GIMBIYA BALARABA COMPLETE HAUSA NOVEL

Sai yanzu Halisa ta gane kwab’ar da tayi ta manta Halinsa baya son hayani ko kuma yayi tai maka magana ka k’i ji tuntuni ya fad’a mata ta canza hali tak’i gane wa.
Jakadiya ce ta mik’e ma mama wayar ta nemo numbar shi ta kira, a kashe ta ke sauran layin kan nashi ma duk a kashe,, tace”Ya kashe wayar watak’ila ya kwanta ne, saboda gajiyar jiya, amma insha Allahu yau da yamma zamu zauna daku, ki kwantar da hankalin ki”
Halisa tace”Insha Allah Mama zan kwantar da hankalina in fahimci abunda yake so da Wanda baya so”
B’angaran su Sallau kuwa zuciyoyin su suna cikin mawuyacin hali damuwa da b’akin ciki yasa Uwa! A gaba sam bata ganin tarin alkairai dake gidan domin yanzu basa awo tunda nau’in kayan abunci akwai a gidan Wanda Mama ta aiko musu dashi,, Sadiya da Iya sun had’e Kansu Sam basa shiga shirgin Uwa! Duk da irin habaice-habaice da take musu, girikin su suke su koshi har su bawa mak’ota Sadiya na fad’in”Hafsatu kin iya haihuwa albarakacin kaza k’adan gare keshan romo, mutukar Uwa! Taji to ranar yini take tana zage-zage, duk tabi ta zauce kullum ga ganta da d’aurin k’irji da ta d’aga hammta tsami! Da hamami za gume gurin gashi ne, cunkus! Yayi jajazur dashi,,, Komai ya hautsine mata ga jikin Sallau ya k’ara rikice wa sosai yake jin jiki kafarsa d’aya ta daina aiki tare da hannushi guda ga wani irin tari da yake Wanda idan ya turnuk’e masa sai yayi a wa guda yanayi majina me had’e da jini na futowa, amma duk da wannan halin da yake ciki mumman zuciyarsa bata risina ba,, Iro ya bud’a uwa duniya,, Mabaruka kuwa dama sai tayi sattitika a waje in kaga ta kwana a gida to akwai dalili. Walidi ne me dama-dama shine yake zuwa kasuwa duk ya bar abunda yake Allah ya shirye shi kullum cikin shiwa Balaraba albarka yake, yana Dan kula da iyayen sa babu laifi kasancewar yana zuwa makaranar magariba ta maza ana fad’a musu hakkin iyaye kan “yayansu, Duk sanda yaji Uwa! Ta damu da Zan can Lantana kan yak’i dawo wa sai yayi dariya yana fad’in ” Kema wasa kike wallahi ki cire tsammanin dawowar Lantana ai ta tafi kenan , Lantana ce zata daula irin haka ta dawo, kuma Ku nemi yafiyar Allah kuma Ku nemi Afuwar Balaraba don wallahi duk hakkinta ne yake bibibyar Ku, mussaman kai Babanmu” Sallau babu bakin magana sai da kawai ya daga kai sama.
Ita ko Uwa cewa take, “In har sai na bawa Balaraba hakuri sannan al’amurana zasu gyaru wallahi gwara in mutu in huta”
Numfashin su ne suka dunga had’uwa guri guda,, Saboda tsananin kusancin da yake tsakanin su, tsinin hancin sa na tab’o nata hancin leb’unansu na goguwa da juna,, lumshe ido tayi tana jin wani yarrrr!! A jikinta,, hannun yasa ya na wasa da siraran leb’unanta masu taushi da sanya masa kasala,, bud’e idonta tayi tana kallon sa, bata da bakin magana,, domin ko tace zata yi to asirin ta na iya tunowa shiyasa ta yi shiru da bakin ta, babu zato taji ya bud’e mata k’afafu ya shiga tsakiyar ta, gami da d’ora bakin shi kan nata,, abun mamaki sai ta tsinci kanta da bud’e masa bakinta ya zaro harshen ta ya fara tsotsa tamkar Wanda ya samu alawa,, numfashi take futar wa me wahala, shi kuwa ubangayar ya gigice inda yake zuba mata kiss na gani na fad’a Wanda ba ko wacce mace zata samu haka daga gurin sa, ba, tana can wata duniyar taji saukar hannusa a k’irjinta da sauri tayi yunk’urin ture shi ta kasa, domin ya sanya mata k’arfin sa, kuka ta farai masa ganin da gaske yake yak’i ya daina abunda yake, mata, zare bakinsa yayi daga cikin nata, ya mayar wuyanta yana lasa, da harshen sa, sai ga Balaraba tana kyarma duk jikinta cinyoyin ta sai karrrr-karrr suke yi jin wani irin salo da yake mata, duk bayan sa take tana kukan shagwaba hakan ya k’ara gigita shi, sosai ya ke mata wassani masu zafi har sai da yayi nasarar cire mata rigar jikinta dake duguwa ce ya rage daga ita sai brz da pant,, ya samu yanda yake so shima ya rage kayan jikinsa ya fara cakud’a mata jiki, kai ranar Balaraba taga yanda maza suke sosai ta furge ganin yadda duk kamanin sa suka sauya, Abu da Safiya babu duhu in banda abun d’a namiji komai ai yana san sirri,, tsabar tsoro bai bar ta ta saki jikinta ba balle itama ta kwashi roman damukurad’iya,, Shi ko ai bai saurara mata ba sai da ya tabbatar da ya samu gamsuwa yadda ya kamata, duk ya b’ata mata jiki da bedshirt da abunshi,, jikinsa a mace ya sauka daga bed din daga shi sai k’aramin Wanda ya nufi toilet, kunya ta hana shi kallon fuskar ta.
????????????????????????????????
GIMBIYA BALARABA
????????????????????????????????
_*NA*_
BINTA UMAR ABBALE
®BINTUBATULA????
MARUBUCIYAR
NANA KHADIJA
YARO DA KUD’I
GIMBIYA BALARABA
TSANTSAR BUTULCI
ZAMANI WRITERS ASSOCIATION????????
We are here to educate, motivate and entertain aur Reades
DEDIGATED
TO
RAHAMA ALIYU
BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM
????102
Balaraba ta rasa ta inda zata fara,, tsabar takaicin abunda yayi mata, Duk jikin rigar ta ya b’aci da abunshi babu damar ta sanya ta gudu tunda taga inda ya aje mukullin,, yanzu daga ita sai briz da wando, hawayen bak’in ciki take sharewa, tana tunanin yaya za tayi yanzu. Lullube jikinta tayi da bargo har fuskarta,, tana jin motsin futowar sa daga toilet d’in tayi shiru abunta har yanzu ba ta daina hawaye ba
Shirya jikinsa yake yana satar kallonta ganin ta rufe fuskarta,, ko motsi ba tayi,, a tsakana ke ya shirya tsaf Cikin shigar sa ta ko da yaushe wato kayan su na sarauta, turaren shi ya fesa tas dashi kana kallon shi kasan yana cikin walwala da farin ciki,, har inda take ya k’ara ya tsaya a kanta kusan minti biyar yana nazarin ta.
Duk da take lullub’e tasan da mutum a tsaye a kanta,, jikinta ne ya fara d’aukar zafi, gyaran murya yayi gami da fad’in”jimana” Banza tayi dashi ba tan ka masa ba
Zama yayi kusa da ita yana Jan bargon, ta rik’e da kyau, “Wai meye haka kike ne ? Sai kace wata ” yar k’auye uhumm? Ki tashi ki kimtsa jikin ki ni zan fita”
K’in kula shi tayi, sai shashekar kukan ta da yaji,, yasa jikinsa yin sanyi yace”Kuka kike”?
A sark’e tace”Ba dole nayi kuka ba haba wannan abun takaici duba fa yadda ka b’ata min jiki da kaya na, yanzu wane kayan zan sanya”?
Fuskarta a lullub’e take maganar.
Sai yanzu ya fahimci yayi kwab’a rigar ta ya d’auko yana dubawa,aikuwa duk ta b’aci,,, bai CE komai ba ya mike tsaye had’e da cire alkyabar dake jikinsa kai s.tsaye toilet ya nufa da ita, da kanshi ya bude injin wanki ya sanya rigar ya wanke mata tass ya busar da ita,, hannushi rik’e da rigar ya futo daga toilet din ya tsaya kanta yana fad’in “Tashi gashi na wanke miki”
Cikin mamaki ta bud’e fuskarta tana kallon shi,, aikuwa rigar ta gani a hannushi da alama kuma a wanke take, hannu ta ziro ta karb’i rigar tana dubawa,, kallon ta yake fuskarsa babu yabo babu fallasa, ita kam mamaki take wai da kanshi ya wanke mata Riga,tarasa gane wane irin hali ne dashi,,
K’asa-k’asa tace”Ka matsa daga kaina to zan sanya rigar”
“Baki Isa ba”
Yafad’a kai tsaye ya cigaba da cewa “Ki tashi kawai kije ki tsarkake jikin ki sannan.
” Babu fa kaya. a jikina fa”
Tafad’a jikin haushi.
“Eh na sani”
Yafad’a yana zama kusa da ita,, yana fad’in “Ko ki tashi ko nayi me gaba d’aya, babu abunda akai miki kin lanjare, ita Azima ai jaruma ce”