinta lipstick da eyeliner Suma Dan kamar tasan sunfi komai yimata kyau.

Qamshinta yasa Cindy dake kitchen tana aiki dagowa Suka hada Ido ta lumshe ido tareda sakin Ajiyar zuciya sbd bazata iya goge abin daya riga yafaruba Dan Haka ta kalli Cindyn Kai tsaye tace”

Thank you.

Gyada Kai Cindy tayi kawai tareda nunawa Laylan breakfast data kusa kammalawa tace”

The breakfast will be ready in 10min.

No Cindy I can’t wait, am late for my school already…

Madara kawai ta karba Tasha ta fice tana fiddo key din motarta daga handbag dinta ta fice.

Sai yamma tadawo gida tashige ta tube tayi wanka a daki Cindy takawo Mata noodles data sakata tadafa Mata taci takwanta sbd bacci datake masifar ji.

Da daddare harsun fara cin abinci ta fito ta nufi dakin cin abincin sanyeda Riga da wandon masu kauri na bacci sbd sanyi takeji harda socks ta Sanya.

Kallon fuskarta mum tayi lokacinda take gaidasu taja kujera ta zauna.

Cikin kulawa tace”

Laylah lafiyarki kuwa kayan sanyi da Daren Nan harda socks?

Lumshe ido tayi Ahankali tace”

Sanyi nakeji mum.

To lafiya kalau kike kuwa?

Yes mum kawai gajiyan school ne.

Yanajinsu Amma Bai dagoba Bai Kuma daina cin abincinba qarshe dai miqewa yayi ya fice daga dakin yabarsu.

Sun Jima gurin Cin abincin itada mum daketa Mata zance dabam dabam har suka Gama Suka fito mum din ta wuce dakinta itama ta wuce nata.

Tana Shiga dakinta ta rufo kofar tareda nufar toilet Dan yin brush.

Tana cikin yin brush sai jin tayi anrungumota ta Bata tareda Dora kansa Kan kafagarta Yana kallon fuskarta ta cikin madubi da idanuwansa dasuka kashe jikinta daga brush din datake ta zuba Masa ido tacikin madubin itama tana kallon yanda shima yake kallonta.

Ahankali ya dago hannunsa daya yakai Kan hannunta data tsaya daga brush din tana kallonsa yafara yimata brush din ahankali Yana magana cikin kunnenta wadda ita kadai tasan meyake fada saidai wani irin murmushi da kunyane Suka rufeta lokaci daya tareda wata muguwar qaunarsa data Gama cikata tun kwanaki.

Yanda yake cigaba da magana cikin kunnenta da qaramin sauti Mai tafe da wani sanyayyan numfashi Mai dumi zuwa cikin kunnenta yasata juyowa gabaki daya tana kallonsa ya dobo ruwa Yana wanke Mata Baki Yana binta da kallo.

Yanda take wanke bakin cikin wani salo kamar batason Yi yasashi janyota ya matse jikinsa Yana kallon fuskarta yace”

Are you testing my patience??

Wani murmushi tasake tana Masa wani irin kallo tace”

Why wll I do that??

Dan juyar da Kai yayi Yana sake wani qayataccen murmushi yakai hannu ya fara zare band din Dake daure da gashinta ya jefar Yana nufar kunnenta da wata sabuwar murya ya furta”

Bansaniba Zan gwadane na gani.

Maganarsa tasata juyar da kanta ahankali gefen fuskarta ya shafa wuyansa ya sake matseta jikin bangon toilet din Yana shinshinar gashin kanta dake qamshin Aveda zuwa wuyanta da qamshin All over body spray na Tom Ford..

Yanda yake shinshinata yasa duk tsigan jikinta tashi ta qanqamesa tana kokarin kallonsa ya cirata ya Dora akan inda tagama Gama brush yafara yamutsata.
Dakin Suka dawo inda Suka cigaba da abinda suka faro toilet din…
Wannan karon dayake sunriga sunyi sabo da yanda suke gurzan juna ba qaramin dumi komai ya daukaba kafin suka samu nutsuwa.

Tana yin wanka takwanta bacci ya dauketa ajikinsa take.
Saida bacccinta yayi nisa sosai kafin yayi wankan shima lokacin dare yayi sosai ya nufi office dinsa na cikin gidan ya dauko iPad dinsa da wasu abubuwan dazaiyi aiki dasu bayan asuba ya dawo ciki ya Haye sama Yana shiga bedroom dinsa ya tadda Ms Na’ima kwance kan gadonsa tuni tayi bacci saidai shigowarsa yasata farkawa sbd da tunanin inda yaje baccin ya dauketa..

Kallonsa take cikin dan mamaki da bacci a idonta sai idonta ya sauka a hannunsa,
Ganin abin dake hannunsa yasata komawa ta kwanta batareda tace komaiba sbd iPad da takardun hannunsa sun nuna daga office dinsa na cikin gida take.

Aje kayan hannunasa yayi ya dauko redbull drink yazauna a sofa Yana Sha anatse idanuwansa a lumshe.

Washe gari daqyar tayi Shirin makaranta ta fice Dan kamar harda zazzabi takeji na gajiya Haka dai ta lallaba ta wuni a school din dagacan ta wuce gidansu Sofia acan Suka qarasa wunin sai dare tadawo gida tana dawowa wanka kawai tayi ta kwanta sai bacci.

Washe gari da safe tana tashi taga text dinsa yayi tafiya.
Daga school yauma spa Suka wuce da Sofia sbd mum Yana tafiya itama tayi tafiya zuwa Dubai zasu hadu da Haj Zinat acan suyi wani siyayyan kayan kasuwancinsu Dan Haka gidan ita kadai ke kadaici saisu Cindy dake debe Mata kewa dasu Anne da Babu ranar da basa waya
Anty Sa’adah kuwa sun saka Rana zasu sake zuwa dubo abbansu ance ya samu sauki sosai Ana tadashi ya zauna Yana ganin kowa magana da sauran motsa jiki sosai ya rage Dan Haka ta matsu taje tagansa Dan Haka tana waya da abba Turakin bayan isarsa Australia ta sanar Masa tanason zuwa dubo abbanta zata siya ticket yace ta jira kwana biyu zaiyi yadawo.

Mum kuwa data buga ta sanar Mata zata dubo abbanta hanawa tayi Kai tsaye sbd Bata kaunar yawan tafiyar Laylan yanzu dan kada tasamu Wanda zata fara soyayya dashi batareda manufarta akanta tagama cikaba,
Nacewa Laylan tayi da rokonta Amma mum din taqi Haka ta hakura washe ba zato sai gashi A Abdoul yazo ya dauketa suka nufa airport basu Bata ko awa biyu ba sukabi flight.

Koda suka Isa tayi mamakin samun Turakin ma garin already Dan Haka ranar Basu samu zuw asibiti dubo abbanta sbd zafin jiki na zazzabin tafiya dakeson kamata sai washe gari Suka tafi lokacin Abban na bacci momy kuwa tun kafin su iso tabar asibitin dataji labarin zuwansu daga Sa’adah wadda Bata isoba tkuna sai gobe ko jibi Inshallah.

Suna dawowa tun a mota jikinta da yayi Sanyi rashin ganin Momy yaqara daukan zafi Dan Haka suna dawowa gida abincima daqyar taci tayi sallah ta kwanta bacci ya dauketa.

MAMUH

[7/10, 9:36 PM] +234 704 076 8969: Mamuhgee 34
Washe gari lafiya kalau ta tashi da qarfinta ba zazzabi ko wani ciwon jiki Dan Haka wanka tafara Yi ta fito sanyeda bathrobe kanta a daure da qaramin towel jikinta daya qara haske sosai sai wani daukan ido yake musamman ‘yar kyakkawar fuskarta,

Zaune yake Yana amsa waya sanye da fararen Armani’s tafito tana tafiya cikin wani yanayi na daukan hankalinsa
Ya miqa Mata hannu daya Yana kallon gaban rigar wankan da Bata rufe dukaba..
Maimakon ta Kama hannun nasa qaqarin wucesa takeyi ya kamo hannunta tareda janyota kansa da dan qarfi harsaida ta saki wani siririn ihu cikin kunnensa daya sanyashi kusan dauke wuta daga wayar dayake,
acan bangaren Anne kuwa Dake waya dashi kunnuwanta Suka jiyo Mata ihun duk da Babu sauti sosai.
Shiru tayi tsawon seconds tana nazarin tasan Na’ima na Dubai,
Kasa shiru tayi sbd zuciya irin ta uwa zatafi kowa baqin ciki da takaicin ace Turakin na wata hulda da Mata bayan ta aiki Kuma adaidai wannan lokacin tasan Bai Isa fita aikiba Dan Haka cikin nutsuwa taso tambayarsa muryar wadda taji sai Laylan tayi wani juyo ajikinsa tana kokarin tashi kirjinta ya mannu da nasa sosai take ya kashe wayar Dan kuwa Annen zata iya Jin abinda Bai kamataba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button