ABDUL JALAL PART 2

ABDUL JALAL PART 2

Ummi tayi Aure, ta Auri wani ɗan uwan ta a can garin su.

Ilham kuwa seda aka kaita Asibitin masu tabin hankali saboda zabure zaburen da take yi, Umman ta kuma se gidan gajiyayyu aka kaita a can ta rasu.

Yaya mairo ma komai ya kwaɓe mata, Naja ta zama tantiriyar ‘yar ƙwaya kuma karuwa, Sa’ adah kuwa tana can gidan yari.

Farinciki ya shiga tsakanin iyalan, duk wata hayaniya da abubuwan da Mummy tayi ta sauke su a gefe ta rungumi carbi tana tuba ga Allah ga kuma jinyar larurarta na hawan jini da ciwon zuciya ga ciwon sugar.
Dukiya gata a jibge amma babu lafiyar morarta yadda ya kamata, ga shekaru sunyi nisa.

Daddy ya dawo Nigeria domin ya huta girma ya kama shi, ya ɗora Jalal akan al’amuran ya cigaba da kula da komai, ya canza gida ya haɗe Mummy da Hajiya Salma a gida ɗaya.

Seda Jalila ta haifawa Jalal yara shida, Haidar kam gurin Mummy ya koma da zama saboda ƙaunar da take nuna masa.
Haka Nana da Hanan suma sun hayayyafa suka Cika gida da
‘ya’ya ga soyayya da ƙaunar juna da ya wanzu a tsakanin iyalan

TAMMAT BIHAMDILLAH
ALHAMDILILLAH ALA KULLI HALIN
DUKA DUKA ANAN NA ƘARƘARE WANNAN LITTAFI ME SUNA ABDUL JALAL ALHAMDILILLAH ƘWARIN GWIWARKU DA ƘAUNAR KU CE’ YAN UWA DA MASOYA TA KAINI GA KAMMALA WANNAN LITTAFI.

JINJINA DA GODIYA TA MUSAMMAN GA IYAYENA DA ABOKAN ARZIKI
NAGODE DA KULAWA DA ƘAUNAR KU

ABDUL JALAL NOVEL FANS GODIYA TA MUSAMMAN BAZAN MANTA DA GUDUNMUWAR KU BA INA ƘAUNAR KU, KUN ZAMA WANI ƁANGAREN FARIN CIKI NA RAYUWA TA.

PERFECT WRITER’S ASSOCIATION ƘUNGIYA DAYA TAMKAR DA DUBU, GODIYA TA MUSAMMAN A GAREKU ‘YAN UWANA, ALLAH YAKARA MANA KAUNAR JUNA YA KAIFAFA ALƘALAMINKU.

INA FATAN AN AMFANA DA SAƘONIN DA DARUSSAN DAKE CIKIN WANNAN LABARI, KURA KURAN CIKI DAGA GARENI NE INA FATAN ALLAH YA YAFEMIN

INA FATAN DUK WANDA NA ƁATAWA RAI, KO WANI LAIFI DAN ALLAH YAYI HAƘURI YA YAFEMIN.

INSHA ALLAH ZUWA BAYAN SALLA IN ALLAH YA KAIMU ZAN SANAR DA KU LOKACIN DA ZAN CIGABA DA KAWO MUKU SABABBIN LITTATTAFAI NA

ƘOFATA A BUƊE TAKE DOMIN KARƁAR GYARA SHARHI, ƘWARIN GWIWA KOKUMA ƘORAFI.

TAKU HAR KULLUM
AISHA HUMAIRA DADDY’S GIRL WACCE KUKAFI SANI DA AYSHERCOOL

WHAT’S APP 07063065680
WATPAD @ AYSHERCOOL7724 WWW.HUMAIRA17@GMAIL.COM

Nafara wannan littafin July 2020
Na kammala a April 2021
Alhamdilillah

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129

Leave a Reply

Back to top button