NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEENOVELS

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL

NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Fes ta kwashe kayan dasuka farfashe na cups da plates takai kitchen ta zuba shara tadawo tasake jere wasu ta gyara gurin kamar Babu abun daya faru tadauke rigar jikin Laylan dake qasa a yaqe tayi dakinta takai Mata tadawo ta sidade Takoma dakinta mamaki da tsoron al’amarin na kamata hakama wasu tunanin abubuwan dasuka faru tun kwanaki da dadewa na dawo Mata na yanda Sir din yake shiga dakin Laylan lokacinda tayi rashin lafiya dakuma ciwonsa Laylah ta taba Yi har akai Mata dinki lokacin kenan……

Sbd yanda Suka kwana biyu Basu haduba yasa ba qaramar gurzuwa tayi ba Dan Haka jikinta ba wani qwari tayi wanka tafito daureta babban towel dinsa Yana zaune Yana kallonta cikin towel dinsa gashinta na tsiyayar ruwa suna gangarowa daga kanta suna bi wuyanta zuwa Kan kirjinta da haskensa ke sake daukan hankalinsa musamman ganin kaman ba sun sake cikowa.
Gyara dakin tayi sbd yanda ya hargitse tana gamawa ta fito Palo ta dauki bra dinta tasaka tadawo dakinsa da kansa ya Sanya Mata farar longsleeve dinsa ta fito gabanta na faduwa hannunsa na riqe da nata harsuka Gama saukowa bakowa a palon ta zare hannunta ta nufi dakinta ta zare rigarsa dake jikinta ta aje cikin closet ta sako wasu Riga da wandon bacci farare ta sako hula Mai kauri akanta sbd sanyin gashinta karya bayyana ta fito sbd yunwa takeji.

Tana fitowa Yana zaune palon yace taje takira Ms Na’ima suci abincin.

Tana juyawa zuwa dakin mum din yabita da wani irin kallo kayan baccin nata nakuma daukan hankalinsa
Ya dauke idanuwansa ahankali daga kallonta cikin wani yanayi na kamewa Dan komai zai iya faruwa.

Ko dataje dakin mum kiran nata tana zaune gaban mirror tagamo sabon wanka ta saka wata doguwar English gown red tayi Yar kwalliya kadan da red lipstick sai fesa turare takeyi.

Dakatawa Laylan tayi tareda rufe ido ahankali ta sauke Numfashi tareda Ajiyar zuciya a sirrance ta dannewa zuciyarta Jin kowane irin yanayi akan hakan kafin ta bude ido tana kallon mum din tace”

Mum Abba na jira haryanxu bamuci abincin ba.

Wani juyowa mum din Tai cikin tsananin farin ciki da mamaki tace”

Turaki baici abincinba haryanzu Ni ya tsaya jira?

Wani numfashi Laylah takuma ja a boye kafin tace”

Eh ke yake jira.

Murmushi tasake tareda tasowa cikin farin ciki batareda ta lura da sauyin kayan jikin Laylan ba bare damuwa Suka fito kowacce qamshinta dabam Yana tashi ahankali sbd mahaukatan designer perfumes dasuke amfani dasu masu tsada Wanda idan kana buqatan irinsu ka tuntubi @ Instagram _aceeyah
08104673847
Ba perfumes kawaiba duk wasu designers zaku samu agurinta,
Designer bags in dky, calvein klein, aldo, coach
Victoria secret cream, lotion and body mist
Bath and body works creams lotions and mist
Bath and body works candles, diffusers
Bricks, dkny suit cases
Kids, men, women designer wears and lots more…..08104673847

MAMUH

NOOR ALBI NA KUDINE PAY AT +234 903 234 5899 kokuma a arewabooks for more pages.
[7/10, 9:35 PM] +234 704 076 8969: Mamuhgee 33

Assalamualaikum lovely brothers and sisters. Please support our YouTube channel sudais kura for Allah sake our channel is all about Qur’an recitation and other Islamic studies ???????? I am not perfect, but I’m a mother who love to see kids Recite Qur’an. I’m trying my best with the little I know to install the love of the holy Qur’an into sudais heart at this young age. Please support our journey by subscribing to Sudais kura YouTube channel ????we are planning to start some simple craft and art work too on the same channel insha Allah. Just subscribe and you will not regret❤️ the channel link ????????
https://youtu.be/g6BGEBv-X8Y


Suna fitowa qamshin Valentino hancinsa yafara shaqa a natse sbd shine turaren daya Gama kamata da kuka kayanta,
Dagowa yayi a natse da mayun idanuwansa yana Shirin saukesu akanta qamshin Dior ma Ms Na’ima yashiga hancinsa yayi musu kallo daya lokacinda suke nufosa cikin kalolin kayan dayafi so ga mace Laylah farare mum din Kuma red.

Miqewa yayi tun kafin su iso ganin irin kallond mum ke Masa cikin washe Baki
Laylah Kuma kallo daya Tai Masa ta dauke Kai lurada mum din zata iya Kama hannuwansa ko rumgumarsa agabanta
Shima lurada hakan yasanshi wucewa gaba kafin taqaraso gurinsa yayi gaba Suka bi bayansa.
Daga Laylan harshi sunyi mamakin ganin dining room din a gyare Dan said alokacin ta tuna da yanda suka hargitsa gurin gabaki daya kafin su barsa,
Satar kallonsa tayi Dan kuwa da ace a yanda Suka barsa suka taddasa mum saita tada gidan da hayaniyar sai anfada Wanda yayi wanan barnar
Amma ganin ko kallonta yaqi sake Yi alamar ko ajikinsa Koda ta tadda gurin a hargitse yasata dannewa tana godewa koma waye ya gyara gurin duk da ta San bazai wuce Cindy ba.

Zaunawa sukai cin abincin farin ciki Hana mum Na’ima cin abincin a natse sai surutu take zubawa na bayyana yanda take jinsa aranta duk da ba fili tafito tana fada ba kawai cikin kissarta data ganin Turakin baida kowa cikin ransa bayan ita sbd ta jiyar dashi zaqin zumarta…

Shiru Laylah tayi tana cin abincinta cikin nutsuwa Saida mum din tayi maganar basa buqatan qarin kowa arayuwarsa su kadai ahaka sun Isa happy family musamman idan kafin ayiwa Laylan aure sun samu wata qaruwar ta dago kallesa shima ita ya kalla Yana daukan cup din green tea yakai bakinsa..

Sauke Kai tayi tana cigaba da cin abincinta cikinta nutsuwa da sauraron mum din.

Madararta ta dauka tanasha ahankali saitaji idanuwansa na yawo akanta ta aje cup din ahankali tareda dagowa tafara kallon mum Dake cin macaroni salad zalla taga idonta nakan abincin datake ci ta dago da idonta ta kallesa da Ido ya kalli buttons din gaban rigarta Dake bude daga sama gashi ta cire bra Dan Shirin bacci ne Tai tana komawa busar da kanta kawai zatai ta kwanta.

Irin kallon dayakewa gaban rigar tata yasata hadiye madarar Dake bakinta da qyar tareda sake satar kallon mum da har lokacin idonta Bai kansu da Ido Tai Masa Rau rau da idon ya daina kalla..

Ganin mum ta dago Kuma har lokacin idonsa nakanta ta miqe tsaye tareda daukan cup din madararta tana cewa”

Good night mum zanje na kwanta inda school gobe da safe,
Harta kusa kofa ta dakata tareda juyowa ahankali ta kalli cikin idanuwansa Dake kanta ahankali ta furta”

Good night Abba.

Dauke ido yayi akanta wani siririn murmushi na kufce Masa saidai a natse ya sakesa kadan tareda cigaba da Shan tea dinsa Yana maida kallonsa kan Ms Na’ima Dake Masa wata maganar daukanta sbd murnar Laylah tabasu gurine yasaki tsaddaden murmushinsa Mai haukata qaramar qwaqwalwarta.

Laylah na Isa dakinta kuwa zare hular kanta tayi itama da murmushi Kan fuskarta ta nufi hand dryer ta kunna ta busar da gashinta tareda saka socks ta nufi gadonta tana Hawa ta hangi rigarta dasuka watsar a dining room ajiye Kan sofar Dake kusada gadonta takai hannu da sauri ta dauka takalla dakyau tana Jin wata irin kunyar Cindy Mai tsanani na shigarta sbd hakan ya tabbatar Mata da Cindy ce ta gyara dining room din takuma kawo Mata rigarta daki Kuma ta tabbarda akwai yiyuwar Cindyn tagansu da Abban kenan¿
Rintse ido tayi tana cewa”

Sorry Cindy Kinga abinda baikamata ki ganiba nasan Kuma bazaki fadawa kowaba.

kwantawa tayi tareda Addua take bacci ya dauketa sbd gajiya da ciwon jikin datake ji.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button