GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVEL

Da ido Shatima ya nuna masa Balaraba, tsaki yayi kamar gaske, ya d’an Sosa sumar kanshi kamar yadda ya saba yace”To sai me”?
A hankali Shahid yace”Gaskiya kai d’an gata ne Wallahi mata uku rigis!”
Tab’e baki yayi ya mik’e ya na k’okarin hawa saman bene.
Shatima yace”Ya haka kuma kai da zamu ci abunci ka hau sama”
Dai-dai baranda ya tsaya yana bashi amsa da cewar “Wanka zanyi yanzu zan futo”
Ya bud’e dakin ya shiga.
Tsab ta shirya abuncin cikin k’yatattun kwanuka irin na gidan sarauta, tasa wasu irin plate ta rufe masu kyau da k’yalli.
A nutse tazo ta zauna ta saki fuskarta kad’an suka gaisa dasu Shahid, sai janta da hira suke sama-sama take amsa domin tun d’azu da suka had’a ido da Sarki! Tarasa kuzarin ta,,, Hak’ika ya cika cikkaken namiji yayi kyau cikin singlet d’in dake jikinsa, sosai ta dunga jin tsigar jikinta tana tashi,, tana jin wani irin yanayi a jikinta.
Dai-dai lokacin da ya bud’e d’akinsa yana daga sama jikinsa d’aure da wani towol, da wani a hannusa, Balaraba yakewa magana, yana daga sama, Azima ta shigo falo bakinta d’auke da sallama, had’a ido sukayi da Balaraba sai taji zuciyarta ta buga, ganin irin d’anbanzan kyawun da Balaraba tayi kamar ka sace ta ka gudu,ji tayi kamar ta Burma mata wuk’a ta huta da masifar kishin da take ji nata.
Saurin komawa yayi cikin d’akin domin baya so Azima ta ganshi, bashi da tabbacin cewar Balaraba taji abunda yake cewa. Wayar sa ya dauka ya kira numbar Shahid yace”Turo min Gimbiya tazo ta had’amin ruwan Wanka”
Kitttt! Ya kashe wayar bai saurin abunda Shahid din zai ce ba. Shahid ya kalli Balaraba dake k’okarin mik’ewa domin tafiya ganin shigowar Azima tasan baza su kwashe ta dad’i ba ganin irin kallon da take mata, yace”Gimbiya umarni daga mijinku wai ki hau sama kije ki had’a masa ruwan Wanka”
Cikin mamaki ta ke kallon Shahid d’in ita fa bata son iyayi, da itace take had’a masa ruwanka da zai zo yace taje ta hada masa.
Shahid kamar yasan abunda take tunani yace”Nasan zakiyi tunanin cewar ai da bake bace kike had’a masa ruwanka ba, to yanzu duk nauyi ya dawo kanku” ya fad’a yana kallonsu ita da Azima ya cigaba da cewa “duk yawan bayinsa da kuyanginsa yanzu basu da alhakin kula dashi wannan aikin naku ne”.
Azima ta zauna cikin kujera tana tab’e baki itakam ba zata iya Wannan bautar ba, duk yawan bayin gidan nan ace dole sai sune zasu had’a ruwan Wanka, wacce taga zata iya taje tayi.
Balaraba kuwa gudun kar magana tayi tsayi yasa ta nufi hanyar sama cikin nutusawar ta, wata banzar harara Azima ta bita dashi.
Shatima yace” Haka ake so Gimbiya kuma Amarya ta gaban goshin mijinta”
Azima taji kamar ita yake fadawa magana, kawai sai ta fara shan kamshi tana amsa musu magana sama-sama.
Yana zaune a gefan gado ta shigo dakin bakinta d’auke da sallama, had’a ido sukayi a karo na biyu, sai tayi saurin d’auke nata idon. Ganin yanayi da ta ganshi, a ciki, shikam ai kallo yake mata na mutukar kurrula ya kafe ta da ido gaskiya tayi masa kyau sosai da sosai, gyaran murya yayi cikin yanayi maganar sa yace”Ki shiga toilet ki had’a min ruwan ka amma kar yayi zafi sosai”
Balaraba ta kama hanyar toilet cikin tsarguwa kafarta sai rawa take tasan idonsa ne a kanta, ta bud’e band’akin kenan zata shiga yace”Jimana”
Tsayawa tayi ba tare da ta waiwayo ba, tana bal’in jin haushin Wannan sunan wai Jimana”
Idonsa ya lumshe ya bud’e su sun fara sauyawa yace”Ki matsa min makilin a brush kinji ko”
Haushi duk ya ishe ta, ta lura dashi d’an iko ne.Toilet d’in ta shiga ya fara had’a mishi ruwan kamar yadda ya buk’ata, ta matsa masa makilin d’in ta aje inda ake ajewa, tana k’okarin futowa ne shi kuma ya shigo ciki, sauri kaucewa tayi domin ta bashi hanya kanta a k’asa kwata-kwata batason had’a ido dashi, tsayawa yayi yana kallonta ,,, jikinta ya bata cewar kallonta yake cikin zuciyarta take cewa dama haka mutumin nan yake da kallo, d’ago kanta tayi tan gyara fuskarta gudun raini, suka had’a ido, sai tayi saurim d’auke nata idon ganin yadda nashi ya kad’a yayi jajazur, gashi sun wani k’ankance duk girman idonsa, jarumta da dauriya ta aro tace”Zo ka wuce ga hanya”
“Zo ka wuce ga hanya? Ya maimata maganar da tayi masa tamkar wata uwarsa ce take bashi umarni yanda tayi maganar. Aikuwa sai ya tawo tayi k’asa da kanta tana jira ya wuce,, ya k’araso daf da ita taji gabanta na dukan uku-uku babu zato! Taji ya rungumeta sam! A jikinsa yana sauke wata zazzafar ajiyar zuciya, abun yazo mata a bazata! Shine yasa ta kusa fad’uwa k’asa sai yayi saurin tallafo ta jikinsa suka zube dandagaryar k’asan tayel, Balaraba ta shiga rudu ganinta kane-kane kan cinyarsa, shi kuma jikinsa na kyarma! Yake lalubar jikinta har sai da yayi nasarar cafko k’irjinta abunda yake mutukar muradi kenan ya gigice mata ya fara murza mata su duk da suna cikin Riga bai hanashi jin yaya taushin su yake ba a hannusa.
????????????????????????????????
GIMBIYA BALARABA
????????????????????????????????
_*NA*_
BINTA UMAR ABBALE
®BINTUBATULA????
MARUBUCIYAR
NANA KHADIJA
YARO DA KUD’I
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI
ZAMANI WRITERS ASSOCIATION????????
We are here to educate, motivate and entertain aur Reades
DEDIGATED
TO
RAHAMA ALIYU
BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM
????97
Wani irin yanayi ta shiga lokacin da taji abunda yake mata da k’irji, tsigar jikinta ta mik’e sosai,taji jikinta ya mutu murus ta kasa yin katab’us a jikinsa, ganin yadda jikinta ya shika ne yasa ya fara k’okarin cire mata rigar ko ta halin k’aka ne,,, nan ta dawo hayyacinta da sauri ta mike daga jikinsa,lokacin shi kuma jikinsa ya mace, saboda halin sha’awar da yake ciki, bakinta na rawa tace”Wato dama abunda zakayi kenan shine yasa ka kirani”
Wani kallo ya watsa mata a kasalance yace”Laifi ne,Ku haram na aikata da har kike min wannan maganar”
Kallo me kama da harara tayi masa ji take kamar tayi masa tsaki sai ta tuno kuma matsayinsa a gurinta,kama hanya tayi zata wuce Ya rik’e hannuta guda yana k’okarin mik’ewa tsaye ina k’arfin ba d’aya ba,ai kawai sai ta rikoto kansa,, tana nishi! riketa yayi sosai suka mik’e tare kallonsa take cikin jin haushi, ta kama hanya zata wuce a karo na biyu, had’e ta yayi da bangon d’akin yana fad’in “Idan baki rage min sha’awata ba, zaki shiga hakkina ina cikin halin taimako”
Maganar ta girme ta,, yanzu ta fara jin tsoransa ganin yadda ya ware k’arfinsa a kanta duk ya tareta da gangar jikinsa,, Bakinsa na dab da nata hucin numfashinsa na duk fuskarta.
Lumshe ido yayi gami da tallafo kanta ya had’e bakinsu guri guda kiss d’inta yake babu sauki, Sosai Balaraba ta shiga shauki tana mamakin yadda take jin wani mugun dad’i na ratsa mata kwakwalwa wato dama haka ake ji shiyasa turawa da indiyawa Larabawa suka nacewa kiss had’a baki saboda suna jin dadi.
Sosai Sarki! Ya hargitsa ta da zafafan kiss d’in shi mai wahalar mantawa Sai da ya tabbatar da tayi laushi sannan ya sake ta da ido jajazur! Saura kad’an ta fad’i ta tsaya da k’afafunta, da sauri ta futa daga toilet din tayi niyar barin d’akin ba tare da tayi tunanin halin da take ciki ba.
Shima abunda ya tuna kenan, tana gaf da futa ya k’araso da sauri ya cire key din ba tare da ya kalleta ba ya wuce toilet din domin yin abunda ya kaishi, amma fa daurewa kawai yakeyi yayi hakane domin ya ragewa kansa damuwa Ashe bai sani ba damuwar sai ta kara nunkuwa kan ta da.