NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL
NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE
Idan kinjie A Abdoul will arrange inda Zaki zauna gashinan arubuce anan no accommodation kowa zai zauna inda yakeda.
Gyada Kai tayi Ahankali tareda juyawa ta fice batareda ta tsaya ta amsa takardarba tace” thank you Abba” ta juya ta fice da Dan sauri sbd tsayuwar takusa gagararta.
Barin fitarta ko kofar Bai dago yabi da kallo ba ya dauki iPad dinsa Yana cigaba da abinda yakeyi.
Bedroom dinta Takoma ta hada dukkanin kayan tafiyarta cikin suitcases na Louis Vuitton ta fito tayi wanka tasaka Kaya ta nufi kitchen inda Suka hau aikin abinci dasu Cindy suna firar kewarta da zasuyi.
Da daddare taso karban takardarta Dake hannun abban sbd tafiyar sassafe zasuyi gashi Bai fito cin abinci ba daga ita sai Ms Na’ima sukai dinner Dan Haka ta sanarwa mum din tana buqatan takardar.
Bayan Takoma daki wanka tayi ta Sanya kayan bacci da turare ta kame gashinta ta nufi dakin mum Na’ima ta zauna Kan sofa tareda janyo wayarta tana chatting tana jiran Mum din tagama abinda take idan taje gurinsa ta anso Mata takardar.
Wata dagowar silky rigar bacci ce take jikin mum Na’iman sai wani irin qamshi take zubawa fuskarta har lokacin kame da lipstick tana sake gyara gashinta duk dan zata gurin Turakin Kai Masa fira.
Ido Laylah ya zuba Mata hankalinta na rabuwa biyu daga chatting datakeyi adon na mum yawa takeji aranta saidai Kuma ba huruminta bane Dan Haka saita dauke Kai daga kallon mum din gaba daya tana kokarin tattara hankalinta Kan wayarta saidai hakan na neman gagara ta miqe ta nufi kofa tana cewa”
Mum Bari naje palo na jiraki akwai program ma dazan kalla a tv.
Tana fitowa kitchen tafara zuwa ta Dan Sha ruwa a fridge kafin tadawo palon ta zauna lokacin mum din ta fito ta Haye sama.
Acan sama bayan zuwan Ms Na’ima ta tararda mamakin duniya alokacinda yau akaron farko da Turaki da kansa ya janyota jikinsa ya rungume da kyau Yana shaqar qamshin jikinta idanuwanta dasuke sauye a rufe Yana matseta ahankali cikin jikinsa…..
Mummunan faduwa gabanta yayi cikin yanayi na mamaki Mai girma da tsoro ta janye jikinta tana kallonsa da idanuwa a bude..
Idanuwansa Dake cikeda wani irin yanayinda zai iya raba mace da nutsuwarta sbd buqatuwa dashi da wannan idanuwan,.
Maida kallonta tayi Kan kayan baccin dake jikinsa riga da wando masu tsananin taushi farare tas taga yanayin jikinsa gabanta yakuma faduwa da sauri ta dago ta kallesa tanaja da baya cikin dimauta da mamakin yaushe yasamu lafiya????
Janyota yakuma Yi jikinsa Yana kokarin zura hannayensa cikin rigarta a kunnenta ya Dora bakinsa ya sauke wani irin Numfashi zaiyi Mata magana ta janye da sauri cikin shiga mummunan yanayin firgici Dan bazata yarda Turaki yafara haduwa da itaba ayanda take yanzu ba shiri,
Batasan yasamu lafiya ba da Babu abinda zaisa Bata shiryaba,
Ta Yaya zata Bari wani Abu yashiga tsakaninsu a karon farko yajita ayanda take,
Bazata yardaba Kota Yaya zatayi gyaran gaske kafin wani abun yafaru Dan kuwa a burinta da buqatarta Turakin na saninta mace bazata Bari yakuma sanin wata macen ba…
Juyawa tayi tana gyara rigarta da tuni yafara warware daurin ta saman tana Dan sake murmushin yaqe tace”
Umm..ammn.. I’m off….
Baice komaiba kallo daya yayi Mata da kyau kafin ya dauke idanuwansa Yana gyada Mata Kai tareda wucewa bedroom dinsa yashige..
Ajiyar zuciya tahau jerowa cikin tsananin firgici da samun kubutar dabai yimata zuwan gaba dayaba
Hakama ta Dan Dole tayi saurin kwace kanta sbd batajin idan hannuwansa suka sauka cikin jikinta zata iya kwace kanta sbd tsananin baqatarta ta haduwa dashi
Hakan na faruwa za’a iya samun matsala Dan kuwa ba lallai ya iya tsayawa akanta ita dayaba tunda ba lallai yasamu gamsuwa akaron farkonba….
Da sauri ta juya ta fito ta sauko tana kokarin Isa daki takira Zinat Koda bala’i ta Aiko Mata da sakon abubuwan dazata buqata Dan hade kanta tsaf cikin gaggawa sbd komai zai iya faruwa yanzu tunda yasamu lafiya zai iya qara aure…
Yanda ta saukowa a rikice ko gabanta Bata gani Sosai yasa ko takan Laylah dake jiranta bataiba ta nufi hanyar bedroom dinta
Laylah dake jiranta taga yanda ta sauko saida gabanta yayi mummunan faduwa ganin yanayinta ga rigarta ta saman a Dan bude…dauke kallonta tayi da sauri tana cewa”
Mum takardan fa?
Bata tsayaba tana shigewa bedroom dinta sbd nutsuwarta da gabaki daya Bata Nan tana Kan wayar datake tsananin buqatan Yi da Zinat tace”
Kije ki dauko tanan palon saman.
Rufe dakinta tayi da karfi tana shigewa
Laylan ma yanda zuciyarta ke bugawa yasa batai tunanin tsayawaba ta nufi palon saman da zuciyarta ke ingizata ga zuwa dauko takardarta duk da tana Jin fagarbar zuwa Dan kada tasamu abinda zai Hana zuciyarta daina bugawa da qarfi saidai hakanan ta tafi tana Shiga palon ba kowa saidai kafar bedroom dinsa a bude take
Ta dauke kallonta daga kallon gurin ta nufi inda taga takardar takai hannu zata dauka taji tsayuwar mutum a bayanta..
Bata juyoba sbd qamshinsa yasata kasa waiwayowa ta kallesa hakanan zuciyarta ke Hana waiwayowa sbd kada taga wani abun daban kamar yanda tagani a jikin mum Na’ima…..
Ba tsammani hannuwansa masu taushi taji sun zuro ta bayanta zuwa Kan shafaffen cikinta dake cikin kayan baccinta ta rintse idanuwanta tana hadiye wani yawun daya tsaya Mata a makoshi tun dazu batareda tayi wani qwaqwaran motsiba…
Bayanta ya hade da kirjinsa Yana zura kansa cikin wuyanta inda yayiwa qamshin jikinta kyakkyawar shaqa Yana rufe ido cikin wani mawuyacin yanayin daya sanyashi birkitota gaba daya ya kalli fuskarta da jajayen idanuwansa yana kamo wuyata da hannayensa ya janyo fuskarta garesa a haukace ya hade bakinsu tareda cirata sama ya manna jikin bango.
MAMUH
Noor Albi
Pay@+234 903 234 5899
[7/10, 9:35 PM] +234 704 076 8969: Mamuhgee 28
Rarrashinta Sofia tahau Yi har Aunt siya tashigo dakin riqeda result na scanning din da akai Mata na tabbatarda cikin yafice gabaki daya ba wata matsala,
Kallon Laylan tayi tareda aje folder da scan din yake ciki tana hada Mata sauran allurar dazatai Mata ta kalli Sofia tana cewa ta zubawa laylan ruwan zafi tasha.
Allura Tai Mata tareda Bata magani bayan Tasha ruwan zafi.
Kamata Aunt din takaita toilet din Dake dakin tayo wankan ruwan zafi sosai ta gaso jikinta sai taji tadan ji jikin ya Dan saki kadan ta fito da Taimakon Sofia ta Sanya Riga da wando masu kauri Sosai da hular sanyi Takoma ta kwanta Suka lullubeta take bacci ya dauketa Tana sauke Ajiyar zuciyan kukan datasha.
Daga Aunt siya har Sofia Babu Wanda yayi Mata maganar cikin da abinda ya danganci waye uban cikin sbd bawai Jin cikin ajikintane abunda ya Basu mamaki ba illa sanin Laylan Batada saurayi ko daya,duk samarin Dake bibiyarta Babu Wanda ta taba kulawa bare tabasa damar soyayya da ita har wani abun yashiga tsakani..tunda su din duka tashin turaine Basu damu da wani samun cikiba ga mace rashin sanin saurayin Laylan shine yafi bawa Sofia mamaki itada sukeda kusanci Sosai.
Washe garin fayau ta farka guraren 11 na safe
Jikinta ba qwari sosai har Lokacin sai Idanuwanta dasuka sake kumbura sbd kuka dakuma bacci,
Brush tayo tareda sake shiga ruwan zafi kafin ta fito Tasha tea da liver sauce aka Bata magani takuma Sha saitaji ta sake warwarewa
Saidata Bari abincin dataci ya zauna acikinta bayan mintuna sosai kafin ta miqe tashiga wanka sbd gida zasu koma anyi discharging nata..