NOVELSUncategorized

BARIKI NA FITO (BOOK 2) 10

BOOK 2
                      PAGE 10
Kuka take Sosai tare da nadaman fadawarta bariki, wanda ita da kanta tana mamakin yanda har ta fad’a wannan mummunan harkan, yanzu kenan kowa zai iyayi mata barazana kenan? Duk yanda taso ta kimtsa kanta sai an gwadayi mata barazana?……  Share hawayenta tayi lokaci d’aya ta saki

murmushi tare da shiga toilet tayi wanka tasa dogon wando da hijab, sannan ta d’auki akwatinta ta fita,  u/kanawa ta Fara zuwa ta ajiye, bata sami abbanta na Bariki ba sai ummanta na bariki dan haka tace mata bari taje ta dawo.

Bariki direct gidan Alh madu ta nufa, bayan ta karasa ta sallami mai keke sannan ta shiga cikin gidan Kai tsaye…. 
A falo taga Alh madu
Ganin bariki ta shigo yasa ya tashi yana fad’in dama Nasan zaki zo, nasan dole kizo…..
Bariki ta dakatar dashi tare da fad’in Zanzo for sure, gani nazo Mai kake bukata??
Yace ke nake bukata tare da d’aga mata gira.
Bariki tace ni kake bukata??….  Wani irin dariya ta saki lokaci d’aya kuma ta gimtse fuska tare da fad’in amma wasa kakeyi koh?? ….. Ina tunanin ka manta wacece bariki shi yasa kake kokarin Sani abunda Banyi niya ba….  Kasan Mai yasa nazo???….  Kai a tunaninka saboda ina tsoran ka tura hotona a internet yasa nazo? Never…. Karka manta bariki ake kirana miye danka watsa hotona a internet?? Miye a ciki? Kai a tunaninka dan kasa hotona a internet zanji wani abu?? Dariya ta saki tare da fad’in u r wrong duk yarinyar data baro gidan iyayenta ta fito tana zaman kanta kai a tunaninka dan kasa hotanta da namiji tsirara zata damu??? Aini Idan kasa aka watsa a internet plz kasa a had’a da number dina May be in sami Mai babban ayaba ba irin naka ba na Wasan yara, SANATA ALH MADU….. kana son buga wasa dani tunda ka Fara sai mun buga…..  Karka manta bariki ba y’ar Siyasa bace, bariki ba Sanata bace bariki bamai mukami bace….. Face karuwa Mai zaman kanta wacce take aikata komai dan ta sami duniya….. Yau Idan ka d’aura hotona a internet koda ace nice banda kaya a jikina suna zaka samamin zaka sa in sami yawan masoya masu son sex dani, Kaga may be Turai ma su kirani susa inyi blue film a Biyani…..  But amma abunda nake tsoro shine inkai ka rasa kujeranka na Sanata……..
Da sauri yace enough don’t you dare say something like that in your life again in front of me……
Dariya tayi tace why?? I thought mulkin farar hula muke kowa Nada y’anci koka manta ne???  Ba nazo wani dogon surutu bane ko turanci ba…..  Am hare to warning you, ka fita harka na ,nasha ko d’an Siyasa kaman distinguish senator yana da tunani da basira, ashe ba haka bane…..  Oh na tuna abun ya had’e da tsufa dariya ta saki mai sauti sannan tace ga kuma son duniya….  Wlh harna tausaya ma al’umar da kake wakilta basu San tsohon banza suka tura……  Tas ya wanke fuskanta da Mari tare da Jefata kan kujeran falon
Bariki tace u slap me?? Kara mata wani Marin yayi….  Yazo zai kara mata wani tayi wuf ta ri’ke hannun amma karfin mace dana miji ba d’aya ba ya kwace hannunshi tare daja mata hannu yayi bedroom dinshi da ita, yana shiga ya Jefata kan gadon d’akin…..  Sannan ya kalleta yana wani huci kaman wanda yayi aikin karfi…..  Yace zan nuna miki ni tsohon banza ne, zan ajiyeki a nan har karshen rayuwarki inyi ta cinki sai dai ki mutu y’ar iska kawai…..
Dariyan da bariki ta saki ne, shine yasa ya kura mata ido, tace amma kayi hauka koh??  Ina tunanin Bayan tsufa da toshewan basira ka Fara tabuwa, Bari kaji Kafin inzo inda kake saida na shirya ma, ka d’auka haka kawai Zanzo ba tare da wani shiri ba???? Toh inma haka kake tunani Toh ka daina……  Karka manta dazu ka kirani duk abunda ka fad’a nayi recording, sannan ka turamin  ainiyin hotan da ka d’aukemu nida kai, Kaga in kasa an canza wancan zan karyata ta hanyar tura Wanda ka turamin wanda fuskanka ne akai tare da tura recording din da nayi kake ta surutai akan kasa a canza fuska……  D’an shuru tayi tare da kallonshi ganin yanda ya d’an tsorata yasa taci gaba da fad’in Kaga in nasa nawa Nima k’imarka da siyasan ka ya zube…… Madu ina son ka sani bana son bata maka suna amma kana ingizani, are you not are shame, nace na daina harka da maza aure zanyi amma kana son dole saina ci gaba dayi, inaso ka sani daka yau shine rana ta karshe da zaka sake yunkurin shiga al’amari na, zan iya fasa auran da zanyi kaifa zaka iya yarda ka rasa kujeranka???…..  Ganin Alh madu ya kasa cewa komai yasa ta Fara kokarin fita har takai bakin kofa ta tsaya tare da waigowa tace ina maka fatan shiriya domin mutuwa ci take kaman rana, a shekarunka yanzu babu abunda ya dace dakai sai istigfari domin neman gafaran Allah dan an bata y’ay’an mutane da dama, kaima ka jira Kaga abunda za’ayi ma naka da yardan Allah……  Fuuuuu ta fita tabar gidan, tafiya take tana kuka a kafa tare da takaicin tsintar kanta da tayi cikin wannan kazamar harkan, amma ta d’anji dad’i tunda yanzu ta tabbata Alh madu bazai K’ara Mata barazana ba akan rayuwarta dama shine matsalanta…..  Yanzu Abu d’aya zan fuskanta shine Idan Yarima yasan gaskiya shima zanyi komai yanda ya dace ta hanyar fad’amai da fahimtar dashi komai…
Bayan fitan bariki Alh madu murmushi yayi wanda nidai ban gane na miye ba, na mamaki ne? kona nadama ne? kona shirin wani tuggu ne? oho …… Koma dai miye zamu gani in yaji gargadin bariki ko kuma zai sake bibiyarta
Bariki tana zuwa kofar gidansu na u/kanawa ta hango motar Yarima a fake, wanda shi  d’aya yazo…..  Mamaki abun ya bata Toh Mai yasa bai kirata ba, kuma wayarta na hannunta, tace may be yanzu yazo……  Gaba tayi tazo zata wuce cikin gidan tayi kaman bata ganshi ba, shima yana kallonta baice mata komai ba harta shige cikin gidan….. Murmushi Yarima yayi tare da d’aukan wayarshi ya tura mata message kamar haka……
     Ko in tafi ne???
Bariki ganin message dinshi yasa tayi dariya tare da fitowa waje ta sameshi inda yake bud’e motar tayi ta shiga
Kallonta yayi tare da fad’in kina ganina kika wuce
Tace Yarima yaushe na ganka??
Murmushi yayi tare da fad’in my princess inafa kallonki, harda wani kawar dakai Kalan baki ganni ba
Tace Yarima nidai naga mota amma ban San Waye a ciki ba, ko kana son inyita kallon maza ne ??
Bai san lokacin da yayi dariya ba, tare da fad’in koda yaushe kin San hanyar da zaki Kare kanki…
Shuru tayi tana tunanin I wish Yarima yasan gaskiya ya fara sona, hawaye ne ya gangaro mata a ido da sauri tasa hannu ta goge dan karya gani tare da d’ago kanta taga koya gani…. Kur taga yana kallonta…… Da sauri tayi k’asa da kanta
Yarima Aliyu yace Zainab a kullum nazo Wajanki kina Sani fargaba, Wai Mai kike boyemin ne?? Kina sani tunani Kala Kala plz tell me Mai yake damunki banso ki barni cikin duhu…..
Kuka ta farayi tare da fad’in Yarima tunda nake ban taba jin son kowa ba sai Kai, ina jin tsoran abunda zai faru in kasan gaskiyan al’amarin da nake boye maka…….  Karan wayan Yarima ne ya Katseta
D’aukan wayan Yarima yayi ganin Sunan waziri ne, ji nayi Yarima yana fad’in ok gani nan zuwa, har kun karaso?….  Kashe wayan yayi tare da kallon zainab yace Bari inje in dawo yanzu.
Bariki tace ok tare da fad’in saika dawo sannan ta fara kokarin fita daka motar…..
Hannunta ya ri’ke tare da fad’in haka zaki fita Fuskanki yana hawaye??…..  Janyota yayi jikinsa tare da goge mata hawayen fuskanta yace plz my princess kibar wannan kukan yanzu zan dawo sai muyi magana Kinji?
Kaita d’aga Mai alaman eh.
Murmushi yayi tare da fad’in dat my girl, inna dawo zan fad’a miki albishir
Murmushi tayi tare da fad’in saika dawo sannan ta fita.
Yarima direct u/sarki ya nufa inda Zai had’u dasu waziri a nuna mishi filin da Mai martaba ya bashi sannan suje asibitin shi y’an jarida su d’auka domin a tallata asibitin duk da Yarima baiso hakan ba, amma waziri yace ayi tunda yace zai Fara aiki na wata uku kyauta akan matsalolin mata tunda shi likitan mata ne, ta gidan tv da radio mutane za suji marasa karfi su zo…..  Asibitin ba Yarima kadai bane zaiyi aiki a cikinsa ba harda wasu likitoci na fanni daban daban……
Bariki bayan ta shiga cikin gida, ummanta tace Zainab Yadai har Yarima din ya tafi?
Tace eh amma zai dawo…. Wai har yanzu habib bai zoba? Tun dazu yake cemin yana hanya…..
  Sallaman habib dinne yasa tayi shuru ya shigo yana gafaran ku dai masu gida
Shiga d’akin dasu bariki suke yayi yana fad’in in shigo ko in jira a kimtsa….
Bariki tsaki taja Tana fad’in Asara, bayan ka shigo din kake tambaya koka shig……
Waige ya farayi yana duba dawa bariki take magana, yaga babu wani namiji a wajan yace ke dawa kuma?? Naga banga ko wani namiji a nan ba
Bariki tace dakai nake mana…
Yace Wlh bariki zan miki rashin mutunci miye wani ka? Mai yakai mace jinsin maza, gskya banso yana maganan yana hura hanci Kalan ranshi ya baci…..
Umman bariki ta Karya babu abunda take sai dariya, tace Zainab gskya bakya kyautawa taya zaki dinga kiranta dana miji Bayan kin San macece y’ar uwarmu….
Habib yace fad’a mata dai
Bariki dariya tayi tare da fad’in ni bama wannan ba kawata kina ji??
Habib yace kunne aike ji
Bariki bashi Labarin yanda sukayi da Yarima tayi Kafin yace zaije ya dawo, taci gaba da fad’in Wlh Ina son fad’a mishi gaskiya Kinga sai muyi aurenmu lafiya ba tare da matsala ba…..
Habib gyara zama yayi yace lallai Bariki, ban taba sanin baki da wayau ba sai yau. Ke kina tunanin in kika fad’ama Yarima gaskiya zai aureki?? Kin bashi iyayen karya tare da Labarin karya ke kina tunanin duk son da yake miki zai yarda ya aureki? Karki manta kina fad’amin yanda yake kyaman mace mazinaciya, sannan kike gigin son fad’a Mai gskya? Toh inma shi Yariman ya yarda ya aureki kina tunanin iyayenshi zasu yarda??? Bariki kin San Gidan sarauta kuwa??  Shawaran da zan baki shine kiyi shuru da bakinki kiyi yanda kika tsara in an d’aura aure kya fad’a mishi gaskiya tunda naga kina mishi son tsakani da Allah kuma naga kina son zaman auren, kuma nasan bazai sakeki ba tunda ya aureki kuma basa saki…..  Yau inda bakya sonshi Kinje gidan da wani manufa ne sai kice mai fyad’e aka miki, amma tunda son gaskiya kike Mai saiki fad’a mishi gaskiyan koke wacece.
Mahaifiyar bariki ta Karya, tace bariki gaskiyan habiba ne, wlh Indai kika fad’a mishi gaskiya zaki iya rasashi kuma na har abada, gidan sarauta zasu iya yarda su rasa d’ansu akan ace ya auro musu karuwa domin abun kunya ne, ki duba kiga su ko aure kayi a gidan sarauta sai Anga jini shine kin Kai budurci…  Bayan bako wace mace ke jini ba kuma budurwa ce
Habib ya tabe baki tare da fad’in nidai Allah yasa ina d’aya daka cikin mata masu zubar da jinin, Kar insha gorin miji …. Dan mazan nan ba mutunci garesu ba…..????????????????
Bariki tace toh kuna ganin inna aureshi na fad’a mishi zai hakura dani?
Habib yace insha Allah, dole ma ya zauna dake tunda bada gardi ya kamaki ba, ai yanda kikaji dad’i al’adan gidan basa saki, sai an kamaka da gardi kuma kince kin tuba…..kuma na tabbata koda yayi fushi zai sauko tunda ya aureki zaki san hanyar da zaki janyo hankalinsa ma dole ya sauko, domin ya sami.  santaleliyan yarinya son kowa k’in Wanda ya rasa……  Toh Bari dai mu gani bariki zata fad’ama Yarima inya dawo koko ta d’auki shawaran habib au???? Anty habiba…..
MARYAM OBAM
[

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button