NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEENOVELS

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Kwantawa taso yi ta huta Amma kasa baccin tayi sbd Haka kawai taji komai baya Mata Dadi a ranta breakfast dinma dama daurewa kawai tayi tayisa taredasu sbd yanda mum ke cikin nishadi da alama sbd kallon datake jifansa dashi cikin yanayi na nuna soyayyarta.

Juye juyenta tagama Yi qarfe goma Sha daya ta fito ta nufi kitchen tuni su siddika Suka fara aikin abincin Dan Haka ta saka musu hannu tareda Basu umarnin sauran abincin da za’ai.
Suna gama girkin Takoma dakinta tayi wanka tayi sallah tasaka kayan Shan iska tayi kwanciyarta tana chatting Dan Bata buqatan fita cin abuncin duk da tasan baya gidan yawanci lunch dama daga ita sai mum din itama so dama tana school mum dince kawai.

Da daddare ma Bata fito cin abincin ba Biscuits da milk tea tasa Cindy takawo Mata daki taci tayi brush ta kwanta.
Washe gari ma Haka ta wuni a gida bataje koinaba hakama dining dinma ta qaurace zuwa tace batajin Dadi kawai.
Tana cika kwana hudu da dawowa daga Florida Tafara fita school sbd tuni tafara matsuwa data fara fitan sbd duk kwanakin Abban na gari
Idanuwanta sunkusa makancewa da ganin salon soyayyar mum datake nuna Masa.

Gidansu sofia tafara biyawa acan ta tsaya sukai breakfast tareda Sofia da mum dinta Suka fito suka wuce makaranta sofia nata zuba Mata tambayar Yaya mum tagane wani Abu kuwa?
Girgiza Kai kawai tayi sbd bazata iya magana akan al’amarin ba.

A school din ta wuni cur Bata dawoba sai Yamma Kuma agajiye take Dan Haka tana shigowa gida ko gurin mum Bata tsayaba gaidata kawai tayi ta wuci daki ta tube tafada toilet ta sakarwa kanta ruwan zafi.
Bayan tayo wankan jikinta ya sake da Yar gajiyar datakeji sallar magriba tayi tana idarwa ta saka kayan bacci dogon Wando da singlet saita saka qaramar hula ta fito ta nufi kitchen ta tadda angama Kai duka abincin dining gashi yunwa takeji so Dole taredasu zataci abincin bare taci anan kitchen ko dakinta.

Fitowa tayi ta nufi dakinta zata sanyo wata rigar Akan singlet dinta saiga mum tafito cikin Riga da wandon black jeans da purple Riga Mai Dan Fadi da tsayi kadan fuskarta ba wani kwalliya saidai lip balm Dake Kan lips dinta.
Dan dauke Kai Laylan tayi tareda sakin murmushi tana cewa”

Mum Zaki fita ne?

Dariya mum Na’iman Tai tana cewa”

Ina zanje a Daren Nan Abbanki na gari¿Kwalliyan Abbanki ce wannan.

Kai tsaye ta furta”

Abba red and white kala yafi so wannan da Kika saka ba…….

Shiru tayi gabanta yayi mugun faduwa tayi saurin dagowa sbd Jin abinda take Shirin fasawa kanta na fadar maganar…

Mum Na’ima kuwa da qaramin mamaki tace”

Hakane Kuma fa na manta duka
Kinyi kokarin sanin abinda Abbanki yafi so baby muaahh, ko ba yanzuba idan namanta da irin wannan abubuwan dasuka danganci Abbanki ki ringa tunan ok??

Gyada Kai tayi Ahankali batareda tasake kallon mum dinba tana kokarin wucewa mum takama hannunta ta jata zuwa dining tana cewa”

Kin kwana biyu bakici abinci tareda muba zo muje yau kici tareda mu kinji baby.

Janta tayi batareda damuwa da kayan Dake jikin Laylan ba har cikin dakin abincin suna kokarin zama sai gashi ya qaraso yashigo dakin a natse sanyeda fararen kayan zaman gida na DG Sai daya kusa qarasowa inda suke qamshinta ya tabbar Masa da tana gurin Dan Haka ya dago ahankali cikin basarwa ya kallesu su biyun saidai Kuma zuciyarsa ta rinjayesa takasa barin idanuwansa janyewa saga kallon wadda yayi kusan kwana ukun Bai Sanya a idanuwaba.

Irin kallon dayake sauke Mata a natse ba magana ba komai yasata hadiye sauke wani boyayyan numfashi ahankali kafin ta dago ta kalli saci kallon mum Na’ima wadda sai alokacin ta dago ganin baya kallonta hankalinsa na Kan Cindy data shigo da green tea dinsa da Laylah tasaka aringa dafo Masa sbd yanasha sosai.

Rigar jikinta ta maida kallonta taga dai maganar Laylan ce ba kalar yakesoba dan Haka ba lallai ya Bata dukkanin hankalinsa ba Wanda yanzu a duniya Kam bayan duqufa ga yin duk wani abun daukan hankalinsa akanta batada wani sauran aiki anan yanzu bayan hakan sbd yanzune tasake tabbatarda irin mijin datake aure Dan kuwa ya jiyar da ita Dadi da nishadin da Bata taba samuba.
Juyowa tayi ta kalli Laylah dake tsaye har lokacin a hankali tace”

Kuci abincin kawai zanje nayi wanka na sauya wannan kayan anjima naci idan naji yunwa yanzuma ba wani yunwa nakejiba.
Juyawa tayi tabar dining room din ta fice Cindy tabi bayanta bayan ta aje tea din Takoma dauko madarar Laylan datai Mata heating itama.

Suna ficewa dukkanin hakurinsa akanta ya qare ya kamo hannunta tareda janyota jikinsa ya rungume ahankali suka saki boyayyan Ajiyar zuciya atare Yana sake shigar da ita jikinsa tana shaqar qamshinsa dake kashe jikinta da kyau
Ahankali ta dago hannayenta ta zura bayansa ta qanqamesa sai alokacin tasaki bayyanannar ajiyan zuciya Haka kawai idanuwanta na Dan cikowa da hawaye.

Dagota yayi daga jikin nasa Yana yiwa fuskarta wani irin kallo kafin ya gangara da idanuwansa zuwa wuyanta da jikinta da kayan datake sanye dasu ya tsaida idanuwansa Kan singlet dinta Yana iya hango farar padded bra din dake jikinta kalar datafi komai naukan hankalinsa itama shi take kallon ganin irin yanda yake sakar Mata mayen kallo ta lumshe fararen idanuwanta ahankali tana kokarin janye hannunta daga jikinsa ya Kuma janyota ahankali yakai bakinsa kunnenta ya sakar Mata wani masifaffen numfashi Mai dumi kafin ahankali ya furta”

Karki tafi,I want to keep staring at you while eating…

Tashi duka tsigan jikinta sukayi ta dago cikin mutuwar jiki ta kallesa da idanuwanta cikin nasa idon tana kokarin dauke idanuwanta ya cirata sama lokaci daya tareda dorata akan dining din ya kamo fuskarta ya hade bakinsa da nata Yana Bata wani irin deep kiss daya sata qanqame qugunsa tana rufe idanuwanta wahalarce sbd jikinta daya Gama daukan dumi lokaci daya.

Yanda yake kissing nata yasata fara maida Masa hakan yasake dumama yanayin nasu tuni plates da cups din Dake Kan dining din suka watsosu qasa suna wani irin gigitaccen romancing,
Rigar jikinta ya fincike ya wurgar yayiwa farar bra dinta wani mayen kallo…ganin irin kallon dayake Mata Yana Kai hannu Kan bra dinta yasata riqe hannunsa ahankali jiki amace ta dago ta kallesa tana maida hannuwansa bayanta Dan ya rungumeta ahankali ta bude Baki tace”

Mum zata iya dawowa any moment.

Bakinta ya kalla dake maganar cikin yanayi na tsananin kewarta batareda yace komaiba ya dauketa Kai tsaye ya fito da ita gabanta na faduwa da sauri ta kallesa tana tsoron mum tagansu ahaka Amma ko ajikinsa Dan kuwa baya cikin mazan Dake shakka bare tsoron macen da itace a qarqashinsa bashine a qarqashinta ba.
Sama ya Haye da ita tareda shigewa palonsa ya rufo kofar tun a palon ya fincike bra dinta data Gama tsole idonsa yayi wurgi da ita anan Suka shige bedroom dinsa cikin tsananin kewar juna yafara juyata son ransa tana sakar Masa koina ajikinta musamman dayake sun Saba da wani irin gigitaccen romance Mai shegen zafi Dan Haka sai dasuka Gama haukata dakin kafin suka fada gado Dan sauran aikin.

Cindy da koina jikinta ke rawa da abinda idanuwanta sukazo Suka ganar Mata data dawo kawo madarar Laylan da sauri ta qarasa dining room din bayan taga fitarsu tafara tattara kayanda duk sukai watsi dasu daga kan dining din ta sbd Kar Ms Na’ima tafito tagani sbd ko yayane batason Laylan tashiga matsala.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button