AUREN FANSA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

AUREN FANSA COMPLETE HAUSA NOVEL

….Har misalin sha biyu na dare suheer na zaune palo tana ta rusa kukan abunda rasheed ya mata dazu tun shigowarsu take zaune wurin ko kayan jikinta bata iya tubewa ba, kuka kawai take yi mai sauti ga kanta dake sara mata tamkar zai balle gida biyu,wannan wani irin cin mutunci zai mata haka a gaban dumbin mutane, duk ta tuna incident din sai ta kara rushewa da kuka,rasheed yana kwance kan gado yayi rubda ciki,daga shi sai boxer da singlet shima fama yake da kanshi ya rasa dalili duk sanda ya taba yarinyar sai wani al’amari ya faru dashi.Yanzu haka jin sauyin kukanta yake yi tamkar saukan aradu a kanshi.

Rumtse idanu yayi hade da mikewa ya fito palon dukunkune ya hango ta a kasa tana ta aikin rusa kuka,suheer bataji fitowarshi ba sai daukar da ya mata bata ankara ba, tsakiyar gadonshi ya ajiyeta sannan ya hauro ya zauna yana fuskantar ta cikin murya kamar mara lafiya yace “me aka miki kika hanawa mutane bacci da kuka haka”? jin tambayar rainin wayon da ya mata yasata sakin wani kukan wadda yafi na farko sauti, dafe kai yayi hadi da furta ya salam, wai me aka miki ne, kodai nine?” ya fada yana nuna kanshi, da sauri ta gyada masa kai,tana tabe baki kamar yar baby, ba karamin dariya ta bashi ba amma ya fuske yace ohk iam SORRY” tsayar da kukan tayi da sauri tana kallonshi jin kalmar sorry a bakin shi hade goshinsu yayi wuri daya yana kallonta da idanunshi da sukayi jawur yace “iam sorry again”.

Nan ya fara lallashinta wanda shima bai tsammaci ya iya ba daga lallashi oga rasheed fa ya fara kauce hanya domin wani irin shinshina wuyanta ya fara yana shafa duk inda hannunshi ya kai, take ya fice a hayyacinsa, suheer dake ihu yanzu ba baki domin ya riga da ya hade bakinsu yayinda hannunshi ke yawo a sauran sassan jikinta ture shi take yi iya karfinta amma ko gezau baiyi ba tun tana da karfin tureshin har karfinta ya kare, rasheed was loose of control a lokacin daza’a tambayeshi waye shi bazai gane ba,ya manta da gaba daya duniyan da abunda ke cikinta duk wani kunci da ya shafe shekaru a ciki ya manta, ba abunda ke gabanshi yanzu sai inda ya dosa.a hankali suheer taji saukar rigar ta da ya yaga da karfin gaske, kana ya sake bakinta ya nufi wata shiyar da nashi bakin wani irin ihu tayi hade da gatsa mishi cizo akan damtsen hannunshi wanda saida taji alamar jini a bakinta.

Rumtse ido rasheed yayi jin zafin cizon har cikin kwanyar sa, saidai hakan bai hana shi ci gaba da abunda yake ba. Abu na gaba da suheer ta kara ji shine saukan undies nata ga kuma hannun shi dake ta aikin zagaye jikinta ihun neman ceto ta fara kaf yan gidansu ba wanda bata kira ba har da ummie da su buba amma ba wanda ya jiyo ta numfashin ta ne ya fara seizing jin hanyar da ya nufa, take wani karfin da bata san dashi ba ya zo mata kokawa ta fara dashi iya karfinta take tureshi amma in kamar dutse take turewa,dago kanshi dake saman kirjinta yayi cikin yanayin fita hayyaci da idanunshi da suka sauya kamanni yace “plsssss don’t fight,don’t fight plsss i will be gentle on you,… addu’ar da taji yana karantowa ne yasa numfashinta daukewa gaba daya…..

              NOT EDITED...

????????AUREN~FANSA????????

Page 73/ 74

By

Ummu Fadeela.

….Cakkk numfashinta ya dauke lokacinda Rasheed yayi nasarar jefa kwallonsa cikin raga bayan artabun da yayi da goal keeper,…Faduwa yayi gefenta ya kwanta rub da ciki bayan ya samu nutsuwa, a hankali ya ringa jin kansa yana juya masa,ga wani yanayi da yake ji cikin kwakwalwarsa kamar ana warware zare, lumshe idanu yayi wasu hawaye masu matukar sanyi suka gangaro bisa fuskarsa.

Sai a lokacin ya juyo ya sauke idanunsa kanta, tana kwance wanwar ba alamar numfashi tattare da ita, hannunsa dake karkarwa ya mika hadi da kunna switch take dakin ya gauraye da haske, zaro ido yayi yana jin zuciyar sa na bugawa da karfi karfi ganin halin da ta ke ciki, da kyar ya iya mikewa tsabar rashin karfin da jikinsa ke dashi, taba ta yayi amma bata motsa ba, da karfi ya jijjigata kana yace “‘Ayshhha!” nan ma shiru, zuciyar shi ne ya cigaba da harbawa da sauri sauri ga wani irin zazzabi da ya ke ji yana taso masa daga cikin kashinsa.

Daga hannunta yayi amma yana sakewa hannun ya koma, zaro ido yayi da sauri ya nufi dan fridge dake dakin ya bude ya dau bottle water daya ya bincine marfin kana ya juyo ya fara yayyafa mata a fuska, wani irin numfashi suheer ta ja kana ta fara kokarin bude idanunta.

Koda ta gama bude idanun dishi dishi ta fara gani, amma hakan bai hanata sakin ihu da turje turje ba tana fadin “wayyo Allah na.ammi na zai kashe ni kizo ki karbe ni sosai take fizge fizge tamkar lokacin abun yake faruwa. Riko hannunta rasheed yayi yana lumshe idanu dan har ga Allah kanshi sarawa yake ga wani irin jiri dake dibarsa hadi da zazzabi mai zafi da ya rufesa zuwa lokacin,,hannu yasa akan bakinta yana furta “ssshhhhhhht” wani irin zabura tayi da karfi ta matsa gefe tsabar tsoratar da tayi da jin shi kusa da ita, wanda hakan yasa ta sakin wani dan marayan kuka sakamakon wani irin azabar da taji a kasanta.

Bin wurin da ta matsa din rasheed yayi da ido ganin jini malale wurin, gashi sai kuka take alamar tana jin jiki,tunanin ruwan zafi ne ya fado masa hakan yasa ya nufi bathroom yana hada hanya, ruwa masu dumi ya tara a bathtub kana ya fito zuwa lokacin rasheed bibbiyu yake ganin komai tsabar karfin hali ne kawai da mazantaka, daga ta yayi chidak kamar yar baby a ranshi yana fatan kar ta masa musu domin yunkuri kadan tayi zasu iya zubewa a kasa, wani irin ihun azaba suheer tayi lokacin da ta ji ta cikin ruwan xafi, da azama ta mike amma ya danne ta da sauran karfin da ya rage masa, tun tana mutsu mutsu har ta hakura, wani bacci mai dadi ne ya fara daukarta jin ruwan dumin ya fara shigar ta.

Ganin haka yasa rasheed barinta a wurin ya koma daki, bedsheet din ya yaye gami da shimfida wani, lokacinda ya dawo suheer tayi nisa a baccinta, tsiyaye ruwan yayi kana ya tara mata wasu, shi kuma ya koma jikin shower yayi wanka hadi da wankan tsarki, daure da towel yazo ya tsugunna gabanta kurawa fuskarta da yayi jawur ido yayi cikin nutsuwa yakai hannunshi kan kwantaccen gashin da ke gaban goshinta yana shafawa a hankali.

A firgice ta farka tana rarraba idanu ta wangale baki da niyyan yin ihu yayi saurin rufe mata bakin da tafin hannunshi, yace “zaki iya yin wanka ko in miki,? dare yayi you need rest,”

Shiru ta mishi tana kare kirjinta da hannu,ganin shirun yayi yawa ga shi jikinshi ya fara daukan karkarwa yasa shi mika hannu ya dau soap and sponge ya ajiye mata gami da mikewa yace “idan kin gama kiyi dayan wankan ma, kin iya aiko wani banzan harara ta aika masa kana cikin gatse da muryarta da bai fita tace “ban iya ba”.

Bude baki yayi da nufin koya mata, tayi saurin toshe kunnenta da hannu biyu ta kurma ihu tana fadin “ka fice min a nan, ka fita a nan nace,” sumi sumi rasheed ya fita jin ihun nata na barazanar karasa mishi sauran karfin da ya rage masa. Da bin gini suheer ta fito bayin bayan ta yi wanka zuciyar ta na mata kuna tuna wankan da tayi ta dalilin rasheed, zaune yake a bakin gadon ya dafe kanshi da hannu biyu, jin bude kofar bayi yasa shi mikewa yana isowa kusa da ita, tana daure da babban towel wanda ya kai mata har guiwa kana ta daura wani akanta ta kuma yafa wani a kafadarta.Dariya ta bashi ganin uban kayan da ta jibga amma bai dara ba saboda halin da ya ke ciki, kokarin kamata ya fara amma ta dakatar dashi ta hanyar daga masa hannu cikin wani irin murya tace karka yadda ka taba ni azzalumi,macuci,bana sonka,bana kaunar ka,bana kaunar ganinka, kaidin azzalumi ne”rumtse idanu rasheed yayi jin irin sukar da kalamanta suka mishi a zuciya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button