GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVEL

Hannu na rawa Uwa! Ta k’arb’a tana ta zabga godiya, tace”Arrama nawa ne abun sadaka”?

Arrama ya sosa kansa, yana satar kallon Shamsiyya, yace”Abun sadaka ai babu yawa,ki bada dubu goma sha hud’u, domin zan sissiyi kayan aiki a ciki,za’a bawa mutanan nan”

Uwa! Ta zuge jakarta ta futo da kud’i ta lissafa tsaf ta ciri dubo goma sha hud’u cikin dubo goma sha bakwai saura dubu uku,ta mik’awa Arrama.

Karb’a yayi yana washe baki,Lallai yau kakarsa ta yanke sa’a.

Uwa! Ta mik’e tana gyara lillib’inta, ta kalli Shamsiyya tace”Kiyi k’okarin bin umarnin da aka baki, domin mu samu buk’atarmu ta biya, a kan kari nasan Arrama bazai cuce ki ba”

“Zanyi k’okari, ke ma kiyi k’okarin aiwatar da aikin ki”
Shamsiyya tafad’a wa Uwa!

Sallama tayi musu ta futa daga zauran.


Shamsiyya da Arrama a zaure.

Rashin comment d’inku yana bani mamaki wallahi gashi kuma kuna karantawa, shikkenan har indai baza ku gyara ba, zan daina ku kuma in mai dashi na kud’i dama can na kud’i ne, na sakarmu domin in faranta muku rai,
ku gyara idan ba haka ba zan maida hankalina kan novel dina Tsantsar butulci, domin wannan nasan kud’i ake bani

Nasan zakuji haushin magana ta, gaskiya ce, dole zan fi maida hankali kan book din Tsantsar butulci domin hakkin mutane dake kai na

_Wannan kuma in nasamu time inyi typing yadda ya sawwak’
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

????????????????????????????????
GIMBIYA BALARABA
????????????????????????????????

              _*NA*_

BINTA UMAR ABBALE
®BINTUBATULA????

MARUBUCIYAR

NANA KHADIJA
YARO DA KUD’I
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION????????


We are here to educate, motivate and entertain aur Reades


DEDIGATED
TO
RAHAMA ALIYU

BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM

????82

Wani munafukin kallo Arrama yakewa Shamsiyya kallo irin na k’asan ido, gyara zama yayi, yana d’an lasar leb’anshi,yace “Matso nan mu fara aikinmu”

Shamsiyya ta matsa kusa da Arrama sosai,idonta tar a kansa.
Shima kallonta yake cike da sha’awarta,yace”D’ora hannunki a kan yashin” Shamsiyya ta d’ora hannuta duk biyun kan tarin, yashin dake cikin fefe.

Minti biyu yace”Cire hannun naki”
Shamsiyya ta cire tana dubawa.

“Me kika gani”?
Arrama yafad’a hankalinsa na kanta.

” Babu abunda na gani”
Tafad’a tana k’ara dudduba hannuwan nata.

“Mugani”
Yafad’a idonsa a kanta kamar tsohon maye.

Shamsiyya ta nuna masa hannuwan ta, yayi wani bazawarin murmushi irin na yaudara, yace”Dama ke ai baza ki ga komai ba,sai dai a gane miki,nagano miki alkairi me tarin yawa,kuma kamar yarda kuka buk’ata zaki auri wannan mutumin da “yar uwarki zata aura mutuk’ar kin bi umarni”

Shamsiyya ta gyara zama sosai fuskarta cike da farin ciki, tace”Nagode Arrama nasan dama zakayi k’olari a kaina,ni kuma nayi maka alk’awarin idan na auri d’an sarki zan kaika hajji da umara kuma zan siya maka gida me kyau”

Arrama yayi dariya yana lumshe idonsa, yace”Nagode k’warai da gaske, ya fad’a yana d’aukar wani allon k’arfe dake jingine a bango, ta wada, ya bud’e ya fara rubutu, sai da ya cika allon sannan, ya wanke cikin wata roba me fad’i, ya kalli Shamsiyya dake zaune, yace”Aiki na farko da zamu fara yanzu, zaki shiga wannan d’akin na bayana ki kwab’e kayan jikin ki Tass, ki shafe jikin ki da wannan rubutu,ki zauna haka tsawon awa uku,sai rubutun ya bi jikin ki sannan zaki mai da kayan ki”

Ba tare da wata damuwa ba, Shamsiyya ta mik’e da sauri ta karb’i robar da rubutun yake ciki,tace”Yanzu zan shiga kuwa,ai ni duk abunda akace nayi zanyi”

“Yawwa haka ake son mutum me bin umarni” Malam ya fad’a yana dantso wani garin magani a hannunsa,ya barbad’a a cikin rubutun,yana fad’in maza shiga ki fara’a aiki”

Shamsiyya ta bankad’a d’akin ta fad’a abunta, wasu irin tarkace ta gani a k’uk’utaccan d’akin, kamar bola,da wata ya mutsatsiyar katifa,a shimfid’e, ba abunda ta dame ta, ta tub’e kayanta tas, ta fara shafa ruwan rubutu kamar yadda a ka umarce ta.

Tun kafin ta gama shafawa tafara jin jiri na d’ibarta, da k’yar ta gama shafawa dan bayanta ma bai san anayi ba, ta b’ingire a gurin wawan bacci ya d’auketa.

Mintuna goma, Arrama ya mik’e yaje, ya saka sakata, a k’ofar d’akin,ya dawo da saurin ya shige d’akin da Shamsiyya take, da sauri ya saki a sabarin da ya ke, lullub’e d’akin, wani murmushi ya saki lokacin da yaga Shamsiyya,a kwance zigidir haihuwar uwarta, bata san in da kanta yake ba, Nonowan ta,ya kalla yaji wani zillo a k’asan sa, da Sauri ya cire “yar sharar dake jikinsa, ya zage ta zugen wandonsa, da sauri afka kan Shamsiyya, ya damk’i qirjinta, yana wani irin ihu, ya fara saduwa da ita, tamkar matarsa ta aure.

Wa’iya zubillahi

Sai da Arrama yayi awa hud’u a kan Shamsiyya yana lugudarta, bata san inda kanta yake ba, duk inda ya ga damar sarrafata bata motsi, ya gamsu iya gamsuwa, ya mik’e jikinsa da kuzari saboda ya zubar da duk abunda ya dame shi,a mararasa, kayansa ya zura ba tare da wani tsarkake jiki ba,ya futa daga d’akin, ya zauna kam buzunsa,ya cigaba da amsar bak’insa kamar yadda ya saba.


Tsito da Jakadiya Ladi.

Cikin yanayin maganarsa ta ” yan daudu yace”Ladi kin nace dole sai naje,gidan nan nayi aiki,kin san fa gidan sarauta, wallahi duk abunda ya same ni, bazan k’yale ki ba” Ladi tace”Babu abunda zai faru sai alkairi, akwai shirin da zan maka yanzu,ga kaya nan na kawo maka,irin na hadiman gidan zaka saka a jikinka, muna shiga,gidan, shikkenan magana ta k’are”

Tsito yace”Babu damuwa tunda kince akwai kulawa, za muyi aiki yadda ya kamata”
Kayan ya karb’a ya Sanya a jikinsa tsaf ya saje da bayin gidan Sarki Almustafa, suka kama hanya suka tafi, Tsito duk jikinsa kayan aiki ne, wasu irin layu,da k’ananun k’ososhi,da wasu tarkace rakwacam,kana ganinsa kasan d’an bori ne.
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

????????????????????????????????
GIMBIYA BALARABA
????????????????????????????????

              _*NA*_

BINTA UMAR ABBALE
®BINTUBATULA????

MARUBUCIYAR

NANA KHADIJA
YARO DA KUD’I
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION????????


We are here to educate, motivate and entertain aur Reades


DEDIGATED
TO
RAHAMA ALIYU

BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM

????83

Wani keb’antaccen d’aki a kaje Tsito,dake dare ne babu wanda, ya lura dashi a cikin bayin saboda sun san junansu duk yawansu.

A daran Hajiya Kulu da Waziri suka shiga gurinsa.

Ya cire kayan jikinsa yana zaune daga shi sai jan zani irin na sak’i ya d’aura a k’ugunsa,jikinsa duk layu da tarkacen kayan tsafi, wani k’ok’o ne a gabansa me k’urzunu-k’urzunu da wasu takarce a ciki, wasu ciyaye shi da jajayen yankuna,an suka musu allurai”

Da baya-da baya ya basu umarnin shiga d’akin,suna zama ya fara furje-furje wata kumfa na futowa daga bakinsa,sai ya mik’e tsaye yana wani irin tsalle yana zagaye su, bakajin komai sai sautin kayan aikin dake jikin k’afafunsa da hannayensa da wuyansa, kacacar-kacacar, wasu zan tuka yakeyi yana tumami a gurin, ya zayi zaman bori a gansu,duk kamaninsa sun sauya,kana ganinsa kasan bashi bane, Hajiya Kulu ta tsure tana had’iye yawu da k’yar,shi kuwa Waziri farin ciki yake yasan k’arshan wahalarsa ta k’are.

“Nine Aljani Mak’asudu, dan gidan sarki K’azaza,jikan Sarki Jajubu” Nine na gaji sarauta,sama da k’asa, Nine nake da Muk’ulin mulki a hannu na, nasan abunda yake zuciyoinku, duk biyun,saboda haka kun kawo kukanku inda za’a share muku hawaye.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button