NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEENOVELS

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Yanda take Shan cereals da sauran abincin ahankali kamar batason ci yaketa qara daukan hankalinsa akanta,komai nata fizgar hankalinsa yake,
Dayake hakan ya dauke kallonsa daga kanta yafara cin abincinsa a natse har suka kammala ta tattare gurin tana kaiwa kitchen saiga Rosalie tazo,saita bar Mata ayyukan ta fito Palo ko zama bataiba ta nufi bedroom dinsa ta gyara tas tareda mixing turaruka daban daban ta zuba a humidifier
Take tafara hayaqin wasu irin qamshi masu Dadi
Dayake baya dakin ya fita Yana waje.
Har toilet dinsa ta wanke ta fasa sabbin towels biyu ta qara akan ukun dake toilet din ta tana fitowa Yana shigowa riqeda waya Yana amsawa baice Mata komaiba ya Jaya jikinsa ya zauna tana Kan jikinsa ta dauka wayarta Dake blinking haske alamar shigowar sako ta bude tana karanta saqon Sofia da murmushi Kan fuskarta sbd abinda yake rubuce cikin sakon.

A dakinsa tayi baccin ranarta sai kusan yamma ta farka tayi sallar la’asar ta fito taci abinci tazauna Palo tana kallo da chatting har akai magriba Takoma dakinta tayi
Saidata Gama sallar ishai tayi wanka tareda saka cotton Riga da gajeran wando na bacci.

Fitowa tayi Shan madararta kamar yanda ta Saba duk dare kafin ta kwanta sbd batajin yunwama kwata kwata.
Tana shiga kitchen yadawo ya wuce dakinsa direct Dan samun damar wanka da hutawa.

Palon ta zauna tana kallo sama sama dakuma chatting sai gashi yafito
Bata dagoba sbd nauyin kayan Dake jikinta hakama tanajin idanuwansa na yawo ajikinta Dan hakan taqi dagowa tafara kokarin cigaba da chatting dinta Amma hankalinta yaqi komawa akai har daida yazo ya ranqwafa a hankali ya shafa fuskarta suka lumshe idanuwa atare
Ya zauna a nutse Yana cewa”

Ina buqatan ruwa,
Mara sanyi.

Aje wayarta tayi tareda miqewa taje ta dauko Masa ruwan takawo Masa ta tadda Yana waya Dan Haka da kanta ta bude Masa ta zauna ahankali tareda miqa Masa Dan tabbas tasan da mum Na’ima yake waya,
Zucuyartace ta buga da qarfi tana tsananta bugu sbd tunanin mum din daya fado mata.

Barin gurin take kokarin Yi ya hanata ta hanyar riqeta Kuma Bai daina wayarsa da Ms Na’ima dinba wadda keta jeho Masa maganganun batsa na yanda ta Matsu tadawo su hadu.

Batajin Mai mum din ke fada Amma yanayin yanda yake amsawar yasa ta fahimci baya buqatan taji abinda mum din ke fada
Duk sai taji wani iri tasake miqewa daga jikinsa zata bar gurin ya dago manyan idanuwansa ya zuba Mata Dole ta zauna jikin nasa Amma fuskarta a wani irin yanayi na kamar Mai Jin bacci.

Yanda take lumshe idanuwanta tana budewa ne yasa zancen dayake a wayar yafara subuce Masa dan Dole yacewa Ms Na’ima din zai kirata sbd zata iya gane wani Halin dayake Shirin Shiga zakuma ta dauka Dan zantukan tane suke rikitasa Dan Haka gwara ya kashe zai kirata idan Laylah Bata kusa Dan dama bayajin ya kamata yayi zance irin wannan agaban da mum din Laylahn a gabanta.

Cikin sanyi ahankali ta furta”

Bacci nakeji.

Sai daya qarewa yanayinta kallo tsaf kafin ya saki wani gajeran murmushi Yana rungumeta ta baya cikin wani Irin sautin daya tada dukkanin tsikar jikinta ya furta”

Qawarki tace tanason wani baby,
Zaki Bata…..?

Batasan lokacinda ta rintse idanuwanta da qarfi ba sbd tabbas kenan dazu yaga massage din Sofia datake karantawa tana jikinsa.

Hannu ya zira ahankali cikin rigarta tana Jin hakan tasan sunan kayan baccin sorry Dan kuwa farkasu zaiyi,
Ya shafo cikinta ahankali Yana shinshina wuyanta zuwa kirjinta daya zuba idonsa akai sbd Yana iya gani qarara bata sanyeda bra Dan Haka ya zura hannunsa daya cikin rigar dayan ya kamo kanta ya hade fuskarsu suna sauke numfashi atare.

Da safe daqyar ta iya tashi ta fito jikinta koina na Mata ciwo ko breakfast din daqyar ta hada take tayi wanka suna Gama breakfast Suka koma bacci sbd shi kansa yanajin gajiyar Dan Haka ko Rosalie cewa yayi A Abdoul ya sanar da ita karta zo baya buqatan hayaniya a gidan zai huta yau.

Yini guda sukai a gidan zur ko kofar fita baije ba daga bedroom dinsa sai nata sai Palo da kitchen
Tayi bacci isashshe yau din ajikinsa sbd taji jiki iya Jin jiki wayarsa ma ranar a kashe ta yini sai dare ya kunna ta.

Washe gari asibiti Suka tafi gurin wani Dr Matt ya dubata akan ciwon jikin datake after sex
Ya tabbatar musu ba komai bane rashin sabo ne dakuma qarfi da Turakin yafita sosai
Duk sai taji kunyarsa tadawo Mata sabuwa
Suna dawowa gida ya sanar da ita washe gari zai koma Atlanta sbd Ms Na’ima na hanyar dawowa itama.

Sukuku ta qarasa wuninta sai dare data yamutsu tasake tana wanka baccin gajiya yayi gaba da ita.

Washe gari jirgin safe zaibi Dan Haka ko breakfast baiyiba green tea kwai data dafa Masa yasha yafito suka tafi da A Abdoul Dake jiransa a qasan building din da mota suka fito tareda ita Suka fara ajeta school.

Kallonta yayi bayan A Abdoul yayi parking ya zari wayarsa ya bude motar Yana cewa”

Zan amsa waya a waje.

Ahankali ya matsi hannunta Dan ta dago ta kallesa Amma Bata dagon ba.
Kamo fuskarta yayi da hannunsa daya ya Kai bakinsa yayiwa bakinta kyakkyawar Sha kafin ya sakeya Kai tsaye ahankali ya furta”

Take care,
A Abdoul yasaka Miki kudi a account naki,
Banda yawo ok??

Gyada Kai tayi tareda cewa” thank you” ahankali.

Suna barin gurin kafin ta qarasa ciki sofia ta sauka a mota suka qarasa ciki tare tana Mata iskanci kala kala itadai Bata wani tankaba sbd batada abinda zata Kare kanta dashi akan iskancin sofian.

Bayan tafiyarsa kullum zai Mata txt wani lokacinma yakan Kira Amma dayake baicika zamaba sai Kiran Yana wuya saidai txt din duk da idan Kuma ya Kiran suna dadewa suna wayar wadda duk Rabi lalace Masa takeyi da wata irin shagwabar da batamasan tanayi ba Dan kuwa a kwanaki kadan dasukai atare ba qaramin lalatata yayiba da komai daya dangancesa,
Ahaka har suka kammala program dinsu cikin Saida aka qara musu sati biyu Dan Haka ita sai dama taqara sati daya akan biyun sunata shiririta gidan Aunt siya kafin sukai Shirin dawowa itada Sofia suka biyo jirgin yamma na ranar alhamis suka dawo.

MAMUH

[7/10, 9:35 PM] +234 704 076 8969: Mamuhgee 31
Bata sanarwa kowa dawowar tata yau na Dan Haka suna sauka taxi Suka dauka zuwa gida,
Gidansu Sofia suka fara biyawa aka sauke Sofia din kafin aka wuce da ita gida.,
Su Cindy dasuka ganta sunfi kowa farin cikin dawowarta suka hau farin ciki da murna,

Mum Na’ima dake main hall(babban palon gidan) zaune tana amsa waya ta aje tareda miqewa tsaye ta ware hannuwanta fuskarta daukeda farin ciki tace”

My baby is back,Masha Allah, Masha Allah.

Qarasowa Laylan tayi tana sake lallausan murmushi itama ta rungumeta a natse Yana cewe”

I missed you mum.

I missed you too Honey,
Yaya hanya?

Lfy kalau mum,na sameku lfy?
Ya Nigeria?

Wata Yar dariya tayi tana cewa”

Nigeria kalau,zanma sake komawa Inshallah Nan bada dadewa sosai ba.

Okay mum Bari naje nayi wanka da sallah.

Bedroom dinta ta nufa tareda siddika dake Jan suitcases dinta cikin murnar dawowarta, Cindy Kuma tuni ta Isa dakin Dan gyarasa kafin tashigo.

Dayake ba wani aiki bane gyaran dakin sbd komai nata na Nan fes zaune a inda yake kamar tananan gashi dama duk bayan kwana daya sai Cindy tayi gyran dakin idan tana aikin gidan Dan Haka ko data shigo Cindyn tagama komai sai qamshi da sanyin Air-con tana toilet tana wankewa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button