BAHAGON RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

BAHAGON RAYUWA COMPLETE HAUSA NOVEL

* * *
Tun wanan rana na koma jin tsoron shi zan tashi da wuri inyi aiyunakana na shige ban fitowa sai ya fita zan fito falo in zauna.
Kaina ya isheni da kaikayi don haka naji ina son yin kitso na rasa yadda zanyi dashi gashi yana damu na.
Don haka ranan zai fita da safe na samay shi yana cin abinci na dan tsuguna nace da shi don Allah ina son in fita zuwa gyaran kai don kaina na bukatan gyara.
Baiyi magana saima nuna yayi kamar baijini ba na kara maimaita abinda na fada da farko ya dago ya kalle ni a lalace yace umurnina kike jira komay ?
Nace bakyau mace ta fita bada imurnin mijin ta ba yagama ya mike yana ce min kin san garin ne da zaki fita idan kin shirya na saukrle ki wani wuri a nan cikin unguwa.
Da sauri nace na shirya na shiga daki na sauko hijjabi na saka da man kitso nafito ya bini da kallon kamar zai yi magana sai kuma yaja tsuki kawai ya fita.
Na bishi baya ya juyo cikin tsawa yana fadim ni zan rufe maki gida ko may sai na juya da sauri na tafi rufe gidan kafin in zo har ya tayar da mota ko ina shiga ya fisgi motar da kar fin tsiya dan can kasan lalayin mu ya kaini ina sauka ya mika man kudin kitson na karba yaja motar shi ya tafi.
Ni na kai kaina wuein mai kitson nai komai nan na hadu da wata mata bahausa muna dan hira da ita harna sake jikina sai nake cewa idan zatai kitso wani karon tazo zan mata.
Ita kuma ta fara tallanta min kitson wurin matan hausan dake kusa sukai aman, na da zancen kitson nawa.,
Na dawo gida cikin walwala da dan sakin jiki koba komai yau na hadu da hausawa yan uwa na mun taba hira duk da dai ba a jaha daya muka fito dasu ba amma naji dadin hakan ayau.
Sai dare ya dawo banfito ba balle in gan shi sai da safe ko da na tashi na samu har da abinci yaci sosai.
Na hada breakfast na aje mashi komai da zai bukata na wuce daki abina zaune nake na kunna kira, a ina bi a hankali.
Ya shigo dakin sai ganin shi nayi a kofan dakin daga shi sai gajeren wando babu ko riga ajikin hannun shi rike da taba yana busawa.
Shi kan shiyagane dan firgita danayi a wannan lokacin da gani shi sai kawai ya sai ya kyalkyale da dariya.
Ya lura da taban da nake kallo sai naga ya kalla ya dan girgiza kan shi saiya kashe taban gaba daya a dakin.
Kusa dani yazo ya zauna yana bare tomtom ya jefa a baki yana tsotso a hankali.
Kusa dani yazo ya zauna ya shiga neman hannu na sai nai tsam na mike tsaye na koma can kusa da window na tsaya na bashi baya sai tuna nake koma na barmai dakin ne sam ban san ya baro gado ba yazo inda nake.
Sai ji nayi ya zagaye man kuguna da hannayen shi biyu yana fadin yau zan cire wanan jin kai da kike min a gidan nan.
Take na zazzaro idanuwa na don tsoron abinda naji ya fada sai yace may kike nufi dama yana kokarin rungumoni na shiga kokarin kwatar kaina yace dama kiwon ki nake yi da nufin ki kina cinye min abinci ga bazane.
Ko kina nufin baki san abida aka kawo ki yi nan bane sai girki da shara ki kwanta kawai ko nufi kike baki san matsayina a wurin ki bane yanzu.
Rokon shi na shiga yi ina fadin kayi wa Allah ya Ahmed ka kyale ni don Allah, na samu na kwace kaina gare shi zan gudu naji ya kara fisgoni tare da zaro min ido wanda tuni sun juye sun koma wani launi.
Yace don’t be stupid baki da hankaline kike jayayya dani koke mahaukaciyane kina nufin haka zan zauna dake ina kallon ki.
A sanyayye na sunne kaina idanuwa sai kwalla ke fita nace don Allah kayi hakkuri har na shirya sai ya watso min wani kallo na bai amin ce ba.
Ya kara juyani a hankali muna fuskanta juna kaina yana kallon kasa na ji ya kara dagoni tuni naji ya hada bakina da nashi irin na jiya.
Ya rinka aikawa da wasu iron dabaru na salo salon na saukan hankali masu kama da siddabaru da gusar da hankalin matum.
Tsaye nake kikau kamar dutse na rasa sanin dadin da yake ji har yake lumshe idanuwan shi har takai yana fitar da wani sautin nunfashi.
Jikina har lokacin rawa yake yi zuciya sai bugawa yake yi uku uku sai da ya gaji da jagula na dan kan shi ya janye daga gare ni yana kallona ido cikin ido ina share hawaye yace bakauyiya kawai ashe ma kodan kiss din nan baki iya ba.
Bakina yana rawa nace kaina kasa dan kuya nace ban iya iskaci ba don ni ba yar iska bace yace ok ashe bakin naki bai mutu ba ke nan .
Zan ko gwada maki kin hadu da dan iska yau don sau kinyi regreting din fadar baka ga abinda zai maishe ki mace.
Dago ido nayi na kalle shi tare da shiga firgicin kallaman da naji ya fito bakin shi sai dai babu komai a idon nashi sai tsaban fitina irin wanda katattare da lafiyyen tazurun gaye da ya dade baiji mace a tare dashi ba.
Kai tsaye ya shiga rabani da kayan jikina tare da yi min gargadin kar in kuskura in motsa sai faman rokon shi nake yi har da hawaye da majina .
Amma bai saya fasa abinda yake yi ba saida ya barni daga ni sai under wear kadai ya tsaya yana kallon na daga sama har kasa har yatsun kafana.
Ya tabbatar da duk abinda yake so da kwaydayi gun mace ya samu a jikina ashe kallon da yake min na yariya don ina cikin hijjab na ko yaushe.
Azahiri ba hakan abinyake ba don na zarta tunanen sa fiyye da yadda yake tsamani .
Take kirjin shi ya shiga bugawa da karfin gaske yayarda mahaifiyar shi tai mashi zabin daya dace dashi yau.
Lallai zai more a gun wanan yarinyan duk wani lafiyayyen nami ya gani dole ne ya kyasa can yace cikin tsawa me , , kukan may kikeyi haka ?
Naji muryan shi ya juye kamar batashi ba don maganan ya juye kamar wanda ya damu da ni .
Da kyat na daure na bude bakina mace don Allah yaya kayi hakkuri kada ka taba ni.
Ya nisa yace in nai hakkuri may zaki bani da zakice nayi hakkuri kafin in yi magana sai ji nayi ya ratsa hannayen shi a saman kirjina yana barazanan soma murza su hakan ya sani firgici.
Na soma wash innallilahi kayi hakkuri don Allah yaya idaniwan shi a lumshe yake fadin tsaya kin san bana wasa dake ko?
Na gaya maki ki daina jayayya dani ko, in ba hakaba wallahi yau sai na sumar da ke gidan nan fuska a murtuke yake magana.
Hawaye masu zafi suka yi min kwale a fuskana na nasan yau nawa ya samay ni mai kwatana a wurin shi sai Allah.
Ban fasa zubar da hawayen da nakeyi ba naji ya kamo ni ya manna a jikin shi yana wani nishi yana fadin ki saki jikin ki karki tsorata dani zan yi ne kawai na bar ki.
Duk wandan nab sabatun da yakeyi yana yin sune hade da lasan kumcina da fatanjikina da jin maganan shi kasan ba a cikin hayacin shi yake ba.
Ranan kan ban san ida nake ba azaba yasa na kasa motsawa sai kuka da nakeyi wiwi harda karkadawa shiko ya kasa saurara min ya kasa yi min komai a hankali haka kuma yaki saurara min tsawon lokaci tun ina kuka da hawaye har suka kafe suka daina fitowa.
Ganun da yayi na zama kamar somamiya don tsaban wahala sannan ya saurara min ya matse ni cikin gamsuwa yana fidda sambatu kamar mara hankali yana fadin thank you mum, i love you pretty, I love you so much hold me now hald me, please.
Da kyat na samu ya mike ya barmin dakin ya barni kwance cikin galabai ta da wahala babu mai tai maka min.
Sai da na dan samu natsuwa na rarafa zuwa ban dakin dake dakin na wa na dade zaune ina kuka ina kiran suna mahaifiya ta har na gaji na daina hawaye suka kafe min da kyat na samu nai wanka na fito ko mai ban shafa ba nakai kwance.
Barcin wahala ne ya dauke ni har ya shirya ya fice gidan ban sani ba sai wurin karfe uku na rana na falka koshi yun wa ne ya tayar dani.
Da kyat na taka naje falon cikin sanda don ban sani ba ko yana falo lakacin don tsoron shi nakeji tsoron mu hadu dashi yanzu nake ji a raina.
Nayi arziki baya nan har na gama abinda zanci na shige daki dakyat nai sallah na koma na kwanta zazzabi ya rufe ni.
Ban falka ba sai dare natashi don inyi sallah har yanzzu jikin nawa ba karfi sosai kwana biyu haka nai ta fama a gidan ni kadai shi kuma bamu kara haduwa da shi ba.
Sanu a hankali na soma samun natsuwa a gidan sai ranan gashi ya dawo a cikin mayen shi duk da na rufe kofa haka yazo yana dukan kofan dole na bude mashi.
Baai tsaya jiran komai ba haka ya afkamin nan na shiga dukan shi da yakusa amma bai hana ahi cin ma bukatan shi ba.
Ya fita ya barni ina kuka ni daya a daki babu wanda zai lalashe ni kan haka na gaji nai shiru ina jan Allah ya isa.
Bamu hadu dashi ba sai wani safiya na fito ashe bai fita ba mukai kicibis dashi a falo da sauri cikin kaduwa naja baya yace ke may nene haka wai halan ni dodone da zaki kama guda na.
Bari kiji in ke manya ne baki cina don kawaii na taimaka maki zaki hauni da cizo da yakusa banza dake ma.
Jikina na rawa amma na dake nace dashi ko gobe kazo min a cikin maye haka zan yi ma tunda ni ina tsoron Allah .
Yace waye bai tsoron Allah nace kai mana sai ko ya biyoni a guje na kwasa nai daki nai sa a kafin ya iso na sakey.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92Next page

Leave a Reply

Back to top button