KURUCIYAR MINAL COMPLETE HAUSA NOVEL

Minal ko tana dawowa daki toilet ta fada tabaje akasa sai kuka
Jin alamun antaba kofar dakinta yasa ta sassauta murya
Tanajin anfita ta kara bude makokoro ta sha kukanta Kamar umarni Daga Allah.
Da daddare…….
Show some love by voting and commenting.
Sauri nake so bye, love you all😘
Miss untichlobanty💕
9th October,2019.
[1/11, 2:22 AM] Mzz_Untichlobanty💞: ðŸ†ðŸ†KURUCIYAR MINALðŸ†ðŸ†
🌹by @mzz_untichlobanty🌹
CHAPTER 30
Duk Wanda kuke karantawa bakwayin commenting ko voting ina kallonku.
🥺idan kuka karanta bakuyi voting Ba kuna nufin bai muku Ba kenan.
Asha karatu lafiya
Da daddare minal na zaune a dakinta idanunta da suka kumbura sanadiyyan kukan da tayi dazu sun Dan sace sai ajiyan zuciya takeyi.
Wani azababben yunwa ke nukurkusatta Kamar me Dan haka ta dauko flask din da atine ta kawo mata aiko tana ganin abinci mutuminta ta manta da Komai Kamar Ba ita ta gama sharar kuka Ba
Yam porridge dinta ta cinye tana mai side hannu kamin ta dauki flask din tayi kitchen domin ta wanke
Kitchen din ta Shiga ta wanke flask din kamin ta fito jikinta a sanyaye
Shigar jikinta na dazu ne saide yanzu ta daura zani domin Ba hijabin dazu bane
Zanin atamfa ne mai kyau Wanda ta dauko acikin kayan nata. Wani taku takejiyowa na isa da takama da nuna isa da kuma nuna kowa Ba kowa bane.
Tafiyarta ta cigaba dayi Ba tare da ta waiwaiya Ba domin wani bacci dake dibanta saboda gajiyar da tayi
Staircase ta kama za’a hau gaji an fincikota….Taga taga tayi kamin ta dai daita tsayuwarta da taimakon ginin dake gefenta wani nauyayyan ajiyan zuciya ta sauke kana ta hade ranta ta dago domin ganin wani uban ne yayi mata irin fincikar nan aiko tana dago idonta tage zakiyya ta hade rai tayi kananu da idanu
Ke Dan ubanki ankawoki aiki shine kikewa mutane yawo agida sannan bakisa uniform Ba kuma kinajin alamun mutane baki iya gaisuwaba? Tukunna ma urban Waye ya baki damar hawa sama?oh Ashe ankawo kaskancacciya yar uwarki Wanda batasan dokokin gidan mutane Ba tazo tana tsifo mana iyayi
Ganin minal ta kafeta da idanu Ba tare da tace komaiba yasa tace idan baki dena kallona da wannan shanyayyun idanun naki Ba sai naci ub*nki common get out of my sight useless human being. karbi kikai min wannan sama tunda abinda kikeso kenan.
Atine Wanda ta Shiga domin yiwa uwargijiyatta ta 2 Kumar amaryar oga yazeed tajiyo abinda zakiyya ke Cewa Shigowa tayi ta russuna tana mai Cewa sannu da zuwa aunty.
Zakiyya dake kallon minal ta kallo atine kamin ta kuma kallon minal tace haka ake gaidani agidannan.
Atine ne ta aro wani jarumta kana tace rankin shi Dade ai wannan itace amaryar.
What!?wannan abar me zubin aljanu?
Jikin atine na rawa ta gyada kai kana tace Allah bamu alkhairi ta fice tana mai zazzare idanu alamar kidimewa Dan bata bukatar rashin hankali ana zaune lafiya
Minal kam shiru tayi Kamar wata kulya ta dunkule a lungu daya takaici ya hanata yin komai
Zakiyya da mamaki da kuma kishi ya cikata yasa batayi wata wata Ba tace au Ashe Kece wannan dabbar wacce talauci ta dama akayi auren jari ai da kin sanar dani Cewa kuna bukatar kudi na baki Wanda za’a ciyarda danginki baki daya bawai Kiyi kokarin hada kanki dani Ba JAKAR BAIWA kawai,wuce ki hadomin tea kamin na saba miki.
Minal kam yau da badan sharadin da yazeed ya gindaya mata Ba da babu abinda zai hanata shukawa zakiyya rashin mutunci amma tana tsoro kada wancen azzalumin ya kasheta Dan tasan sojoji Ba mutunci bane dasu bare imani ko tausayi.
A hankali ta koma kitchen din sannan ta hadomata shayin domin atine ta nuna mata Komai da yadda zatayi amfani dasu.
A bakin kofar dakinta ta tsaya ta kasa Shiga zakiyya ko tana Shiga dakinta ta fada kan gado ranta na wani irin kuna
Can wajen 10min taji shiru Dan haka ta fito domin ta antayawa minal rashin mutunci aiko daidai lokacin minal ma ta aro jarumta minal na daura hannunta akan handle din zakiyya ta bude kofar a zafafe aiko take kofin shayi ya watsu musu dukkansu biyu Wanda yamafi zubowa minal din sannan ya fadi ya fashe
Wani wawan mari zakiyya ta kwasheta dashi kamin tace kan buhun bala’i ! ke wace iriyar dakikiya ce dabba kina Abu Kamar jaka!saboda tsabar bakida hankali bare lissafi shine zaki kama ki zuba mini tea ajiki?
To Dan matsiyacin ubanki ki gyara nan wurin sannan ki hado Mani wani kamin in fito Daga wanka.
Minal dago rinannun idanunta tayi ta nuna zakiyya da Dan yatsa kana tace ahir dinki duk haukarki ta kare a kaina tunda dani kike kishi amma kada ki kuskura ki kara sako da iyayena.
Kuma baza’a hado shayin Ba inga abinda zakiyi tana fadin haka tasa hannu ta fara kwashe glass din.
Zakiyya ko a harzuke ta nufi side din yazeed Kamar wata zakanyaÂ
Bude kofar tayi tagansa ya fito Daga wanka da alama kwanciya zaiyi.
Yazeed ko mayatar ce ke cinsa ya kasa jurewa,yayi azumin,yayi addu’an,yasha magani amma desire nanan Dan haka ya yanke shawarar gara yaje ya samu zakiyyan ko kadan ne ya samu da babu gara Ba dadi. Gwara yaje yayi yanda ya saba ya danyi maneji abinsa Dan shikam hakuri kawai yakeyi shekara da shekaru bawai dan yana gamsuwa Ba Dan tunda sukayi aure da zakiyya baifi sai 3 ya zama satisfied domin Daga tazama satisfied to shikenan fa zata fara raki Wai ta gaji.
Sai gashi Allah ya aiko masa ita tsuntsu gasashe Daga sama
Ganin yanayinta yasa yace Matas ya akayi ne yana mai kashe mata ido tare da fara takowa izuwa gareta tsaki taja domin ta gano me yake bukata kana fara huhhura hanci tana jijjiga tace “baby kaga irinta ko? kaga abinda mom tayi ko?gashinan ai yanxu ta aro maka wata kaskancacciya kuma ma abin haushin Wai Dan tsabar fitsara har ta dubi idona Wai nasata aiki Wai bazatayi ba kuma harda nuna mini Dan yatsa
Rungumota yazeed yayi danshi bayason irin yanda takeyiwa mahaifiyarsa shiyasa duk sanda ta fara zai yi kokarin kawqr da maganan inata dage to saide suyi fada
Turesa ta fara yi ni Dan Allah cikani kai ko wani lokaci sai ana serious Abu sai kazo kawani hau kakabe kakabe ni banson jaraba.
Kallonta kawai yake tare da murtuke fiska Kamar basho yagama mata kalar tausayi Ba sannan ya hankadeta kadan Daga jikinsa yace zakiyya yanxu akan hakkina zaki kirani jarababbe, Toh gashinan nabar maki ki jika kisha nima zan rike abina.
Rigan baccin daya ajiye kan gadonsa ya dauko ya zura sannan ya kwanta tare da Cewa inkin gama zaki iya rufemin kofar daki sannan ya juya
Baiji sanda tahau gadon Ba kawai ji yayi an rungumosa ta baya……………..
🎵i am waiting for your comments
Don’t forget to vote
Miss untichlobanty💕
11 October, 2019.
4 – CAHAPTER 31-40
ðŸ†ðŸ†KURUCIYAR MINALðŸ†ðŸ†
🌹by @mzz_untichlobanty🌹
*CHAPTER 31
Baice mata kala Ba yanaji ta fara tattabasa tare da masa wasu abubuwa ahankali wani mugun kuma jahilin feelings ke taso masa amma ko dar baiyi Ba a hankali yaji ta fara zurfafawa tsaki yaja kamin yadan matsa gaba kadan still hannunta na jikinshi
Matsowa itama tayi tanakai hannunta kan…….. ai babu shiri ya mike tare da cire hannunta yayi wulli dashi
Kana ya fara magana a harzuke Wai me kika daukenine eh?ko kin dauka jarabata har takai nazama banida zuciya ne?ince P kuma nace banaso
Hannunta takai zata riko nashi yace karki kuskura ki tabani kinji na fadamiki.
Tace haba baby kayi hakuri mana kasan raina abace yake lokacin shiyasa na fadi hakan harara ya watsa mata kana ya kwanta Wanda yasa ta fahimci Cewa ya Dan hakura Dan haka ta fara aika masa sakwanni masu birki kwakwalwa aiko dama gogan naku ma a hanu yake Dan haka baiyi wasa da damarsa Ba ya bada kai bori yahau. saide kash zakiyya na zama satisfied ta fara nifa baby na gaji yazeed najinta kuma ransa na kuna danshi ko Rabi baije Ba ta cigaba da cewa ni ka barni na gaji please banason jaraba