NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL
NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Wani firgitaccen kallo ya sakar Mata
saura kiris numfashinsa yakusa barin jikinsa ya sake matseta jikinsa Yana kallonta idanuwansa na sauyawa yana kallonta tagama lashe zumar tas….
Takuma dauko wani yankan pancake din Yana digar da Zuma ta nufo bakinsa ya riqe hannunta Yana kallon idanuwanta da murmushin Dake Kan fuskarta ya zubawa hannunta daya riqe Ido Yana kallon yanda zuman ke diga Kan kirjinta Yana gangara har cikin bra dinta…
Inda yake kalla ta Kai idonta ta kalla tana kokarin maida pancake din Kan plate ya riqo hannun tareda kaiwa bakinsa ya karbe ya cinye Yana kallon zumar Dake gangara Kan jikinta… Ya sake matsota jikinsa sosai Yana sake Bata damar matso Mata da kirjinta..
Idonsa Kan fuskarta yakai bakinsa ahankali yayiwa zumar wani lasar data sanyata qanqame kansa tana neman dauke numfashi,
ya sake zira harshensa ya laso zumar wannan karon banqarewa tayi tana sake kamo kansa.
Hook na bra dinta ya balle batareda ya zare Mata duka ba yaci gaba da lasheta cikin salon birkata Mata karamin kanta harsai daya lashe zuman tas ya dago ya kamo bakinta yafara kissing Yana qarasa zare Mata bra din yayi wurgi tareda miqewa tsaye da ita ajikinsa bakinsu ahade suka koma bedroom
Suna shigewa ya turo kofar da qafarsa.
Baccin Rana tayi sai kusan 5 ta farka amatuqar gajiye ta tashi tayi sallar la’asar tareda fitowa Palo taje kitchen ta hado cereals da Madara tadawo Palo tazauna tana kallo tana chatting tana Sha a natse sbd bayanan ya fita tun tana bacci.
Da sofia suke chatting tana Mata korafin ciwon jikinta akan Aunt siya Dake hudubantata Dan kuwa itace taqarasa zugata ta zarewa Abban gaba daya.
Tana cikin chatting din yadawo ta dago ta kallesa fuskarta a Dan sakalce da gajiyan datake ciki
Kafin ta tashi yariga ya iso inda taken ya zauna gefenta ahankali tareda kallon abin datake Sha ya kalleta yace”
Wannan abinci ne?
Gyada masa Kai tayi tana sake marairaicewa da fuska tace”
Yunwa nakeji Kuma banajin Dadi bare na dafa abinci shine nakeshan wannan din.
Kallonta yayi da kulawa Kai tsaye yace”
Kinajin wani abun ne?
Girgiza Kai tayi tana qasara shanye cereals dinta tace”
Zazzabine idan nayi bacci sosai Zan warware.
Shiru yayi kawai tareda fidda wayarsa yakira A Abdoul ya sanar masa asiya Masa tickets guda biyu na zuwa New Jersey zuwa gobe.
Tanajinsa Amma batai tunanin da ita zasuyi tafiyarba sai washe garin tanama baccin safe yace ta tashi ta shirya su tafi Dan Haka ba wani shiri ta shirya cikin blue skinny jeans da farar long sleeve kamar yanda shima blue jeans ne jikinsa da farar lv long sleeve,
Sneakers ne a qafarsu farare na Nike
Doguwar Blazer kawai ta Dora akan kayanta blue Suka nufi airport hannunta na cikin nasa dayan hannunta na riqeda handbag dinta tana yiwa Anty Sa’adah txt din cewan”
Zataje New Jersey tadawo kwana biyu.
First class suke Dan Haka ko acikin jirgin tana manne gefensa ba Bata lokaci bacci ya dauketa.
Koda suka Isa New Jersey A Abdoul yariga yayi musu booking suites a Grand Cascades Lodge
Motan hotel din ce tazo ta daukesu daga airport Suka Isa,
A matuqar gajiye take Dan Haka wanka tayi da ruwan zafi tayi sallah daqyar taci kadan daga tarin varieties na abincin da yabada order
Tana gamaci ta kwanta sai bacci dama dare yayi.
Washe gari ma bacci ta wuni Yi sai data Gama cire gajiyarta duka cikin kwana biyu kafin ta sake tafara Jin dadin garin sbd Babu inda yake zuwa tunda ta fahimci ba aiki yazo yiba hutawa yake buqata Dan Haka ta sake Masa jiki sosai Suka Gama haukata dukkanin dakin da Palo da koinama..
Kullum idan za’ai gyaran dakin saita tafara harhada dakin sbd yanda suke hargitsa komai.
Tunda tazo garin jikinta baya ganin suturar arzki idan ba sallah zataiba kokuma zasu fita..
Wasu shegun nighties take sakawa da qananun shorts dasuka Gama hautsina hakuri da kawaicinsa ya ringa juyata son ransa suna hutawa..
Kwanansu Tara a garin suka koma LA sbd wata tafiyar data taso Masa Dan Haka suna dawowa tace yabarta a LA din sbd Anty Sa’adah na qasar har yanzu Bata komaba suna buqatan kasancewa da juna.
Ranar daya wuce a asibiti Suka wuni sai dare Suka koma gida tareda Anty Sa’adah da zata kwana gurinta sbd su samu lokacin kasancewa da juna.
Momy tasan duk yanda tayi bazata iya hanasu kasancewa da junaba sbd aka Laylah tasan kafiyar Sa’adah Dan Haka Bata wahalda kantaba hanata zuwa Suka wuce.
Suna dawowa dayake sun Dan gaji tea suka Sha suka kwanta a dakin Laylan,
Washe gari ma dai hakanan ta tashi ba wani qarfi jikinta ta hada musu breakfast Takoma tayi wanka ta Sanya Doguwar Riga Mara nauyi Suka fito sukai breakfast suna gamawa Takoma ta kwanta Dan yanzu Kam zazzabi takeji sosai.
Ahankali zazzabi Mai qarfi ya kwantar da ita kwana biyu Dole yasa anty Sa’adah ta takurata sukai booking appointment da wani likita a asibitin da Abba yake akan washe gari zasu.
Kafin suje asibitin Kuma sai gashi tasamu Dan sauki Dan Haka taso qin zuwa asibitin Dole Anty Sa’adah Tai Mata Suka tafi tashin farko Dr na Gama dubata ya sanar dasu she’s 7weeks pregnant…
Wani mummanan tashin hankali da matsananciyar kunyar duniya tashiga gaban Anty Sa’adah har batasan lokacinda hawaye Suka ringa gangarowa Kan fuskarta ba takasa dagowa ta kalli Anty Sa’adah.
Anty Sa’adah ganin hawaye da Kuma halinda Laylan tashiga Kan sakamakon da aka Basu yasa hankalinta mugun tashi gabanta yashiga bugawa da qarfi cikin fargabar me hakan ke nufi?
Ita kanta zancen cikin ya firgitata sosai saidai Kuma kukan Laylan yafi Bata tsoro indai cikin bana wanine dabanba Dan kuwa Turakin dabai Gama sanin kamar laylanba bare daukanta matarsa tayaya zaace cikinsane? Dan Haka itama hawayen tafara cikin tsananin tashin hankali da fargabar wannan wane abune yake Shirin faruwa dasu suna zamansu cikin rufin asiri da qaunar mutanannan ace wannan Abu ya bullo.
Gida suka koma Suka zauna Palo jigum jigum kowacce na tsiyayar hawaye musamman anty Sa’adahn datake hango inda wannan tashin hankalin zai kaisu..
Sun Jima ahakan kafin Laylah dataga kukan Anty Sa’adahn yayi yawa Kuma idan ta fahimceta tasan tunanin dayake ranta baifi na inda ta samu cikiba Dan Haka ta share hawayenta tareda kallon anty Sa’adahn ta bude Baki cikin kunya da sanyin jiki tace”
Anty Sa’adah ba abinda kike tunani bane,
Wlh bazan taba aikata zinaba duk inda nasamu kaina da yardan Allah…..
Wani kallo anty Sa’adah Tai Mata tanason magana Amma Tama kasa sbd batasan me zataceba.
Itama shiru tayi takasa fadar yanda cikin yake,
Ba fadawa anty Sa’adahn ba shin tayayama zatai da cikin?
Wannan cikin bayyanarsa masifar Dake lafe ce zata farka Dan a duniya bayan Haj Zinat Aminiyar mum Na’ima itace tafi kowa sanin irin masifar Dake cikin mum din akan Abban Dan kuwa tasha fada agabanta kisa ma zata iyayi akansa…
Wasu sabbin hawaye ne suka gangaro Mata ba masifar mum ba kunyar bayyanar cikin kansa wani tashin hankaline gareta.
Anty Sa’adah da ranta yafara baci da quluwa da Shirun tace”
Bana buqatan wani dogon sharhi ko bayani amsa daya zakiban cikin waye????
Kasa dagowa tayi da fuskarta ahankali ta furta”
Abba.
Tana fadar hakan anty Sa’adah batace komaiba ta miqe jiki a salube tayi daki,
Al’amarin farin ciki mai girma Amma tsoron abinda ke bayansa ya Hana murnar.