KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Domin ta fahimci minal is no comfortable 

Koda mom ta fita ajiyar zuciya minal tayi domin wani azababben ciwon mara takeji ko jiya ma tayi mamaki da ciwon bai dameta ba(abinda bata saniba shine pain reliever din da aka bata jiya domin ciwon dake jikinta shi yayi aiki harda maranta)

Bayan yazeed ya dawo daga masallati alokacin dai jikinshi ba laifi ya lafa masa amma still he is not active
jallabiya ce sanye ajikinshi ya zauna abakin gadonsa yana Yan nazarce nazarcensa,can sai yaji yunwa na Dan damunsa kawai sai ya fita ko zuwa kitchen ne domin ya hadowa kansa coffee domin shi Allah ya gani bayason masu aiki Suna dafa masa abinci kawai de babu yadda ya iya ne,idan yayiwa zakiyya maganan kuma to shikenan fa sai ta birkice masa

Dan bazai manta ba akwai wani lokaci

Zakiyya ta dawo daga party a weekend ne ma gown ne ajikinta sai attachment data kwama Kamar matan pastor takalmin nan kuwa tsini yadda kikasan Biro taku take had ta isa dakinta babu Bismillah balle salati ta fada kan gado
Alokacin karfe ukun darene yazeed kam ya gaji da irin abinda takeyi ko bazataji maganarsa ba ai ta sauke masa hakkinsa ko?

Shigowa dakin ta yayi da Dan murmushi sa yazo kusa da ita ya kwanta tashi tayi awani zabure tana bata rai kamin tayi tsaki “ni Gaskiya baby kafiya jaraba haba ace mutum duk abin atakureshi yaushe yaushe kazo dakinnan na baka aka abinda kakeso is not more than 7 weeks fa shine har ka dawo,why are you acting like a sex addict pls let me be am not in the mood mtsww

juyawa tayi domin taje ta core kayanta wani wawan fincika yayi mata ya hada da jikinsa
” ke karkiga ana daga miki kafa ki nemi ki kawo min rashin kunya mana,is it not a shame to u wani yaji kina Cewa is not more than 7 weeks kika bawa mijinki hakkinsa?2 months Ba week daya kenan and u are even bragging about it.
Who the hell do u think u are da zaki kirani da sex addict,had it been am a sex addict ke do u think ko tafiya zaki iyayi ne ke kinsanni Ba wasa,but because bakisan ya kamata Ba shine amatsayina na mijinki kike fadamin all this nonsense,hakkoki na nawa na aure kike saukewa?baki min girki,baki darajani,baki ganin kimana amtsayina na mijinki, baki bani hakkina na gado,ko girki bakiyimin balle wanki yanzu haka Inda za’a tambayeki singlets dina nawa baki sani Ba balle boxers and short nickers .
Balle abinci kam da naci da banci Ba all the same talk less of ki dafamin mahaifiyata kuwa su ……..

“Ya isheka yazeed enough is enough ince duk blabbering dinnan dan nace no sex ne ko ?

Kawai sai ta rarumo lips dinsa, already tasan weak point dinsa yazeed kuwa Dama ahannu yake kawai sai ya fada ruwa

Fadawa gado sukayi ita Asama shi a kasa tana romancing dinsa,yadau abin arziki za’ayi. Ashe so take ta tsokalo masa masifa ta gudu Allah sarki babu yanda ya iya haka ya rabu da ita tayi iya son ranta dan shikeda bukata koda yaga abun ba karau Ba kawai sai ya juya da ita,aiko Ba wani on your mass,set,ready kawai go ne. Aiki ya fara Ba wasa babu kama hannun yaro. Mai nuna mata imani Ba Dan sanda ya biya bukata ya huce haushi.

……….

Tuntube yayi da wani babban leda hakan ya bada gudun muwa wajen dawo dashi daga tunanin da yaje

Kayan da ya siyowa zakiyya hakan yasa ya fara nazarin ko ina ta Shiga

Karasawa yayi izuwa kitchen sannan ya janyo coffee maker ya fara hada abunshi.

Toh Anan zan dasa aya ina jiran comments dinku

Much love 😘

Miss untichlobanty💕

18th August, 2019
[1/11, 1:52 AM] Mzz_Untichlobanty💞: 🏆🏆KURUCIYAR MINAL🏆🏆

🌹by @mzz_untichlobanty🌹

CHAPTER 19

Coffee dinshi ya hada hankali kwance dinshi yama manta da zancen wata minal

Stairs ya haura sai ya hango Kamar giftawan zakiyya tana shiga section dinta
Hankali kwance ya karasa dakin nata koda ya Shiga baisameta Ba amma yaji karan ruwa hakan yasa ya zauna bakin gado ya fara shan coffee dinshi

sip 2 yayi kamin ya laluma aljihunsa yaji babu wayarsa dayan ya duba still babu sai ya tuna Ashe yana dakinshi kuma yanaso ya Duba wasu important abubuwa hakan yasa ya ajiye coffee din sannan ya fita izuwa dakinshi

Tafiyarsa yake hankali kwance had ya isa izuwa dakinshi

Neman wanyan nasa ya farayi amma bai gani Ba
arching giransa yayi yana nazarin to ina yasa wayannasa?dube ya fara can wani mind yacemai why not ya Duba changing room dinsa tashi yayi ya Duba aikuwa ya hango wayarsa ajiye gaban mirror dauka yayi sai taga message daga mom

Budewa yayi Kamar haka:

“Good Morning habibi!
سأخرج،لا تقلق أرجع قريبا جدا إن شاء الله
(I will go out,don’t worry I will be back soon Insha Allah)
Take care 

Reply yayi mata

“Good morning to u too mom,is okay take care of your self see u later

Love yah😘”

Sa wayan yayi a aljihunsa kamin ya koma part din zakiyya

ZAKIYYA’S POV

A gajiye na Shiga dakina hakan yasa direct jakana kawai na ajiye na fada toilet kayana na fara cirewa sainaji an turo kofan dakina
Shower na kunna abina

I can’t remember sanda masu aiki suka fara zuwa dakina Ba tare da na kirasu Ba jin wani sannannen turare da kuma alamun an zauna a gado na ya bani tabbacin Cewa Ba mai aiki bane jarabben baby nane ya lallabo ko me yaje nema ?oho

(Oni ‘yasu kajimin zakiyya da tambayar banza Wai ko me yake nema?shaa later on zan tattauna akan mata masu irin wannan hali)
Alamun Kamar ya fita naji hakan yasa nayi Wankana sannan na fito sanye da da bathrobe koda na iso gaban madubi

Hango cup Nayi a ajiye juyawa Nayi name na dauko coffee ne mai zafi
Allah sarki baby na Kamar yasan yau zan bashi good news kuwa

smiling kawai tayi ta dauki coffee din ta dawo bakin gado ta zauna tana sha domin ita ta dauka yazeed din kawomata coffeen yayi

Budo kofan dakinta yazeed yayi ya hangota zaune saman gado ta daura daya akan daya tana shan coffee while scrolling her tablet

Sakoko yayi yana kallonta,shi hallin matarnan nasa yana basa mamaki ita bata hada masa Ba Shiya hadawa kansakuma ta dauka tana sha

Gyaran murya yayi ta dago tana smiling Kamar da gaske sai yaji wani babarakwai namiji da Suna haajara
Shi Rabon da tayi masa smiling had ya manta in fact wani zubin ma sai yayi kwana uku bai sata a idonsa Ba grimacing(yake) kawai yayi ya kamin ya gama shigowa dakin

Ajiye cup din tayi tazo ta rungumeshi tare da yi masa peck

Shide kallon ikon Allah yake

Janyo hannunshi tayi suka zauna akan gadon yatinda take kan cinyanshi

“Thanks for the coffee baby”

Smiling kawai yazeed yakeyi yana Dan Sosa keya sai mamaki daya cika shi Dan Rabon da tayi masa irin haka tun 4 months after bikinsu

(Gaskiya fa koni ina mamanki balle kai Wai ! ehm muje zuwa)

“Baby surprise!!!”

Dan hade giransa yayi yace and what is the surprise?

Smiling tayi sannan ta kwantar da kanta a kirjinsa kamin tace for the next 3 month Bazan dinga zuwa office Ba I will be at home zandinga monitoring din
Work ta gida

Yazeed yace my zakky zakky bakida dama yau kuma Yan tsokananne suka motsa ?

Dagowa tayi tace am serious kasan I don’t have time for jokes

Kallon idonta yayi tabbas shide baiga alamun karya Ba

Yace like seriously my zakky zaki zauna dani a gida for 3 months? tace “yap”

Tace ko bakajin dadi ne yace no no no that’s not the issue Ba haka bane kawai de am shocked ne bama surprise Ba

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button