SAKATARIYA TA COMPLETE NOVEL

ƙaramar dariya yai kafin ya ce “And the stupid thing shi ne a gaba ɗaya film ɗin sau uku ki ka fito, Sabreen kin tafi kin barni saboda kawai ki yi fita uku a film. I think ba ki shirya wata rayuwa ba bayan film, so go back to Hollywood, i dont need you, nobody needs you here”
Ya yafce ƙafarsa daga riƙe shi da ta yi.Har ya juya zai fita sai kuma ya juyo ya ce “actually ya kamata na gode miki ne ma, because you left i finally found true love, and i finally know real love. So thank you Sabreen”
Wannan karan gaba ɗaya ƙasa ta yi kamar wata mai sujjada tana buga ƙasa tana kuka. Wassu sun ji tausayinta wanda ba su gane maganganun Najeeb ba kenan saboda ingautsan Larabci da kuma turanci da ya yi. Amma wanda su ka fahimci mi ya faɗa ba su ji tausayin Sabreen ba”
Farida na ganin yadda Sabreen ke kuka sai ta ɗan ji tausayin ta, ko ba komai ta san ya ake ji idan ranan auren mutum ya zo aka samu matsala aka fasa auren, she felt it twice, so ta san zafin abin. Juyawa ta yi jikinta a sanyaye ta bar wajen…
…… ………. …….
Da yamma ta ci kwalliya su ka fita aka yi ta ɗaukan hoto, kaman ba abinda ya faru haka aka cigaba da hidima. Ango da tawagar sa sun zo an yi hotuna. Najeeb ma ya je ya chanja kaya ya zo aka fara hotunan da shi.
Wani hoto da za su yi su biyu ya ɗan rankwafo kan sa dai-dai kunnen ta ya ce “ki shirya yau za mu yi abubuwa”
“Wane ni Aisha, abubuwa ai sai Noory da Sabreen ɗin sa”
Ya ɗan cizi kunnen ta ta yi ‘yar ƙara…
Daren ranan ƙarfe takwas aka shirya amarya Najdah za a kaita ɗakin ta. Farida ta gama shiryawa akan za ta raka amarya sai ga kiran Najeeb tana ɗauka ya ce ta sameshi a ɗaki. Tana ƙunƙuni ta wuce ɗakin.
Gani ta yi shi kam ko shiryawa bai yi ba jallabiya ce ma a jikin sa.
“Ba za ka zo ka raka ƙanwar ka ba, Anas fa yana buƙatar abokin da zai taya shi siyan baki”
“Ni idan na tafi wa zai tayani nawa siyan bakin?”
“Kai ka sani, ni kam bari mu je kai amarya dan yanzu tana wajen Daddy ba za su jima ba za su tafi”
Hannun ta ya riƙe ya ce “wani raka amarya kuma, bayan ga mijin ki nan yana buƙatar rakiya”
“Allah ka bar ni na je, ai sai a ga baƙina idan ban je ba ƙanwar miji guda”
“Na ƙi ɗin, serious Aysherh akwai inda za ki raka ni”
“To ka bari idan mun dawo daga kai amarya”
Ya lakuci hancin ta ya ce “No, yanzu za mu je mu dawo, ƙila ma har mu dawo ba a tafi da amaryan ba”
“Serious?”
Ya gyaɗa ma ta kai.
Fita yai bayan ya ce ta sameshi a wajen mota.
Ba abinda ta ɗauka sai purse da waya, ta gyara gyalenta ta fita…
Motar ta ce dai da Daddy ya bata anan ta sameshi, Ta shiga baya ta zauna saboda Abdullahi dreba ne zai kai su.
Sai da su ka haɗa ido ta ga yadda Najeeb ke mata murmushi tukunna ta ankare da abu biyu na farko ɗazu da yamma Najeeb ya ce yau za su yi abubuwa, na biyu kuma idan ba Sallah ba Najeeb ba ya fita da Jallabiya yanzu kuma Jallabiya ce a jikin sa.
“My Champ mu koma gida na yi mantuwa”
“Kar ki damu ba daɗewa za mu yi ba”
“My Champ wayata, na manta da wayata”
Dariya ya suɓuce ma sa ya ce ” ko dai kin manta wayar a hannun ki”
Ta dubi hannunta sai ga wayar, ta san dama ta fito da waya amma ta manta wayar na hannunta lokacin da ta yi maganar ta manta waya.
Haɗe rai ta yi ta juya gefe ba ta sake magana ba. Yadda ya ke murza yatsun hannunta a hankali ya sa tsikar jikin ta ya fara tashi, darussan Miss Jean na yawo a ƙwaƙwalwarta. Tunaninta kar fa abun Najeeb ya zama irin wanda Miss Jean ta mu su bayani, har ta ga Najeeb da BLTD yana shigarta. Kai anya za ta iya, duk da Miss Jean ta mu su bayanin cewa idan aka bi wassu procedure zafin da za ta ji ɗan kaɗan ne, ƙila ma zafin ma ba za ta ji ba.
Kai amma yadda ta ga zanen ƙaton abun nan da Miss Jean ta nuna mu su za’a samu matsala idan irinsa ya shigeta…
Duniyar tunanin da ta tafi da lissafe-lissafen da ta ke yi ya sa ba ta ankara ba ta ji ƙaran buɗe gate. Ta ɗaga kai ta ga ƙaton gidan da su ka shiga. Tunaninta hotel ne, haushi ya kamata idan ma za su yi abu sai a gadon hotel haba.
“My Champ dan Allah ya za ka kawoni hotel”
” waya gaya mi ki hotel ne”
“To gidan waye?”
“Shhhhhh ba na son yawan tambaya”
A bakin gidan Abdullahi ya tsaya, wanda tsakanin gate da inda gidan ya ke ma tafiya ce mai tsayi dan idan ka fito da ƙafa daga ƙofar gidan zuwa bakin gate a tafiyar sauri sai ka yi minti biyu kana tafiya kafin ka iso gate ɗin.
Najeeb ne ya fara fitowa, ita kan ta dake cikin mota tana ganin ikon Allah. Zagayowa yai ya ɗauketa “ka barni zan fito da kai na” bai saurareta ba ya ɗauki a barsa su ka wuce gidan. Wassu numbers ya danna ƙofar gidan ta buɗu.
“Mu shiga da Bismillah” ya faɗa yana kallon ta.
A fili yai na shi ita kuma ta yi a zuci.
“Aysherh anya kin yi?”
Ta zumɓuro ba ki ta ce “na yi a zuciya fa”
Ganin sun ƙutsa kai cikin gidan kai tsaye ta ce
“Yanzu idan mutanen gidan su ka ganmu ahaka ya ka ke so na ji, dan Allah ka saukeni”
“Mune mutanen gidan ai”
Ya faɗa yana kissing goshinta. Sama ya haura da ita wanda mamaki ya sa ba ta ƙara cewa komai ba.
Wani ƙaramin falo su ka shiga ba shi da wani tarkacen furnitures a ciki, komai a wajen fari ne, ya ajiyeta akan kujera.
“Close your eyes”
“Idan na rufe ido ka yanka ni fa, daga rufe ido sai na ganni a lahira, ba zan rufe ba”
“Ke kam ba daɗin ki ba, daga zuwa soyayya sai a zarce gidan gaskiya”
“To ba zan mutu yanzu ba Malam, sai na ga ‘ya ‘ya na”
Yai murmushi ya ce ” mu je to ki karɓi saƙo, idan ki ka ci sa’a ma wannan shekaran sai ki fara ganin ‘ya’yan na ki”
“Ni dai ba haka na ke nufi ba”
Hannu ya sa ya toshe ma ta baki ” mu je ki ga wani abu to”…
Tana tsaye amma sanyi da ƙanshin ɗakin ya cikata har wani laƙwas jikinta yai saboda kasala da ta ji ya sauka ma ta.
“Janjanin ya isa haka ka buɗe mun ido na ga inda mu ke”
A hankali ya cire hannunsa daga idon ta.
Wani makeken gado ta gani a gabanta wanda aka zuba real roses a kai.
Hannun sa a kan ƙugunta ya ce ” do you like our bed?”
“Ni dai ka maida ni gida zan je kai Amarya” ta faɗa cikin shagwaɓa.
“Yanzu ma a gidan amaryan ki ke”
“Ba wani, ni dai ka maida ni gida”
“Yanzu ma a gidan ki ke”
“Ni dai…”
“Kin san idan ki na yawar maganan nan, all i wanted to do is to kiss you. Should i?”
Ta sa hannu ta toshe bakin tana sake wani munafukin murmushi…
Cewa yai ta rage kayan jikin ta ta yi wanka.
“To inada wassu kayan ne idan na cire wannan?”
“Idan ba wassu kayan you can sleep naked ai ba matsala”
Dundan cikin sa ta yi ta gudu. Shi kuwa ya fara dariya.
Banɗakin ma wani abun kallo ne, da tana ganin na ɗakin su na chan gidan Daddy yana da girma amma wannan ya kusa biyun wanchan. Jacuzzi bathtube ta ke son shiga amma ganin ba ta gane kan abin ba ta je wajen shower wanda ya ke da warm and cold. Ta sakarwa kan ta warm ɗin…
Aƙalla ta yi minti ishirin a banɗakin kafin ta fito. Baya ɗakin amma ga hijabi da wata rigan bacci a kan gado. Idan ba maimaita kayan da ta zo da shi za ta yi ba saka rigan baccin nan shine option ɗin ta. Ta ɗau rigan ta sa ka wanda ta ke tunanin ko a ina Najeeb ya samo wannan rigan oho. Ta saba saka ƙananan kaya idan su na tare amma banda irin wannan, domin wannan kam sai a hankali. Ta warware hijabin ta sa wanda ya kai ma ta har ƙasa. Maida towel ɗin da ta yi amfani da shi ta yi banɗakin kafin ta fito kuma ya dawo ɗakin.