NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEENOVELS

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Thank you.

Qaramin cup din tea dinsa ta miqa Masa tareda gasashen bread daya gasu da butter kadan aciki.

Ahankali cikin nutsuwa yagama Shan tea din Yana kallonta tana zaune gefensa harya Gama yaje yayi brush tana zaune har Saida ya fito tajasa har gado ya kwanta taja Masa bargo ta rufesa tareda kashe Masa wuta ta kwashe kayan ta fice bayan ta furta masa” good night” ahankali Yana binta da wani irin kallon zuciyarsa na narkewa da kallon yanda take kulawa dashi kawai kafin ya lumshe ido ahankali take kuwa bacci ya daukesa kamar wani baby.

Kitchen ta maida kayan itama tasha Madara Mai zafi kafin ta wuce daki tana Isa hayewa gado kawai tayi ta kwanta bayan takashe wuta take bacci Mai Dadi ya dauketa.

Washe gari sai kusan 11 ta farka ta sauko gadonta ta nufi toilet tayi brush tafito ta zauna Kan couch tana daukan wayarta da massages suka shigo duk na Abban ta bude tana karantawa fuskarta daukeda boyayyan murmushi.

Anty Sa’adah tafara Kira Bata sameta ba Dan Haka ta Kira Anne,
Daqyar ta iya dannewa tayi waya da Annen.
Tana gamawa sofia takira data isheta da Kiran tadawo tana dauka tace”

Nadawo saikizo kiban abinda Zaki ban.

zira slippers tayi tareda miqewa ta fito tana waya da Sofia ta nufa dining sbd yunwar datake tsananin ji.

Tana shiga ta kashe wayarta tana kokarin ajewa ta zauna Kan dining din sakonsa yashigo wayarta tana budewa tabasa reply da tana dining room.

Ta zauna kenan tafara cin abincin taji qamshin turarensa ya Shiga hancinta ta saki wani murmushi tasan shine ya shigo..

Yana qarasowa ta dago ta Suka hada Ido kafin ya gangara da idanuwansa Kan bakinta datake cin avocado toast da cheese wrap,

Good morning” tace tana kallonsa da murmushi akan fuskarta.

Cheese din daya Bata gefen bakinta ya kalla Bai amsa gaisuwar ba ya ranqwafo yakai bakinsa ya cinye cheese din tareda kissing bakin…..

Dariya takeyi sbd yanda yake Mata harda waiwayi yake data.

Ta cikin qaton console mirror Dake dining room din ta hango Cindy shigowa daukeda madarar datace ta dafo Mata…

Janyewa tayi tana kallon fuskarta da Ido ta nuna Masa kofar da Cindy tuni tashigo tana ganin yanayin tsayuwarsa akan Laylan ta juya zata bar gurin ya Dan gyara murya tareda kamewarsa ya nufi kujerarsa ya zauna Yana cewa ta shigo kawai.

Qarasowa tayi tana kasa kallon gefensa tazo ta aje ta juya ta fice.

A Palo Cindy taja ta tsaya tareda daukanwa kanta aikin goge gogen rashin dalili a palon cikin fargaba sbd yau Ms Na’ima zata dawo Dan Haka tsoro takeji tunanin zata iya dawowa kowane lokaci hakama suma acan dining room din komai zai iya faruwa Dan Haka tsoronta tasan ba Laylan kawaiba kila idan Ms Na’ima tadawo Ana Haka ko su sai ansamu Wanda zata raunana Dan Haka ta tsaya aikace aikace palon farko Dan gudun bacin Rana.

Babu Bata lokaci kuwa tajiyo Kamar karar faduwa kaman cups daga dining room din..ta sulala taqara matsawa nesa da kofar dining room din tana cigaba da aikin datake Yi.

Saida Suka Gama Bata dakin Suka Bata lokaci Mai tsayi kafin suka bar dining room din zuwa bedroom dinta inda suka qarasa shiriricewa kafin yaje yayi wanka ya fice aiki guraren 1pm bayan A Abdoul tuni ya Isa office yafara ji da baqinsu na jiyan da Basu Gama dasuba.

Bayan fitarsa wanka tayi ta Sanya guntuwar doguwar Riga sofia tazo suka shiririce da fira wuni guda sai yamma sosai Suka fito ta sauya kayanta Dan Kai sofian gida da kanta.

Bayan fitarta yadawo Dan Haka shi kadai yaci abincin dare ya fito yakoma yayi wanka ya Sanya pyjamas black ya zauna Yana amsa wayoyi cikin nutsuwa da rashin hayaniya.

Sai karfe tara saura tadawo daukeda shopping bag sbd sun biya itada sofia sunyi shopping a Lenox square turarukanta taqaro da undies da Bata gajiya da yawansu harma da singlets dinta da yawanci Abba ya tadasu aiki.

Direct dakinta ta wuce tafara aje kayan takira Cindy tace ta jera Mata su closet ta tube ta shige toilet.

Wanka tayo da brush ta fito har lokacin Cindy na aikin jera kayanta
Dan kayan Doguwar rigar bacci Mai tsantsi ta saka har qasa tareda daura qaramin silky scarf akanta ta dauki turaren Nirvana Black ta fesa a jikinta ta kalli Cindy dake aiki tace”

Abinci Yana dining ko kitchen?

Yana kitchen sbd Sir AB na gamawa na tattara gurin amma siddika ta dafa Miki fish soup din dakikace Yana kitchen.

Nufar kofar fita tayi tana cewa”

Sai gobe zansha soup din yanzu zansha low fat yoghurt na kwanta ba Sosai nakejin yunwan ba.

Kai tsaye kitchen ta nufa ta bude fridge ta dauko qatuwar roban yoghurt din ta bude ta zuba a cup ta maida tareda juyowa zata dauka cup din ta fito taga mutum tsaye bayanta Yana kallonta hannuwansa nade a kirjinsa.

Ajiyan zuciya ta sauke sbd ta firgita bataji shigiwansa ba.

Kallon kitchen din yakeyi koina sbd baisan yaushe ranar daya taba shigowa kitchen din ba tsawon shekaru sai yau Dan Haka ya yabawa su Cindy da komai na kitchen din yake fes Kamar ba’a aikin komai cikinsa.

Cup din takai bakinta ta kurba yoghurt din tana cewa”

Kana buqatan wani Abu ne?

Matsota yayi sosai har Suka jingina da qaton table din Dake kitchen din Yana kallonta da rigar jikinta Mai santsi data Gama lafewa jikinta Kuma batada bra ya lashi yoghurt din bakinta da Bata qarasa hadewaba yace”

Meyasa Kika Dade a waje?

Kallonsa tayi tareda Dan maraice fuska zatai magana yace”

Daga yau Bayan school ko Ina karki sake zuwa bada izininaba,harda gidansu sofia.

Kallonsa tayi tareda gyada Kai tana kokarin aje cup din hannunta ya riqe hannun yakai cup din bakinta ya ringa Bata abakin harta shanye duka ya aje cup din tareda Kai fuskarsa wuyanta ya shaqi qamshin sabon turarenta Mai masifar qamshin dayayi Masa ya kalleta da murmushi gefen bakinsa yana qara zura kansa cikin wuyanta yace”

Hmmm I love it…

Hakan daya fada yasata sake tura kansa wuyanta ya shaqo qamshin da kyau ya lumshe fararen idanuwansa tareda Kama qaramin qugunta ya cira sama ya zaunar Kan table din Yana kallon rigar jikinta datasan tagama tashi aiki daga yanzu…
Aikuwa balle hannun rigar yayi ta zame ta sauka ta tsaya gurin cikinta..
Ta zura hannu ta zagayo bayansa take ya kwashe rigar tata fararen cinyoyinta suka bayyana suna cikin abinda yake qara rabasa da hakurinsa akanta ya zare scarf din data daure kanta ya saki qasa sukai baya Yana kissing bakinta dakeda sauran zaqi da sanyin yoghurt take cup din data gama Sha dashi ya Fado qasa ya fashe da qarfi..

Ms Na’ima da shigowar kenan babban palon daga dawowarta
Tayita Kiran A Abdoul Bata samuba hakama Turakin tayita Kira Baya dauka Dan Haka ta tawo taxi tadawo gida sbd tafiyar tata tayi dare sosai.

Qarar dataji ta fashewar Abu a kitchen ya sanyata daka tawa daga ita har Cindy data bude Bata kofa Suka waiwaya suka kalli hanyar kitchen din da mamaki Ms Na’ima ta kalli Cindy zatai magana suka Kuma Jin qarar faduwar wani abun da sauri Ms Na’ima ta nufa hanyar tana cewa”

Siddika ce a kitchen din take fasa Kaya sbd batasan zafin kudin siyansu ba ko? Banason asara kun sani dukkaninku Dan Haka bazan dauka ba…….

MAMUH

NOOR ALBI Na kudi ne pay at +234 903 234 5899
Or arewabooks for more pages.
[7/10, 9:36 PM] +234 704 076 8969: Mamuhgee 38
Nufar kitchen din tayi ranta a bace Dan dama da takaicin A Abdoul da Turakin da basu daga wayartaba tadawo hakama Laylah tayita kiranta bata samu itama Dan Haka duk Rai bace tadawo gidan Dan Haka take neman saukewa zafafe Kan Siddika tunda ga Cindy agabanta tabbas siddika ce a kitchen din sbd su biyu ne kawai masu aikin gidan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button