GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVEL

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION????????


We are here to educate, motivate and entertain aur Reades


DEDICATED
TO
RAHAMA ALIYU

BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM

????111

Saurin kauda kansa yayi daga kanta ganin tana zuwa gurin sa, kallon littafin dake hannunsa yake,sai ka rantse da Allah bai san da zuwan ta gurin ba, zama tayi kusa dashi ta d’an tsurawa littafin dake hannusa ido, ta lura yana da son karanta littafan addini,nan ta tuna da program d’insa da yake duk ranar juma’a, ake sanyawa tashoshin redio, a nutse tace.”Ya jikin” ? Hankalinsa na kan littafin yace.” Alhamdullahi ” shiru dakin yayi minti biyu tsakani tace.”Ko kana buk’atar wani Abu”? girgiza kai kurum yayi,kallonsa tayi zuciyar ta tace.”Ubangiji Allah ya baka lafiya” k’asa-k’asa yace.” Kashe mana hasken futular nan, na duba dana wayata” Mik’ewa tayi a nutse ya bita da kallo cike da so da sha’awa, futular ta kashe dakin yayi duhu sai hasken wayar sa, kad’an, zama tayi inda ta tashi tayi shiru tana zancan zuciya. Yace.” Ki kwanta mana” a hankali tace.” Idan na kwanta kuma kai zaka kwanta ban sani ba ko da wani taimako da zanyi maka kar bacci ya d’auke ni”. Murmushi yayi iya kacinsa leb’ansa yace.”Hakane, kawai kiyi kwanciyar ki, idan ina buk’atar wani abu zan ta she ki” Hawa bed din tayi sosai taja bargo ta rufe iya kacin k’irjinta fuskarta a bude.

Sai misali k’arfe goma sha biyu da rabi ya rufe littafin ya aje shi, hannusa ya sa ya jawo while chair d’insa da ke gefe ya sai ta sosai cikin k’arfin hali ya hau ya nufi toilet, a nutse yayi uzirinsa ya futo, kai tsaye mirrow ya nufa, turaririka ya fesa sosai a jikinshi, motsin sa taji yasa ta bude ido sai taga yana k’okarin sauka daga while chair d’in, da sauri ta sauko ta ruk’e hannunsa ya zauna bed din sosai, ta sanya hannunwan ta ta d’auko k’afarshi ta Dora a hankali haka tayiwa d’ayar ma, a raunane tace.”Shiyasa fa nace ko kana da uziri me yasa baka tashe ni ba”.? Cikin duhun d’akin yake, ganin yadda fuskarta ta nuna alamun jimami da tausayi, gyaran murya yayi yace.” Kar ki damu toilet na shiga kuma na futo Cikin hukuncin Allah”. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta koma ta kwanta tana kallon shi yana k’okarin gyara kwanciya, lumshe ido kawai tayi tana shak’ar k’amshin tura ransa masu sanyi duk jikinta ya mutu jin saukar nuffashin sa a kusa da ita, babu zato taji hannusa a jikinta yana k’okarin jawo ta ya rungume, kallon fuskarsa tayi sai taga idonsa a lumshe, tanaji ya jawo ta jikinsa ya rungume k’am, gami da cusa fuskarsa tsakanin wuyanta, shiru tayi tsigar jikinta tana tashi, nuffashi ya dunga saukewa akai-akai taji yana k’okarin cire mata rigar bacci, hannusa ta dafe takasa dago kai ta kalle shi…..har sai da yayi nasarar cire mata rigar jikinta, ya d’auke ta ya d’ora ruwan cikinsu, fuskokinsu suka had’u guri guda, rintse ido tayi tana mugun jin kunyar sa da mamakin abunda yake lallai bashi da dama, abu yake tamkar mai cikkakiyar lafiya, wuyanta ya rik’o da hannushi guda, muryarshi bata futa sosai yace”Kiss me plaesa”. Balaraba ta dinga jin kanta yana wani irin juyawa saboda lokacin da yayi maganar wani mugun kamshi mai dad’i ne ya futo daga bakin sa, cikin sigar jan hankali mace ya k’ank’antar da muryar shi yace.” Ki kula dani kin ce in ina da buk’ata nayi miki magana, toum ke nake buk’ata a yanzu, yanayin yadda yake mata wasa da gadon bayanta ne ya furgitata, sai ta hau kufce-kufce zata sauka daga kansa, ya rike ta sosai yana k’okarin b’alle mata briziyya, murya a sark’e tace.”Kayi hakuri kai da baka da lafiy….. Ka tsata yayi ta hanyar fad’in” Lafiya k’alau mutukar a wannan fannin ne babu abunda bazan iya ba” Shiru tayi masa tana jinsa yayi dubara ya zare mata brziyya jikinta ya wani kara damk’e ta sosai yana sakin wata irin azabbabiyar ajiyar zuciya jin taushin brast d’inta a tsakiyar k’irjinsa, a gigice ya lalubo bakinta ya had’a da nasa ya farai mata lafiyyan kisses masu wahalar mantawa, Balaraba taji kamar ba’a cikin duniya take ba jin wani mugun dad’i da shauki yana dibanta, ga gashin k’irjinsa yana tsikarar ta a jiki, nan take ta sakar masa jiki, suka fara shan soyyayarsu irin ta ma’aurata. Nan na futo na barsu domin ganin sirrin wasu bashi da amfani…….Cikin dabara da hikima irin tashi ya dinga lallab’ata har ya samu ya mayar da ita cikkakiyar mace, Balaraba tayi kuka sosai kuma ta razana da jarumtar sa, cikin zuciyarta take fad’in”Babu Lafiya ma yayi mata wannan aiki ina ga idan ya samu sauk’i .. Ni ko nace Balarana kenan Sarki! fa lafiyansa lau kawai matsalar shi rashin k’afa babu wani Abu da mai cikkakiyar lafiya zai nuna masa.

Cikin jin kunya da nauyi ta tashi da safe jikinta duk yayi tsami da nauyi da k’yar ta shiga toilet ta gasa jikinta ta futo lokacin shi yana zaune kan dadduma har ya idar da sallah tayi ta mamakin yaya akayi ya tashi yayi wanka haka har ya shirya jikinsa, dadduma ta hau tayi sallah bayan ta idar tayi addu’a yanda ya sauwak’a, jiki babu kuzari ta mike tana cire bedshirt din domin duk ya b’aci da jini, gyaran murya yayi, ta Dan kalle shi kad’an, ta d’auke kanta da sauri, can taji muryarsa yana fad’in”Ki bari kar ki bawa kanki wahala zasu zo su gyara” batasan sanda ta kwad’a masa harara ba, Murmushi ya saki yana girgiza kai toilet ta wuce da bedshirt din a hannu ta cikin zuciyar ta na fad’in “Abun kunya ne in bari wani ko wata ya ga sirrina da mijina komai sai na gyara da kaina. Tsaf ta wanke shi ta rataye ta kara wanke toilet din, a nutse ta futo, taka had’a ido dashi, shi kuma sai kallonta yake yana sakin k’ayattacan murmushi yarinyar ta gama masa komai yanzu baya jin wata damuwa a tare dashi mararsa sakayau kamar anyi masa wankin Mara,sab’anin jiya da shekaran jiya da take damunsa ko jiya da ya taki Azima ya rage wani abun ne, amma yau Balaraba ta gamsar dashi sosai don haka bakinsa bazai tab’a gajiya da shi mata albarka ba,

Gurin da ta aje kayan ta ta nufa ta d’auko wata duguwar riga mai hula rigar ta gaji da haduwa sosai kalar sky blue ce, dogon wando ta zura sannan ta Dora rigar ,duk idonsa akanta, cikin zuciyarsa yake fad’in” Yarinyar nan nason abu sky kamar tasan ina son shi.
????????????????????????????????????????
GIMBIYA BALARABA
????????????????????????????????????????

~NA~
BINTA UMAR ABBALE
BINTUBATULA????

MARUBUCIYAR

NANA KHADIJA
YARO DA KUDI
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI
LADIDI K'WADAGA

ZAMANI WRITES ASSOCIATON????????


We are here to educate motivate and entertain aur reades


ALHAMDULILAH

HAUWA S ZARI’A
Maman Usuwan

Ina taya ki murna na kallama littafin ki HAKA ALLAHA YA NUFA KADDARA TACE UBANGIJI ALLAH YA K’ARA BASIRA YA SA SAK’ON KI YA ISA INDA KIKE SO


JAN KUNNE⚠

Ban yarda a siyar min da d’aya daga cikin books d’in ba, duk mai buk’atarsu sai ya nemi numbar ta, ban yarda ka/ki siyar min da littafi to wallahi tallahi ban yafe ba kuma zamu tsaya gaban Ubangiji kan hakan, hattara!! Masu satar fasaha, ka nemi halak d’in ka yafi kaci da gumin wani, halak d’in ka shine mafi alkairi a gare ka.

DEDICATED
~TO~
RAHAMA ALIYU
~ABUJA~

BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM

????112

K’ok’arin futa take daga d’akin, ba tare da ta k’ara kallon inda yake zaune ba, cikin nutsuwa yace.” Ina zakije kuma”? D’an juyo wa tayi tace.”Zan je in kawo maka abun kari” k’asa yayi da kansa cikin so da k’aunarta yace.”Na huttashe ki dawo ki zauna, domin yau bana jin yinwa saboda kin cika min ciki da so da k’aunar ki, hak’ik’a ina alfahari dake cikin matana Balaraba kece Gimbiya ta.” Lumshe idonta tayi tana jin wani yarrr! a jikinta gaskiya taji dadin yabon da yayi mata, itama yanzu ta fara jinsa cikin zuciyarta, yace.” Dawo ki zauna muyi hira” Simi-simi ta dawo ta zauna nesa dashi,sai kauda kai take cike da kunya, shi kuma ya k’ura mata ido yana sakin k’yatattacan murmushin sa, cikin shagwaba’a tace.” Ka daina kallona haka inajin babu dad’i a jikina.”Lumshe ido yayi ya bud’e tare sa zuba mata su yace.” Haka nake so ai da alama kin fara sona, ko da yake ma, jiya naga alamu daddare an karb’eni hannun biyu” rufe fuskarta tayi ta mik’e da sauri ta bude dakin ta futa cike da kunyar sa. Karo! Suka buga da Halisa ta d’ebe ta ta watsar! tab’e baki tayi tamkar taga kashi tace.” Ke kuma wannan shashan cin fa? dube ki don Allah abun tausayi dake wai har kece zaki shigo cikinmi ki nakasa min miji,to bari kiji wallahi Duk irin k’ulunboton ki baki isa ki kashe min mijina ba, domin kici dukiya sai dai Idan mu, mu kashe ki, kar ki manta da cewar mun San kece silar mutuwa d’an uwanmu Moddibo, to wallahi Sarki! Almansur yafi k’arfin ki, jaka kawai, ‘yar talakawa”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button