GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVEL

Balaraba kuwa ta fahimci wani cikin ne da ita sai ta fara Neman yaya zatayi gudun karsu Abudul su sha ciki.nan family dector dinsu yace babu matsala zata cigaba da shayar dasu da nonon ta, amma cikin na kaiwa wata shida dole ta cire su daga nono sai a dorasu kan madara me kyau. Aikuwa haka akayi yara suka cigaba da shan nono Mamansu cikin koshin lafiya, inda Yallab’ai ya durfafe ta, ganin yadda yake kwasar gara, kunsan dai mace me yaron ciki abun marmari ce ga mijinta.

Alhamdullahi Alhmdullahi
Alhmdullahi

Nan na kawo karshen wannan littafin Ubangiji Allah ka yafe min kurakurana abunda na rubuta dai dai Allah kasa a amfana ka sanyamu cikin ladan baki d’aya
????????????????

????????‍♂BABBAN YARO????????‍♂
Cigaban littafin.
Yaro da kud’i????????
WASA FARIN GIRKI????

INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD’I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD’I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN, WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD’I, BABBAN YARO LITTAFI NE ME K’UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA????????‍♂???? BABBAN YARO YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD’I MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD’I NAIRA D’ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN YAKE????????‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI…… DUK ME BUK’ATA ZAI NEMI TA WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA
08089965176
07084653262

NI CE DAI HAR ILA YAU

BINTA UMAR ABBALE

MARUBUCIYAR WANNAN LITTATAFAN

NANA KHADIJA
YARO DA KUDI
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI
LADIDI K’WADAGA

MUJE ZUWA MASOYA NA

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI????????‍♂????????????????

Kar Ku bari a baku labari

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button