KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Bayan watanni sahla ta sambado baby girl dinta amma CS aka Mata. Har ta fara zama zayya ta haifo yan biyunta mace da namiji.
Ranan suna bakin kabir har kunne hotonta ake dauka shida yaja gefe ya tsaya sanda aka gama mai hoto zai tafi yace mai hoto a dakata. Tsayawa mai hotan yayi yayinda hankalin kowa? ya dawo kansa dogon kujera? ya zauna yana gyara link dinsa ya zaunar da yar sahla a gefensa sannan ya karbo jinjirar ya daura a cinya. Yace kai me hoto ka daukeki nida Matana sannan ka yi mana irin rantamemen hotan nan domin acan za’a lika.
Daya…biyu… uku aka watsa hotan yana me washe wawulonsa yayinda hular nan tayi coroi a tsakiyar ka.
Yace SHEGE NI ME MATA BIYU kowa ya fashe da dariya ??
ALHAMDULILLAH! ANAN NA KAWAO KARSHEN WANNAN LITTAFI NAWA MAI FARIN JINI DA ALBARKA DA FATAN AN ILMANTU KUMA AN NISHADAN TU.
IDAN HAR KUKAYI COMMENTS MASU MUGUN ZAFI TOH INADA WANI GAJEREN LABARI DA ZAN BAKU ME CHAPTER KASA DA GOMA. SUNANSA (YARINYAR CE TAYI MIN FYADE) DAGA NAN SAI IN SAKO MUKU SABON LABARI MAI SUNA (DAN RAININ WAYO)
AMMA FA IN BABU VOTES DA COMMENTS TO SHIKENAN SAI IN HUTA KAMIN IN FARA DAN RAININ WAYON BA TARE DA NAYI GAJEREN LABARIN BA.
DAN HAKA AFITO KWAI DA KWARKWATA AYI MA KURUCIYAR MINAL BAKWANA.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO
miss untichlobanty ?
6th June,2020.