SAKATARIYA TA COMPLETE NOVEL

Yana kwance ya miƙe akan kujera ita kuma tana kwance a kansa su na maida numfashi, kayan su na yashe a gefe.
” ina so ya kasance namiji mai kamannin ka” Farida ta faɗa hannunta na wasa da nipples ɗin sa.
“Ina son mace mai irin jarumtar ki. A no nonsense cute princess”
“De ka ce mai baki kamar ni, ta dinga cika ma ka kunne da surutu”
“Ina son ta kasance mai komai irin na ki, everything na ki”
“I love you” Farida ta faɗa tana kissing ƙirjin shi…
Anas ya zo zai shiga office ya ga tag ɗin da aka sa do not disturb
“Naomi mi Najeeb ke yi a ciki?”
Naomi ta langwaɓar da kai ta ce “Madam ce ta zo”
“Madam….He’s wife?”
Naomi ta amsa da yes.
Anas yai murmushi ya juya yana cewa nima ba zan dawo da amaryata aiki anan ba kuwa…
Banɗakin da ke office ɗin su ka shiga su ka yi wanka, da ke garin akwai zafi shiyasa Farida ta daure ta yi wanka da ruwan shower ɗin wanda ba irin na gidan su ba ne mai ba da ruwan sanyi ko ruwan ɗumi, wannan ruwan sanyi kawai ke bayarwa.
Bayan sun kimtsa ne Najeeb ya ƙarasa duba wani aiki, ya yi su a gurguje cikin minti shabiyar. Sannan su ka fito daga office ɗin maƙale da juna.
Farida ne ta cewa Naomi sun tafi sai gobe. Naomi ta bi bayan su da kallo.
Office ɗin Anas su ka je, Anas sai dariya ya ke mu su, har da tsokala wai zai bawa Najdah aiki a office ɗin sa, saboda aci soyayya a gida da office.
Daga wajen Anas su ka fita daga kamfanin sai gida. Tana shiga falo ta cire gyale da ɗankwalin ta wanda ya jiƙe saboda wankan da su ka yi ɗazu kan bai gama bushewa ba ta ɗaura ɗankwali, dan ma gashin da kitso ba wai a tsefe ya ke ba.
Tasallah ta leƙa a kitchen ta ma ta sannu da aiki sannan ta haura sama.
Yana tsaye yana waya ta shigo. Zuwa ta yi ta rungumeshi ta baya. Yadda ya ke wayan ta tabbatar da Daddy ya ke magana. Minti ɗaya kafin ya gama wayan.
“Miji na da Daddy ka ke magana?”
“Yes Love, he’s so excited that ya kusa ganin ‘ya’ya na”
“Yanzu ba ka ji kunyar gaya ma sa ba?” Ta faɗa tana ƙoƙarin cire ma sa riga.
Dariya yai ya ce “wani kunya kuma my Queen”
“Dan Allah ya ka gaya ma sa? Cewa ka yi Dad matata tana da ciki? Ko cewa ka yi Dad Aysherh na da ciki?”
Jawota jikin sa yai ya ce “cewa na yi Dad abubuwan da mu ke yi da wife ɗina an samu sakamako mai kyau kum….”
Toshe bakin sa ta yi ta fara dariya…
………………………..
Rintsawar kirki Naomi ba ta yi ba daren ranan. Ta jima tana kallon hotunan Ogan na ta a waya. Ta sani Ogan ta ya ma ta nisa hakanan ga matar san nan da alama masifaffiya ce. Ta tuna ranan da ya fara resuming aiki tana zaune ta hangoshi yana tahowa. Tafiyar sa kaɗai abun kallo ne, balle shigar sa. Ta dulmiya da kallon sa har ya zo ya buɗe office ya shiga ba tareda ta iya buɗe baki ta gaida shi ba.
Sai da ta ji ya rufe ƙofan ta yi saurin miƙewa tsaye tana sake kallon kan ta a screen ɗin wayarta. Wig ɗin da ke kanta ta sake bazawa da kyau kafin ta ƙara goga janbaki a lips ɗinta sannan ta shiga office ɗin.
“Good morning Sir” ta faɗa tana jiran ya amsa.
Bai yi kamar akwai mutum a wajen ba ya cigaba da latsa system ɗin da ke gaban sa.
“Oga i’m Naomi Masoyi your new secretary”
“Get back to work then” ya faɗa ba tareda ya ɗago ya kalleta ba.
Ranan ba ta tunanin duk shige da ficen da ta ke tsakanin office ɗin sa ya ɗaga ido ya kalleta.
Washe gari ma cikin ƙananun skirt ɗinta ta zaƙulo ta sa ta tafi office, skirt ɗin rabin cinyar ta ya tsaya. Yadda jiya ta kasance hakan ma ta kasance yau ko sau ɗaya ba su haɗa ido ba. Tana ma sa magana bayan ya ce ta tafi ya daka ma ta tsawa, sosai ta tsorata da shi duk da ma ta samu labarin halinsa sai dai ance tunda yai rashin lafiya ya rage faɗa.
Sati ɗaya da ya fara zuwa aiki gaba ɗaya ta shiga wani hali. Soyayyar Ogan na ta ya ma ta wani mugun kamu. A kullum ta kalleshi ƙara dulmiya ta ke cikin son sa. Ta rasa ya za ta yi da wannan so da ka iya jawo ƙarshen aikinta. Wanda shi ke ciyar da su yanzu. Ta gama service ba aiki, tana manage a wani shago inda ta ke salesgirl kafin mamansu ta yi hatsari…
Mahaifin su Pastor John Masoyi ya jima da mutuwa kusan shekara shabiyar kenan. Shi mutumin Ɓilliri ne da ke jahar Gombe amma matar sa Comfort ‘yar Tafawa Ɓalewa ne da ke Bauchi. Sun haɗu a wani church seminar ne da aka yi a Kaduna tun lokacin bai ma zama Pastor ba.
A BUK yai karatu, bayan ya yi service ya samu aiki a wani Kamfani daga baya kuma ya ajiye aikin bayan ya tsunduma cikin harkan Choci. Mrs Comfort ‘ya’ya uku ta haifa ma sa. Elizabeth ce babba sai Naomi da ƙanin su Abel.
Kasancewa Pastor John ya mutu ya barta da yara ƙanana ya sa ta nemi aiki ta samu a wani babban Kamfani. Da albashin ta ke ciyar da yaranta ta kuma kula da ɗawainiyar su.
Elizabeth tana dawowa daga makaranta ta yi hatsari ta mutu lokacin ajinta Biyu a Unimaid.
Ya saura Naomi da Abel.
Koran ma’aikata da aka yi a Kamfanin da Mrs Comfort ke aiki ya sa ta rasa aikin ta, kafin daga baya ta samu aiki a Najeeb constructions.
Naomi typical catholic church girl ce until lokacin da ta fara Jami’a ta haɗu da Daniel wanda cikin watanni kaɗan ya rabata da duk wani shiru-shiru da rashin wayewa da ta ke yi. Sun shekara uku su na gurzan junan su wanda har cire ciki ta yi sau biyu. A shekara ta huɗu ne su ka rabu bayan ta kamashi a kan ƙawarta su na abubuwa. Tundaga Daniel ta cire soyayya a ranta amma ganin Najeeb ya sa ta faɗa wani yanayi wanda ko lokacin suna tareda Daniel ba ta ji irin sa ba. Soyayyar Najeeb ce ta ma ta babban kamu.
………………………..
Ba ta jima da zama ba su ka shigo hannun su cikin na juna. Ta yi saurin miƙewa tsaye tana gaishe su. Farida ce kawai ta iya amsa ma ta shima ɗin kaman ana roƙonta.
Wassu files Naomi ta kawowa Najeeb dan yai signing, daga ɓangaren Farida ta hango shigar Naomi da kuma yadda ta yi bending tana nunawa Najeeb wani abu a takardar da ke hannun sa. Shirt ne da pencil skirt ta sa. Pencil skirt ɗin ba ƙaramin matseta yai ba, dan tafiya ma da ƙyar ta ke yi, rigan kuma ta buɗe buttons uku na sama har ana ɗan hango bra ɗin ta.
Ba ta ankara ba ta ji an damƙi gashin ta. Sai da ta jita a ƙasa sannan ta ɗaga ido tana kallon angry Farida tsaye da gashin wig a hannun ta.
“Ke karuwa ce? Ko kwartuwa ce? Wannene a ciki?” Ta faɗa da tsawa.
“I’m sorry Madam, I’m sorry”
“Dan uban ki miyasa za ki bar nonuwan ki a waje? Nan hotel ne? Ko aiki ki ke a hotel?”
Naomi ta birkice tana ta bada haƙuri.
“Albarkacin Mrs Comfort ki ke aiki anan, idan ba za ki kama kan ki ba, za ki yi gaba dan ba zan yi aiki da karuwa ba”
Ta cilla ma ta gashin wig ɗin ta ce ” ki je ki sake reviewing dresscode na wannan kamfani. The next time ki ka sake shigan banzan nan za ki gane kuren ki. Now get out”
Naomi ta ɗau gashinta ta yi waje da gudu.
Najeeb na kallon su bai ce komai ba, Farida ta juyo tana huci.
Najeeb ya taso ya kama hannunta, sai da ya zaunar da ita a kan kujerar sa sannan ya ce “My Queen kin san fa yanzu ba ke ɗaya ba ce. You have to take things easy”
“Take it easy? bayan ga sakatariyar ka tana girgiza ma za nonuwanta”
Najeeb ya fashe da dariya ya ce ” My Queen anya ba za ki haƙura da zuwa aikin nan ba”
“Wallahi sai na zo. Da ba na nan fa inaga sai dai ka ɗaga ido ka ga ta buɗe ma ka rugujajjun nonuwanta”
Najeeb mi zai yi banda dariya…