GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVEL

Arrama dama kwana biyu babu kasuwa mutane duk sun gudu domin ganin aikinsa baya ci, a cewar su mak’aryaci ne, kullum sai yace buk’ata zata biya tak’i biya shiyasa kowa ya gudu, sai d’ai-d’ai ku ne wanda basu gane ba.

Mik’ewa yayi yaje ya zura sakata, ya k’wab’e babbar rigarshi ya aje ta gefe guda, ya afka d’akin.

Shamsiyya tace”Arrama yanzu meye abun yi”

Zama yayi kan wani dutse yana lashe baki yace” Aikin ki ya dawo sabo yarinya kin yi kuskure shiyasa komai yak’i tafiya dai-dai”

Shamsiyya ta dafa k’irjinta cikin damuwa tace”Na shiga uku ni Shamsiyya yanzu babu yadda za’ayi a gyara”

Arrama yayi wani bazawarin murmushi yace”Akwai hanyoyin gyarawa in har zaki bi umarni”

Shamsiyya tace”Zan bi umarni in Allah ya yarda ni dai burina shine kayi min aikin da zan auri Sarki! Ita kuma waccan tsinanniyar ya koro ta gida tare da takardar saki”

Murmushi yayi, ya mike yana fad’in “Ina zuwa”
Futa yayi daga d’akin

Allo ya d’auka yayi zane-zane layi goma ya sanya ruwa cikin k’ok’o ya d’auraye Tass, ya zuba wasu ciyayi, ya shiga d’akin yana motsawa ruwan.

Zama yayi inda ya tashi, yace”Karb’i wannan”

Shamsiyya ta mik’o hannu ta karb’a jiki na kyarma! Tana jiran abunda zai ce, gyaran murya yayi ya cigaba da cewa”Ki tub’e kayan jikin ki tass! Ki shafe jikin ki da rubutun yanzu kiyi a gabana ko ina ake so rubutun ya tab’a a jikin ki”

Aikuwa jiki na kyarma! Shamsiyya ta hau tub’e kayan jikinta a gaban Arrama duk idanunta sun rufe k’okarin ta kawai taga tabi umarnin da aka bata, domin aiki yayi”

Zigid tayi gaban Arrama ta fara shafa ruwan tawadar a jikinta, Arrama ya gigice ya d’imauce ganin yadda nonowan Shamsiyya suka k’ara girma sosai ba kamar yarda ya sansu ba, idanunsa suka kada sukayi jajazur tuni kayan aikinsa suka cika wando sai haniniya suke.

Ita ko shashashar sam bata lura ba shafe jikinta kawai take tana jujjuwa, muryarsa a sark’e yace”Ki shafa a mazaunan ki da bayan ki”

Tana shafawa tace”Hannuna ba zai kai ba”

Cikin futar hayyaci ya mike ya Isa inda take ya karb’i k’okon yana fad’in “Kawo in shafa miki kiga yarda ake”

Mik’ama masa tayi ta juya masa baya, aikuwa Arrama ya karb’a yana fara shafa mata a mazaunai yana mulmula masu
[9/14, 8:27 AM] Akwai Citta????????????: Jin yanda Arrama yake Mulmula mata mazaunai, yasa wata mahaukaciyar sha’awa ta bujuro mata dama Shamsiyya tana daga cikin jerin mata masu masiyaffafiyar sha’awa(Harija) ce sosai lumshe ido ta dunga yi jikinta ya soma zuba,, babu shiri ta juyo, shima jefar da k’okan yayi saboda baya cikin hankalinsa, rungume juna sukai suna nishi, sosai da kanta ta cire masa ragowar kayan jikinsa, a gigice kwanta kan wata tsohuwar katifa, Shamsiyya ta bud’ewa Arrama k’afa ya afka kanta idanunsa a rufe.




Tsito na d’akinsa yana aiki da aljanu domin yinin yau aiki yake sosai kan buk’atar da Waziri Zayyanu ya kai masa kan Sarki! Almansur, kawai sai yaji gida ya karad’e da karatun alk’urani me girma, Ihuhhhhhhhu!!! Ya kurma wani uban ihu! Ji da yayi jikinsa ya d’auki wani mugun zafi! Mik’ewa yayi ya fara zarya cikin d’akin yana wasu sambatu, duk a k’okarin sa na Koran aljanun idan tunda ya kirasu. Jikinsa na kyarma! Yasan duk al’janin da ya k’one ta dalilin haka sai ya d’auki fansa a kansa.




Lantana tana zaune ita kad’ai a d’akin da aka ware mata Wanda take kwana a ciki take cin karanta babu babbaka, tunanini take da sak’e-sak’e na yanda zata zubawa Balaraba garin magani nan a Lemo da kuma wannan k’asar kabari, kwana biyu hidima tayi yawa ga idanun jama’a shiyasa ta Bari sai bayan buki kowa ya wa tsa sannan, to amma tana wani tunani har indai Balaraba ta shiga gidanta to ganinta ma zai mata wahala yanzu tunanin yaya za’ayi take.




Tun bayan sallahr Isha’i su Shahid suka tafi kowa na da iyali, sun bari sai gobe kuma zasu zo da iyalinsu domin akwai walima da suka had’a domin farin cikin Wannan rana.

Yana zaune shi kad’ai a falo, yana duba wannan k’aramin littafin nasa idanunsa sakaye da farin gilashi as’usuel, a tak’aica dai wayoyinsa duk kashe su yayi saboda yanda kira da sakkoni suka dame shi, “yan uwa abokai, kowa nasu yayi masa fatan alkairi, sosai ya amsawa wasu, ganin abun bazai k’are ba ne yasa ya kashe wayar domin yana bukatar Hutu a tare dashi.

Karatun yake amma hankalinsa da tunaninsa baya kan abunda yake karantawa ya tafi wani guri na daban, tunanin moment (Yanayi) da ya shiga d’azu dashi da Balaraba,, yayi ne domin ya rage ma kanshi radad’i, amma kamar karawa kansa damuwa yayi, yanzu haka daurewa kawai yake, agogon hannusa ya kalla goma shaura, yana sane da zuwan Gimbiya Halisa, shiyasa yake yawan kallon agogo, akai-akai. Minti biyar a tsakani yaji alamun bud’e Kofa, nutsuwa yayi sosai ya ki kallon k’ofar shigowar,Gimbiya Azima ta shigo cikin sallama fuskarta d’auke da kayattacan murmushi.

Amsa mata yayi ba tare da ya dago kai ya kalle ta ba, kusa dashi taje ta zauna har sai jikinsu ya had’u da juna.
????????????????????????????????
GIMBIYA BALARABA
????????????????????????????????

              _*NA*_

BINTA UMAR ABBALE
®BINTUBATULA????

MARUBUCIYAR

NANA KHADIJA
YARO DA KUD’I
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION????????


We are here to educate, motivate and entertain aur Reades


DEDIGATED
TO
RAHAMA ALIYU

BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM

????98

Cikin wani irin salo take gaida shi. Ya amsa hankalinsa na kan littafin dake hannunsa, tunani take yaya za tayi ta jawo hankalinsa,, Cikin siririyar murya tace”Yallab’ai fatan ka yini lafiya, ina fatan kaci abunci”?

Murmushi yayi a k’asaice yace”Alhmdullahi yanzu dai bana tare da yunwa, sai dai anjima zan sha coffee”

Gyara zama tayi sosai tace”Haka nake so, bari in ka tashi sha sai in had’a maka”

“Babu damuwa” Ya fad’a hankalinsa na kan littafin.
Shiru na minti biyar, yaji shi duk a takure saboda yanda ta nani k’e shi bayan haka kuma k’amshin da take ya fara tafiya da imaninsa, abunda da Wanda ya tara sha’awa, dama a kusa yake,,

A jiye littafin yayi gefe ya d’an kishingid’a kan kujerar yana lumshe idonsa, shi kad’ai yasan abunda yake damunsa a zuciyarsa.

Sosai ta matsa kusa dashi ta d’ora hannuta kan sumar kansa Wanda take bala’in so, lumshe ido tayi, yana jinta yayi mata shiru, shima sai yaji tamkar ta nayi masa Susa ne.

A hankali ta d’ora hannuta a cinyar sa tana mammatsa masa jiki, ya bud’e ido da sauri yana kallon ta, ganin abun nata yana nema ya wuce gona da iri.

Wani irin abu tayi da idonta Wanda ya d’auke masa hankali sosai ta burgeshi da salon ta abunka da Wanda yake jiran k’iris, hannunsa ya sa ya rungumo ta tafad’a faffad’an k’irjinsa lumshe ido yayi lokacin da yaji tudun k’irjinta a jikinsa,, sai ya k’ara shiga rud’u sosai, Azima kan tafi shi tafiya ji take tamkar numfashin ta zai d’auke saboda tsabar shauki.

D’aukar jarirai yayi mata ya nufi sama da ita, Allah yasa k’ofar a bud’e take ya aje ta kan bed d’in shi a nutse yake komai,, gashi dai a cikin buk’ata yake amma bai nuna zalamarsa ba sosai, Azima kuwa ganin ta samu shiga sai ta dunga futo da salo-salo na janye hankalin maigida,,Sarki! Ya ji ba zai iya jurewa ba, babu shiri ya kashe wutar d’akin ya damk’i Azima a hannu domin ita ta kawo kanta kuma halilinsa ce.

Babu laifi ya samu gamsuwa da ita, yadda ya kamata kuma ya same ta cikkakiyar mace sai tana da nak’asu gurin ni’ima ya jima yanayi kafin yayi rilizing. Gashi yana d’an jin zafi a jikinsa ko Dan wannan shine na farko a gurinsa oho,,
Ni kam mace baza ka banbamce ba sai ka kwanta da sauran biyun

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button