SAKATARIYA TA COMPLETE NOVEL

Da ta je gidan dai cewa aka yi Saminun baya nan amma an bata numbar shi.
Tana fitowa daga gidan ta kira numbar ringing ɗaya kuwa aka ɗauka.
“Kai ɗan dambulan ‘wa ina ka shiga, na je shagon ka ban sameka ba” abinda Saminu ya fara faɗi kenan.
“Haba Saminu a bi a hankali mana”
Jin muryan mace ya sa Saminu ya fara washe baki yana faɗin sorry Hajiya.
“Suna na Farida ƙanwar Yakubu ɗan gidan Alhaji Musa Wase”
“Kai kai ashe Hajiya Farida ce. Ki gafarceni dan Allah na ɗauka wani banzan yaro ne”
Farida ta ce ba komai
“Ina son ka min wani aiki ne ka ɗan samu wani abokin ka sai ku zo. Za ku samu ‘yan chanji na siyan kati”
Saminu ya sa ihu yana faɗin koma minene za su yi…
Farida ta yi murmushi ta ce “Naomi miji na ki ke so ko?. Fine, za ki same shi da kyau”…
………………………….
Tana zaune tana duba kayyayakin da su ka siyo ɗazu ta ji wayarta na ringing. Da sauri ta ɗauka dan tunanin ta Najeeb ne ganin sunan Madam Farida ya sa ta yi tsaki. Ko me ta ke nema a wajena oho.
Kamar ba za ta ɗauka ba sai kuma ta ɗauka.
“Naomi Naomi, Naomi Masoyi. Naomi matar Najeeb ko?. Fatan kina lafiya? Ina son ganin ki ya za ayi ne?”
Naomi ta ja tsaki ta ce ” ba za ki ganni ba. Na san plan ɗin ki bai wuce ki dake ni ba”
Farida ta yi dariya ta ce “Allah ko? To barin zo sai mu ga ko dukan na ki da gaske zan yi”…
Naomi ta kashe wayan tana tsaki. Baifi minti goma ba sai ga shi Mrs Comfort na kiran ta akan ta zo ta buɗe ƙofa ana ƙwanƙwasa ƙofa.
“Mama ina Abel, ya je ya buɗe mu su”
Mrs Comfort ta ɗaga murya tana faɗin ” wai ba za ki fito ba. Abel baya nan fa”
Naomi ta yi tsaki sannan ta fito.
Mrs Comfort na zaune a kan keken guragu tana karanta bible Naomi ta zo ta buɗe ƙofa. Naomi ta zaro ido lokacin da ta ga Farida tsaye, bayanta kuma wassu samari biyu ne wanda da ka gan su ka san a buge su ke.
Ta ja da baya da sauri tana faɗin Mama.
Suna shigowa Farida ta ce “Saminu rufe min ƙofa dan Allah”
Naomi gefen Mrs Comfort ta tsaya jikin ta na rawa.
Farida ta kalli Falon na su da kyau sannan ta ce ” Mrs Comfort ban san ko da sa hannun ki Naomi ta asirce min miji ba, har ta ke son auren shi”
Mrs Comfort ta zaro ido, Ita da ta tsani musulmai shi ne za ta bari ‘yarta ta yi tarayya da musulmi. Ta dai lura da yawan kayyakin da Naomin ke zuwa da su kwana biyun nan, kuma ta yiwa Naomin magana amma ta ce saurayin ta ne ke siya ma ta.
“Ni ban san komai ba. Naomi wai mijinta ki ke so?”
“Madam Farida ki fita a gidan mu ko na kira police”
Farida ta kwashe da dariya ta ce ” ina da numban comissioner of police zan baki sai ki gaya mi shi ƙorafin ki amma kafin nan…”
Ta kalli Saminu ta ma sa ishara da ido. Shi da ɗayan da su ka zo da ake cewa Maska su ka yi kan Naomi. Naomi ta yi hanyar ɗaki tana ihu amma ko takun kirki ba ta yi ba, Maska ya cafko ta.
Kujeran da ke wajen ɗan ƙaramin dining ɗin su Saminu ya ɗauko. Aka zaunar da Naomi ana ɗaureta bayan sun fara rufe bakin ta saboda kuka da ihu da ta ke yi.
“Tsirara za ku ma ta” Farida ta faɗa da ƙarfi.
Maska ya yaga vest ɗin da ke jikinta, mini skirt ɗin ma ya yage ta ya saura daga ita sai pant.
“Shi ma ku cire” Farida ta faɗa ba alamar wasa a fiskarta.
“Plz Madam Farida, i beg you. Naomi za ta bar mi ki mijin ki, plz dont kill her” Mrs Comfort ta faɗa tana kuka.
“Ni ba kisa zan yi ba, zan dai ɗanɗana ma ta kaɗan daga azabar da za ta ji duk ranan da ta sake neman mijina ne”
Ta kalli Saminu ta ce “bar ma ta pant ɗin, zai ma sa cirnakun su ci gindinta sosai”
Handglove ta cire ta miƙawa Saminu. Saminu ya ce ” Hajiya barshi zan sa hannu kawai”
“A’a ka dai saka ɗin”
Ya karɓa handglove ɗin yana sawa. Daya gama Maska ya fito da wata leda wanda kwalbar Bama mayonnaise ne aciki cike da cirnaku baƙaƙe da jajaye.
Saminu ya ɗebo cirnakun nan ya sa hannu cikin pant ɗin ta ya zuba su. Har da cuccusawa cikin abun ta.
Da ya gama ya zuba sauran a cinyayyen gashinta, dama ta riga ta cire wig ɗin da ke kan ta. Sauran ya sa a bayanta….
SAKATARIYA TA
…….(My Secretary)…….
Azizat……✍
Wattpad @000Azee
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
0️⃣5️⃣4️⃣
Naomi sai zazzare ido ta ke yi tana kici-kici akan kujera, idonta yai ja ga gumi da ke ta tsatstsafowa a jikinta. An ɗaure hannu da ƙafa ga bakin ma an kulle ba halin kuka.
Mrs Comfort ta turo kekenta zuwa wajen Farida da ke tsaye tana kallon Naomi.
“Plz Madam Farida, i beg you in the name of the Almighty God stop this. Naomi za ta bar mijin ki i promised you that”
Jin yadda Mrs Comfort ke roƙo tana hawaye ya sa ta ɗan ji tausayin ta.
Ta ciro Shentos insecticide a jaka ta miƙawa Saminu.
“Fesa ma ta su mutu, tunda uwarta ta roƙi alfarma”
Saminu ya ƙarɓa ya fara fesa wa Naomi a kanta da bayanta. Yana shirin feshe wajen abun ta, Farida ta ce “tsaya-tsaya Saminu. Cire ma ta pant ɗin za su faɗo”
“Hajiya ki bari na fesa a wajen za su fi mutuwa da wuri”
Farida ta girgiza kai. Saminu ya cirewa Naomi pant ɗin wanda ke cike da cirnaku wasu sun mutu wasu kuma suna ta mutsu-mutsu a jiki. Cikin minti ɗaya kusan duk cirnakun sun mutu saboda ƙarfin maganin. Wanda su ka tsira ma to sun nakasa sosai.
Farida ta kalli Mrs Comfort ta ce “ki jawa ‘yar ki kunne, duk abinda ta yiwa mijina ta warware idan ba haka ba. Nan gaba ba’a cirnaku kaɗai zan tsaya ba, sai ta ƙwammace ba ta zo duniya ba”
Ta cilla ma ta wani tube na magani ta ce ” idan ta wanke jikinta da kyau ta shafa wannan. Zai taimaka wajen rage raɗaɗi”
Ta kalli su Saminu ta ce su kunce ta. Ana kunce bakin Naomi ta ɓarke da kuka, ihu ta ke kamar wadda aka aikota saboda azaba. Ana gama kunceta ta fita da gudu sai banɗaki, tana zuwa taga ba ruwa a ciki ta fito ta wuce kitchen da gudu tana sosa gabanta da bayanta zuwa kanta duk lokaci guda. Suna ji ta buɗe randan ruwa ta fara kwararawa kan ta tana yi tana kuka…
Farida ta kalli Mrs Comfort ta ce “ki jawa ‘yar ki kunne ko kuma jikinta ya gaya ma ta” daga haka su ka fice a gidan.
Gaba ɗaya ruwan randar ta ƙarar a jikinta still ba ta ji sauƙin komai ba. Sai ihu ta ke yi, Mrs comfort ta ɗau waya ta kira Abel ƙanin Naomi akan maza-maza ya zo gida.
Naomi ta zama tamkar mahaukaciya a cikin gidan, ta shiga nan ta fita chan, ta kasa zama ta kasa kwanciya sai kuka da soshe-soshe…
Ƙarfe shida na yamma Naomi na kwance tsiraran ta tana hawaye tana nishi sama-sama, gefenta ƙawarta Maureen ne ke ma ta fifita a gabanta. Maganin da Farida ta bayar aka shafa ma ta, ya ɗan taimaka wajen samun sauƙin raɗaɗin da ta ke ji. Ilahirin jikinta duk ya cika da tabon cizo.
“Na God go Punish that woman” Maureen ta faɗa tana tsaki
Mrs Comfort da ke gefe tana ganin ‘yartata ta ce “ba laifin Madam Farida ba ne. Laifin Naomi ne, mi ya kaita soyayya da musulmi hakan ma married man”
“Mama ki dena faɗin haka. Ko ma mi Naomi ta yi ba ta chanchanci wannan punishment ɗin ba. This is pure cruelty”
Mrs Comfort ta girgiza kai tana tunanin idan Naomi ba ta ji sauƙi ba za su wuce asibiti kawai…
………………………..
Hankali kwance Farida ta koma gida, zuciyarta saƙayau, ko ba komai Naomi za ta yi jinyar kwana biyu.
Ƙarfe shida saura sai ga Anas da Najdah sun zo ma ta.
Anas dai haƙuri ya ba ta kan wannan magana tareda nuna ma ta suna tareda ita ɗari bisa ɗari.
“Akwai wani Malami da na yiwa magana ya ce zai tayamu da addu’a. Insha Allah za mu ga ƙarshen wannan al’amari”