KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

tace toh Ba kai kake Bani kuddin Ba? Kuma ai fatimamma sun Koma kano.
Yace au haka zakice?
Inna tace kaga malam rabu da ita kar hawan jininka ya tashi
Mika ma innatakardun yayi yace jeki ajiye min adakin ki Dan in ina ganinsu takaici ne zai kasheni
ni inanan ina fafitikar biya miki WAEC kan arufe amma naga alama asara zanyi
Zama kusa dashi tayi ta Washe baki tace baba kawai ka barni in fara aiki a gidan abinci Dan Gaskiya ni karatun bokonnan sai a hakali bazan maka karya in batama lokaci da dukiya ba yasin dakyar in zan hada ko credit 4 me kyau a wannan WAYES din
Yasin Gaskiya kake fadi kwakwalwartawa a to she take nakifinne maganarka Ba karya.
Abin yaso bashi dariya amma sai ya Girgiza kai
yace ai ga irintanan ana WAEC kina WAYES dubaki ko ajikinki Yan ajinku zasu makarantar gaba amma ke oho ko ?kinacewa inbarki Kiyi aiki a gidan abinci
Bakiji abinda ya faru da salma Ba ko ‘yar gidan malam ado ?tana gidan ubanta ma ba’abarta Ba balleke budurwa kin tallata kanki a gidan abinci
Nan ya labarta musu abinda ya samu salma sannan yace Suma suje suyi ta’aziya.
Inna kam salati take harda kwalla tace kai duniyar nan Ba imani.
Minal ko mikewa tayi tana bubbuga kafa tace Toni baba idan ma bazaka iya barina inyo aikin Ba kawai kamin aure ka huta
Ai da gudu sukayo kanta ba shiri tayi waje tare da Jan mayafi akan igiya.
Baba yace da shegiyar kazanta ma wa zai soki?ja’ira yar kwal uba
Inna tace abita da addu’a da fata na gari kawai.
🌹ðŸ€ðŸŒ¹ðŸ€ðŸŒ¹ðŸ€ðŸŒ¹ðŸ€ðŸŒ¹ðŸ€ðŸŒ¹ðŸ€
Wakarta takeyi tana tafiya ta hango murtala da wani abokinsa mai kawo masa ziyara babba yake kowa?waishi a dole Santa yaje. Zukar sigari suke Suna busa abarsu.
Tsayuwa tayi a wajensu tace anya murtala kanada hankali kuwa kullum kayita busawa ‘ya’yan hanjin ka hayaki Kana biyewa wannan sha katafin?
Dariya ya bushe dashi kamin yace minal kenan ai na Fiki hankali ma. Babba yace ke yar shila karki kawao mana raini Anan fa ko kinga sa’anki ananne?
Bata kulashiba taci gaba da yiwa murtala magana da tayi:
Dalla tafi can wallahi baka isa ba kayi kadan.
Kaikuma ta nuna babba da yarda kama daina nuna ka sanniwata kila ma sanadinka ne samari basa kulani to ka kiyaye ni.
Babba ne ya bushe da dariya Hahaha sannan yace kinfaiyi kwantai babu mai sonki sai yawo a unguwa
Dariyar takaici ta kyalkyale dashi kamin tace kaji banza botorami, yo da na Sauri miji irinka a gara na zauna Ba aure sha katafi kawai. Kuma in mijin agidan uban mutum ake rabawa sai ya hanani.
Murtala yace Ke yarinyannan zanyi maganinki fa, abokin bawa kuke fadawa maganar banza?
Minal tace da wacce itaciyar zakayi magani na? Kasan ni annobace da banida magani. Nan gani nan bari dumamen mayya in fada ma.
Murtala yace kinci darajar babanki mutumin kirki ne kuma banason rigima yau da kinga yadda ake balla kafar yarinya. Tace yo inba tsoro Ba kamaso mana wallahi kaga yadda na fito dinnan babu mutunci…. Mtsw ni banma da lokacin Dan shaye.
Tafiya tayi abunta,babba Wanda ya tsaya yana kallonta sai alokacin yace kai murtala babe dinnan tayi aradu. Kaga jiki me kyau kuwa……..
Tsaki murtala yaja kamin ya tashi yabar wajen yana gunaguni akan irin yadda babban ya nuna halin ko in kula gameda abinda minal din tamai.
Show some by
Sharing
And
Commenting…
27th April, 2019.
Mzz untichlobanty💕
[1/11, 1:12 AM] Mzz_Untichlobanty💞:
ðŸ†ðŸ†KURUCIYAR MINALðŸ†ðŸ†
🌹by mzz_untichlobanty🌹
ðŸ€CHAPTER 4ðŸ€
UNGUWAN SARKI,KADUNA STATE.
Unguwa ne hadadde da manya manyan mutanen Nigeria masu matsayi da kudi ke zama,unguwa ne na wadanda sukakai a dama dasu.
Wani mansion ne dankararre Wanda yaji kayan alatu na duniya
Wasu mutane ne ke zagaye da gidan sanye da uniform daga ganinsu kuratan sojoji ne irin masu gadin gidajen oganninsu nan gaban gidan faranni ne of different colours and nature sunyi das das dasu sun kawata gidan
Wani katafaren gate nagani black with a touch of golden ta gefe naga an rubuta JEEDMAR on golden plate
The house has single side but classified into 3 which contain 12 fully furnitured bedrooms
with bathrooms in each containing fully jaccuzis and all other necessary things,3 parlours with cotton softened chairs,beautifully decorated dining room with a 10 people dining table,mordern kitchen,fully equipt gym room,sports field,3 swimming pools of different shape,size and designs,fully flowered and fruited garden,office dinshi,car parks with the most latest and expensive cars parked in,securities’ side,workers'(helpers’) side.
Motoci ne guda 11 suka shigo gidan sunyi convoy dukan su bakake ne banda na tsakiya Wanda yake fari wani kurtun sojane yazo ya bude motar
Wani kyakkyawa,dogo,fari,mai saje,ga diri tabarakallah masha Allah Kamar balarabe ne naga ya fito sanya yake cikin kayan sojoji fuskannan a daure babu alamun wasa ko kadan dukka sojojinne suka Sara masa a tare baiko kulasu Ba ya shige ciki abinsa.
Mahaifiyarsa ya Tarar zaune a parlour tana kallon news ga fruit a gefe tanasha hankali kwance cikin fara’a da walwalan ganin mahaifiyarsa abin kaunar sa yace mom! jin muryan Rabin ranta kuma danta wato CPT YAZEED ABDULMAJEED UMAR ta tashi yazo da sauri ya rungumeta tare da manna mata peck a kumatu yana fadin I missed u mom itama tace missed you too son
Dama tun dazu shi take jira domin tasan da dawowarsa
Tace son go and fresh up sai kazo kaci abinci ko smiling yayi yace okay mom tare da hayewa middle staircase coz shine nashi the one left for his wife zakiyya and the one on right for his mom.
Bathroom ya fada direct Ba tare da tinanin Komai Ba ya cika jacuzzi da ruwa yasa bathing soap and perfume ya shiga ciki ya rufe idonsa tinanin zakiyya ne ya fado mai,
shikam ya rasa yadda zaiyi da itA sai kace Ba auren soyayya sukayi Ba ace Sam batada time dinshi yauma da zai dawo daga tafiya she can’t stay at home just for a day thank goodness he hasn’t let her become a full-working wife as she wanted or else Hhhhhhh iska ya furzar domin abin ya fara isanshi Gaskiya saboda ko hakkinshi na aure yanxu da kyar yake karba agurinta.
Ganin tinananin bazai fisheshi Ba yasa ya gama wanka ya daura alwala, da Rigan wanka zai sa ya Fasa ya daura towel ya fito rike da karami yana goge silky,soft and dark hair dinshi he looking so sexy (Kamar yadda naji Yan mata na fadi danni haryau wannan shirmen baya birgeni amma danku sai na rubuta ko ya kukace? You are my first priority.)
CPT YAZEED ABDULMAJEED UMAR kenan! a 35years old son of late ALH. ABDULMAJEED UMAR
ALHAJI ABDULMAJEED UMAR is a multi millionaire international businessman with the organisations and companies namely jeedmar empire, jeedmar furnitures,jeedmar shoes and clothing,jeedmar oil company, jeedmar rice,jeedmar sugar,jeedmar cement,jeedmar orphanage and much more.
Asalinsa fulanin zamfara bayan ya gama karatu ya fara business ikon Allah cikin kankanin lokaci ya bunkasa har ya fara companies a different countries a yawon kasuwancinsa ne ya hadu da mom wacce take Nigerian-arabian wato babanta Dan Nigeria mamarta er riyad(saudi)amma a Dubai suke zaune.
Sun hadune ta sanadiyyar babanta saboda Suna kasuwanci tare sannan ya gaba da hankalinshi.
Haka dai sukayi aure kuma lokaci daya soyayya mai karfi ya Shiga tsakaninsu amma Abu daya suka rasa haihuwa haka sukayi shekara 12 Ba ko batan wata tukunna daga baya Allah ya dube su da idon rahama ya basu da namiji wadda suka samai YAZEED tun yana Yaro yakeson armies shi baya kallon cartoon irin na yara in ka Ganshi ya na kallo to sojoji ne har faint na dakin shi na sojoji ne. wata rana ALHAJI ABDULMAJEED ya tattari family dinshi gaba daya akan zasuje aikin hajji dukda Cewa wasu daga cikinsu sun sha zuwa amma wannan karon a tare yakeso suje saide mom bataje Ba itada YAZEED domin Ba tada Lpy sai akabarta tare da kakus Maman ALHAJI ABDULMAJEED.