GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kallon juna sukayi ita dashi,wannan karon tayi jarumtar tsayar da idanta a kansa domin ta fara yak’in k’watar kanta a ganinta rainin hankalin yayi yawa.

Cikin yanayin maganar shi yace”Baki gyaramin bed ba ina so in kwanta, oh ko da yake ma naga babu wani gyara a d’akin sai shimfid’ar ki cire bedshirt d’in ki sanya min wani zan kwanta in huta”

Babu zato taji bakinta ya sub’uce mata da cewar”Ita wacce ta b’ata me hanata gyarawa nifa wannan ba hurumi na bane Allah shi gafarta maka”

Yadda tayi maganar yaso ya bashi dariya Lallai itama za’aje da ita.Yace”OK yanzu me kike nufi”?

“Cewa nayi ba hurumi na bane gyara bed d’in nan da dai nice na kwanta a kai sai in gyara da hujja”

Sai da tayi wannan maganar tazo tana da tasani ganin tana nemam ta zarme, sai ta sunkuyar da kanta k’asa kunya na yunk’uro mata.

Tsaf ya fahimci abunda take nufi kuma ya gano kishi ne yake damunta,, wani murmushi yayi yana me tsatstsata da idanunsa masu dafi, yace”Kema kinyi magana me kyau, jiya Azima tazo ta faran ta min rai, ta d’ebe min kewa ta shekara da shekaru, yau kema kin kawo kanki bari kawai mu barshi in kin b’ata sai ki gyara naki”

Ita ba yarinya bace tsaf ta fahimci abunda yake nufi, kallonsa take cike da d’umbun mamaki wato shi rashin rashin hak’urinsa bazai bari a kawo masa matayen nasa ba

Kulle k’ofar yayi sosai ya zare key d’in ya wuce toilet abunsa.

Baki sake ta bishi da kallo tana mugun mamakin k’arfin halinsa da sauri ta nufi k’ofar tana jijjigata,, kamar dotse take ja tak’i motsawa, wani bala’in tsoro ne ya tsirga mata tayi da ta sanin wannan maganar tayi shiru da bakinta tayi abunda ya sata yanzu yaya zatayi da fitinar wannan mutumin,, shiru tayi jikin Kofa tana sak’a wacce zata fisshe ta. Futowa yayi yana goge hannunsa ya zauna gefen bed d’in yana k’okarin cire rigar dake jikinsa,, kallonta yake a fakaice yaga duk ta mu zanta, yau zai ga tana da wayo ko bata dashi.

Shawarwari take da zuciyoyin ta wata na bata shawara kan taje tayi aikin da ya sata wata na cewa ta bashi hakuri wata na cewa kawai ta kyale shi dole ai sai da amunce war ta kome ye zai faru,,,

Da kansa ya janye bedshirt d’in ya jefar k’asa kan katifar ya kwanta sosai yayi rigingi ne gami da d’ora hannuwan shi saman k’irjinsa lumshe ido yake da alama baccin zai yi.

Da k’yar ta bud’e bakin ta tace”Ka bud’e min k’ofa zan futa ana jirana a b’angaran Mama”

“Yau duk wanda yake jiran ki sai ya hak’ura domin shi da ya sake ganin ki sai da gobe idan Allah ya kai mu”
Ya fad’i haka ido a lumshe.

“Kasan dai wannan ba al’adar mu bace ko,ai ka bari a kawo maka ni tukkuna”

Bud’e idonsa yayi yana kallon ta Jin abunda take cewa wai ba Al’ada bace”

Mik’ewa zaune yayi sosai ya fuskance ta tana daga bakin Kofa kamar kace kett ta ruga a guje yace”Zo ki fad’a min al’ada tun da ita ki ka sani, i n ban da shirme irin naki an riga an d’aura aure kuma me ya rage miki, dole sai an lullubo ki an kawo min,, shiyasa ni Azima take burge ni sosai take da waye wa, amma ke da wancan duk baku iya komai ba sai kishi” Kallonsa tayi jin abunda yake cewa kar dai ya gane cewar tana kishin sa,,

“Addini na bai hanani in kusance ki ba a yanzu saboda kina a matsayin matata ke kin zo kenan ma ba zaki koma ba kalas!!” Balaraba ta tsorata da jin abunda yace karfa girman kanta ya kai ya ya baro Bari kawai ta bashi hakuri durk’usawa wada ba gajiyawa bane,, murya na rawa tace”Kar muyi haka da kai ni dai don Allah ka bud’e min in futa kaji ko, wallahi ina jin kunyar mama sosai”

Komawa yayi ya kwanta k’asa -k’asa yace”Sai kin biya min buk’ata ta zan bud’e miki”

Ba taji abunda yace ba tace”Me kace ban ji ba sosai ba”

Bud’e murya yayi yanda zata ji yace”Sai kin biya min buk’ata ta zan miki Kofa ki tafi”

Kuka tasa tana fad’in Wannan wace irin magana kake min ne, nifa kawai ka bud’e min Kofa in tafi gurin Mama Fulani daga zuwa gaishe ka sai ka kulle min k’ofa”
????????????????????????????????
GIMBIYA BALARABA
????????????????????????????????

              _*NA*_

BINTA UMAR ABBALE
®BINTUBATULA????

MARUBUCIYAR

NANA KHADIJA
YARO DA KUD’I
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION????????


We are here to educate, motivate and entertain aur Reades


DEDIGATED
TO
RAHAMA ALIYU

BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM

????101

Kallon ta yake tana kuka sai kace wata k’aramar yarinya, sosai ta bashi sha’awa, kuka yana sa wasu muni ita ya sa ta kyau Lallai Allah d’aya gari bam-bam,Ashe akwai abunda zai kar ya mata zuciya da sauri har ya sanya ta kuka irin haka. Mik’ewa yayi da kuzari a jikinsa ya durfafi in da take tsaye,, da sauri ta matsa da gurin, inda ta koma ya bita bai yi wata-wata ba ya d’auke ta kamar wata yarinya ya dure ta kan bed d’in gami da yi mata rumfa da faffad’an kirjinshi mai sanya mace me Lafiya ta manta kanta…




Sosai Arrama yake sasakar Shamsiyya sai da yayi sau biyar sannan ya sirara mata, to da yake itama Shamsiyar numbar one ce a wannan gurin sam bata gaji ba, inda zai cigaba tana so,, domin ba k’aramin gamsar da ita Arrama yayi ba,, sosai taji dadin harkar, mik’ewa tayi yana mik’a gami da gan tsaro k’irjinta nonuwan ta suka ban k’aro, gaba, Arrama yaji kamar ya sume wata sha’awar ta rikito masa, ido jajuzur ya k’ara afka mata,, ta rungume shi k’am suka cigaba da aikata masha’arsu, kusan minti talatin sunayi daga busani suka samu nutsuwa a tare, fuskarsu cike da walwala da farin ciki suka sanya kayan su Arrama ya koma ya zauna kan wannan dutse da ya tashi, yace” Dole zan dage da tsayuwar dare gurin ganin na kafa sonki a zuciyar Sarki! Tunda kika bani kanki zan dage in yi miki aiki yadda ya kamata, don haka zamu d’auki tsawan sati biyu kina zuwa nan INA kwanciya dake kamar irin nayau, ni kuma ina miki aiki, zakiyi mamaki sosai kafin sati biyun aikin ki zai yi kyau yanzu ki shirya ki je gida gobe kizo kamar wannan lokacin”

Shamsiyya ta mik’e tana sanya kayan ta sai godiya take, shi kuma sai bin jikinta da kallo yake tamkar wani tsohon maye.


Cikin tsanani b’acin rai Halisa ta fad’a cinyar Mamanta ta fashe da kuka sosai,, hankalin Madabo ya tashi fad’i take “Wai Lafiya zaki shigo kina wa mutane kuka “?

Mama tace” Tambaye ta a hankali mana”

Halisa tak’i cewa komai in banda kuka babu abunda take, sosai taji ciwon abunda Sarki! Yayi mata gabansu Balaraba.

Kiran sunanta Mama tayi ta d’ago kai tana goge hawaye Mama tace”Me ya faru INA Balaraba take”?

Murya na rawa Halisa ta warware musu abunda ya faru, tana k’arasa maganar da cewa”Baza ta k’ara zuwa ba sai dai in shine ya neme ta

Murmushi Mama tayi tasan kishi ne yake damun Halisa ba komai kawai daga kinje kin ga Ka shiyar ki da miji sai kice baki yarda ba, ai ke ce Uwar gida,, dole miji ke zai fara kulawa wannan ba addini ban.

Madabo ko fad’a take sosai tana fad’in an shiga hakkin “yarta Mama duk na jinsu da abunda suke cewa sai da suka gama sannan ta kalli Halisa tana fad’in”Kullum aka ce dake baki da wayo sai ki k’i yarda, hum kinga su da yake suna da wayo gashi sun San yarda zasu bi su zauna dashi,, ke Kin yo zuciya kin tawo , ko wa ya gaya miki anawa namiji haka oho,, abunda kike tuhumar mijin ki dashi ba laifi bane, saboda sunna ya aikata,, babu laifi idan haka ta faru a kanki tunda dake dasu duk d’aya ne, saboda haka ki kwantar da hankalin ki ki daina zargin mijin ki kan ya zalin ce ki,, yawwa, Bari in yi masa waya yazo nan in ja muku kunne duka in sha Allahu yau ko wacce za’a mik’ata d’akin ta, tunda haka yake so”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button