NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL
NOOR ALBI COMPLETE HAUSA NOVEL BY MAMUHGEE

Duk wata hidimarta Ruky ce takeyi sbd takanas Ruky sbd hidimarta kawai take aiki a gidan gashi tanada kokari sosai gurin kulawa da kowace hidiman Laylan..
Tayi tayi Anty Sa’adah ta dawo sbd Abba ko maganar zuwa gida Tai Masa Yi yake kamar baijiba Dan hakama ta daina tambayar sbd ganin kaman bayaso din..
Kadaicin Abokin fira yanzu kawai take fama dashi dashi sbd Anne yanzu tana Dan yawan fita sbd yawan qungiyoyin taimako da aka bude da sunanta tana taimakawa talakawa da marasa qarfi sosai gashi da tafiya ma a gabanta cikin satin,
duk sai taji zata sake shiga kadaici Allah ma yasa Siddika na tareda dasu bada ita Ms Na’ima ta tafiba tana Dan debewa Laylan kewa itama.
Ranarda Anne tayi tafiya a Daki ta wuni danma Allah yasa tafiyar ta kwana dayace tak..
Sai bayan datai sallar magriba da isha ta fito cikin Riga da wando na bacci masu tsantsi dasuka lafe jikinta sbd yanayin ruwan da akaita Yi ranar..
Palo ta zauna tanacin plantain chips data saka aka Yi Mata na gida tana kallo, Ruky na tareda ita zaune qasa a palon suna tayata.
Rabin hankalinta na Kan wayar dake hannunta tana chatting da sofia fuskarta na fidda kyakkwan murmushi ahankali
Daga sama hancinta ya fara shaqar qamshin Bois elite da sauri ta aje wayar hannunta tareda waiwayowa ta kalli kofar shigowa daidai Yana sako Kai cikin palon.
Wani sanyin farin cikin ganinsane yasata miqewa tsaye tana aje robar plantain chips Dake Kan jikinta sanin Anne Bata Nan yasata nufarsa
Bata qarasaba tano da Mum Na’ima
take taja ta tsaya tana kallon bayansa..
Ganin yanayinta yasa ya fahimci tsoronta tare Kuma da tabbatarda Anne Bata gidan tunda ta iya zuwa gurinsa da murnar ganinsa
Dama yasan Annen tace zatai tafiya Amma baisan ta wuce yau ba Dan yau duka wayarsa akashe take sbd jirgi dakuma hayaniyar da baya buqata ta jama’a hutawa yake tsananin buqatan Yi.
Kallonta yayi cikin kulawa lokacinda ya qaraso gabanta ya tsaya Yana kallon cikinta tareda tabawa ahankali ya kalli fuskarta yace”
And how is my babies doing today???
Murmushi tasake ahankali tareda zame hannunta daga kan cikin tana gudun shigowar mum
Ahankali qasa qasa tace”
We miss you so much…
Wani guntun murmushi ya sake tareda kallonta yace”
Kisa a hadamun tea zamuje dashi zanyi can inason jin lafiyanku.
Cikin tsananin tsoro ta kallesa tana kokarin matsawama daga kusa dashi tace”
Abbah Ina?
Mum na….
lumshe Mata Idanuwansa yayi datasan alamar tayi shiru ne yasata yin Shirun tana kallonsa da shakkar bazata iya binsa dinba.
Ganin ita yake kallo alaman da gaske yake tabbas yasata juyawa ta nufi kitchen ta da kanta ta dafa Masa tea din ta jero Ruky ta dauko Mata suka fito
Yana zaune palon hankalinsa kwance
Ta kallesa cikin sanyin murya tace’
Ga tea din Abbah.
Miqewa yayi tareda kallon Ruky dake bayanta Kai tsaye yace ta biyosu da tea din ya Kama hannunta Suka fito
Hankalinta amatuqar tashe da tsoro.
Har bangarensa Suka Isa suka shige ta karba Trey din hannun Ruky ta juya Takoma sukuma Suka shige.
Sama Suka nufa direct
Suna shiga palon sama din ta ajiye Kan table tana kallonsa cikin yanayin damuwa tace”
Abbah….
Juyowa tayi ta Kama hannuwanta tareda janyota jikinsa dayake sanyeda jallabiya milk Mai santsi da taushi sbd tun magriba Suka dawo Amma sbd Yana tareda gajiya yasa yafara tsayawa Saida yayi wanka yayi salloli ya wartsake gajiyarsa ta tafi kafin ya tafi Sashen Annen,
ya rungumeta ahankali suka saki Ajiyar zuciya atare
ta lumshe idanuwanta dasuka ciko da hawayen missing dinsa da tayi,
Ahankali cikin natsatsiyar murya yace”
Ki daina saka damuwa wani abun aranki sbd baby bazai daukaba okay??
Idan sbd Na’ima
Batanan tayi tafiya so ki daina daga hankali zuciyanki na bugawa da sauri inaji anan.
Ajiyar zuciya tasake a boye duk da hakan Bata tunanin hakan yayi Dan Haka ta zame tana Shirin barin jikinsa
Ya kamo hannunta suka nufi kujera Suka zauna tana Kan qafafunsa yana Shan tea din ahankali Yana binta da wani kallon dake sake tada tsikar jikinta..
Bayan tagama Shan tea din tambayarta lafiyarta da sauran Abubuwan daya shafi lafiyayan cikin yaringa Yi Mata tana amsawa cikin narke masa sbd Yana maganar ne Yana yawo da hannunsa cikin rigarta daya fara ballewa botira Yana shafa cikin zuwa saman kirjinta dasuka Gama cikowa suka qara Dan girma.
Yana Gama balle rigar ya zare ya jefar gefe Yana kallon zallar qyallin da fatar jikinta keyi
Ya ranqwafa da kanta ya shaqi qamshin sake fita jikinta ya lumshe ido Yana lasa fatar kunnenta da harshensa take ta dauke numfashi tana qanqamesa sbd gabaki daya tsikar jikinta sungama tashi…
Sake lasar fatar kunnenta tayi Yana shafa wuyanta zuwa kirjinta
Shima yaja wani numfashi Mai sanyi sbd yanayin daya samu kansa…
Ya dago da fuskarta Suka kalli juna ya kalli cikin idonta da idanuwansa dasuka fara sauyawa kafin ya gangaro da idonsa Kan lips dinta,
Ganin irin kallon dayake Mata yasata lumshe ido tana sake shigewa jikinsa ya sarkafo wuyansa tana Kai fuskarta ta hade da tasa tareda Kai bakinta Kan nasa ta bude bakinta ahankali tareda zura Masa harshenta dakeda sauran zaqin plantains
Ya kame harshen nata ahankali tareda Masa wata irin tsotsa take kowa yagama kaiwa sama Dan Haka Suka fara kissing juna sosai suna sauke numfashi Mai sanyi..
Hannu yakai ya balle hook na white bra dinta ya zare ya jefar gefe Yana manne kirjinsa da nata duk da jiki ya Hana hakan sosai Amma Kuma dumin fatar kirjinta tana sauka Kan kirjinsa yasashi miqewa da ita ajikinsa suna cigaba da kissing juna ya shige bedroom dinsa dasu.
A sofar Dake bedroom din nasa Suka sake zama Yana bin lallausan fatar jikinta da zafafan kiss ta ko’ina yana qarasa Zauta qaramar qwaqwalwarta…
Duka pillows din Dake Kan kujerun dakin sun watso su qasa Yana sake bin fatarta da mayun kisses dinsa
Daga qarshe dai itama cafke bakinsa tayi tana Masa nata salon kiss din daya qarasa birkice wasan nasu suka koma Kan makeken lafiyayyan gadonsa dayaji white beddings masu tsada da laushi Mai tsanani.
Daqyar tasamu kanta daga hannun Abban nata sbd yayi kewarta fiyeda yanda ta zata Dan Haka ta jigatu Danma ciki yasa ya barta sbd tausayi dakuma ganin jigatar datai.
A kasalance take sosai Dan Haka shine da kansa yayi Mata wankan da ruwan zafi ta fito ta Sanya Farar singlet dinsa datai Mata yawa ta zube a gadon wani wahalallen bacci ya dauketa take.
Ko daya fito wanka tayi bacci tuni Dan Haka shima Yana Gama abinda yakeyi ya zagayo ya kwanta gefenta tareda gyara Mata kwanciya ya rufesu shima bacci Mai nutsuwa da kwanciyar hankali yayi gaba dashi.
Da asuba sbd Ana ruwan sama Bai samu fita sallah a masallacin Dake cikin gidan nasaba dayake sallah tareda maikatan gidan nasaba Dan Haka sai daya gama sallah ya tada ita itama tayi sallar tana idarwa tazo ta Haye jikinsa Yana zaune bakin gado ta kwanta tana rumgumesa tace”
Barka da asuba Abbah.
Hade hannunsa yayi da nata Tareda amsawa cikin kulawa yace”
Yaya Kika tashi?
Gyada Kai tayi tana cewa”
Alhmdlh.
Abbah inason komawa kada safiya ta waye sosai.
Bakinta ya kalla Yana cewa”
Yanzu aka gama ruwa akwai sanyi bazaki fitaba
sanyin yayi yawa
zai iya kamaki.
Dogon hancinsa ta taba ahankali tana cewa”
Zan saka rigar sanyi to saina fita.
Light kiss ya sakar Mata Yana cewa”